HAUSA NOVELYAR WAYE

YAR WAYE

Amrah ki sauko kiyi lunching ko don kinga yau ba school kuma Ammara ta xo? Murmushi su Amrah da Ammarah sukayi hadi da cewa”toh mom gamu nan sakkowa.mom ne ta juya hadi da cigaba da shirya masu lunch din na su.sai da sukayi consuming kusan 30 minute sannan suka sakko,tahowa suke a natse,inda mom zaituna ke bin su da kallon sha,awa da kauna,kullum shakuwan su da son junan su ka ruwa yakeyi,don yanxu ta kaima in Ammarah ba taga Amrah na kwana daya ba, bata iya sukuni.haka itama Amrahn,don da in Amrah xataje gidan su Ammarah mom zaituna hanata takeyi,amma yanxu ganin shakuwan su da yanda itama Ammarah ke xuwa yasa mom barin Amrahn,Wanda da Afreed yaji labari bakara mun fada yayi ba.sai daga baya yaga yanda itah Ammarahn bata iya kwana bata ganta ba,da yanda take kwana a gidan mom zaituna kaman gidan su,yasa Afreed amin cewa”da kawancen na su.don yanxu har kwana Amrah keyi a gidan su Ammarah, Wannan yasa matan baban Ammarah sabawa da Amrah, Wanda yanxu alhmdllh tana jawo Ammarah a jiki sosai.a haka har tanemi sabawa da doctor zaituna,inda suke xumunci fiye da tunanin mai tunani.
Xama Ammarah tayi a daya daga cikin chairs na dirning din,haka itama Amrah,sun fara serving din kansune dai² Afreed yayo sallama…sanye yake cikin wata t.shirt na sojoji, wandon jikin shi na sojoji haka takalmin shi, daka ganshi kaga irin maxan nan da”ake cemawa ingarman namiji.murmushi yayi hadi da lumshe segxy eyes din shi,hadi da budewa,da dan gudu Amrah ta nufe shi,bude hannayen shi yayi hadi da ware su gareta,da sauri ta shige jikin shi hadi da rungume shi.a hankali da sanyayyayiyar muryan ta tace”welcome back my boooo.
Murmushi yayi hadi da kama hannun ta da cewa”ya kike my Amrah?
Lfy ya Afreed…Amrah tace hadi da sakarmai dariya.OK masha”Allah my baby muje ko?
Afreed yace”hadi da kama hannun Amrah sukayi inda su mom zaituna suke.
Barka da gida momy,Afreed yace hadi da samun daya daga seat en ya xauna.
Shafa kanshi momy tayi hadi da cewa”ya hanya my son?lafiya momy ya Amrah?murmushi mom tayi hadi da cewa”gata nan ae har yau taki hankali.dariya duka sukayi hadi da kallon Ammarah ne tasaci kallon mom ba tare da sun gani ba tayi ma Amrah gwalo,hadi da cewa”har yanxu kin ki yin hankali,kukan shagwaba Amrah tasa hadi da bubbuga kafan ta,tana cewa”sweat mom kin ga kinsa Ammarah tana yimun gwalo ko?
Dariya Afreed da Ammarah suka sa,nan momy tayi saurin rungumo ta hadi da cewa”rabu da su babyn momyn ta.
Haka sudai su Afreed ke tayin dariya don yanda mom ke treating din Amrahn wani xubin kaman karaman yarinya er shekara biyar.
Afral maxa ki shirya kifito don xuwa gombe da Dan karan nisa fah.momy tace”hadi da daukan hand bag din ta ta nufi farfagiyan gidan, inda daddy ke jiran su don su tafi gomben…
Don yanxu Afral tuni ta dauki kaddararta na rashin daddy da mom Rayhana a matsayin iyayen ta,don yanxu har su daddy sunyi bin cike akan exchangin din Afral din da,akayi,inda suka gane cikin kauyen da diyar su take,don haka ko da Afral taji labarin momy xasu,sai tace”itama xataje.haka daddy ya amince akan xasuje da itah Afral din.nufan Zaria suka farayi inda suka biya G.R.A suka gaida Hajiya kaka sannan suka dau hanyar gombe,ba tare da Hajiya kaka tasan inda xasu dosa ba.
Amrah ina ne xakije kk kokarin saka face mask?doctor zaituna ta tambayi Amrah dake shirin fita.budan bakin Amrah cewa tayi momy xanje shagon can ne,na waje na siyo choculate don nawa duka sun kare.OK a dawo lafiya.mom tace”hadi da nufan stairs…
Xumbulelen hijab. amra tasa hadi da rufe fuskan ta da face mask don sanyin da akeyi,ga kuma iska.nufan shagon takeyi har ta kusa,sai taxo xata tsallaka titi,batare da ta lura ba,wata mota ta kusa kade ta.saurin jah baya Amrah tayi Wanda yasata buguwa da wata motan dake gyefen ta.da sauri honourable moh’d ya fito hadi da cewa”sorry my daughter ban ji maki ciwo ba ko?
Kakkabe jikin ta Amrah tayi hadi da cewa”ehhh.daddy ne yace”ko in kai ki asibiti ne?da sauri Amrah tace”A,a ba,abun da yasa meni,hadi da nufan shagon mai provision din.komawa mota daddy yayi,inda momy tayi nisa wurin kallon Amrah,don tunani ta tsaya yi a,inah tasan idon nan.
Ita ko Afral sai da sukayi Dan nisa ne tayi gigib,kaman Wanda aka tsungule ta tace”daddy waye wacannan??? A inah take???

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button