HAUSA NOVELYAR WAYE

YAR WAYE

Da saurin Amrah tace”barka da Gida momy.banxa da itah wannan Matan tayi.kara maimaitawa tayi nan ma bata tanka ba.

Ammarah ne taja hannun ta hadi da cewa” xo muje amrah,ai ba dole ne sai ta amsa maki ba.

Haka suka fita har xuwa inda Amrah tayi packing en motan ta.
Su feenart ne a ciki suna jiran su.da shigansu mota Amrah tace ma Ammarah wannan ba momy ba ne?
“Ammarah ne tace” noo mamana ta rasu,in fact in nace xan Baku lbr na xamu dauki tsawon lokaci.

Teemah ne tace”Yakama ta mu hadu gobe kowa ya bamu lbrn kanshi,don musan kan mu.

Feenart ne tace”haka xa’ayi amma ba yau ba sai gobe,yanxu muje Muyi rawa Muyi murnar haduwan mu tare da Allah ya hadamu a matsayin kawaye masu son junan su…..

 

More typing….
More comment

 

 

 

 

 

 

 

Toh wani rayuwa ne Amrah tayi a baya kuma?

Hmm wani mataki Afral xata dauka akan Amrah ne?

Wacce momy (doctor zaituna)

Waye shi kanshi Afreed ne???

Toh karmu manta waye shi kanshi gogan uban tafiya wato Umar farouq?

 

Duke kubiyo Alkalaman✍???? Aysha moh’d (maman teddy????)don ta warware maku xare da abawa.

 

 

Labari na na kudi ne gamai bukata xai turo #100 MTN ma wannan number 09137392680 idan VIP ne kuma #200

 

NEXT EPISODE????????️
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING….*

 

 

 

*MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION*
19/11/2020

 

 

*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
*(‘YAR WAYE???)*
_Pure love and symphaty story_

*STORY AND WRITTEN BY:*✍????
_Aysha moh’d(maman teddy????)_
Facebook@maman teddy.com
*Wattpad*
_Eashart 2020_

 

~*DEDICATION*~
I dedicate to you my dear Ayshar and pharty ooo,wannan pagen naku ne kawaye,yan uwa kuma rabin jiki…

 

*GARGADI*
Banyar da wani ko wata suyi amfani wajen juyamun labari ba????????

~*ABOUT THE NOVEL*~
Labari ne mai cike da tausayawa, soyayya mai rikitarwa hadi da tsantsan makirci….pure love and pity story????????️

 

*EPISODE*
7️➖8️

 

__________________________________

 

Amrah ne ta hau driving hadi da nufan mima hotel…
Sunci sun sha,kuma sunyi rawa don sun gyagije matuka.
A haka sai da suka kai karfe 6pm,sannan kowa tanufi hanyar Gida.Amrah da Ammarah gida suka nufah inda Feenart da teemah suka nufi hostel,don feenart er Kano ce.itah kuma teemah a Kaduna take a zongo road.
Shiyasa suke xaman hostel anan A.B.U…
Feenart ne takira daya daga cikin samarin ta ya nufi A.B.U shika da su.
Inda Amrah ta nufi gidan su Ammarah itah,bayan ta suke ta ne tayi hanyar gida tukur tukur…
Da shigan ta ta cidda mom na duba wani magazine, nufan mom Amrah tayi hadi da xama gyafen ta,sweat mom barka da gida.
“Amrah tace” hadi da sakin ma mom murmushi.
Mom ne ta manna mata kiss hadi da cewa”ya school en baby na…
Lfy mom.
“Amrah tace” hadi da mikewa.
Mom bari na shiga daga ciki.
Mom ne ta mike hadi da bin bayan Amrahn xuwa bedroom en ta.
Kaman kullum mom ne ta taya Amrah kimtswa sannan tayo waje don ta shirya mata dinner…

Bayan Amrah tagama komai suna xaune da mom suna fira ne,Amrah tace”mom don Allah in tambaye ki?
“Mom ne tace” ina jinki Amrah na.
Amrah ne tayi Dan shiru na wani dakiku,kafin nan tace”mom wai waye baban ya Afreed? mom don Allah kifadamun yau.
Murmushi mom tayi Wanda hausawa kecema yafi kuka ciwo.nan mom tace”Amrah yau xan gayamaki abunda na sani na tarihi na da ya Afreed en ki….
Kama hannun Amrah mom tayi hadi da matsoda ita kusa,sannan tafara bayani kamar haka:

Suna na zaituna Kaman yanda kika sani.nawayi Gari ne na ganni acikin garin Zaria.inda bansan kowa ba kuma bansan komai na rayuwata ba.
Koda naga kaina a garin Zaria bin garin nake ta yi da kallon mamaki don komai bansani ba.kukan yaron bayana ne yasani saurin sakko Afreed Wanda a shekaru baifi daya ba.
Binshi zaituna take da kallo tabbas tasan Dan ta ne,amma kuma tuno wani ABU na rayuwanta ta kasayi…

