UBAYD MALEEK 46

****************’Dan shiru afia tayi Dan Kamar Bata fahimci abinda farhat din tafada ba ta sake Kiran sunanta tana tadota gabaki daya ta zaunar da ita tana cewa”
Ina aunt dinki tashiga bangantaba.
Mutsitsika idanuwa farhat tayi tareda budewa tana ‘yar guntuwar hamma ta baccin yasaketa ta kalli afia din tace”
Bata Nan jiya jekadi tace Daddy na Kiranta tatafi.
Shiru afia tayi tana neman dauke wuta sbd wani dumm dataji kunnuwanta na dauka saidai har lokacin takasa fahimta gwari gwari takeson ayi Mata Dan Haka
tasake kallon farhat din tace”
Dad ya Aiko Kiran jiya da dare?
Data tafine haryanxu Bata dawoba kokuwa tadawo yanzu tasake fita??
Saukowa gadon farhat tayi tana cewa”
Bata dawoba.”toilet ta nufa ta shigewarta tabar afia daskare agurin tana dulmiya cikin wani irin dogon nazarin tunanin
Shin lafiya dai??kokuma tace menene zaisa NURU kwana gurin dad?kodai wani abin yakuma faruwane Dan ita Sam Bata kawo wani alaqar aure a tsakaninsu sbd sanin
yanda auren ya wakana da sanin Koda dad dinta da mum sun rabu har abada NURU sa’ar’yarsace ko kallon Mata baya Mata bare har wani Abu da Mata ke iya yiwa
Miji Dan Haka Bata kawo wani tunaninba bayan na wani abun yafaru ita babbar damuwarta yanzu lokaci na tafiyar Mata.
Dagowa tayi tana kallon agogo kafin ta miqe tsaye ta fita zuwa Palo tana duba wayarta cikeda takaicin yanzu ko waya NURUn batada bare ta kirata.
Da jekadi dazata kitchen da Akira gefenta daukeda wani qaton tray da abubuwa akai saidai rufe da wani farin kyalle me adon zaiba ta kallesu ta kalli tray
din ta maida kallonta kan jekadi tace”
NURU fa???
Kallonta jekadi tayi cikin Dan Bata nata girman tace”
Batanan saidai ko Zaki dawo zuwa anjima ko gobe.
Anjima ko gobe???”tafada cikin mamaki da Dan daga sauti kafin ta Dora da cewa”
Yanzu nake buqatan ganinta uzurine me girma.
Murmushin manya jekadi tayi cikin ranta kafin ta kalli afian tace”
Uzurin gabanta ya zarce kowane uzuri idan Kuma a matse kike da magana da ita ki Fadi sakonki Zan isar mata.
Da kaina nakeson isarda saqon tana Ina?
Kai tsaye jekadi tace”
Ki nemi maleek zai sadaki da ita.
Wucewa jekadi tayi Akira tabi bayanta suka wuce kitchen Dan fara hadin kayan dasuka zo dasu Wanda musamman na NURUn ne.
Kamar wawuya Haka afia ta tsaya agurin harsuka bace Mata
Take taji tashin hankali na neman shigarta sbd Bata fatar abin dazai kawo matsala akan fitar mum dinta hakama takasa yadda Sam da cewa Wai NURU gurin dad
dinta takwana
Shin dama tana zuwane itace Bata saniba kokuwa yaune zuwan na farko?
Sashenta Takoma ta zauna tana sake duba agogo saura AWA daya da mintuna atafi can din
Bata tsaya tunanin komaiba ta daga wayarta ta Nemo numbern dad dinta Kai tsaye ta Danna kiransa.
Kiran duniya tayiwa wayoyinsa Babu me Shiga karshe ta Nemo numbern Mr Omar ta saka Kira tana fatan shi tasamu tasa wayar.
Ringing din dataji wayar tafara yasata sauke ajiyar zuciya tana fatan Yana tareda dad dinta duk da tasan da wuya idan takalli lokacin.
Cikin nutsuwa ya dauka Yana cewa”
Good morning princess.
Morning Mr Omar
Inason magana da dad ga wayoyinsa duka akashe.
Shiru Mr Omar yayi kafin ya Dan gyara murya cikin nutsuwa da basarda zancen yace”
Wayoyinsa suna kashe ne sbd ayyukan da suka Dan Sha kansa kwanakin Nan musamman akan wannan case din kiyi hkr zuwa anjima idan yasamu kansa zai kunna
wayoyin Zaki samesa Inshallah.
Cikin damuwa da Dan daga murya tace”
Maganar mum dinace ta Yaya Zan iya Bari zuwa anjima lokaci na tafiya Ina buqatan mgn dashi Akan NURU ne.
