UBAYD MALEEK 27

Eh”kawai sbd ita Bata wani gane daci acikin bakinsaba gabaki daya ta rude da wani irin dumi da qamshin _Vedshakti lemon mouth freshner_ data debo abakin nasa Dan haka bazata iya tantance komaiba.
Tashi Mr Omar yayi ya fice daga dakin da sauri haryana tuntube tabarsu cirko cirko a tsaye kowa kayan cikinsa na juyawa sbd fargaba.
Jin shiru shiru yasa NURU fitowa takalli agogo lokacin har qarfe uku da arbain tayi tafito Palo yafiso goma tana komawa dakin mum Sarah Jin take Kamar tayi Ari hauka ta dauko wayarta zata Danna Masa Kira sai gashi yashigo da gudu gudu ya miqa Mata Yana cewa”
Hada da ruwan zafi kikai Masa yasha inshallah zafin zai sauka gabaki daya bayan asuba saina Kira Dr Damien.,
Idan yasha zaiyi amai sosai karki basa komai bayan wannan sai bayan 2 hours.
Karba tayi tayi kicin mum Sarah na bayanta jikinta na wata irin rawa take dafa maganin harsaida mum Sarah ta matso cikin tausayi da damuwa itama tace”
Ki nutsu Inshallah maleek da jekadi Babu abinda zaisamesu.
Gyada Kai tayi kawai tana dauko cup cikin cups din MALEEK dake gurinsu daban ta zuba Masa ko a tray Bata tsaya dorawaba ta dauka ta fice da sauri tana cewa”
Mum Sarah ki zuba kiyi gaggawar bawa jekadi.
Tana Isa dakin ta ajiye cup din saidata qara sanyin AC kafin ta qaraso gadon ta aje cup din kan bedside ta kallesa tanajin nauyin yanda zata bashi sbd tagama fahimtar Dan idanuwansa na rufe bashine ke nufin Yana bacci ba.
Kafin tayi wani yunquri taga ya motsa tareda bude idanuwansa Yana tashi zaune batareda ya kalletaba ya miqa hannu daqyar
Dasauri ta dauko cup din ta matso ta miqa Masa tareda tsayawa akansa Kamar zata fasa kuka sbd Jin yanayin take har cikin ranta.
Kurbi daya yayi ya dakata sbd abinda yakeji ta matsosa sosai cikin kulawa da damuwa tace”
Yace duka za’a shanye.
Ko kallonta Bata samu damar yayiba yasake daga cup din yasha Yana rufe ido tareda shanyewa ya miqa Mata cup din da sauri Yana saukowa gadon ya nufi toilet yafara kelaya wani irin aman azaba Wanda yasata kasa hkr tabisa ciki idanuwanta na cikowa da ruwa musamman ganin Aman hadda jini sosai aciki ta rude tana dafa bayansa da har lokacin yake bayyane ba Kaya ajikinsa Dan abin kamar daurin Rai da dai towel dinsa har lokacin be kunce ba koya kunce akwai qaramin gajeran wando ajikinsa.
Saidayayi mugun amai sosai kafin taji take zafin jikinsa ya sauka gabaki daya ta zuba Masa ruwa ya wanke fuskarsa da bakinsa ta fito tabarsa aciki ta sake gyara Masa gadon da duk suka cukuikuye sbd rudewa ta dauki cup din ta fice daga dakin tun kafin yafito sbd ta lura tun cikin toilet din yadawo MALEEK dinsa.
Gurinsu jekadi ta Isa da sauri itama cikin sa’a ta tararda ta amaye komai gabaki daya ta shigo suka kamata tareda goggge Mata jiki suka kwantar da ita take baccin wuya ya dauketa sai alokacin dukkaninsu suka saki ajiyar zuciya me qarfi abinda takeji tokare a zuciyarta ya fada Mata ta dafe goshinta tana sake sakin jerin ajiyar zuciya kafin ta dago dmta kalli mum Sarah tace”
Menene yafaru bayan shigewata da daddaren?
Ajiyar zuciya mum Sarah tasaki tareda sauke Kai qasa cikin rashin sanin takamaimai na komai tace”
Bansaniba
Kawai dai abinda nasani shine jekadi tashigo dakina acikin wannan halin
Abu daya tace shine na jininta na quna.
Wani sabon numfashin takuma saukewa me zafi kafin ta bude Baki tace”
Shikenan zuwa da safe idan duk sunji sauki zamuji abinda ya samesu
Ki lura da ita Mr Omar zai Kira Dr bayan asuba.
