YAR WAYE

Wannan labarin na kudine ga mai bukata xaitura #100 MTN ko airtel mawannan number 08081202932
Idan VIP ne kuma xaki tura #200
Maman teddy ce????
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING…*????
*MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION*
*16/11/2020*
*YAR WAYE???*
pure love and symphaty story????
*STORY AND WRITTEN BY:*
Easher moh’d (maman teddy????)
~*DEDICATION*~
_*I dedicate to you my dear Aphnan love you so much ????*_
~*GARGADI*~
Banyarda wani yajuya mun novel batare da sanina ba????????
*EPISODE* 3&4
____________________________________________
A hankali Afreed ya kamo hannun Amrah hadi da cewa sorry my Amrah,kiyi hakuri bansanta ba,but pls kidaina kuka plz…
“Amrah ne tace cikin karaji Noo hamma Afreed baxan hakura ba kamun alkawari xaka nemomun itah Kawai inkanaso inyi shiru indaina kuka,tafada tana turo mai Dan mitsulun bakin ta.
Murmushi Afreed yayi hadi dacewa” ok babyn momy xan nemo maki itah…
Kayi alkawari ya Afreed.
“Amrah tace hadi da kafe Afreed da dara² idon ta.
Murmushi Afreed yayi hadi dacewa ehh Amrah nayi maki alkawari.murmushi amrah tayi hadi da goge kwallan idon ta..
Kokefah har kinfi kyau Amrah,don mom tana saran ganinki cikin farin cikin kuma sai taga kuka.plz share hawayenki muje kiba mom lbrn school…
Murmushi Amrah tayi hadi da kara goge fuskanta don itama ta kosa taga mom en nata.
Haka suka kama hanya har suka Isah tukur tukur Zaria (T.K) wani tanfatsetsen Gida naga sunyi horn,inda natsaya inah observing wurin don girman gidan sai da ya tsorata ni.musamman ganin sojojin danayi fiye da 30 suna kyewaye da gidan fuska ba imani kwata².don haka nakara firgita…saurin waigawa nayi inda Amrah da Afreed suke nayi,sai alokacin na lura da t.shirt en jikin Afreeed na sojoji ne araina nace wato soja ne kenan.nan nakara firgicewa don haka nai saurin shigewa bayan Amrah don baxan komaba sai naga kwamm…
Wani soja ne yafito da sauri irin lecrout en nan ya wage dankareren get en.
Haka suka kutsa kai cikin gidan Wanda sunyi tafiya yayi na tsawon 10 minute kafinsu kai parking space.suna Isah dasauri Amrah ta bude kofah tayi ciki da gudu tana kwada kiran sweat mom!!!sweat mom….
Wasu sojoji ne suka tashi sukaxo hadi da budema Afreed mota.wasu kuma suna kame mai.kallonsu baiyi ba yabi bayan Amrah xuwa falon momy.
Koda Amrah ta shiga mom ta hango xaune talatu na yarfa mata Jan lalle…dagudu Amrah ta fada jikin momy tana fadin momy am back.
Momy ne ta dago hadi dacewa”well come back dear hadi da manna mata feck a kumatu…inah Afreed?momy Wanda take doctor zaituna ta tambayi Amrah datake kwance a jikinta…
Dai² Afreed na shigowa,da murmushi Afreed ya iso hadi dacewa” momy toh gayinan na dawo maki da amanan ki.
Murmushi momy tayi hadi dacewa”ai ka kyauta son…
Mikewa yayi hadi dacewa”momy bari nashiga daga cikin bed room enah.
OK son bari a shirya maku dirning.momy tace hadi da kallon Amrah.my baby tashi kije side enki ki watsa ruwa tukkunnah sai kici abunci ki bani labarin makaranta…
OK momy “Amrah tace hadi da nufan side en tah.
Doctor zaituna ne tace” talatu wanke mun hannu na baby na tadawo…
Cikin karya murya na en daudu yace”angama Hajiya ta.
Nan wannan en daudun su biyu Wanda suke lalle sukayi saurin axaman wanke hannun doctor zaituna…Wanda ake kira da talatu ne yayi saurin nufan waje da bahon lallen…
________________________________
Da shigan Amrah direct ajiye books en ta tayi hadi da sa’bule kayan jikinta.
Daura towel tayi hadi da shigewa toilet.
Bin dakin nayi da kallo hadi da bin garun dakin da komai da kallo…garun dakin gaba daya anbi da xanen Amrah…da pictures nata,komai na dakin white and sky blue ne ni kaina saida nace woowww….????
Da futowanta daga towel sai taji wani irin kasala na debenta.don haka da Sauri ta bi lafiyan gado hadi da Jan bargooo…koda momy ta shigo ta cidda Amrah na bacci sai ta rufa mata bargo hadi da rufeta dashi.addu’a tayi mata sannan ta rufo mata kofah…
*ABUJA*
Firgigit ta tashi daga baccin da takeyi nan taga mijinnata na kanta yana mata addu’a.kallon shi tayi hadi da rushewa da kuka.hugging en ta yayi hadi dacewa”sorry honey itace koh?
