UBAYD MALEEK 37

Sakinta tayi tafada jikin dad dinta tana cewa”
I miss you both.
Janyota NURU tayi tana cewa”
Sweetie zo Naga kafanki
Ta warke ko?
Bata sakaki zazzabi ba ko?
Na warke aunt NURU kawai dai banajin Dadin bakya Nan Afia Bata nan daddy ma bayanan.
Murmushi NURU tayi tareda duba kafar tana cewa”
Shikenan ai gashi muntaho ko
So muje kifadamun me mum Sarah ke Baki Naga kin qara karfi.
Aunt kema me daddy yabaki kin qara kyau aunt, daddy Nima zanci abinda kasiyawa Aunt NURU.
Shiru NURU tayi cikin tsananin kunyar Mr Omar daya dauke Kai Yana sosawa da mum Sarah data Dan janyo farhat din tana cewa”
Muje mukaiwa aunt dinki kayanta dakinta.
Wucewa maleek yayi Yana Hana murmushinsa bayyanuwa ya nufi hanyar zuwa dakinsa
NURU ta miqe tabi bayan farhat data Kama hanyar dakin dasukace nata.
Kofar da maleek yashiga Nan suka Shiga wani palon ne dayafi na farko tsaruwa sai kofofin bedrooms guda biyu na maleek shine kurya nata farko Kuma da Alama nashin zaifi nata girma sosai sbd ta fahimci shi mutum ne me raayin makeken daki kokuma tace daga sarautane hakan.
Dakinta ta bude tashiga sanyin AC Dana qamshin turarukanta dake jere a gaban madubi Kamar za’a bude shago dasu suka doki hancinta ta qaraso tsakiyar dakin tana kallon koina cikin burgewa sbd komai na tsarin dakin Kamar ansan raayinta.
Wardrobe ta nufa ta bude tana waiwayowa ta kalli farhat saitaga ba ita zata tambaya ba ta maida kallonta kan kayan dake shaqe da wardrobe din ta waiwaya gefen kayan bacci batasan lokacinda tasaki murmushi ba tana Jin kunyar abinda tagani ta rufe tana duba bangaren takalma Suma dai kusan duk kowane designer brand akwai.
Gurin wayarta dake gaban madubi ta Isa bayan ta jera kayan data dawo dasu a dauka tareda kunnawa zata Kira gidansu saiga farhat data fita tadawo dakin tace”
Aunt kizo daddy na Kira.
Aje wayarta tayi suka fito tare ta nufi palonsa na cikin kofar bedroom dinsa suka Shiga tareda farhat Yana zaune kan kujera Yana duba wayarsa yaji shigowarsu Bai dagoba saidata kusa isowa dab dashi ya kalleta kafin ya kalli farhat data naniketa Kamar zata gudar Mata.
Kashe wayar yayi tareda Miqewa tsaye da wayar a hannunsa Yana kallonta yace”
Gizah zamuje da Mr Omar duk abinda zai faru ki sanar Dani a waya.
Akwai tight security anan Babu Wanda zai shigo bada izininki ba dan Haka ba kowa za’a bawa izinin shigowanba.
Wani card ya ajiye Mata akan table ya wuce harzai gota ta ya tsaya tareda kallonta yayo qasa ahankali setin kunnenta yafada Mata password na card din Yana fada Mata lips dinsa na gugar kunnanta ta lumshe ido ta bude ahankali tana kasa dagowa ta kallesa sbd kunya ga farhat a tsaye tana kallonsu cikin burgewa duk da batasan meyake faruwa ba farin cikin kawai takeyi.
Kallonta yayi yaso sakin murmushi ya fuske ya wuce ta biyosa baya daf da zai fice palon ta tsaya bayansa ahankali tace”
Allah ya yadawo dakai lafiya.
Yace Amin batareda ya waiwayoba ya fice tabi bayansa da kallo.
*********************Kallo daya yayi Mata ya dauke Kai ya ajiye wayoyinsa tana ganin Haka ta dauke Kai ta nufi kofa ta fita tana sauke ajiyar juya ta nufi kitchen ta bude fridge ta dauki ruwa Mara sanyi sosai Tasha ta juyo tana rarraba ido kan kofofin palon tana tunanin zuwa ta kwanta saidai bazata iya zuwa dayan dakinba ta kwana ita kadai sbd baqon gurine gareta da gidane zata iya Kuma da farhat na Nan tsaf zasuyi kwanciyarsu ba wani tsoro.
Numfashi ta sauke tareda daurewa Takoma dakinsa dan ta nuna batamasan da wani dakinbaa a gidan
Ta bude kofar dakin tashigo ta rufe cikin sa’a bayanan Yana toilet
Ta nufi gaban madubi tasake fesa turare ta haye gadon bayan tasake gyarawa ta kwanta tareda shigewa bargo ta rufe kanta ta lumshe idanuwa tana sauke ajiyar zuciya ahankali.
