YAR SHUGABAN KASA

Koh bakiji ba kikaiwa mutane shiru “cikin sanyin jiki tace naji sannan dady ya juya yabar wajen cikin bacin rai…
Nan failat ta fashe da matsananci kuka momy ki temaka min kinji abinda dady yace shi daman basona yakeba ” banza tayi da ita momy itama tayi tafiyarta ta barta nan ,sosai momy taji tausayin yertata amma batason nuna taji tausayinta,” haka ta tafi daki “..
Tasamu dady zaune bakin gado kana ganinshi kasan cikin bacin rai yake”…
Kuyi hakuri dan Allah fans, gobe zanmuku dayawa inshaAllah,
My dear mrym Ontop kinsa se buya nake keda masoya buk dinnan kiyi hkri banso hkan nema take faruwaba
Luv u oll❤
*08168733182*
[2/23, 16:59] Sister: ????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
????????????????????????????????????????
*YER SHUGABAN KASA (A SHORT STORY)*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
*BY*
*MAIMUNA HARUNA ABUBAKAR (UMMY ONTOP????)*
???? *KAINUWA WRITERS ASSO* ✍????
*Mom Hanan dis page is forU*
~I luv u oll kainuwa writers asso members~
Masoya *YER* *SHUGABAN KASA* ta gode da kyaunar dakuke mata itama tace tana sonku????
Nan momy ta tafi tabarni badan tasoba dan zuciyarta cike take da tausayina amma …haka tadaure tanuna ita sam batadamu daniba
Cikin kuka da sanyin jiki nayi room dina gadona na fada nashimfida sabon kuka’ maganar dady ce taketa yimin yawo a kwanyar kai ” impossible nafada afili ina dadi rusa uban kuka…
Hakadai darennan nayi bacci badan inajiba sedan bacci barawone “;
Bacci nayi cikeda mafarkin bawan Allah nah hakannema yasani jindadin baccin ‘ …
********************
Akwana atashi yau Sarina biyu da faruwan lamarin koh fita banayi nacenja nazama abar tausayi ” damuwa tacika zuciya banida sana saina tunanin bawan Allah nah da kuma maganar dadyn dan tun ranar ban karasa dady a idonaba baya bari muhadu yahanani zuwa room dinshima bare naje nagashi Lamar yanda nake idanaso ganishi ga momy ma ta cenja min kwata kwata gidan yamin zafi kamar ba *YER SHUGABAN* *KASA* ba duk nabi na rame saboda damuwa ga ba gunda nake zuwa yanzu …sosai duniya tamin kunci…
Yau da yamma momy tashigo room dina zaune tasameni nahada kaida gwiwa a kan gado sosai ” nabata tausayi’ amma haka tadaure ta hade rai kamar va momy na ba” dan sam batasaba yimin hakaba…”
Karasowa tayi tasamu guri tazauna nan bakin bed dina sannan takai hannu ta taboni ” cikin tsoro nadago kaia dan ganin wane dan kwata×2 nayi nisa a duniyar tunanin Bawan Allah nah ba…”
Hade rai tayi sannan tace kije dadynki yanason ganinki…” Tana fadan haka tamike danniyan Baron dakin”
Nikuwa gabanane yayi mugun faduwa jin dady na nemana” shikenan nashiga uku kardai…
Kumin hakuri fans skull yasani gaba ga C/A, komai yana dai daita zakuke jine luv U oll????❤
~Keep following~
*08168733182*
[2/23, 17:00] Sister: ????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
????????????????????????????????????????
