YAR WAYE

Murmushi Umar yayi halin Amrah na bashi dariya sodayawa.batajin nauyin ba mutum hakuri in tayi mai laifi,amma bashi xai hana next time takuma yima ba…
Ganin tana shirin yin kuka yasa shi cewa”OK Amrah maxa kici abunci sannan kixo ki amsa tsarabanki Dana xo maki dashi.
Murmushi Amrah tayi hadi dacewa”tohhh hamma na…
Momy ne tace”hmmm Amrah na hamma umar kenan.
Dariya sukayi kafun daga bisani suka cigaba da cin avuncin su…
Umar ne ya tashi hadi da goge bakinshi da tissue..
Momy ne tace”farouq badai ka koshi ba…
Ehhh momy bari na dauko ma Amrah gift en ta…
Da sauri Amra ta mike hadi da bin bayan Umar en..
Dariya Afreed da momy sukayi hadi da hiran lamari na Amrah da Umar en…
Ihun Amra ne ya katse masu xancensu momy hamma na yasayanmun computern iphone , ihu ta kumayi hadi da nufan dakin ta don tashaidama teemahn ta.
Koda Amrah ta futa tana murna Umar binta yy da kallo kafun ya dakko wayanshi don yakira aminin na shi wato Ammar.
Ammar wai mai kk nufi ne duk son da kk mun yanxu kana nufin xamu rabu saboda soyayyar wata can a watsup,Wanda Baja tana ganin ta ba…
Luubnah tace hadi da ruko hannun Ammar…
Plz lubnah ki barni Kawai ita nake so,kuma ita xan aurah da yardan Allah..
Maganan yana lubnah haushi amma son Ammar baxaisa ta nuna mai ba.
Matsawa tayi kusa da shi nan kamshin ta ya done shi…daga nin haka nan lubnah tafa kissing en shi hadi da shafah jikin shi Kaman mage…dai²kiran Umar na shigowa,jin ringing en abokin nashi yasa shi dagawa…cikin wani irin murya yafara magn ..
Dajin haka Umar yagane komai don haka yace”hmmm Ammar kullum kana sai tare da mata baka ko gajiya.
Ammar kuwa cewa yy am soldier don haka dole naso mata…
OK ganin nan xuwa Gida yanxu…
OK Ammar yace hadi da kashe wayar.
Tura lubnah yayi hadi da mikewa yayi hanyar waje.shangaban shi tayi hadi dacewa plz Ammar inah bukatanka fah…wani mugun kallo yayi mata hadi da rabata yawuce…
*ABUJA*
Yau Architecture Raihana na cikin far in cikin dawowan ‘ya’yan nata don haka yoo tasa aka ciki dirning da kala² abinci da sha…
Umar ne da Ammar momy Raihana duk xauna a dirning suna jiran xuwan afral don suyi dinner…
Dad yay farin ciki take da dawowan ‘yayan nashi don haka suke tafira da tambayoyi..
Dai² Afral na xuwa,sanye take cikin bombs short Wanda ko cinya bai rude ba sai yellow t.shirt takame kanta cikin yellow riboms.
Xama tayi batare da tace ma kowa uffun ba…
Momy Raihana ne ta dakamata tsawa hadi da cewa”Afral wannan wani irin shiga ne haka? Tashi kibani wuri ko……dad ne yakatseta dacewa”haba Raihana mai tayi kuma da kk mata fada haka.banaso gasky…
Afral be tasaka kukan sarganci hadi dacewa”wai dad mai yasa mom bata so name?kullum ta ringa yi kamar ba Utah ta haifeni ba..kuka yasa hadi da shigewa cikin room en ta
More typing….
More comment
Maman teddy ce????
Labarina na kudi ne maiso xaituro #100 MTN mawannan number.09137392680 idan VIP ne #200…
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING…✍????*
*MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION*
18/11/2020
*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
*(‘YAR WAYE???)*
*STORY AND WRITTEN BY:*
_Aysha moh’d (maman teddy_????)
Facebook @maman teddy????
*WATTPAD*
_Eashert 2020_
~*GARGADI*~
Banyarda wani ko wata tayi amfani wajen juyamun labari ba????????
~*DEDICATION*~
Dedicate to my dear fans????????
*EPISODE* 5️➖6️
~*__________________________________________*~
*BISMILLAHIR RAHMANUR RAHIM*
“Dad ne yace”banso kina mawa afral fada Rayhana,kin San ko shekara ba Muyi da dawowa kasannan ba,don haka bata saba da saka kaya mai nauyi ba.tun tana 1 year a duniya mukabar Nigeria sai wannan shekaran muka dawo daga America…amma kiiina mata fada,bayan a hankali xaki koya mata.na gayamaki for d last time bana so.