Ajiyar zuciya Mr Omar yasaki Yana sake daidaita murya Kai tsaye yace”
Maganar dayan lawyern miss lailah cikin dare anrigada an Samar muku wani lawyern sbd dayar lawyern da kuka dauka banajin zata samu damar zuwan Dan Haka ki
nemi Imran jalal Kai tsaye Dan nahadashi da lawyern
Ki huta lafiya princess.
Kashe wayar yayi yabarta zaune tana fadawa cikin sabon tunanin abinda yake faruwa data kasa fahimtar komai amma dai babban abin dayafi Mata komai yanzu
maganar mum dintace tunda anbasu lawyer abin yazo Mata da sauqi sauran zancen sayishi daga baya tsakaninta da NURU taji inda tashige.
Ahankali ta Dan motsa tana bude idanuwanta dasukai Mata nauyi sosai sbd rashin bacci da mutuwar da dukkanin jikinta yayi
Akan fuskarsa dake daf da tata idanuwanta suka sauka ta lumshe ido tana budewa ahankali kan bakinsa zuwa dogon hancinsa da idanuwansa dasukafi komai narkar
da kuzarinta
Da Alama baccin yakeyi har lokacin be tashiba ta sake motsawa ahankali daidai fararen idanuwansa da gabaki daya suka sauya zuwa wani sabon yanayi na budewa
ya zubasu akanta
Ta rufe Bata ahankali tana shigar da kanta jikinsa dake manne da nata
Ya motsa ahankali tareda matso da fuskarsa ya hade hancinsa da nata yana sakar Mata numfashinsa me dumi ya bude Baki yace”
Good morning.
Bude idanuwanta tayi tana kallonsa a kasalance da kunyar gaisuwar saidai gabaki daya bakinta ya mutu murus batada qarfin iya magana
Ganin kallon datake masa kwayar idanuwanta na bayyana sirrin zuciyarta akansa ya riqo hannuwanta Yana sarqewa da nasa suka sauke ajiyar zuciya atare
Ya matso da fuskarsa Yana zura kansa cikin wuyanta dake bayyane ba Kaya ajikinta har lokacin sbd bayan tasamu tayi sallar asuba daqyar ya sake rabata da
komai ya qarasa bude hanyarsa dabai Gama budewaba Dan Haka baccin wuya da muguwar kasala ya dauketa sai yanxu data farka
Tanajin dumin lips dinsa cikin wuyanta Yana saukar Mata da wasu irin kisses tareda numfashinsa me dumi da sauti ta lumshe ido tana sake Rena kanta Dan kuwa
ita kadai tasan irin tsananin wuyar datasha tsakanin Daren zuwa safiyar sbd ko qafarta daqyar take iya motsata
Tanajin hannuwansa na yawo tsakanin wuyanta zuwa kirjinta zuwa cikinta da bayanta ta qanqamesa cikin tausayin kanta Dan kuwa Babu inda baya ciwo ajikinta
musamman kirjinta daganan numfashinsu ya sarke Yana daukan sauti musamman nashi dayake fita sosai Yana fada Mata wasu kalmomi cikin yarensu acikin
kunnuwanta wainda suke Bata qwarin jure Masa.
Baccin wahalane yakuma daukanta wannan karon wuyar dataci a bayyane take qarara sbd ko numfashinta ahankali yake fita cikin sanyi datake baccin
Ya kalleta Yana gyara Mata kwanciya ajikinsa tareda shafa fuskarta Yana lumshe ido.
Qarfe goma Sha daya harda mintuna ya farka ya zare jikinsa ahankali daga nata ya gyara Mata rufa Yana shafa lips dinta dasukai kaman sun bushe alamar
tsutsan dasuka kwana suna Sha ya saki guntun numfashi tareda Dan rankwafowa yai kissing dinsu ya juya ya shige toilet.
Bayan fitowarsa shiryawa yayi cikin wasu fararen Armani kaftan dasukai matuqar daukan fatarsa dake glowing fuskarsa a kame yafito Yana kunna wayoyinsa Kai
tsaye ya nufi palonsa na farko daya ganawa da Mr Omar Yana Isa Mr Omar na palon tsaye Yana waya da commissioner daya tabbatar musu da ankama yakoob Wanda
yaqi fadar komai sai cewa komai duk azabar da ake bada.
Kashe wayar Mr Omar yayi ya waiwayo yayiwa MALEEK kallo daya ya Dan sauke kansa cikin ‘yar sakewar murya yace”
Barka da fitowa MALEEK.
Zama yayi Yana amsawa tsananin kwarjininsa da qamshinsa na cika palon da idanuwan Mr Omar din
Ya matso ya zuba Masa lemon tea me zafi ya ajiye gabansa Yana Dan fara Masa wasu bayanin sama sama shikuma Yana sauraronsa batareda yace komaiba.