Tsagaitawa Arch Raihana tayi hadi dacewa”honourable ya xanyi wlh ina tausayinta tana bukatan taimako kuma bansan inda take ba,ban San ‘YAR WAYE ba…nan tacigaba da hawaye.
Honourable moh’d ne yace”kiyi hakuri in Allah ya yarda xaki ganta kuma xaki taimake ta…ba tabashi amsa ba illah mikewa da tayi ta shigo Architect room en ta.binta yayi da kallo a ranshi yana tunanin kodai aljanu ne keson wahalar mai da mata.shiru yy yana tunani sosai akan lamarrrin matannashi…
Koda ta Shiga architect room enta kayan drawing ta dauka hadi da kayan colouring tafara xanen yarinyan da tayi mata lakabi da babynta….ta hau xanata yanda taganta tana mata murmushi…
Bayan Amrah ta farka ne nan taji Afreed na kwala mata kira Amra!!!Amrah….kixo ana ruwa.
Dajin haka yasa ta mikewa daga gadon NATA hadi da nufan down stairs.
Da gudu tanufi compound nan tashiga tsakiyan ruwan samannan yana sauka a kanta…haka take juyi tana ihuuu a ruwan nan.
Bataji bude get ba sai jin muryan shi datayi yana ba wani soja command abayan ta.da Sauri ta waigo haba nan sukayi four eyes da shi,haba nan tayi cikin falon momy da gudu tana haki.
Momy ne tace”meyafaru ne my baby?mom ta tambayi Amrah hadi da rikota jikinta ganin irin rawan da jikinta keyi.
Baki na rawa tace”Hammma…hamm hamma Umar ne wlh.dai² Umar Faruk na shigowa da kakinshi na sojoji.haba da gudu Amrah tayi cikin room en ta.
Momy ne ta hau cewa oyoyoo sojana saukan yaushe???
Da murmushi Umar yace”yaudinnan momy na hadi da hugging en momyn.
Afreed ne yace”kai wai Umar ya kk takuramawa Amrah ne?nifah bansan takura.
Umar ne yaxauna kusa dashi hadi dacewa”dama ai nasan kai kk sangartata..mom ne tayi dariya hadi dacewa”Kaman kaasan shiko yacemata taxo ana ruwan.
Hmm ae momy nasani.”Umar yace hadi kallon momy.
Dariya sukayi duka hadi da jajan rashin ki irin na Amrah,kullum tana nan Kaman karamar yarinyan….
Koda Amrah tashiga dakin ta xama tayi akan super cushine en ta…a ranta ko cewa take shikenan Hamma na yadawo yanxu xaifara takura mun…tsaki tayi hadi da nufan dressing mirrow tafara goge jikinta da mayuka masu dadin kamshi dasa jiki laushi.dai² momy na shigowa nufota momy tayi hadi dacewa”baby na shiryawa kikeyi ne?
Ehhh momy “Amrah tace hadi dacigaba da shafa jikinta da mayukan.
Momy ne tafara shade jikinta da cream en,bayan tagama gogamata ta nufi Waldrop hadi da fiddo mata da wasu Riga da skirt na atampha mai launin blue da milk…nan Amrah ta goge fuskanta da powder hadi dasa man baki kadan…saka kayan da momy tafuto mata tayi…tatsaya daura dankwali ne momy kecewa” ta samesu a dirning suyi lunching.
Toh momy na”Amrah tace hadi da cigaba da daura dankwalinta…
Zaune suke suna jiran fitowan Amrah.a natse take sakkowa daga step har ta karako inda suke…”momy ne tace”babyn momy xauna nan kici abunci kinji???
Kujera taja mata nan ta xauna tana murmushi.
Momy ne tahau saving en su,inda Hamma Umar da ya Afreed ke danna wayansu…Amrah ko takasa yimawa hamman na ta mgn don yasan halinshi sarai da miskilanci da Isah gashi tayi mai laifi don haka take sunna kai kasa.don batason su hada ido mah.
Momy ne ta kallah amrah hadi da cewa”baby na me xakici ne?
Dagowa Amrah tayi dai² Umar Faruk na kallonta…A sanyaye tace”Rice and vegetable soup.
OK momy tace hadi da fara xuba mata.
Sai asannan Amrah tace”Hamma na kadawo lfy?
Banxa yayi mata.nan Afreed yace”farouk magana fah Baby Amrah keyi ko bakaji bane?
Sai a lokacin Umar yadago hadi dacewa”sai yanxu ne taganni a wurin halah?
Momy ne tace”Amrah na haneki da wannan miskilancin ko?
Idon Amrah ne yaciko da kwalla cike da shagwaba da muryan kuka tace”Hamma farouk kayi hakuri momy kiyi hakuri baxan sake ba…