YAR SHUGABAN KASA

Shikuwa dad ba abinda yace banda Allah yashiryeki ba abinda yace” sannan yace kingani abinda nake fada miki koh inawa yarinya gata amma gani like kamar basonta nakeba.
Yanzu gashi kin lalata mata tarbiya dan wallahi bame iya auren yarinya irin wannan da batada tarbiya sedai a aureta dan kudun ubanta dan irin matsayinta…
Amma dan tarbiyadai base taba yadda ya aureta ba yakarashe maganar yana goge kwallan dake kokarin zubomai…
*ASALINSU*
His Excellency *ALHAJI ISMAIL* *ABUBAKAR* Babban dan siyasa ne inda ya rike mukamai da dama a siyasa wanda yanzu haka shine *SHUGABAN KASAR* *NIGER*
Matarshi daya *Hajiya Binta* *Muhammad* , Yer *Nigeria* ce a yer asalin garin maiduguri ce,
Babanta direban mota ne ita kuma tana saida abinci ne a tasha se Allah yasa tasamu aiki a wani gidan abinci dake abuja inda takoma can take aikinta anan suka hadu da Alhaji Ismail Abubakar..
Suna haduwa sukai aurensu inda yatafi da ita kasarsu batare da iyayenta sunsan tayi aureba” haka ta tafi tabar Baba Uwa da da mahaifin nata batareda sunsan inda takeba , dan ba inda basuyi cigiyartaba har gidan abincin datake aiki amma basusamu wani information ba akanta. Haka suka hakura suka fawwala komai ga Allah…
Seda suka shafe shekara 10 da aure sannan Allah ya azirtasu da samu haihuwa, inda suka samu baby girl dinsu, suka sa mata *FAILAT*,sosai suke nunwa yarinyar gata basa bari koh kuda yatabat..
Haka Failat ta taso cikin gata dajin dadi”, bata ganin darajar kohwa tsabar gatan datake samu yasa ta lalace ganin kowa da mutunci duk girmam mutum zata cimai mutunci…
Sosai rashin tarbiyar yer tasa yafa damunsa, sadai daga yayi magana hajiya binta zata hayayyako kansa da masifa, abun yana matukar damunshi sosai,..
Ita kuwa failat arayuwar ta ta tsani talaka koh ganinsa batasonyi bare wata muamala tashiga tsakaninsu, kuma duk mingirman mutun batajin kunyar yimai fitsara,” gata da taurin kai run tana karama dan inbatayi niyan yin qbuba kimeza ayimqta bazatayiba”, hakan yana ciwa mahaifin NATA tuwo a kwarya..
Kawayenta biyune Samira da safnah , samira yer wani ambassador ce Alhaji Umar Abdullahi, ita kuwa safnah” Ya ce ga Governor Kaduna Alhaji Dahiru Mohammed , Halinsu daya shiyasa jininsu yazo daya da Failat..”
Failat tanada saurayi da ake kira da Gstar,”…tsantsar dan iskane dan Lisa a wajensa ba wani abu bane,” sasai yakeson failat ” dan kome zatamishi bayajin haushi , bawanda ya is a yace yana Sonya yanzu zekashe mutum”/.it’s kuwa failat tana beyemishi ne sabida duk wani aiki data dashi yana .at a….
