HAUSA NOVELYAR WAYE

YAR WAYE

Umar kuwa daya daga cikin estate en dad en shi yanufa,don ba Wanda yasan da xuwan shi.cikin dare kuwa kasa bacci yayi banda tunanin Amaratu ba’abun da yake.tana wani hali?taci abunci?irin wannan tambayan ya dinga yi mawa kanshi har bacci ya kwashe shi.

Da asuba yana tashi yy sallah,bayan ya idar yashiga privacy hadi da watsa ruwa,da fitowan shi dai²wayan shi tahau ruri,datakaman shi ya Isah wurin har ta kusa katsewa ya dauka.
Hello mutumin yah?
Daga dayan bangaren Afreed ne nan yace”ya yarinyan ta farfado kuwa?ya take?
Nisawa Umar yy hadi dacewa ehhh. Tasamu sauki ma Afreed. But yanxu xan tafi hospital en da take ne.
OK kayi sauri ka dubata,plz kakula da ita sosai fah?
OK yace”hadi da kashe wayan yanufi compound nan ya dau daya daga cikin motan dad ya nufi asibitin.

Koda yashiga room en Amaratu dai² suna fitowa daga toilet tare da wata Nurse.
Gaishe shi Nurse tayi hadi da cigaba da shirya Amaratu. Bayan su ya xauna yana bin gashin Amaratu da kallo ga gashi har gashi amma banda tsami ba’abun da yake tashi.
Kaman ba yanxu a ka wanke ba.
Bayan tagama shirya tane tafita.
Hamma inah kwana.
“Amaratu tace hadi da kallon Umar.
Lfy ya jikin naki?
Da sauki hamma.
OK kinsan yanxu doctor kecemun yau xa’a sallame ki.don haka yanxu kifada mun inda kk don iinkai gida.
A hankali Amaratu tace” karau².
What…me kika ce?
Nan takuma maimaita mai.
Shiru yayi don tunda yake a rayuwanshi bansan wani Gari wai karau²ba.
Ainah take ne?
Ya tambayi Amaratun.
Nimah bansani ba.don Amaratu ita kanta batasan sunan jahar nasu ba.
Shiru yy yana naxari,kan daga bisani yace”toh bani labarin ki,su waye xasu kashe ki?

Kuka tasa hadi da fara gayamai lbrn komai…
Daga kashe tace”wani mai mota ne ya gudu da Ummu na.ta fadi hadi cigaba da kuka sosai.
Lallashin ta yafara hadi dacewa”tunda kince bakyason kauyen baxan kai ki ba.don ko na kai ki Ummu bata nan.
Cike da murna na yarinta tace”hamma baxaka mai dani ba ko?
Ehhh mana xansaki makaranta anan,ki karatun ki.don daga yau ni yayanki ki ne kinji.
Daga mai kai tayi alaman toh.
Am meye sunan ki ne?
“Umar ya tamnayeta don yana son sanin sunan NATA.
Sunana Amaratu Muhammadu surajo
Sai da Umar ya rufe ido jin irin sunan da take kawo mai kaman dogon sentence…
A hankali yace” No in an tambaye ki sunan ki.cewa xakiyi.sunana Amrah Muhammad suraaj
Kinga ne daga mai kai tayi alaman ehhh,toh sauko kici abunci.kinji Amrah.
A hankali tace”toh hadi da sauko da kafafunta nan Umar yadakko breakfast en da yasa mai aiki hada mai.
Nan yafara serving en ta.
A hankali ya bata indomie da kwai a plate hadi da saka mata fork saman shi.
Bayan ya bata ne yafara kokarin hada mata kakkauran tea,Wanda yaji milk da bonvita sai cube daya yasa na suger.
Nan yasa mata er karaman spoon hadi da mika mata.
Nan yatsa yana kallon ta sakamakon ganin yanda duk in tadebo indomien yake komawa cikin plate en.da alama bata iya ci da fork en bane.
Karban plate en yy hadi da fara bata da kanshi.
Dai² doctor Emanuel na shigowa.
En wasanni yayi ma Amrah da ya tabbatar ma taji sauki,sannan ya rubuta mata sallama.
Godiya Umar yayi mai sannan ya cigaba da bata tea.

 

Bayan fitowan su compound en asibitin,bude ma Amrah motan shi yayi hadi da tayarwa,Yakama hanyan gidan momy shi direct,wato Hajiya kubrah.

Horn yayi inda da sauri mai gadi ya bude,nan securities suka hau mai sannu da xuwa da sauran ma,aikatan gidan.
Batare da ya lalle daya daga cikin su ba yanufi side en Amrah hadi da bude mata.

Hajiya kubra xaune tana mawa ‘yan aiki fasali,sai taji sallaman farouq, da fara’a a fuskanta ta waigo,abunda ta gani ne yasata saurin mikewa hadi da cewa”farouq matsa aljana kusa da kai..
Cike da firgici take maganan.

