NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 51-60

????51&52

NOT EDITED

“Axabure ta farka dg bacci tana raba ido”
Shikuwa tsaye yyi yana mata murmu
Shin mugunta,ware ido tayi tana kallon sa dan ita saiyauma tafara ganinsa ..
Sabanin su  Fatima data saba dasu”
Hannunsa yasa yashafi fuskarta ya lumshe ido, ita kuwa koda taga ba yah Suleiman bne saita ture hannunsa
Saurin bud’e idanun
sa yyi yaga ta matsa gefe zata sauka dg kan gadon …hannu yasa ya fincikota had’e da maidata kan bed d’in yasa hannunsa da niyar keta mata Riga…duk da bata haiyacinta tasan hakan ba abune me kyauba sbd bbu Wanda yatab’a mata hakan agdn.
      Da sauri ta sa hannunta ta rik’e rigar…shikuwa jiyayi tabasa haushi …beyi wata wataba yazabga mata mari…..

    *******
Yah Suleiman kuwa direct Barack d’in su yanufa bayan ya iso yasamu sojoji yan uwansa acan zaayi meeting ….

Bayan angama meeting d’in yanufi office duk week end ne amma suna zuwa Dan koda yaushe za’a iya nemansu aturasu wani gurin musamman shi daya kasance jarimi.”,,,

Bayan yazauna bbu abinda yafa ra ,kawai yaji baby ta fad’o masa arai atake yaji gabansa yafad’i,amma kuma yakasa tashi yana nan zaune be auneba yafa gyangyadi….sama sama yyi mummunan mafarki da baby tana hawaye tana nemon taimako maciji zai sareta…

“farkawa yyi da addua abakinsa ,afili yace kai anya yarinyar nan tana qlau?”

Car key yadauka da mugun sauri yafito bebi takan abokan aikinsa ba dasuke masa mgn yafigi motar da mahaukacin gudu yanufi gd”.

Cikin minti15 ya iso gdn ko horn beyiba yabar motar awaje yashigo ciki da sauri kamar zaitashi sama ,burinsa yaje dakin yara yaga lfyar yarinyar nan datake tamkar amana agunsa …
Saidai tun da yashiga waiting parlour d’in Ummi gabansa ke fad’uwa gab da zai isa dakin yaji ankwallah k’ara da azama yyi cikin dakin….idanunsa suka haskomasa yaseer daga shi sai vest d boxer yana kokarin hawa saman jikin baby… ita kuma dafe da kuncinta alamar marinta yyi tayi kara abinda bata tabayiba!
Cikin karaji yace kaiiiiiiiiiiii!!!azabure yaseer yawaigo wazai gani?
Yah Suleiman ne ke nufosa azuciye ,kallo daya zaka masa kansa allurarsa ta sojawa ta matsa..lolx”
Idanunsa sunyi jajir sai huci yake, iftihal da ta bud’e idanunta sbd sadda yamareta arufe suke da gudu ta nufi gunshi tafad’a jikinsa tana nuna masa yaseer..
runtse idanunsa yyi yabude dan yatabbatar ba mafarki bne”
Tatsarsa yasa yashare mata hawayenta had’e da kokarin zare ta dg jikin sa..
Yaseer kuwa sbd tsabar tsoro saiga fitsariiiiiii!!na zuba lolx???????? sai jikinsa ke rawa tamkar Akuya taga kura Neman hanyar guduwa kawai yake be auneba yaga yah Suleiman na janye baby dg jikin sa alamar guns a zai iso…adedenan Ummi da abbu suka shigo dawowarsu kenan dg asibiti..runtse ido Ummi tayi had’e da yin salati sbd mummunan ganin datayi koba afadaba  kaga yanayin yaseer kasan abinda yaso aikatawa….yah Suleiman dkejin tamkar yahad’iyi zuciya ya mutu yamikawa Ummi iftihal yanufi gun yaseer da yyi sharkaf da fitsari lolx….ihu ya kurma had’e da cewa abbu ka ceceni kasheni zai yi ,abbu kuwa FIta yyi dan yakira Abba d mm zulai sukaga abinda dansu yaso aikatawa…
Wata muguwar damk’a yah Suleiman yyi masa had’e da kaimasa punch a hanci tuni yafashe yana jini …..jansa yyi kamar  kayan wanki yafito dashi har compound d’in gdn dan kowa yasan abinda yaso aikawata ,adedenan mm zulai, Abba,abbu,su Fatima da dawowarsa kenan dg islamiyyasuka bayyana agun .”
Yah Suleiman kuwa k’afarsa yasa adede saitin gaban yaseer yataka iya k’arfinsa ,yakoma had’e da harbinsa agurin…????????ihu yaseer yyi had’e da dafe gurin yana cewa pls Abba mm kuceceni kada ya nakastani,…yah Suleiman kuwa suburbudarsa yake kota ina duk yakumbura masa fuska da baki…

Duk jama’a gurin sun fahimci komai,mm zulai na ganin inbatayi da gskeba to zai lahantashin,afusace ta kalli Abba tace wato baza ka ceceshiba sai yalahantashin?”

