HAUSA NOVELYAR SHUGABAN KASA

YAR SHUGABAN KASA

 

 

*Editing by:Mrs* *mansoor*

 

2⃣5⃣▶2⃣6⃣

 

 

Momy tace “kiyi hak’uri kidaina wannan kukan kinji” gawanda kikeso ze aurar dake, sabida haka
Ki nutsu kiban labarin wanda kike magana akanshi kinji, gyad’a kai nayi alamar toh,

Toh ina sauraren ki,

Nanfa nakwashe komai nafad’a mata ,

Sosai momy ta tausaya ta kuma yi dana sanin rashin tsayawa taji dalilina sukai fushi dani,
Tabbas! Yanada kyau iyaye sudunka sanin abinda y’ay’ansu suke ciki ,

Gakiya kin tafka babban kuskure da bakiyi kokarin sanin koh da sunanshi bane”cewar momy”

Amma bakomai ki dage da addu’a nima zan tayaki,idan Allah ya dubi lamarin sekiga ya bayya na mana shi,

Nan momy tad’an yimin nasihohi taban baki , zuciyata tayi sanyi

Momy tace “Allah ya miki albarka
Nace” amin”

 

 

Yaude sati daya ya rage a kwanakin da dady yaba in
Hankali na idan yayi dubu yatashi, gaba daya na rame
Nayi bak’i
Na canja na zama salaha
Na koma ga Allah
Na duk’ufa ina kai
Kuka na gareshi…
Haka momy ma tanata tayani, shikuwa dady ya duk’ufa gurin zab’anmin miji????,

Dady be zaune a office dinshi,”ya yi zurfi cikin tunanin Wanda zebawa auren y’er tasa akayi nocking d’in door d’in, yace “come in”

Messenger d’inshi ne yashigo tare da sallama,
Har k’asa ya tsugunna ya kwashi gaisuwa, ya amsa cikin yabawa da hankalin matashin saurayin, Ranka ya dad’e ga sak’on, “wasu takaddu ne ya mik’awa dady , sannan yace
” wallahi ban sameshi ba se dana tsaya na jira ya dawo tukunna
Shiyasa kaga na dad’e”
Cikin girmamawa yake maganar,

“Tohm dady yace,
Thank you sir” Allah ya k’ara daukaka,Allah ya tsare,
Sannan ya tashi daniyan barin office d’in,

Sosai saurayin yabawa dady mamakin addu’o’i da godiya da yakemai sekace yabashi wani
Abu , bayan shinema ya moreshi,
Amma dayake yasaba mishi haka batun yauba, yasa dady yin shiru becemai komai ba,

 

Har yaje bakin k’ofa dady ya dakatar dashi da cewa ” Munib”
Jin dady ya kirashi yasashi juyowa ya koma,

Na’am Alhaji gani har k’asa ya risina,
Hakan yasa dady jin dad’i ya k’udiri
Wani abu a zuciyar shi Wanda Nima kaina mai d’ebo rahoto bansani ba,

Nimfawa dady yayi
Yace
“Have a sit”…

 

 

 

Tohfa anzo gun????????‍♀,
Koh me dadyn failat zece?
Seku biyoni a next page danji

 

 

 

 

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button