YAR WAYE

Daya daga cikin su ne yace”bakiji ciwo ba ko?
Daga masu kai tayi alaman ehhhhh.
Ganin irin kallon da suke mata yasata saurin tsallaka titi hadi da nufan su saude, tare mota sukayi hadi da nufan kauyen su.
Manage with this…
#share and
Comment…
Toh free page xai kare a page 15 don haka gamai bukatan cigaba labarin xai turo #100 MTN ma wannan numbern 09137392680 idan VIP ne #200 kacal…
Maman teddy ????
08081202932
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING…*
*MANAZARTA WRITTERS ASSO…*
22/11/2020
*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)
*story and written by:*
*Ayshar moh’d* (maman teddy????)
Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020
*GARGADI*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba????
*DEDICATION*
This novel is dedicate to my Creator and inspiration. After my creator is the vehicle that drove me to the word in the person of Alh.Mohammed and haj.safiyya…
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans who love what I love Hausa novels❤️
~About the novel~
Labari ne mai cike da tausayawa soyayya mai rikitarwa hadi da tsantsan makirci…pure love and pity story????????️
Episode????
____________________________________
Haka Amaratu suka koma gida,da shigan ta tayi saurin nufan Ummu da take sayar da abinci.
Jikin ta gaba daya a mace yake don haka.ita kanta batasan mai yake damun ta ba.don haka tafiya take kaman Wanda Kawai ya fashe mata a ciki.
Ummu na dawo.
“Amaratu tace” ma Ummu hadi da nufan dakin Ummu, don bata jira amsan Ummu ba.
Ummu ko waigowa tayi xatama Amaratu Amaratu mgn sai taga tuni tayi daki.
Cike da mamaki Ummu ta bi bayan Amaratu da kallo,ko xata fahimci wani ABU…amma bata gane ba.the only thing she observed shine Kaman yau bata jin dadi,don haka sai ta dakatar da masu siyayya,hadi da xuba ma Amaratu na ta.ta nufi dakin.
Amaratu xaune ta rafka ta gumi,ban da tunanin Ummu ba abun da takeyi.don tausayin Ummu ta keyi,musamman da taga ita kadai ne er ta.a hankali ta ce”toh ni waye iyayena?
Dai² Ummu na xama kusa da ita,don haka maganar ya sauka kunnun Ummu.
Da sauri Ummu tace” Amaratu mai kika ce?
Ta fada jiki na rawa.idon ta tuni ya ciko da kwallah.
Gigif Amaratu tayi don ba tasan Ummu ta shigo ba.
Kuka tasa mawa Ummu hadi da cewa”Ummu na waike ba mama na bane?don Allah Ummu kifada mun wlh Ummu ke nake so,karki barni Ummu na…
Ummu ko tuni hawaye ya wanke mata ido,yau mai xata CE mawa Amaratu?
Jawota tayi jiki hadi da cewa”Amaratu baxan rabu da ke ba.bawanda xai rabu in Allah ya yarda muna tare,don haka ki dai na kuka kinji mama na.
A haka sai da sukayi kuka har suka gaji,sannan Amaratu tayo alwala tayi sallah kafin ta xauna taci abunci…
A haka suka ci gaba da rayuwa da Ummu don yanxu ma har ta manta wai Ummu ba mahaifiyan ta bane.
Don haka kullum suna cikin soyayyan Juna da kaunar junan su…Wanda yanxu tuni su Amaratu sun gama common, don kusan wata biyu kenan da gama wansu…
Amaratu… “Amaratu…
Na’am Ummu amaratu tace” hadi da nufi Ummu.
Yau kinga banyi abunci ba don haka kije kisayo mun tarugu in mana girki da wurin kinji?kinga yau juma’a da wuri xasu rufe shagon su…
Toh Ummu na,kawo kudin.
Nan Ummu ta Ciro kudin ta bata hadi da cewa”ki sauri ki dawo.
Karki tsaya wasa fah.
Toh Ummu na.
Bayan Amaratu ta dawo ne taga motoci cike a kofar gidan su.
Da sauri ta shiga gidan tana kwada Ummu…
Da shiganta dakin Ummu tayi saurin rikota hadi da cewa”Amaratu mai ya dawo dake yanxu ne eyehh,Ummu ke magana cike da tashin hankali…
Wani Alhaji ne yace”yauwa Hajiya gata nan.ki aminci kibamu wannan yarinyan nan,ga blank check kisa ko million nawa kk so Hajiya.
