HAUSA NOVELYAR WAYE

YAR WAYE

Kwanci tashi har su Amrah suna shirin yin exam na third term, don haka xaune suke sunyi nisa wajen karatu.wata prefect ne taxo wucewa kallon ta basuyi ba,don dama kowa yasan su, kowa xasu gani bama prefect ba,baxasu gaisa ba.cike da masifah wannan prefect en tace”kai kuxo nan kude bo mun ruwa.teemah ne ta tashi,inda feenart da Amrah suna xaune kaman ba dasu tayi ba.da du kanku nake yi.
Jin haka yasa su mikewa hadi da bin bayan ta.wasu kana nan botiki ta ba kowannan su,nufan fanfon makaranta sukayi.nan tadakatarda su hadi da cewa”bana nan ba,wajen makaranta xakufita can xaku debo mun.
Murmushi Amrah tayi hadi dacewa” a dadin mu,yau rana ta farko da xamu fita wajen makaranta.
Mai gadi ne yayi kokarin taresu,nan suka fada mai Wanda ta aikesu,da yake yasan fitin ta.ba musu ya barsu.
Dan nesa da school en su sukaje anan suka cika botikan su.xasu dauka ne su juyo sai feenart tace”wai haka xamu fito mukoma ba Muyi tonan fada ba.
Amrah ne tace”gaskiya ya kamata Muyi wlh.
Waige² teemah ta hau.nan idanta yasauka a kan wani gida plate house, OK muje wancan gidan.
Ba musu dukan su suka dunguma ba tare da sun San abun yi ba.
Da sallama suka shiga gidan.
Ba ta amsa masu ba illah cewa”tayi daga inah???
Kallon matan sukayi da take kishin gide,an tasa kayan marmari a gaba,ga ruwan roba da sauran drinks.
Amrah ne tace”don Allah mun zone asammana ruwa musha.
Sai da tayi kusan minti biyar kafin tace kuje ga Bohol can kudi ba.
Ahhh mu naki na gabanki muke so,Amrah tace hadi da nuna ruwan roban gaban matan.
Cike da masifah matan tace”kujimun ‘yana iskan yara???? toh sai kuxo Ku sha.
indai kudin ubanku ne.
Nan ko jin haka yasa su karasawa suka rufe matan,nan Amrah ta dau ruwan gaban ta.inda feenart ta dibo Apple en gaban ta fiye da biyar.teemah ma lemu tadebo hadi da fita gidan a guje…nan kaji Hajiya na kwada lami…lami….
Ina tuni sunyi nisa,da isan su fanfo suka dauki ruwan su hadi da shigewa makaranta da sauri.
Suna ajiye ruwan sukayi dakunan su.
Haka suke ta dariya hadi da kwaikwayon muryan matan gidan.
Kullum xura ido suke ko xa a xo makarantan Ayi maganan su.amma shiru har aka tafi Hutu….

__________________________

Kwanci tashi ba wuya a wurin mai rai,yau su teemah an shiga SS 3 don haka Tara gaba daya makarantan akayi a farfajiyan makarantan.
Malaman da sauran dalibai.a nan PC ke masu jawabi kan cewa”yau xasu raba mukami,don haka kowa ya saurara.tsittt wurin yayi kowa nason yaga sababbin prefect en da xa,asa masu.
Suko su Amrah basu sa raiba ma,don rashin jinsu bama xaisa a basu ba.kullum sai ankawo karan su,mutane da ban da ban.
PC tafara dacewa”Wanda muka ba mukamin head girl itace Amrah muh’d suraj…kafin ta rufe baki tuni ihu ya cika makarantan, ba malaman ba,ba daliban ba.PC ne tacigaba da cewa”matai makiyan ta kuma Fatima Aliyu.sai labour prefect feenart sufyan..haba nan gaba daya makarantan ya hautsine.students murna suke don sun San sun sama predom daga yau,xasuyi abunda suke so.don su Amrah ‘yan a huta ne…
Bayan angama raba mukaman ne,aka umarci Amrah da tayi jawabi a kan mukamin ta.
A hankali ta fito fuskanta ba annuri,tafara jawabi kaman haka:godiya tayi hadi dayin alkawari xata rike makaranta da amana da daliban cikin ta.
Bayan ta komane sauran prefect din sukayi jawabi dayin alkawari…sannan kowa yakoma wurin tsayuwan shi.
Suna komawa class dai dai kiran wani senator na shigowa.teemah ne tace”Amrah yi sauri ki dauka don bamusan da mai yaxo ba.
Amrah ne ta dauki wayan.bayan tagama mgn ne, take shaida masu xancen senator en,na yau xai masu wani babban kyauta,haba nan suka dau ihu,suna mai nuna tsantsan farin cikin su.tun kan a tashi suka kosa da sufita,a haka har aka tashi.koda suka Isah room en su, bawani kwalliya sukayi ba,illah saka doguwar rigan kimunu,hadi da yafa karamar mayafi.daga cikin rigar kuma wando suka sa da t.shirt.
Mai gadi daya gansu bai CE masu komai ba,don dama yasaba barin su fita.
Dan nesa da makarantan suka hango jibgegiyan motan shi,kirar accura.cikin takun Isa suka nufi motan.ganin su yasa senator saurin fitowa hadi da bude mawa Amrah murfin mota,nan yahau cewa”sannu da xuwa ranki yadade”murmushi tayi batare da tace komai ba ta shiga cikin motan.nan wannan senatorn yacema su teemah sannun Ku,kushigo daga ciki.murmushi sukayi hadi da shiga cikin motan yabata wuta.
Bai tsaya koinah ba sai company da ake sai da motoci na Abuja.da mamaki suka fito daga cikin moton.bai CE masu komai ba,illah nufan wani tankamemen wurin da motoci suke shirge,kaman ba sai dasu akeba.
Wani mai saida motocin ne yaxo hadi da gaishe da senator Lawal.
Bayan sungama gaisawa ne ya waigo hadi da cewa”wlcm to SS 3 na daxan maku shine,kowannan Ku ta xaba duk kalan motan da take so…
Cike da mamaki suka hada baki wurin cewa”Alhaji no Hausa..dama haka suke cemai.ehhh karku damu,ai kunfi karfin wannan.
Feenart er son abun duniya tuni ta kutsa kanta ciki motocin. Ba tare da sunyi tunanin komai ba suka xaba motocin su kirar 206.feenart ta dauki red,teemah kuma arsh ita kuma Amrah tadauki blue…haka suka amsa motocin su da yimawa Alhaji no Hausa godiya.

