YAR SHUGABAN KASA

Daidai gurinta yayi parking sannan yace baiwar Allah lafiya kina bukatar taimakone ” Tsabar wahalar datashane yasa takasamagana sedai kawai daga kai datayi alamun Eh….
Y
Toh tashi mutafi kifadan India zansauke ki “girgiza mishi kai tayi alamun bazata iya tashiba..
Saukowa yayi dayake duk maganar nan dayakeyi yana kan mashin dinshi”.. Kokarin dagata yayi “”…
Kuma seya dakata tareda cewq kece” da mamaki take kallonshi dan bata game meyake nufiba…yaci gabadacewa toh gaskiya kiyi hakuri bazan iya taimaka miki ba,”.ya juya daniyar tafiya
Daidai lokacin kuma gstar yana nufota dafeda wajen data cijeshi,” Idan Kanawa Allah karkatafi kataimaka min gashi can yana tahowa kuma wallahi fyade zeyimin takarashe maganar yana Dada rushewa dakuja…
????Keep following????
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: ????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
????????????????????????????????????????
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
*NA*
*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop????)*
???? *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* ????
????United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers
Alhamdulillah!Alhamdulillah!!Alhamdulillah!!!
~Inakuke masoya makarantar Online Hausa novels~ ????
~Kumatso ku bani kunnuwanku, labari nazo muku dashi da dumi duminshi~ ….
~The first online series novel dinnan yafito wato ❤TUSHE MAFARI~ ❤
~Seku hanzarta dannemansa a group din ❤TUSHE MAFARI ❤fans~ ..
~Masoya makarantar Online Hausa novels karku sake abaku labari~ …..
__________________________
*Wannan page nakine my Naphiy Esah shehu marubuciyar* {???? “`Sanadin Maraici“` ????}
Aunty fauxah, mum hanan, Banmanta dakuba Allah yabaku lafiya..????????
My Aunty maryam Ontop ina tayaki murnan gama buk dinki *RAYUWAR YUSRAH DA AFSHAN*
Uhmmmm sha kuruminki dena damuwa Masoyiya bazeyiwu Namance dakeba sabida Rabin jiki nace ke My durlin Eshat Ontop mai {☄HASKEN RAYUWATA ☄} One ❤ luv…
Tabb!!! Baze taba yiwuwaba nayi tuya na manta da Albasa , Kinanan araina dan kedin ta dabanCe kwantar da hankalinki dan matsayinki cikin zuciyata yanada girma My swthrt my durlin Ayushat Ontop❤????????..Allah Ubangiji yakaremin ke my dear????
Fans Ena godiya yanzu kuka tabbatarmin da kuna biye dani ,Ngd da kaunar da kuke nunawa buk dina. ????YER SHUGABAN KASA???? TANA GODIA,❤❤
1⃣8⃣▶1⃣9⃣
Idan kanawa Allah karka tafi kataimaka min gashicen yanan tahowa fade zemin dan Allah karufan asiri takarashe maganar cikin matsanancin kuka…
Koh kadan beyi niyan taimakon taba amma ganin irin halin da kukan data datakeyi yasashi tausayinta…
Kallonta yayi tareda mika mata hannun a takama ya dagata tahau mashin din sannan yatyatada mashindin hkan yayi dai dai da karasowar gstar …be tsaya wata×2 ba ya fizgi mashin din a muliyan ????…
_______________________________
Momy ce ketafaman safa da marwa cikin daki yanzu dadyn failat bazakayi wani abuba kana ganin yer nan shiru haryanzu bata dawoba gida ba amma kai hankalinka a kwance haba dadyn failat kadubafa lamarin nan yanzu duniyarfa ta canja kuma kasan bata fita da securities ba amma kai koh ajikinka…
Duk wannan surutun datakeyi besa dadyn failat yin maganaba sema sakejin lallausaon bargonshi yayi yadada rufejikinshi dayake yana kwance kan royal bed nashi…
Ganin baida niyan kulata ysata karasawa gundayake kwance sannan ta tabashi haba Alhaji mekake nifine wai sefaman magana nake kayi banza dani sekace ba yarkaba …
Fashewa tayi da kuka dama nadade da gani katsani yarinyarnan tunbayanxuba, daga take×2 ka kwanta biyu na fahimci haka atare dakai, toh wallahi baka isaba idan wani Abu yasamu yarinyar nan wallahi bazan yafemaba sena nunama hali irin namu na yen tasha wallahi….takarashe maganar tana dada fashewa da kuka…
Ikon Allah akwai irin wadannan matan dama adunia da basusan darajen mijinsu ba ????… Uwa ba tarbiya ya ba tarbiya , tabbas inmutun yarasa uwa tagari yayi babban rashi arayuwarshi…
Allah kasakawa iyayenmu da Alkhairi????????
DanAllah fans kumin afuwa kiyi hakuri da wannan nakoma skull ne shiyasa kuke jina shiru banida lkc typing amma kumin afuwa InshaAllah zanke muku kullum kamar yanda kuka bukata sedai bazeke xuwa dayawa ba ngd ana mugun tare fah❤????????
~Keep following Ontop~????
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: ????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
????????????????????????????????????????
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
*NA*
*Memunah Haruna Abubakar *(Ummy *Ontop????)*
???? *KAINUWA WRITERS ASSOCIATION* ????
????United we stand and succeed: Our ambition is to entertain and motivated the minds of readers
_Ena kukene_ __masoyan asali_ , tabbas kuna cen cikin kololuwar_ ~ _heart dina Kunga kuwa baxeyiwu namantaku ba_ ~ ????❤
_Durlin hafbea_
“`Sweet Meenat yakasai“`
My blood Aisha “`machika mae (????“` *MUNNAH????)*
Ga page nan guda yazama mallakinku kuyi duk yanda kukeso dashi,❤????????
“`Zuciyata ❤koh yaushe tana tare “`dake Aunty“` Maryam paki Ontop Allah Ubangiji yadada karemin ke Ameen“` ????????
1⃣9⃣▶2⃣0⃣
Idan wani Abu yasami yarinyar nan wallahi bazan yafemaba sena nunama hali irin namu na yen tasha wallahi…. Takarashe maganar tana dada fashewa da kuka…
Jin abinda hajiya kefada yasa yabude idonshi ya jiyo yana kallonta kamar bazece komaiba cenkuma seyace…
Toh mekikeso nayi dakikazo kikasani agaba kina fadan maganar duk da tamiki, yarinyar nan ban isa da itaba baganin mutuncina takeba barekuma harta girmamani a matsayinna na Ubanta
Kuma bakowa yakoyar da itaba seike kwata kwata baki bata tarbiyan arzikiba…lokacin dazata fita sedana so hanata amma kallon kirki ban isheta ba haka tasa yarinyar nan tasa kai tafice daga gidannan….
Koh ajikinki sema dada bata kwarin gwiwa dakikayi sannan yanzu zakizo kinamin kananun magangan…toh wallahi baki isaba kifita daga idona momyn failat…abaya bahaka kikeba kafin musamu failat seyanzu zaki cenja toh wallahi bazeyiwu ba..kijecen kinemota yakarashe maganar yana juya mata baya”….
Yaja tamfatsetan bargonshi yadada rufe jikinshi yabarta nan zaune bakin gado tayi mutuwar zaune????
Mamakine yakamata ganin yanda dadyn failat ya kanne???? yake cimata face, Tabb! Akawai matsa inji wani sashi na zuciyarta….
Tohfa yer tasha anyi saranda kenan????
~Fans keep following~
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: ????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
????????????????????????????????????????
*YER SHUGABAN* *KASA (A SHORT* *STORY)*