HAUSA NOVELYAR WAYE

YAR WAYE

Koda Umar tashiga dakin shi xama yayi ranshi bace,wai mai yasa momyn shi bata son daddy na mai ABU ne?kuma tana CE auransa da yarinyan da bata da tarbiyya.kodon tana ‘YAR anwanta ai shi baya son ta.
Umar ne ketama xuciyan shi wannan tambayoyin.

Momyn farouq kuwa da shiganta dai tayi kiran kanwan NATA hadi da shaida mata komai da komai,dangane da kudin da daddy yace xaiba Umar da kuma kin yardan Auran leenart.
Mahaifiyan leenart ne tace”gobe ta shirya don suke wurin bokansu akan mgn nan.inba haka ba kuma in daddy yamutu ta tashi ba komai na arxiki.
Ta fadi cike da masifa hadi da kashe wayanta.

Waye mahaifin Umar farouq?
Sunan Alh.Abdullahi Umar, asalinsu en garin Kano ne,amma yanxu iyayen shi da en uwanshi su suna Abuja.
Don a yanxu shine commissioner of finance.mahaifin Ammar honourable moh’d kanin shi ne uwa daya uba daya.
Halin momyn farouq yasa shi komawa gidan Arch Rayhana don yafison xama da itah fiye da mahaifiyan ta shi.
Wannan kenan.

 

Amrah ne kwance jikin momyn ta dai²wayan ta ya hau ruri.dagawa tayi hadi dacewa”baby kasan meye?wlh danaji muryan ka sainaji ciwon kan ya tafiya.
Daya bangaren Ammar ne yace”Allah ko baby.nice karna kashe WAYA na?
Amrah ne tace”a’a baby ai in naji muryan ka na minti biyu xai iya dauka na har tsawon Awa biyar.
Ina sonki my princess.
Ammar yace”
Ngd my dankalin turawa.
Amrah tabashi amsa tana dariya.
No ba komai my Indian kabewa.
Dariya tayi hadi dacewa”ahhhh toh na janye.
Dariya yy hadi dacewa”da wurin haka?
Ehhh wlh.
Hmmm baby inafah Zaria yanxu,don haka xanxo gobe don yanxu ma Hamma tayi ne.
Tuno da Umar gobe xai dawo yasa ta cewa”no kaxo yau en Kawai.
OK my princess gani nan xuwa yanxu.
Haka sukai sallama.bayan sungama ne mom ke tambaya n Amrah waye wannan?
Nan amrah tafara ba mom labarin haduwan su da Ammar ta watsup.

Tsawon dare Amrah na xaune tana karatun ta online…
Tsulum ta ganta cikin wani GRP Wanda batasan wa yy adding en ta ba.
Batabai takai ba.ta cigaba da karatun ta..messages ne suka hanata karatun da wannan ya shigo wannan ya fita…
Don haka kutsa kai cikin GRP en don taga abunda sukeyi tsawon dare haka.
Banda shashanci ba abunda ta gani don haka sai tayi saurin rubuta plz Ku tashi kuyi abunda yakamata,ba wannan ba salllah,karatun kur’ani da sauran su.haka sai da tacika su da tsiwa. kafin wani yabata amsa tayi left.
Haka mutane ke ta biyota wasu na xaginta wasu kuma na cewa”hello.
Shiko Ammar da yake cikakken Dan duniya ne sai yabida ita yanda take yy mata cikakken sallama.wato Asslamu alaikum.
Ganin sallama yasa Amrah bashi amsa.
Sunan shi yafara mata inda ya tambaye ta NATA
A dakile tace”Amrah
Wow nice name plz xan iya xama friend en ki?
OK
Tace”hadi da sauka online…
Tundaga wannan lokaci Ammar da Amrah suka fara soyayya inda har Ammar sun taba haduwa da Amrah a PZ don ranan Umar na nan sai tace su hadu a PZ en.
Ko da yaganta dariya yy a xuciyan shi kuwa cewa”yayi wannan ne ustaziyya hmm lallai.
Soyayya yake mawa Amrah Wanda bai taba yima wata ba.don cewa yake yasamu yarinyan da he is truely love her,don har Umar Afreed duk sun San da mgn n beauty. Don haka yake cema ta.

 

Bangaren Afral kuwa daddy ne xaune ya faman banbami hadi da cewa duk inda Amrah take sai ya nemota,kuma yasa an daureta…
Mom dai binsu take da kallo,nan daddy yace”yau kuma xasu koma Abuja sun FASA xuwa gidan kakan nasu(Hajiya babba)
Haka nan mom tafara had a kayansu hadi da nufan Gida Abuja cike da takaicin dad da Afral en.
Haka dad ke cewa en sun koma xata yima momy Rayhana describing en yarinyan don a nemota.

