UBAYD MALEEK 26

Washe gari NURU batada exams Dan haka suka shirya suka fita yawon shopping itada padima da farhat sai jekadi datake bayan NURU ko Nanda can Wanda yasa NURUn fara Dan tsarguwa Amma sbd kaunarta da jekadi Bata nunaba saima siyayya da akaiwa kowa suka dawo gida da yamma lis.
Kowa daki ya nufa yayi wanka da salloli kafin suka fito cin abincin dare gabaki dayansu.
Suna gamawa NURU tayi daki tasake yin wanka tareda Shirin bacci ta nufi dakin padima harzata Shiga mum Sarah ta qaraso gurinta tana cewa”
MALEEK na buqatan black lemon tea.
Fasa shiga tayi ta nufi kitchen tana cewa”
Ok mum Sarah ki tayani wanke ganyen lemon din Bari na dauko cake dinda nayi dazu da safe.
Padima najin haka ta fito tayo kitchen din tahau Taya NURU aikin suna Dan firantawa.
Saidata hada komai tafara daukan cake ta nufi dining tabar padima a kicin tadawo ta tararda padima na tayata juya tea din kafin ta qaraso ta karba jekadi tashigo kicin din NURU tace”
Yawwa nagode padima bari nadauko guri na juye.
Juye Masa tayi ta dauka takai dining daidai fitowarsa ya qaraso dining din ya zauna ta sulale ta bar gurin sbd kayan dake jikinta Koda ta isa kitchen padima Takoma daki jekadi ce kawai a tsaye tana Shan ruwa.
Bai wani Sha dayawaba sbd yau taste din ba Dadi Dan haka ya miqe yahaye sama.
Yana wucewa NURU tayi daki itama bayan tayiwa jekadi Saida safe.
Saida jekadi ta tabbatarda kowa ya shige tadawo dining room ta dauki cup dinda MALEEK Tasha tea tazuba kadan a hannunta ta shinshin taji bataji wani qamshinba dabann takoma kicin ta dauko wani cup ta zuba shayin takai bakinta tareda rintse ido ta kurba kadan
Take ta bude idanuwanta tana kallon cup din gabanta na Dan faduwa tasake kurba tea din take jikinta yafara sauyawa da yanayi kaman na zafi zafi kaikayi kaikayi tayi kicin da sauri ta Adana tea din ta fito zuwa lokacin yafara Jin kamar ana hura wuta me zafi cikin jikinta ta nufi hanyar dakinsu NURU da qyar tana dafe jikinta ta Isa kofar dakin tayi knocking so biyar ajere NURU dake korarin rufe laptop ta kwanta ta ajiye laptop din tana kallon kofa kafin ta taso sbd kada atada afia datai baccin gajiya.
Ganin jekadi cikin yanayin ba daidaiba yasata fitowa dakin gabaki daya tana rufewa tareda kallon jekadin cikin mamaki tace”
Lafiya kike jekadi?
Bakida lafiya ne?
Girgiza Kai tayi wani irin mummunan gumi dayafi kamada Ana sheka Mata ruwan zafi Dan har tsiyaya take ta bude Baki daqyar a Dan wahalce tace”
MALEEK….kije kidubo MALEEK….guba..gubar qona jini a tea…..
Arude NURU take kallon bakin jekadi kayan cikinta na juyawa tsabar kaduwa tace”
Guba…maleek kuma?….
Turata jekadi tayi tana cewa”
Kije da sauri kidubosa akwai matsala babba.
Juyawa tayi da gudu tana waiwayen jekadi akaro na farko tana hawa Daman MALEEK dukkanin jikinta na rawar tsoro da firgici itakuma jekadi Kai tsaye dakin padima ta Isa ta Sanya mukulli daga waje kafin tafada dakin mum Sarah tana fidda wani gurnani azaba da wahala.
Tana Shiga qaton palonsa na farko taga Kofa biyu daya ta palonsa na biyu daya ta dakin matarsa lailah Bata tsaya komaiba ta nufi wadda qafafunta suka jata zuwa ta bude da sauri ta fada nanma wani palon ne tana hango kofar Master bedroom dinsa ta nufa da gudu ta fada ko ganin gabanta sosai batayi.
Cak ta tsaya tsakiyar dakin sbd fitowarsa wanka kenan dagashi sai towel iya qugunsa dukkanin fatar jikinsa tayi jajir kamar anmasa duka da danqo
Hankalinta take yaqarasa hargitsewa tanabin jikinsa da kallon qafafuwanta na daukar rawar tashin hankalin ganin wannan mummunan al’amarin.
