HAUSA NOVELYAR WAYE

YAR WAYE

Washe gari Afreed takoma barrack, bayan tafiya shi ne momy ta dauke ta suka nufi wani katon shopping mall.English wears tasiya mata kayan gayu iri²ba irin Wanda bata sayama Amrah ba.
Bayan komawan Afreed ne yakirasu har suka gaisa da Umar. Umar yaji da’din yanda yaji Amrah na cikin koshin lafiya…

 

 

 

Safiyar littini garin Kaduna cikin wata makaranta da ake kira *ASHSAFF INTERNATIONAL SCHOOL*
Staffs ne da students gaba daya a asmble ground…tun daga SS xuwa jss one gaba daya a farfajiyan makarantan.malaman su kuma daga saman su da’alama first term ne don da new students aciki.
Amrah ne tataho fillin assembly en kaman yanda aka kwatan ta mata.
Gaba daya students da malaman idon su takoma gareta.ciki harda Umar farouq,kowa cewa yake wannan ‘YAR WAYE??ganin irin kyaun da tayi,da kaganta kaga ‘ya’yan Wanda naira ta tsumasu.shi kanshi Umar bai ganeta ba. Don sanye take cikin uniform din ta Wanda yake fadi skirt kuma dark blue da ratsin yellow.gashin ta ne dayasha gyara mom tasamata ribom fari,hadi da Dora mata baret a kan gashin.kadan ta kuwa wani jubga jubgan combo’s ne fari,sai kaman bayan ta baki.
Wata malaman ne da ake kira Anty Dorcas tace mata.hyy dear which class ar you?
A sanyaye tace”jss 1
OK go to that Line. Layin jss tayi mata pointing.nan Amrah tanufi layin,teemah ne tayi mata alama da hannu wato taxo nan.daganin haka yasa Amrah xuwa bayan teemah ta tsaya.
Dama cikin introducing din Kansu sukeyi,don ka’idan school en kenan. Duk Sabon xuwa sai yy introducing en kanshi tukunna.
Bayan en SS 1 sunga mane sai en JSS 1 sukafara a haka akaxo kan teemah fita tayi hadi da nufan saman inda Malam suke,nan tagabatar da sunan da na class en ta.sannan ta koma layin su.
Cikin tafiya ta kaman mai tausayinta kasa take takawa har ta Isah saman Dan steps din da malaman ke kai,hadi da pacing en daliban a sanyaye hadi da xaxxakan muryan ta tace”my name is Amrah moh’d suraj.
Nan fillin ta dai ihun da sowan daliban wasu na cewa”beauty wasu kuma na kwaikwayon muryan ta.
Jin koda Umar yayi tace”sunan ta Amrah sai da yahau tantama itace kuwa Amrahn nashi.
Xuwa tayi xata wuce malaman kallon shi tayi hadi da sakarmai kayattacan murmushi????

 

 

 

 

 

Free page xai kare a page 15 mai son cigaba novel din xai turo #100 MTN idan kuma VIP ne #200
Ma wannan number 09137392680

 

 

More typing…
More comment

 

 

Maman teddy ce????
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING…✍????*

 

 

*MANAZARTA WRITTERS ASSO…*
23/11/2020

 

*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)

 

*story and written by:*
*Ayshar moh’d* (maman teddy????)

Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020

 

*GARGADI*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba????

 

*DEDICATION*
This novel is dedicate to my Creator and inspiration. After my creator is the vehicle that drove me to the word from the person of Alh.Mohammed and haj.safiyya…
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans who love what I love Hausa novels❤️

 

~About the novel~
Labari mai cike da tsantsan soyayya, tausayawa hadi da makirci iri² pure love and pity story????????️

 

 

Episode1️1️

 

____________________________________

Koda Afreed yakoma cikin sojoji duk in an tambaye shi aminin nashi cewa yake ya Dan yinisa.don haka bawanda ya kawo komai a ranshi,don ansan halin farouq en.bason xama cikin mutane yake ba.ya gummaci kullum ya dinga yin abunda ya dace da rayuwanshi.
Koda Ammar ya tambaya shi Umar haka shima yace mai yanufi cikin daji…
Don haka nan Ammar ya cigaba da sha’anin shi.
Shiko Afreed yakasa sukuni tunanin farouq yakeyi,ko a wani hali suke yanxu?ita kuma wannan yarinyan ‘YAR WAYE??? Ganin bamai bashi amsa yasa shi mikewa hadi da nufan Ammar da yake can suna xuba love da precious.