 

Koda Amrah tagama bawa mom labr banda dariya ba abunda mom keyi,kafin daga bisani tace”taje ta shirya tarban babban bakon NATA…

Koda Ammar ya iso gidan su Amrah bin gidan yake da kallo don nann yasan gidan su Aminin shi ne Afreed.

Babban falon gidan ta kaishi hadi da cika gaban shi da kayan motsa baki.
Suna fira ne Afreed yayi sallama.
oyoyooo ya Afreed tace”ha di da hugging en shi.
Saurin kallon Ammar yy hadi da cewa”kai mayaudari mai ya kawo ka nan?
Murmushi Ammar yy hadi da cewa”soyayyan beauty mana.
Dariya Afreed yayi hadi dacewa”ahhhh su Amrah Ashe beauty CE?
Sosai ma kuwa
“Ammar yace don ya fahimci Amrah anwanshi CE.
Afreed ne yace” Amrah wannan shine Abokina Ammar kingane shi?
Cike da mamaki tace”

Lahh shine as bansan shi ba.
Afreed yace”dayake ki en er boding CE.duk inyaxo ba kyanan ai.
OK mushiga su gaisa da momy.
Amrah tace”hadi da nufan cikin Gida.

 

 

 

 

 

A school kuwa su Amrah ne xaune kowannan su na jiran dayan su yafara banda lbrn rayuwanta shi…
Feenart CE tafara.sunan feenart ni er asalin Kano CE,mu gudu mahaifina ya hafah a duniya.
Nan teemah tace ni kuma sunan teemah er asalin Kaduna CE.mu buyu ne iyayena suka haifah.yata macace,kuma yanxu ma tana aure a gombe.

Ammarah ne ta fara dacewa”sunan Nusaiba,Ammara anfi kirana da Ammarah, ni kadai Allah gaba mahaifina,don mamata ta dasu tun ina shekara biyu a duniya,tausayina da mahaifina yakeji yasa shi nuna mun tsananin soyayya,Wanda daga baya ya auro anty zinah ganin son da Abba na kemun yasata nunamun tsantsan kiyayya,musamman da ita Allah bai bata haihuwa ba.
In a gaban Abba ne nunawa take tafiya kowa sona,amma a bayan shi ba haka yake ba.
Wannan kenan.

Shiru su duka sukayi suna jiran jin labarin Amrah.

A hankali tafara shekara baya dasuka wuce…

 

*JAHAR GOMBE*
cikin wani kauye da ake kira karau²….

“AMARATU….”Amaratu….Amaratu…
Dai² Amaratu na xuwa jikin ta gaba daya rawa yake,xubewa tayi baki na rawa tafara cewa” ummm……

 

 

 

 

 

Hmmm labarin gaba take,wannan ba’a fara komai ba ‘YAR uwa kedai cigaba da. Bin maman teddy don ta warfare maku xare da abawa…

 

 

Labarin na kudine #100 kacal MTN ma wannnan number 09137382680
Idan VIP ne #200
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING…*

 

 

*MANAZARTA WRITTERS ASSOCIATION*
21/11/2020

 

*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)

 

 

STORY AND WRITTEN BY:
_Aysha moh’d(maman teddy_????)

Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020

 

~*GARGADI*~
Banyarda wani ko wata suyi amfani wajen juyamun labari ba????

 

~*DEDICATION*~
This novel is dedicate to my creator and inspiration. After my creator is the vehicles that drove me to the word in the person of Alh.moh’d and Haj.safiyya…
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans,who love what I love Hausa novels❤️

~ABOUT THE NOVEL~
Labari mai cike da tsantsan soyayya,mai rikici iri² Wanda har takai yaya da son kanwasa a rashin sani, tausayawa,hadi da tsantsan makirci.pure love and pity story????????️

 

Episode9️

 

______________________________________

Amaratu yau xanci ubanki a cikin gidan nan,wato uniform ma kikasa?wancan tulin wanke² waxai maki iye?
“Ummu maryam ta tambaye ta cike da masifah.
Bakin Amaratu na rawa tace” don Allah Ummu kiya hakuri,wlh yanxu xanyi.
Juyawa Ummu maryam tayi a fusace hadi da nufan wurin sai da abuncin ta.
Don sana’an ta kenan sai da abinci.da safe tayi waina,da rana shinkafa er bade,da dare tuwo miyar yauki…
Binta da kallo nayi inda da xamanta yara tuni da gardawan maza sun kewaye ta,kowa yana a bashi na kaxa,abada na kaza.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button