Sbd jininsa nada tsananin karfi yasa yake iya controlling tsananin azaba da radadin dayakeji na juyawa cikin jininsa ya dauke idonsa daga kallonta tareda juya Mata baya sbd rashin kayan jikinsa.
Ganin masifar tafi yawa abayansa yasa batasan lokacinda ta qaraso da guduba ta Dora duka tafin hannuwanta a tsakiyar bayansa Wanda yasa wata ajiyar zuciya me qarfi kufce Masa sbd wani sanyin saukin azabar dayaji
ya juyo gabaki daya Yana kallonta hannuwanta akan jikinsa ya lumshe fararen idanuwansa dasuka koma jajir yabudesu fes akanta.
Ba sha’awar mace yakejiba ko kadan sbd komaima bazai iyaba ayanxun sbd konuwa da tafasar dayakeji acikin jikinsa Amma haduwar jikinta da nasa ya raunana azaba da zafin dayake ji sosai
yasake ware idanuwansa akanta tareda matsowa cikin jikinta sosai tayi saurin kasa da ido zuciyarta na harbawa haryana iya gani ta saman kirjinta
Hannu ‘daya yasa ya zagayota tareda matseta cikin jikinsa yasakejin wani sanyi yasake sauke ajiyar zuciya tareda Dan sassautawa yana kallon fuskarta daidai ta dago zuciyarta na harbawa da tsoro da firgici da komaima ta kallesa idanuwansa suka shiga cikin nata kusan atare suka sauke ajiyar zuciya
Ya dago hannunta ahankali Yana kallon fuskarta ya Dora kan botiran rigar baccinta
Ta maida idonuwanta ahankali ta rufe bugun zuciyarta na tsananin Tues tanaji Yana bude botiran rigar har qarshensu rigar ta zame a tsorace ta rungumesa sbd kirjinta dake bayyane qyam.
Atare suka sauke qaqqarfar ajiyar zuciya musamman shi dayaji sanyi na shigarsa ya rungumeta gabaki daya cikin jikinsa idanuwansa alumshe.
##MAMUH#
26_*Washe gari sakayau taji ta Dan rage tashin hankalinta sbd ta rabu da dukiyar Dan hakanan taji Kamar jakadi Bata yarda da itaba ita yanxu data tabbatarda mutuwa ba abin Wasa bace data ji tafara Jin kamshinta zuwanta gizah sbd jiya harzuwama yanxu cikin matsanancin tashin hankali takejin kanta
gabaki daya kusan Rabin zumudin tafiyar yabarta tsoro da shakkun abinda zai iya faruwa gaba shine yafi komai cikata yanxu gefe daya gasu abal tana Isa sukaji wani abun yafaru ayanda tasan abal dinsu dakansa zai iya bada shedar kome yafaru itace…Gyaran muryan jekadi ya dawo da ita zurfin tunanin data shiga ta dago ta kalleta jiki duk amace ta Dan rusuna ta gaidata
Jekadi ta amsa cikin sakewa tace”
Bismillah zamu wuce Inshallah.
Janyo Jakarta tayi suka fito daganan har sassan Anneti aka fara kaita ta gaidata cikin tsananin girmamawa da tsarguwa kafin suka fito bayan sun Isa gate na biyu Dana uku Saida aka bincike kayanta tsaf kafin suka fito main gate inda dakarun tsaro suke sunfi guda ashirin suka fice daga delah gizah zuwa airport manyan motocin tsaro biyu na bayansu har airport.
********
Yau tunda safe suka fice duk su dukansu sbd exams dasuka fara ayau din ga uwa uba ita NURU tana gama da ciwon Mara sama sama dam idan zatayi period kusan kowane wata saitayi ciwon Mara ga uwa uba Imran da kwanakin Nan tunaninsa yakasa barinta Jin cewar bayada lafiya sosai
Tausayinsa takeji har cikin zuciyarta saidai tasan matuqar ba afiace zataje ganinsaba tabita itadashi iyakaci addua.
Suna fitowa yau sbd sammako dasukayi cikin itace agaba tana gyara daurin kanta na scarf fari shikuma Yana fitowa daga geamin dinsa wasu qananun zufa dasuka fiffito Masa suna gangara daga fatarsa da tsantsinta ya hanasu zama ta dago ta kallesa wata irin mummunan kunya ta kamata tayi sauri dauke Kai kasa batasan lokacinda tace”
Gud morning ba.
Kallo daya tayi Mata daga sama zuwa qasa ta dauke kansa ya wuce Kamar bai lura dasuba afia dayake tasan halin dad dinta saitayi gaba sbd sanin jinin mulkin ya motsa akansu su ‘yayansa.