Da taimakon Allah farouq yafito cikin Gari inda yasamu wani mota ya dauke shi har cikin birnin Abuja.
Direct asibiti ya wuce da itah,inda nan take wasu nurses suka amsheta cikin sauri hadi da nufah da itah emergency room.
Bayan likita yayi bincike nan yayo kiran Umar.
Bayan Umar yaje ne,nan doctor ya hau tambayan shi alakanshi da Amaratu. Cike da dakewa yace kanwa tace.
Doctorn ne cike da rashin gamsuwa yace”ya akayi tasamu wannan worst accidential haka.
Hatsari mukayi so plz sir how was she doing now?
No,normal jiki alhamdllh,komai yaxo da sauki…don haka nan da anjima xata iya farfadowa,sai dai ta firgita sosai don haka kai da tasani yakamata tafara gani.kafin mu fara mata wani ABU.
OK Umar yace”hadi da nufan waje don yanxu anfara kiran sallah,kuma gashi kirjin sai bugawa yakeyi.don shi yanxu in tafarka sun tambaye ta shi wanene?wai mai xata ce ne?
Da wannan xullumin ya nufi masallaci.

*__________________________________*

 

Koda ya dawo direct yanufa room en ta. Kwance take idon nan na ta a rufe.fuskanta ko kaman tana mai murmushi, abunka gamai smiling face.
Zama yayi a bed side drower hadi da ajiye take awayn da yayo mata.
Wayan shi yaciro hadi da daddannawa.

A hankali tafara bude ido,duhu²take gani sai kuma can Haske ya bude mata idanu.
Motsi tafara yi alaman mikewa.
Nan Umar yayi saurin cewa”sannu kar ki tashi…
Shiru tayi tana tuno komai,wannan kuma waye?tambayan da takewa xuciyan ta kenan.
Tunowa da su Alh.tanimu yasata tsandara ihu hadi da cacume farouq tana Dan allah hamma karka bari su tafi dani.xasu kashe ni ne,wayoo Ummu na.
Saurin rukota yayi hadi dacewa”ba wanda xaixo inda kike. Ki kwantar da hankalinki kinji…
Ni ba mugu ba ne don haka kinatsu baki da lfy.

Daga mai kai tayi nan yakomar da ita kan gadon dai² doctors na shigowa da mamaki yace”kanwan naka ta dawo normal kenan?
Murmushi yayi hadi da lumshe,lumsassun idon shi Wanda ke rudan emmata.ehhh doctor. Yace”a takaice.
OK baby ya kk.kina gani na?doctor Emanuel ya tambaye ta cikin gurbatacciyar hausan shi da baya fita.
Daga mai kai tayi alaman ehhh.
Murmushi yakuma hadi dacewa”wannan waye naki?
Nan take gaban Umar ya fadi don tsoro Yakama shi kar amaratu tace”bata sanshi ba.
Hamma na ne…
Jin hamman da tace”yasa Umar sauke nannauyan numfashi Wanda ba kowa ya ganshi ba.
Murmushi doctor yy hadi dacewa”congratulation sir Umar she back to normal now.
OK tnx doctor, haka yayi ta likitan gdy,sannan suka fita suka bar Amaratu da Umar sai wasu nurses guda biyu da xasu gyara Amaratu wanke,cin abincin ta da sauransu….

Bayan sun shiga da Amaratu toilet ne Umar yafita don yasan dole a tambaye shi kayan saw an ta…boutique ya nufah abunka da harka na kudi tuni a ka hada mawa Amaratu kaya cike.

Koda suka fito sukaga bashi a dakin sai suka sa mata rigan wanka,hadi da rufata da mayafi.don kayan ta yy dattin da ko wankewa baxa’ayi balle asah.sai dai xubarwa.

Fitansu keda wuya bacci yy awon gaba da Amaratu. Don ko da Umar yadawo tuni tayi bacci xama yayi hadi da aje mata kayan anan…
Shiru yy yana tunanin wa xai kwana da wannan yarinyan.
Yana cikin tunanin sai ga wata nurse ta shigo. Sir ni ne xan kwana da babyn ka.
OK badamuwa but plz a kula da ita sosai…
Umar yace”cike da mazantaka abunka da Umar koinah da mashi na miji ne.
OK sir
Doctor tace”hadi da nufan wurin Amaratu shi kuma yayi waje.

Tunda Amaratu tafara bacci Sam bata farka ba har safe…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button