Yana fitowa Bai lura da ita ba harya Gama shirinsa ya Sanya kayan bacci Basu santsi milk kala ya rage hasken wutar dakin ya nufo gadon yayi Bismillah ya hau tareda shiga bargon Yana miqa hannunsa zai gyara yajita kwance bayansa har lokacin idonta biyu saidai idanuwanta dake arufe.
Tashi zaune yayi ya Kai hannu daga kan gadon yaqara hasken dakin kadan ya waiwayo ya yaye bargon kadan Yana kallonta
Jin Haka ta bude fararen idanuwanta tareda tashi zaune batareda ta dago ta kallesa ta zura qafafunta qasa tana qoqarin sauka gadon harta sauka ta miqe tsaye taji ya riqo hannunta ahankali tareda janyota ta fado gadon kan jikinsa kirjinta dake bayyane cikin wata figaggiyar rigar bacci saiti da fuskarsa ya dago ya kalli fuskarta da itama shi take kallo kafin ahankali ya maida kallonsa kan jirkin nata da har shafar fuskarsa yanayi tana ganin hakan ta rintse ido da sauri tana zamowa qasa ahankali ta mannu da kirjinsa atare suka lumshe ido Yana zura hannunsa daya bayanta ya manneta da jikinsa gabaki daya Yana Kai hannunsa daya ahankali kan fuskarta ya shafa zuwa wuyanta dake bayyane sbd rashin hannuwa da wuyan rigar jikinta.
Wata shafawa yayiwa wuyanta data sata qanqamesa tana Dora tarin hannuwanta tsakiyar bayansa
Ya bude idanuwansa dasuka Dan sauya ya zuba Mata ta kawar da kanta gefe tana kin kallonsa sbd kusancin nasu yayi yawa Dan tanajin hannuwansa kan fatar cinyayoyinta dake bayyane sbd rigarta data Gama kwashewa ahankali taji saukar hannunsa kan mararta zuwa kirjinta ta sake rintse ido tana dauke numfashin dayashi hade fuskarshi da tata tana shaqar nasa numfashin ta bude idanu a wahalce ta kalli fuskarsa dake manne da tata tana kallo ya hade bakinsu guri daya tareda tanajin qamshin spraymintt da dandanonsa na gauraya cikin bakinta ta lumshe ido wannan karon jikinta na mutuwa gabaki daya tanaji hannuwansa na yawo jikinta dakin yadau shiru
Tanaji mararta ta murda da qarfi taji period dinta ya zubo ta lumshe idanu har lokacin bakinsu na hade hannuwansa na cikin rigarta daya zame yacire gabaki daya ya tallafota suna sauke sauke numfashi ahankali
Ya bude ido ya kalleta idanuwanta a rufe har lokacin suna manne da juna tanajin yafara sauya komai ta rintse ido ahankali tareda matso fuskarsa ta zare bakinta ahankali takai kan kunnensa can qasan maqoshinta tace”
Yazo….saita kasa qarasawa sbd tsananin kunya da sanyin jiki.
Dakatawa yayi ahankali sbd gane abinda take nufi ya lumshe idanu tareda rungumeta kawai Yana sauke ajiyar zuciya ahankali.
Shiru sukayi ahaka tsawon lokaci kafin bacci yayi gaba dashi ahankali cikin nutsuwa
Ta Dan dago fuska ta kallesa tanajin wani yanayi me qarfi azuciyarta game dashi ta gangaro da idanuwanta kan bakinsa tana tuno dandanonsa datakeji har yanzu acikin bakinta sbd mouth spray dinsa me qarfi da sanyi ne dayake dadewa abaki ta zame jikinta daga nasa ahankali ta sauka gadon tareda lalubo rigarta cikin bargon ta Sanya ta nufi toilet Dan duba kanta.
Period din yazo dai tadawo daki ta dauki pad da wani wandon ta gyara kanta ta fito ta haye gadon ta kwanta Bata jimaba bacci me Dadi yayi gaba da ita.
Da asuba Koda yatashi Bai tadataba tunda yasan batayi Yana gamawa yakoma ya kwanta Basu tashiba sai qarfe goma saura ita tafara tashi tayi wanka ta shirya ta Sanya riga da qaramin wando Suma na baccin ne ta nufi kitchen taga abubuwan da Mr Omar yakawo musu tunda safe na breakfast ta jera a dining tareda dauko sauran abubuwan buqatan cin abincin tana gamawa Takoma dakin daidai yafito wanka yagama shiryawa ta kallesa tanajin nauyi ta danne ta Kuma kallonsa tana qarasowa ciki tace”