Daukan blank check en tayi hadi da yagashi ta watsa masu…ni xaku ba kudi wai inbaku ‘yana?toh er amana ne don haka da yardan Allah xan nemo mata iyayenta,saboda irinku muyagun mutane kar Ku cutar mun da diya.
Hhhhhh….hhhhh.
Wani daga cikin alhaxai nan da suka bugeta a mota yayi wannan dariyan muguntan.
Toh waya CE maki xamu tafi batare da wannan yarinyan ba.ai kamar kudin mu ne.don anriga angaya mana irin wannan yarinyan mukayi lalata da ita xamuyi arxiki marasa gaba,kuma duniya xataji mu.yarinya er shekara 12 wowwww….
“Alhajin yace” cike da lumshe ido…
Wani bodyguard ne yaxo hadi da cewa”Alhaji mutafi da ita ne?
Kuyi sama da itah…
Nufan Amaratu yayi nan Ummu ta kara manna ta a jikin ta.ba imani wannan bodyguard en ya wani hankada Ummu hadi da kwace Amaratu…
Ihu Amaratu tasa hadi da cewa”wayyoo Ummu karsu tafi da ni,ki rike ni don Allah.
Inah tuni suka fita da Amaratu hadi xata a mota.Ummu ihu take tana bin motan abaya.tana Ku dawo mun da Amaratu na don Allah…
Haka take bin motan har suka bar cikin kauyen.ba Wanda ya gansu saboda juma’a masallaci kowa ya tafi.
Tun Ummu na gani motan su har ya bace mata,amma bata daina bin su ba.har ta hayo babban titi.
Nan wani mota yaxo da gudu batare da sani ba ya kwashe Ummu… Nan ta xube ba numfashi….
A rude ALhajin ya fito hadi da daukan Ummu ya nufi mota da itah.banda salati ba abunda yakeyi.
A mota kuka Amaratu keyi tana komai dani wajen Ummu na.
Wani ABU suka shaka mata.don haka nan take ta silale bacci yy a won gaba da itah..
Bata farka ba sai a airport.da mamaki ta ke bin koinah da kallo.
A haka jirgin su yafara alaman tashi.
Belt kowa yasa sannan jirgin ya daga…
Kuka Amaranth ta cigaba dayi,nan take wani daga cikin Alhajin ya hau shafa ma ta baya,da sauri ta hanka da hanun shi hadi da cigaba da kukan ta.
Nan jirgin nan ya hau yawo a sararin samani ya…
Yau ko su Alh.tanimu murna kaman ya kashe su,don yau a gaban dodon tsafin su xasuyi lalata da Amaratu.. Don haka sun San arxiki ta xauna daga yau.
Subhanallah allah yakiyaye mu da irin wannan rayuwa ya Allah kabamu arxiki ta hanyan halal
Kaman minti talatin da tashin jirgi sai ma’ailatan jirgin sun xo a urince suna hadi da basu face masks da cewa”jirgin nan ya samu matsala ku saka…
Haba nan mutane a ka hau ihu wasu kuma na salati..masu imanin ciki kenan.
Itako Amaratu da bajin turanci take sosai ba.bama tasan halin da ake ciki ba.sai dataga su Alh.tanimu na ihu da salati…da kuma hayakin da ya turnike jirgin…ai nan ta hau ihu tana salati da kiran Ummu don itah kadai tasani a rayuwanta.
Kafin minti sha biyar tuni jirgin ta tarwatse…
Soboda wutan yariga Yakama ba yanda xasuyi control en jirgin.
Wannan shine karshen su Alh.tanimu don ko shurawa basu karaba tun da suka fado.
“Ammar….Ammar….
” Umar keyima Ammar wannan kira,amma cikakkiyan amsah yakasa bashi.sakamakon Nisan da yayi yana masha’ansa.
Nufan wurin wani daki Umar yy don yasan nan Ammar en yake.da nufansa yajiyo Ammar banda sumbatu ba abunda ya keyi,haka ma precious… Wassshhh.oussshhh baby kicinye shi duka.
Haka yake ta sumbatu..tsaki Umar yy hadi da komawa cikin en uwansu sojoji.
Nan ya xauna kusa da Afreed hadi da Jan wani dogon tsaki..
Afreed ne yace”yane baka ganshi ba ne?
No yanan yana sana’an shi na fama.
Hhhhh dariya Afreed yy hadi dacewa”bashi yayi kayansa yaga xai iya ne,kai ma ba haka kk daddakan ruwan ka ba.yana nufin giya.don Umar bai Neman mata,sai dai yana shan bear Wanda ba Wanda yasan sai abokan nashi..