Juyawa tayi ta fice jikinta a matuqar mace sai yanxu takejin tsamin jikin guje gujen dataitayi daga sama zuwa qasa ta nufi dakinsu ta fada kan gado tareda lumshe idanu tana godewa Allah dayasa komai ya tsaya nan Amma Kuma zuciyarta na Bata wani irin yanayi Mara Dadi na afkuwar al’amarin sbd idan har ciwon maleek ne kaman yanda yasaba to ita jekadi fa?
Gabaki dayama wannan ciwon wani babban abune na daban sbd azabar dasuka Shiga sai me qarfin jini ne kawai zai iya dauka dan kuwa taga tsananin azabar dasuka shiga musamman MALEEK.
Bude ido tayi ahankali tasake lumshewa har lokacin tanajin dumin jikinsa daya Shiga jikinta sbd ba qaramin full body contact suka samu ba Dan ita yacire rigarta shikuma dama Babu anasa jikin.
Saurin rintse ido tayi da qarfi tana cire tunanin cikin ranta ta gyara kwanciya Dan tasamu bacci ya Dan dauketa kafin asuba.
##MAMUH#
Mamuhgee 27_*Wani irin ‘dumi taji Yana yawo cikin jikinta sbd akaro na farko arayuwarta da jikinta ya hadu Dana wani ba kayan komai ajikinta ga jikinsa da zafi Sosai sai qara manne jikinsu yakeyi Yana sassauke ajiyar zuciya ajere batasan lokacinda ta rufe idanuwanta ba tana sake shigewa jikinsa sosai sbd ganin kaman
hakan na rage Masa Abinda yakeji,Ahankali tazagaya da hannuwanta zuwa bayansa ta rungumesa da kyau take wani wawan jiri ya debesu su dukan ba shiri ya xebe kan makeken round royal bed din dake make da tsakiyar dakin shine a qasa itace a samansa ya lumshe idanuwansa tareda budesu daqyar ya kalleta yaga yanda idanuwanta sukai lahu alamar batada zabi sai nasa ya juyar da ita gefe ta kwance tareda sake shigewa jikinta ahankali Yana fidda wani boyayyan wahalallen numfashin tsananin azaba.
Ganin haka yasa hankalinta yatashi tasake rudewa ta qanqamesa cikin jikinta tana shafa bayansa da tafin hannuwanta ahankali ahankali tana karanto addua sbd batasan takamaimai mezatayiba ga jikinsa har lokacin da wani irin zafi.
Zameyi da sauri ta sauko gadon idanuwansa na rufe har lokacin ya dungule guri daya sbd azaba ta Sanya hannu ta zare wandon rigar baccinta tareda pant dinta cikin tashin hankali da sauri ta nufi toilet dinsa ta fada daqyar ta iya gane kan toilet din ta sakarwa kanta ruwan sanyi masu tsananin sanyi harsaida numfashinta yakusa daukewa sbd sanyi haka ta daure ta fito da sauri ta nufo gurinsa
Ya bude idanuwansa daqyar yayi Mata wani irin kallo yanajin ‘yarinyar qarasashi kawai zatayi daga kwance kafin ya lumshe ido tashige cikin jikinsa sanyin jikinta na shigarsa yasake qanqameta Yana cusa kansa cikin wuyanta dake zuba qamshin turaren _Byredo_ ya sake Kai fuskarsa kan tata suna shaqar numfashin juna sosai ta bude fararen idanuwanta itama dasukai taushi ta kallesa shima ita yake kalla da nasa jajayen idanuwan tanajin hannuwansa na yawo jikinta Amma Bata iya motsawa sbd har lokacin cikin azabar ciwon yake Saida duk sanyin jikinta yashige nasa jikin itama jikinta yadauki dumin nasa yafara sauke ajiyar zuciya yanajin sauki saukin tsananin zafin dayakeji.
Tsit dakin yayi bayan sanyin AC daketa yawo a dakin Babu me motsi acikinsu musamman ita dake cikin jikinsa a nade numfashi ma ahankali take fitarwa sbd tsananin hali na kunya datakejin kanta aciki yanzu sbd ayanda taji yayi tsit tabbas sauqi yafara zuwar masa.
Tsawon lokaci suna ahaka Babu me motsi ahankali ta zame Yana jinta Amma bai motsaba ta tashi zaune ta gyara Masa rufa ta sauka gadon ahankali ta dauki kayan baccinta ta maida tareda dauke towel dinsa aqasa ta maida toilet tafito tasake taba jikinsa har lokacin da zafi Sosai sauqin kawai shine Yana iya daure ciwon yanzu Dan haka ta juya ta nufi kofa Dan zuwa gurin jekadi Koda akwai maganin daza’a bashi sbd tsananin zafin jikin yayi yawa idan Babu zata Kira Mr Omar yanxu cikin Daren nan yazo anema likita.