A haka ta dinga kewaye garin Zaria har Allah ya hadata da wani mutumi ya dauke ta yanufi gidan mai anguwa da itah,don ganin ta da yaro tana zagaye ya dauka masu satan ‘ya’ya ne.nan mutane suka taru hadi da nufan gidan mai unguwa.
Bayan mai unguwa yayi bincike ne ya gano Afreed Dan zaituna ne.kuma kurciya akayi mata don ko ya tambaye ta rayuwanta bata iya tuna komai,sai dai Kawai tasaka kuka.
Ganin haka yasa mai unguwa Nina ma zaituna wurin zama a gidan shi.inda matan shi ke kulawa da ita sosai da Afreed.lokacin da matan mai unguwan sukaxo shirya zaituna ne sukabi jikin ta da kallo don abun mamaki ya basu.run daga Dan kunne zobuna,sarkan kafa,neck less duka na xinare ne.dako suka bude kanta gashinta duk kwalliyan xinare akayi da wasu bids ‘yan kana²…
A hankali suka dinga cirewa hadi da nufan mai unguwa da su.

Bayan ankimtsa zaituna ne.sun bata abunci taci tayi sallah,shine mai unguwa yasa aka kirata.nan yace mata abunda xa’ayi za’asai da wannan zinaren a sai mata Gida da abubuwan sana’a.amma me taga ni?mai unguwa ya tambaye ta.
Ba komai baba duk abunda kk yi yayimun ngd Allah saka da alkhairi.
“Zaituna tace hadi da mikewa ta nufi cikin Gida.
Haka mai unguwa yasa akasiya ma mom Gida shaguna…restaurant da sauran abubuwa.
Haka mom takoma gidan ta na tukur².inda suke xumun ci sosai da matan mai unguwa.
Bayan shekara daya mom tasamu admission a school of nursing A.B.U don haka lokacin Afreed shekaran shi biyu,sai tasa shi a makaranta inda duk tadawo A.B.U xata tsaya ta dauke shi suyo Gida.
Bayan mom tayi shekara uku a nursing yagama diploma a digiri en ta sai ta wuce madicine.lokacin da mom tagama digiri a shekaran tasamu wiki a A.B.U shika,wata shekaran Afred ya kammala primaryn shi.
Koda mom ta tambaye shi wani schools yake so?
Sai yace mata” N.M.S school Don shi soja yake so.
Mom bata Musa ba don tasan shi tun bayau ba yake son sojan.
Haka mom ta kai Afreed n.m.s hadi dafara karatun shi cikin kwanciyar hankali…
Kuma anan ne suka hadi da Umar,Ammar.Wanda abota yakaisu da son junan su fiye da tunanin mai tunani…
Afreed kuwa tun wata rana da yataba tambaya mom dadyn shi tashiga matsanan cin damuwa kuma tafadi mai itama batasan inda yake ba..bai kara tambayan mom ba don yaga damuwa sosai a idon ta…

 

Mom ne ta tsagaita hadi da goge kwallan idon.inda Amrah ke kuka Kaman ranta xai fita,don yau tagama tausayama mom en ta da ya Afreed en ta.
Mom ne ta rungume ta hadi da lallashin ta har bacci ya dauke ta.

 

____________________________________

Momyn Umar ne da dad en shi xaune suna break fast..firansu suke cikin kwanciyan hankali da nishadi da xaman lfy.
Umar ne yace”dady nai ma maganan companyn mai kagani?
Gaskiya my son naji dadi sosai da wannan labarin Allah yabada sa’a.kuma zan baka wasu kudin da xaku ku kara hannun jari..
Daddy yace”
“Umar ne yy ma daddy godiya.inda momyn farouq tayi saurin cewa” wai daddy mai yafaru ne xaka ba Umar kudi?
Amm kinsan Dan baki da xurfin ciki wai company ne xasu bude Wanda shine yake da half sheres na company sauran kuma mutanem da xa’a bude dasu suma sunada half sheres..
Cike da masifah momyn farouq tafara cewa”banyarda ba dadyy,Sam inkaga farouq yafara wannan company toh ya amunce da auran leenart ne,kullum kana Dora yaro a turban Neman kudi amma aure Sam baka mai mgn shi.
Toh ban yarda ba.nan momy ta mike hadi da Baron wurin tana cigaba da mita.
Umar ne ya kallo daddy.
Ganin irin kallon da Umar yy ma daddy.nan yayi saurin cewa”sorry son momyn ka xata sauka kayi hakuri kaji?amma why not ka amunce da sauran leenart.
Saurin ajiye spoon en shi yy hadi da nufan room en shi.
Daddy bin Dan nashi yayi da kallo har yashige dakin shi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button