*Wannan kenan*
*Cigaban labari*
Haka Failat tasa kai tafice daga gidan”,,,
Bata tsaya koh inaba se browns club ” …Wani katon bakin na hango yafito daga club din idon nan bashi jaa kamar garwashi ” kana gani kasan cikakken dan dabane”, tahowa Yayi yanadan tangadi alamun ba daidai yakeba”, yana karasowa naga yasa hannu ya rungumota”, baby harkin karaso”it’s kuwa tureshi tayi daga jikinta kaga Hanson shashanci” sannan suka Shiva cikkin club din,,
Ba abinda ketashi sekida masu shan giya nayi masu iskanci nayi kowadai da abinda yakeyi aciki masu rawa nayi…
Guru suka samu suka zauna Gstar ya umarci masu aikin wajen dash kawo musu giya …zubawa Yayi ya mikawa falhat, ta karba cikin jin dadi takeshasuna hira ahaka sedatasha kwalba uku Batare da ta ankaraba…
Shikuwa dama gstar abun dayakeso kenan tasha dayawa dan tafita daga hayyacinta yasamu yabiya bukatarshi…
Sosai falhat tasha giyarnan, ta bugu dan bata gane komai” shikuwa gstar dayaga haka janyota tayi suka Shiva filin rawa…suka fara cashews”..cikin rawannan yafara wani karamin iskancanci da ita,” inda fama zuba mata kiss ko ina ajikinta donshi dama ba rawar yakeson yiba iskanci yakesonyi yafake day in rawa”
It’s kuwa failat dake hankalinta ya gushe ” haka ta dage tana jujja kugu koh ina najikinta yana motsawa” dayake dama itadin akwai diri sosai komai na ajikinta taji , gata black beauty amma said gashi dan ba a magana anan,…
Bakinshi yafara kokarain hadawa da nata” yagadai abin bazeyiwu ba anan hakan yasashi janyota daga filin rawan suka fice’ be zarce da ita koh inaba se cikin motarshi a guje yafizgi mota abinda bayason ta wartsake beyi abinda yadade yana kwadayin aiwatarwa ba…
Sedasukayi nisa kamar zasubar gari sannan yadan hangars gefe cikin jeji kadanyayii parking motarshi””…
Zagayowa Yayi bayan mortar inda ya kwantar da it’s dan run fitowarsu bacci yay awan gaba da ita”…
Kayanta tashiga kokarin cire mata dan haryayi nasarar rabata da rigar jikinta daga it’s sedan best din dake ajikinta, tana kokara cire bes din ne ta farko tadawo hayyacinta”……
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: ????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
????????????????????????????????????????
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
*NA*
*Maimuna Haruna Abubakar (Ummy* *Ontop????)*
???? *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION*????
Wannan page nakine Rayuwata♥ Jindadina???????? Far in ciki nah???? Abar Alfaharinah???? *MAMANA TAKAINA* ????❤????
_Allah ubangiji_ _yasaka miki d_ _mafifincin Alkhairi,_ _Ubangiji Allah yasa_ _ki gama da duniya_ _lafiya, Ameen????_
_Tabbas!! Nayi dace samun Uwa tagari_ _???? , Ina matukar ji_ _dake Mamanah????”_ _Allah yasaka_ _miki, Yabamu ikon_ _yimiki Biyayya♥_ ♥♥, _Ameen_
1⃣6⃣▶1⃣7⃣
Gara na kwashi rabona nayi maganin mara kunya yana fada yana lashe lebe tareda kokarin cire bes din daya rage jikinta,,…dai dai lokacin ta farka, ganin Gstar kanta yana kokarin rabata da kayan dake jikintane yasata” yasata kwala uban ihu ” wanda nima kaina mai dauko rahoto sedana razana”… Nashiga uku mekakeyi haka’Gstar tafada tana kafeshi da idanunta masu dauke hankalin mutane”…
Ganin kokallonta beyiba yasa tafara kokowar kwace kanta dan tasan halin gstar ba karamin dan iskabane”.. Idan kanawa Allah kayi hakuri kacika”, tanafada tana dada fashewa da kuka”””” koh baka ganeniba failat dinkacefa..
Jin abinda tacene yasashi dagowa yana dubanta sannan ya tinnike da dariyar mugunta ” munafuka yaudin ni kike cewa Failat dina “.. Cazakimin *YER SHUGABAN* *KASA* sena ganeki, mara kunyar karya” ai dama ido na miki akwai ranar kin dillanci”yafada yanadada fizgotamiki jikinshi”yafara zubamata kiss a jiki koh ina “…
Gani dai dagaske yake yasata gantsa mishi cizo a wuya seda fatar wajen tafita,”
Kutumar uba “yafada yana rike wajen data cijeshi”…sannan tafice daga motar, Ta arci na kare….
Koh rigarta bata tsa daukaba tayi hanyar titi, daga ita se bes din….Guru takeyi sosai iya karfinta kanta kai titi tagalabaita “..
Dakyar tasamu Takai bakin titi “.. Tana karasaw kuwa tafadi nan bakin titin…tana maida nunfashi..
Dai dai lokacin me mashin yana tahowa” ganin haka yasa tafara dagamai hannu dakyar, ….
Sabida tsabar gudun dayakeyi bekula da it a fittt yawuceta sedaya got a gaba sannan yakula” tsaidagudun yayi ya juyo da kan mashing din dan komawa baya…