*MEYE MUSABBABIN HADUWAN AMRAH DA SENATOR LAWAL*

Tun daga lokacin da wannan seniorn su tasa su dibo ruwa shi kenan suka samu hanyar fita,ko ance ina xasu?sai suce senior CE ta aykesu.da wannan daman suka samu har wata rana sukaje wani restaurant inda cikin su ba mai naira.xama sukayi suna jiran wetter,bayan yaxo ya tambaye su abun da sukeso nan Amrah tace akawo masu pride rice.
Haka aka cika gaban su da abunci hadi da lemuka.bayan su Amrah an gama cin abunci ne ido ya raina fata,don basa da kudin biya.haka suka dinga bin wetter da ido har yaje dauka n ma wasu abunci.da ganin haka suka mike hadi da barin restaurant en.bayan sunyi nisane,sun tsaya dai² wurin wata mota suna maida magana suna dariya.sai ga wannan senator en ya fito daga mota.budan bakin shi cewa yayi come let me give you d money and pay back to them…
Cike da tsiwa Amrah tace”bama so ko munce maka muna so ne?
Cikin rashin fahimtan ta yace”what do you said?
Tsaki Amrah tayi hadi da cewa”I say I don’t want.
Kama hanya sukayi xasu tafi nan yace su hau ya rage masu hanya.basuyi musu ba,don ko na mota basa da shi.tun suna mai Hausa sun dauka ba wani hausan da baiji,iskanci ne.sai daga baya suka gasgata,shi kenan suka samai Alhaji no Hausa.

Haka su Amrah aka fara seniority yanda ya kamata,kullum xasuje koyon mota.batare da kowa yasani ba.

Safiyar wata Monday ne filin asamply cike da staffs da students. Karar bude get yasa kowa maida hankalin shi kan motocin da suka shigo a tsiyace…
Wanda suka fito daga cikin motocin ne yasa duka wurin yin tsitt,dama tafiya aji akeyi don haka tuni su Amrah suka bi sahun en ajin su.
A cikin class kowa gulma na cin shi a rai amma tsoron su Amrah ya hanasu yi.gabda xa,a fita break ne kirar PC yaxo masu.
Ba tare da jin komai ba.suka nufi principal office. Gaban kowannan su ne ya fadi,sakamakon ganin iyayen su duka xaune,da alama kiran su akayi.
Kallon Umar Amrah tayi nan taga yayi mata wani irin kallo,Wanda takasa fassara shi.
Tsayawa sukayi a gefe,haba nan sai kiji fadan wannan kiji na wancen,dadyn feenart ne yace” daga yau naraba feenart da ‘ya’yan Ku.yau kuma xata bar makarantan nan,haba nan mahaifin teemah ma yace”ae nima na raba ‘yana da er ka,kuma yau nima xancire ta.da jin haka nan take su teemah sukace Kawai yanxu kunsan yaxa muyi,feenart ne tace” mu hadu a A.B.U Zaria.Kawai…
Kafin wanin su yabada amsa tuni momy da Umar sun mike hadi da mawa PC sallama mom ne taruko hannun Amrah hadi da barin office en.
A mota ba Wanda yace mata kalah.ganin haka yasa Amrah saka kuka,musamman da momy ba tace mata komai ba.
A haka har suka Isa Zaria,da isan su gida ta bude mota hadi da nufan sitting room da gudu.tana shiga ta Tatar da Afreed da sauri ta rungume shi hadi da fashewa da kuka.saurin rukota yayi hadi da cewa” lafiya? ya Afreed teemah, feenart…. Wani mugun tsawa Umar ya saka mata hadi da fixgota jikin Afreed.
Hannu ya daga xai kai mata duka.cikin xafin nama Afreed yarike hannun shi.momy ne tayi saurin dakatar da shi.
Banaso kar ka kara gigin daga hannu kace xaka bigi Amrah kaji na fadama.cikin matsanancin bakin ciki Umar ya bar falon.
Tun daga rabuwan mu bamu kara haduwa ba sai a nan A.B.U.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button