Jin aljanan da tace”yasa sauran en aikin mikewa a xabure,ganin Amrah yasa su nufan hanya da gudu.
Mom kubra ma hayewa tayi step en benan ta.
Hadi da kare ma Amrah kallo ba shakka aljana ce.
Fuskanta ta kalla Wanda gashi yarufe har gira.ga wani saje kwance,ga bakin ta mai dauni.hakoranta ko ba’a maga don sunyi wani jajir dasu kaman tomato.

Haushi kuwa tuni yagama kama Umar, yayi kukum.don shi en yayi fushi baya mgn,don lokacin dayake jariri in yayi fushi sai dai ya ringa sumewa.don haka shiyasa momyn farouq kwata²batason Fushun ‘Dan nata.

Cikin karaji haj.kubra tace”plz my son aljana fah.
Sai a lokacin Umar yace”momyn farouq bafah aljana bace.mutum ce, tsin tan ta nayi ki xauna kiji don Allah.
Wane ni?Allah ya kyauta.wlh son wannan ba mutum ba ce.plz kafitar mun da ita.if not I will call your dad.
Momy…
Farouq yace”
Nan momyn farouq tayi saurin katse shi da cewa”
I said leave…

Waya tafara dannawa alaman xata kira dad.
Daganin haka cike da haushin momyn nashi ya kama hannun Amrah hadi da barin gidan.

A mota ko tunanin ya xaiyi yake yi,don baxai taba iya rabuwa da Amrah ba.yana jin wani irin mugun tausayinta, in yakaita gida,garin su wajen wah xata xauna?ba uwa ba UBA.kuma wannan mugayen mutanen xasu iya dawowah.in brief ma baxai iya rabuwa da Amrah ba,don a kwana daya ta shiga ranshi.
Tunani yaxo mai na koya kaita gidan shi na Kaduna nane?don ba Wanda yasan da gidan ko dad bai sani ba.
Sai yasamo mata nany.yana cikin wannan tunanin wayanshi ta hau ringing, kaman baxai daga ba har sai da ta kusa daukewa.a screenplay in ne yaga sunan Aminin nashi wato Afreed. Da sauri Umar ya daga hadi da cewa”hello mutumin yah?
Jin irin yanayin maganan Umar en yasa shi fahimtan wani ABU.
Afreed ne yace”momyn bata amshe ta ba ko?
Sauke wani nannauyan numfashi Umar yayi.hadi da cewa “ehhh Afreed.
OK karka damu yanxu nake sanar ma momy na komai na Amrah.don haka tace” in taho da ita xata kula da ita kamar mahaifiyan ta…don haka yanxu ina Abujan naku,mu hadi a park road..

 

 

 

 

#share and
Comment…

 

Free page xai kare a page 15ga mai bukata xai turo #100 MTN ma wannan Number 09137392680
Idan kuma VIP ne #200 kacal.

 

 

Maman teddy ce…
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING…*

 

 

*MANAZARTA WRITTERS ASSO…*
27/11/2020

 

*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)

 

*story and written by:*
*Ayshar moh’d* (maman teddy????)

Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020

 

*GARGADI*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba????

 

*DEDICATION*
This novel is dedicate to my Creator and inspiration. After my creator is the vehicle that drove me to the word from the person of Alh.Mohammed and haj.safiyya…
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans who love what I love Hausa novels❤️

 

Episode 14

______________________________________

 

Budan bakin Salma cewa tayi kai wlh naji haushi da musani muma mun biya kudin JSCEn wlh.haka dai wannan yace wannan,wannan yace,wannan har uncle Anabeth ya shigo class en su.don haka da sauri sukayi class din.
Tun daga wannan rana suka khadeeja basa da wani sikit a makarantan.don alkadarin su ya karye sanadin su Amrah. Sukuwa su Amrah sha’anin su sukeyi abunsu,don su a yanxu ji suke sun kusa xama manya.????????
A haka a kwana a tashi yau su Amrah har an shiga SS 1 inda jin kai da iyayi ya karu.
Xaune take tana kofe note din ta,gyafe guda teemah ne na shan yoghurt na hapnart da bons.bin su nayi da kallo yanda sukayi wani girma lokaci guda kyawun emmatanci tuni ya fito,don wani kiba Amrah tayi tawani murje kaman ba’ita ba.tayi Haske sosai don farin ta ya fito sosai,dai²wata senior nasu na shigowa Wanda take itace”labour na lokacin.da shigowan ta kowa yamike hadi da gaisheta.gyefen ta wata ‘yar matashiyar budurwa ne.”AMRAH… ta kira sunan Amrah.
Na,am senior.
Ga kawa na kawo maku sunan ta feenart.
Da sauri suka bar seat en su hadi da xuwa don su tarba ‘kawan.
Murmushi kwance a kan fuskan feenart suka nufi seat en su.
Haka kowa kyeta mata wlcm,inda take basu amsa. tun daga wannan lokaci feenart da su Amrah a ka kulla kawance.Wanda ko da akaba ma feenart daki ba ,anasu ba,sai da sukaje wurin PC nasu don adawo da itah room din su.
Sai da aka dawo da itah hankalin su ya kwanta.
A haka suka cigaba da rayuwa cike da jin dadi da walwala,Wanda ko Hutu basa son yaxo,don basa son suyi nisa da juna.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button