YAR WAYE

A.B.U Zaria
Amrah ne tare da teemah a wajen hall. da alama sunyi nisa wajen firah don daganin su xaka fahimci hakan.
Muryan ta ne yaka tsemasu xancen su.Aslamu alaikum.
Ameen wa,alaikissalam
“Teemah tace” hadi da kallon er kyakyawan budurwan da ashekaru batafi18-19 yrs ba.
Don Allah nan ne set 2020 medicine hall?
Ehhh suka bata amsa a dakile…
Godiya tayi masu hadi da nufan cikin hall en.
Kallon ta basuyi ba,balle su bata amsa.
Firan su suka cigaba dayi har sai da sukaga alaman xuwan wata lecturer.sannan sukayi hall en.
Da shigan su ne suka cidda wannan er budurwan a seat en su.teemah ne xatayi mata mgn.sai Amrah ta dakatar da itah hadi dacewa”pls ammata Dan matsa mu xauna.
Murmushi tayi hadi da cewa”Allah yasa ban xauna maku a wurin ba dai?
No ba komai ai.
Amrah tace”hadi da matsama teemah suka xauna su duka ukun a seat daya…
Lecturer ne ta fara gabatar masu da kanta kan daga bisani take shaida masu abun da xata ringa daukan su wato (ANATOMY)…
skeleton tasa aka dakko mata hadi dacewa”yau xamuyi karatu under skeleton ne so I need your coopretion plz..irin malaman nan ne masu iyayin bala,i, kuma marasa mutuncin.don haka take karatun ciki²…
Kasusuwan ta fara fada masu inda sudai Kawai suke binta da ehhmmm…
*Skeleton*
Occipital
Temporal
Femore
Hemunts
Axxilar
Tibia
Maxxillar
Mandible
Nasal——hanci
Pedal——kafah
Jin irin wannan yaran da takeyi yasa kowa shiru don wannan ba dai turanci ba ne…har ta futa ba Wanda yace kala,sai sai binta da ido.
Amrah ne taga an aje mata paper ne a gaban ta da pen…kallon wannan budurwan tayi hadi da cewa”na meye???
Kallon ta tayi hadi da cewa”na mrs Nasal mana…
Jin sunan nasal da tace mawa wannan lecturer yasa Amrah da teemah kwashewa da dariya.teemah ne tace”aiko sunan yayi dai² da itah.
Amrah ko cewa tayi”kai kin iyah sa suna plz wane sunan ki?
Wannan yarinyan ne da murmushi ta ce AMMARAH.
Wow nice name ni kumah sunana Amrah wannan kuma teemah.
“Amrah tace da murmushi a fuskan ta.
Murmushi Ammarah tayi hadi da cewa” sannun Ku Amrah da teemah.
“Teemah ne tace” yowa Sister.
Haka suka cigaba da firan mrs Nasal suna dariya har wani lecturer ya shigo bayan fitan shi ne,suka nufi students cantin don su huta.
Amrah, Ammarah,teemah suna cikin tafiya ne sukaji an kwalama su kirah.jin muryan feenart yasa su saurin juyowa….haba ita en CE, da gudu Kaman kanan yara sukaje hadi da rungume junan su students kuwa kowa binsu da kallo suke,don yanxu tuni maganan su Amrah ya bade university n.
“Amrah ne tace” feenart dama xaki xo Ashe?
Mai xai hana ai bamai raba mu sai mutuwa.
Teemah ne tace”ko mutuwa taxo tare ma xata dauke mu.
Waigawa feenart tayi nan taga Ammarah tsaye tana kallon su tana murmushi…
Waye wannan?
Feenart ta tambaye su.
Teemah ne tace”new friend en mu CE sunan ta Ammarah.
Wow nice name,sannunki kinji.
Feenart tace”hadi da kamo hannun Ammarah.
Haka suka wuni suna tare har aka tashi xuwa Gida.
Teemah bata zo da motan ta ba,don haka tashiga motan feenart xuwa hostel itako Ammarah motan Amrah ta shiga don ta kai ta gida…don shakuwa ce tashiga tsakanin su sosan gaske lokaci daya Kaman sun shekara tare.
Dai² sunxo wurin apple white Amrah tace xata danyi siyayya don haka ta fita hadi da Barin Ammarah a motan.
Kan ta Asama ta xo shiga cikin apple white en,jitayi an bangaje ta an wuce,don ko arxikin hakuri bata samu ba.
Saurin bin bayan ta tayi da kallo hadi da kallon motan da xata shiga,nan ta ga anrubuta AFRAL9…
Da saurin Amrah tasha gabanta hadi da cewa”ke dakikiyan ina ne xaki bige mutane baki basu hakuri ba xaki wuce?
Afral ne ta cire shadow space en ta hadi da kai ma Amrah mari.
