

Kamar yadda muka saba kawo abubuwa game da abunda ya shafi matsalar waya da samun garabasa ko free browsing yau insha allahu muna tafe muku da yadda zaku na kallon wasan kwallon kafa a cikin wayan ku.
Idan baku manta ba kwana kin baya mun muku post akan yadda zaku kalli wasan kwallon kafa wanda mukayi amfani da wannan app me suna Yacine tv amma shi ba iya kwallon kafa ake kallo a ciki ba zaka kalli tashoshi da dama kamar su Mbc 2, Mbc Action, Mbc 3, da sauran su idan kuna sha awar wannan ma zaku iya saukewa anan YACINE TV APP
Wannan kuma da zan muku bayani akai iya kwallo ake kallo a ciki dalilin hakan ne yasa app din baya wani makalewa zaka kalli kwallo cikin kwanciyar hankali.
Kuma baya wani shan data wajen kallon kuma app din baida wani nawi kwata kwata
5Mb ne.
Gashi da haske wajen kallo a takaice dai app din yanada dadin amfani saina kun gwada kun tabbatar.
Da farko ku sauki app din anan DOWNLOAD bayan kun sauke saiku bude zai nuna muku cikin app din kamar haka.
Saiku zabi na farkon idan ya bude zai nuna muku tashoshin da ake nuna wasan saiku zabi wanda kuke so zaku gansu sunkai 10 ko fiye da haka to zaku zaba wanda kuke so dan zakuga na farko yafi na biyu haske na biyu yafi na uku haske haka jerin abun yake.
Idan dame tambaya zai iya aje mana a comment section mungode.
[ad_2]