“Cikin bakin ciki Abba  yace eh aiba Nina aikesaba”.

Afusace abbu yyiwa yah Suleiman tsawa ganin yakira wasu sojoji 2 dake garding gidan yasa summa yaseer jirgi zasu cire masa boxer dinsa yasan hukuncinsu na sojoji zai masa amma ai bbu Dadi ga ubansa baiyi mgn ba dan indai SBD mm zulai to bazai hanaba..

Koda abbu yaga yaki bari afusace yamatsa dab dashi yamaresa ,sannan yah Suleiman yabar gun rai bace dan bahaka yaso yabarsaba dukda ko yanxun baya iya tashi…

Ummi kuwa afili tace hmmm ALLAH yahana d’a kunya ranar gsky!ana kiran wani da yanada dadiro ,wani shi cikin  gd ma yaso yabata y’ar wasu andaiyi asara wlh ni banhaifi fasiki ba  ,kamar yadda akace  Suleiman fasikine yanxun gashi mai maganar ta haifi fasikin aikin banxa kawai…

Mm zulai ta kulu iya kulu da jin bak’ak’en maganganun Ummi ,amma batasan amsar dazata bataba…

Abbune yayiwa Ummi tsawa kan ta bari  duk da yaji dad’in yadda ta maidawa mm zulai murtani, had’e da cewa su Habiba daketa kuka su koma cikin gd ..

Mm zulai kuwa gun yaseer tayi ganin yafad’i su mamme ,zubaida takama matashi sukayi part dinsu..

Dama mazan duk basa gdn.

Yah Suleiman kuwa komawa yyi cikin parlourn, zuciyarsa bbu Dadi yasamu baby tana  zaune tana kuka d hawaye” ahankali yace baby kiyi hkri kinji?”

Tashi tsaye tayi had’e da matsawa dab dashi,tasa hannunta ga kuncinta tana nuna masa .

Tausayinta yaji yasan gun namata zafi wani mugun tsanar yaseer yaji d mm zulai dan duk itace tabata masa tarbiyya.

Kafin yyi mgn Habiba ta shigo da kuka tana cewa yah Suleiman pls kada kabari a auramun yaseer na tsanesa…

Fuska adaure yace
 naji zaki iya tafiya”ai indai ina numfashi bbu ke bbu shi Dan iska lalatacce ……..

be idaba yaji baby tace yah ileeeeeeeeeeee!

Share

Kuyi hkuri da typing bbu yawa inada uxine wlh ????????

????????mmn fareesa ce ✍????✍????

AWESOME WRITER’S ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

   INA TARE DA ITA!
????????????????????????????????
   (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story &written by mmn fareesa

Dedicate to all my fans ina alfahari daku kunyi ruwan comments dabaku ta bayiba a page din jiya naji dadi amma kuyi hkuri darashin reply bnida lokaci ina busy nagode????????

NOT EDITED

????53&54

Be idaba yaji baby tace yah eleeeeee!man….maganarsa ta sarke yyimata kuri da ido jin muryarta tayi kama data angel dinsa ga kuma takirasa dasunan data ke kiransa da shi”
Habiba kuwa itama tayi mamaki ,amma batayi mgn ba tawuce dakin yara”.
      Yah Suleiman kuwa bedena kallontaba hartasake cewa yah eleeeeee!man tanata maimaitawa alamar tafara koyon mgn …….”ahankali yace ke baby kiyi shiru pls kada Kisa xuciyata ta buga kidena kirana da wannan sunan ,yafada kamar zaiyi kuka duk idanunsa sunji jajir dan ta yi bala’in tuna masa da angel d’in sa…… Ummi dake tsaye tana kallonsu dan ta yi sallama baijiba “ahankali tace babana!da sauri yad’ago yakalleta” cikin rarrashi tace kada kabiyewa shaidan da kuma zuciya ka kasa yadda da k’addara ,yanxun ka godewa ALLAH akan kare yarinyar nan dayayi dg gun yaseer dakuma maganar da tafara…ajiyar zuciya yyi yace hkne Ummi ngd ,kigasa mata kuncinta gun da yamareta”bara naje daki naka mata mgni tasha…tsaki Ummi tayi had’e da cewa ALLAH yashirya yaron nan hardasu mari kenan ko?”nan yah Suleiman yalabarta mata mafarkin dayayi akan baby da saurin ziwan dayoyi yasamu yaseer zai mata aika aika..
      Ummi tace ikon ALLAH kenan ,dama duk Wanda beyi sharriba to insha ALLAH bazai gansaba ”
ALLAH yakara tsarewa”ya amsa da ameen had’e da kokarin barin dakin da sauri iftihal dke tsaye tana kallon su tace yah eleeee!waigowa yyi domin sunan har cikin.ransa yajisa”ahankali yace baby kijira kinji ?”na kamiki magani kisha yanxun !botsarewa tayi tana son fara hawaye bece komai ba yaficewarsa dan tana tuna masa iftinsa ….

1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button