*YER SHUGABAN KASA(A SHORT STORY)*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
*BY*
*Maimuna Haruna Abubakar(Ummy Ontop????)*
???? *Kainuwa Writers Asso…*
2⃣4⃣▶2⃣5⃣
D’aki na tadda dady gaishe shi nayi sosai abin yabashi mamaki domin ba halin yer tasa bane
Failat dady yakirani , na’am nace yau nake kara tuna miki dateline d’in dana baki kuma haryanzu banji kin kawo kowaba, sabida haka sati biyu yarage miki idan kuma kina da wanda kikeso toh kifada mana idan babu ni inada wanda zanhad’aki dashi so zabi yarage naki,
Kuka nafashe dashi inacewa dan Allah dady kayi hakuri nashiryu nadaina abin danakeyi namaka alkawari dadi ,
Bawannan natambayeki ba , idan kina da wanda kikeso toh kisanar mana
Shiru nayi kamar bazance komai ba , cenkuma nace ” Ena dashi dady inada wanda nakeso sannan nayi shiru , …toh meye sunanshi d’an waye a ina yake?ajere duk dady yamin tambayoyin,
Shiru nayi sabida banda abincewa , maganafa muke miki kinyi shiru,
Kuka nafashe dashi nace bansanshi ba, bansan inda yakeba dady , kuma inasonshi shikad’ai nakeso dady, na kara rushewa da kuka”
Kallon mamaki da rashin fahimta momy da dady sukemin, momy ce tace ” kamar ya baki sanshi ba? Baki sanshi ba kike sonshi kuma toh koh aljanine ai iya kaci kenan,
Kinga bamason zance banza idan zaki mana bayani kimana kidaina mana karya dan wallahi sati biyu nayi zan aurar dake,
Sabida haka ki b’acemin daga nan idan bazaki mana bayani ba,
Kuka nadad’a fashewa dashi , wallahi dady duk abin danake fada muku haka yake, dady kataimaka min ka nemomin shi wallahi shi nake so dady , idan ka auran wani zan mutu dady , na dada rusa uban kuka…
Tsawa yadakan momy tadakatar dashi tare dacewa kayi hakuri dadyn failat , bari zanyi magana da ita, dan sosai nabawa momy tausayi”
Tashi yayi yana cewa ahto nidai nafada miki muddin baki kawo wanda kike so ba zan aurar dake gawanda nayi niyya , yana fadan haka yayi ficewarshi daga parlour… Inda nikuma naci gaba da rusa kuka , ina cewa.
” momy ki taimaka min wallahi tunda naganshi nakamu dason shi karki bari dadi ya aurar dani a wani dan zan mutu momy…tausayi nabawa momyna sosai , tace…
Hakurin nan dakuka saba fans shi zakuci taba dayi har komai yadaidaita , kuma ina ganin sakonnuku inajin dadi , gabaki dayanku nagode ❤
~Keep following ONTOP~ ????
*08168733182*
[2/23, 19:38] Sister: ????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
????????????????????????????????????????
*YER SHUGABAN KASA *(A SHORT STORY)*
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????????????
????????????????????????????????
????????????????????????
????????????????
????????
????
*BY*
*Maimuna Haruna Abubakar (Ummy Ontop????)*
???? *Kainuwa Writers Asso..* ✍????
_Wannan page din nakune Masoya buk dinnan , Allah yabar zumunci_ ????????
Yen ????Kungiyarmu ta kainuwa inaji daku dukanku , Kuma ina gaishe daku????
*AYSHA SADA MACHIKA (SWTHRT ONTOP)*
*AISHA* *MACHIKA(MOMYN YUSRAH)*
*MARYAM AHMAD PAKI(MRYM* *ONTOP)*
*JIDDA COOL*
*MEENAT* *YAKASAI(HABIBTY)*
*MRS MAKAMA(YAR* *AUTAN KAINUWA????)*
*MRS* *MANSOOR(SCND HBBTY????)*
*MISS MARIAM MAISHANU(LOVE????)*
*NOOR* ????
*JIDDART SAUDIA* ????
*AUNTY* *FAUXAH(YER* *AMANA)*
*AUNTY BATOOL A JATKO*
*MISS AYUSHA* *ONTOP(DURLIN)*
*MAI AWARA* ????
*UMMU FATIMA*
*LITTLE MISS*
*NAFISA ISAH* *SHEHU(HEARTBEAT????????)*
*MAMAN* *TWINSS(DOCTOR????)*
*MAIMUNA MATAR ABDUL..(TAKWARA????)*
*AESHAT HAMZA*
*SAMEENA ALIYU*
*FAUXIA MB*
*MOMYN ARFAT*
*UMMU* *NABIL(KAWALLI????)*
*MUNEERA* *(HABIBTY )*
*MOM* *HANAN(DEAR)*
*HALIMA MK*
*NASEEBA*
~WAIII!! MASHA ALLAH MUNADA DAMA ASHE ,~
~KUNA RAINA~ ~GABAKI DAYANKU YEN KAINUWA~