Dai²Ammarah na rike hannun.nan ko Amrah ta hau wanke Afral da mari,jikake gau, gau, gau…. har sau uku.sannan Amrah tace”me kike takama dashi ne?toh inkina iskancin ki kisan Wanda xaki ringa mawa.banxa er gidan matsiyata,don inda gidan Ku kun San arxiki da baki ringa haka ba.
“AFRAL cike da mamaki hannun ta dafe da kumatu tace” ke kin San koni ‘YAR WAYE?
Amrah ne ta tare ta hadi da cewa”ko ke ‘YAR gidan uban waye ke tashafa.ni Amrah ba ruwa na dake ‘YAR WAYE.
Jan hannun ta Ammarah tayi hadi da cewa”mu tafi friend.. Haka suka bar afral a tsaye Kaman gunki.
Da kyar ta iya nufan motan ta hadi dayi ma xuciyan ta alkawarin karar da dangin Amrah gaba day an su.banda nanata sunan Amrah ba abunda takeyi.gudu take shararawa don ko gaban ta bata gani….
Amrah ko xuciyan ta yau fari yake kall.don yau itah kanta tasan xatayi kwanan farin ciki.
Waigawa tayi hadi dacewa Ammarah yau ki shirya don sai nayi fatty don farin ciki…
Murmushi Ammarah tayi hadi dacewa”a’inah?
Mimah xamuje Muyi rawa muci dadi kuma.don yanxu xan sanar mawa su teemah.
A hankali Ammarah tace”mom baxata barni ba.
No karki damu da kaina zan xo da karfe 4pm…
A haka ta sauke Ammarah a gidan su dake G.R.A Zaria…
Dakomawan ta nan ta kira su feenart take gayamasu, inda feenart taso haduwan ta da Afral don feenart ba dai iya fitina ba.musamman dataji yanda su kayi da Amrah.
Haka suka shirya party karfe 4pm…
Bayan Amrah tagama shirin ta tayi sallah nan ta nufi dirning don mom bata nan,kwanan asibiiti tayi.don haka bata dawo ba har yanxu.
Dirning en tabi da kallo ga a bunci Kaman ba masu bukata. nan take ta tuno rayuwanta na baya,kwalla ne ya ciko mata ido,a ranta ne tace”wai itah sweat mom bata da miji ne?waye baban ya Afreed ne?saurin kauda tunanin tayi sakamakon xuwan wata me aiki.nan ta soma cin a buncin ta.ranta a sake.
Karfe 4pm yy mawa Amrah a kofar gidan su Ammarah.ajiye motan ta tayi hadi da nufan get en gidan ta fara knocking.wani mai gadi ne yaxo hadi da bude mata kofah.
Hajiya wakike son gani?
“Me gadin ya tambayan Amrah dake kokarin shiga ciki.Niko maman teddy nace ohhh su amrah manya????????
Amrah ne tace” Ammarah na xo wurin ta.
OK Hajiya nusaiba kenan?
Kafin ta bashi amsa dai²Abban Ammarah na fitowan da alama fita xaiyi.don driver yake kokarin bude mai mota.
Da saurin Amrah ta nufe shi hadi da gaishe shi…dakatawa yayi hadi da amsa mawa Amrah gaisuwa…tambayanta yy wurin wata zo?nan take cemai Ammarah ne taga bata zo mata birthday ba gashi lokaci na tafiya shine ta zo taji ko lfy?
Hmmmm Amrah kenan????
Abba ne yabi Amrah da kallo,tabbas shiganta yanuna gaskiyan mgnn ta.
Sanye take cikin wani Abaya me budewa baki,sai bayan an dandatse shi da Jan stones, haka ma gaban Rigan Duka stones ne red….Abayan kuma budaddiya ceee,don haka tasa blue jeeans da red t.shirt a ciki.kafannan yaji hill shoe tayi rolling da bakin mayafi.abunka ga farar mace nan take tayi wani masifan kyau,musamman itah da take ta dabam…
OK bari nakira ta a WAYA kafin a shiga dake.
Abba yace”hadi da fara Kokarin kiran Ammarah,tana dagawa ne yake shaida mata xiwan Amrah hadi da kashe wayan shi…
Musa shiga da itah part en Ammarah..
OK Alhaji “Musa yace” hadi da nufan cikin gidan Alh. Suleiman.
Amrah godiya tayima Abba sannan ta bi bayan Musa xuwa cikin gidan.
Koda suka shiga dai² Ammarah na sakkowa da saurin tayi hugging en amrah hadi da cewa”wlh tun daxu na shirya ina jiran ki.
Amrah ne tace”OK yanxu muka hadu da Abba a compound ai.
OK yayi muje toh
“Ammarah tace”
Juyawa Amrah tayi xasu tafiya nan taga wata hamshakiyan mata xauna tana danna waya,ta Dora kafah daya kan daya…