Dad a xafafe yamike hadi da nufan part en shi…
Momy Rayhana kuwa hawaye ne yafara xubo mata,mai yasa kullum dad bai son yaga tana kwaba mawa Afral ne.baison yaga tayi mata fada in tayi abu ba dai² ba…
Mom ne ke mgn a xuciyan ta.
Umar farouk matsawa yayi kusa da mom hadi da hada kanshi da nata ya riko hannun ta,a hankali yafara bamawa mom hakuri…
Ammar ko mikewa yayi a fusace yayi dakinsu.don wani irin tsanan er anwan nashi yakeji a yanxu.shiyasa Sam basa shiri da Afral saboda yanda dad keyi momy akan ta…don haka ji yake kamar ya halaka Afral en.
Umar ne yafara ba momy hakuri hadi dacewa” plz momy ki daina damuwa akan mgnan dad.kici gaba damawa Afral Addu’a komai xata dai na da yardan Allah…
“Momy ne tace” No mah son inah tsoron wani ABU ne,banaso inga wani ABU ya faru da Afral don gatah baya taba dauwama a duniya.
Umar ne yayi saurin cewa”a’a momy ba abunda xai faru da Afral.indai muna Raye xamu cigaba da kulawa da itah da yardan Allah….
Momy ne ta shere hawayen ta hadi da nufan architect room en ta. Don zanen babyn ta kadai ne xai faranta ranta a yanxu…
Bin momy da ido Umar yy har tashige dakin ta,kan daga bisani yayi dakin su don yasan Ammar na can yana fushin shi na famah.
Koda yashiga dakin kasa xuwa bedroom yy don shi kanshi ranshi yagama baci da lamarin dad da Afral en…
Direct nufan fridge yy hadi da daukan wasu kwalabe ya nufah super ya xauna…
Ammar ko da shigan shi bedroom kirar lubnah na shigowa.Kaman baxai daga ba sai kuma ya daga.nan tafara sakar mai da kalamai masu kwantar da hankalin masoya…nan take komai ya manta da shi.
Niko nace su Umar ba budurwa dole a nemi wani abun…don shi kallon mace baiyi duda shige mai da sukeyi.musamman leenart.
Bayan Ammar yagama WAYA da lubnah ne yayo waje.koda yaga abunda Umar ke sha baiyi mamaki ba don dama yasan shi idan ranshi ya baci maganin shi yake daddaka,a maimakon su da suke xuwa wurin mata banxa…
Saurin xuwa yayi kusa da Umar ya xauna,dafashi yayi hadi da cewa “plz farouq came down.kadai nasa samawa ranka da muwa plz..kana sane baka da isashen lfy ko so kake ka kashe kanka?
No Ammar kabar ni Kawai, sojah ai kullum cikin juriyya yake don haka kar ka da mu…
” Umar yace”cikin kasalallen murya.
Kawai youma xamu je gidan Ummu Kawai don daddy ya dawo ma,Duke mu huta…
Ammmar yace hadi da kwashe magungunan gaban Umar…
Wata mata na gani xauna kan sallaya,hannun ta rike da alkur’ani,Wanda da alama yanxu ta gama karantawa.
Gyafe guda farouq ne da Ammar,banda lallashin su ba’abunda take yi.don ta ura da abunda ke damun su.don haka ta ke masu fada hadi da nasiha.
Ummmu Maryam kenan.
Amarya wurin momyn Umar farouq..
Ummu maryam irin matan nan ne masu son ibada da rikon addini.
Waigawa nayi hadi da bin bedroom en da kallo,girman sa shi kan shi ya yi wani katon gidan????
Komai na bedroom en jah da milkne kuma komai na furniture en dakin royal ne,drawers, beds cotton da sauran su.
Wani drawer na gani Wanda gaba dayan ta royal. CE sai sai komai na drawern Kaman glass yake don gaba daya komai kana iya ganin shi,kasan shi kuma tayoyi ne…
Hmm su Ummu Maryam masu duniya.
“Ummu maryam ne tace”
Kushiga Ku Gaida momyn Umar don yanxu ta dawo wurin aikin ta…
Ba yanda Umar ya so ba.don gaba daya baya son tuno da momyn nashii, a kullum burin shi yaga Ummu maryam ta kasance uwa gareshi amma sai sai ba haka Allah ya somai ba…
__________________________________
Nufan dakin Umar Amrah tayi nan taga wayam ba mutum…
Fitowa tayi nan taga mom tana duba wani file da alama kwanan asibiti xa tayi.
Mom Hamma Umar fah?
“Amrah ta tambaya”
Mom ne tace momyn shi ne tayo kira tana son ganin shi don haka yanxu ma inah jin yakusa Isah Abuja.
Batare da tace komai ba takoma dakin ta…
Da isan ta daki ta kira teemah hadi da shaida mata haduwan su a school gobe.