HAUSA NOVELYAR WAYE

YAR WAYE

Tsaki yakumayi hadi da cewa”har a cikin daji ma sai anyi kaman jaraba..
Dariya Afreed yakuma,kafin yabashi amsa Umar ya tashi hadi da nufan cikin dajin.

Kutsa kai yake ba tsoro ko kadan a ranshi,don wannan sababbiya CE.a wurin su…
Hango mutum yayi kwance ba alamam rai a tare da itah.
Ba tare da yagane komai ba yanufi wurin…
Kwance take kanta banda xuban jini ba abun da yakeyi.
Da sauri Umar ya karasa hadi da dago yarinyan da batafi shekara12 ba.
Shafa fuskanta yayi.nan taji nunfashi na fita da karfi²kaman xa’a cire rai…
Kwalama Afreed kira yayi
Kaman daga dama Afreed ya jiyo kiran Umar Dan haka da sauri yayi cikin dajin.
Nan ya hango shi durkushe da yarinya a hannun shi,da sauri yace”Umar waye wannan kuma?
Kallon shi Umar yy hadi da cewa”yanda kaganta haka na ganta…
Yanxu ya dai xamuyi ne ba magana ba.
Hmm ko xamu kaita wajen Oga ne?
Afreed yace”hadi da kallon Umar.
Kana sane duk en iska ne don haka fito da wani mafitan ba wannan ba.
Nan Afreed yace”toh yanxu tanufi cikin Gari da ita ta cikin dajin nan.in an tambaye ka xance kashiga cikin daji ka dawo…OK kar kabari Ammar yasani kasan shi banxa ne.
OK maxa ka kaita asibiti don tana bukatan taimako..

Haka Umar yasaba Amaratu hadi da keta dajin nan don yanufi asibiti da itah.

 

Free page xai Kate a page 15hajiya ta karki sake a baki labr,don jiyau ba ganau ba ne.don yanxu ne xa’afara littafin ‘YAR WAYE??? Don ba’afara komai ba tukunna

 

 

#share and
Comment

 

 

Wannan labarin na kudine m aiso xai turo#100 ma wannan number 09137382680
Idan VIP ne#200 MTN kacal

 

 

Man teddy ce????
[12/29, 9:55 AM] mmn tedy: *TYPING…*

 

 

*MANAZARTA WRITTERS ASSO…*
25/11/2020

 

*MARYAMU SARAUNIYA RETURN*
( *YAR WAYE???*)

 

*story and written by:*
*Ayshar moh’d* (maman teddy????)

Facebook @maman teddy.com
*wattpad*
Eashert 2020

 

*GARGADI*
Ban yarda wani ko wata suyi amfani wajen juya mun labari ba????

 

*DEDICATION*
This novel is dedicate to my Creator and inspiration. After my creator is the vehicle that drove me to the word from the person of Alh.Mohammed and haj.safiyya…
Finally this novel is dedicated to every pupils and my fans who love what I love Hausa novels❤️

 

Episode 1️2️

______________________________________

Kashe wayan shi Umar yayi hadi da nufan park road.
A ranshi kuwa banda gode ma Allah ba”abun da yakeyi,don yasan momy Raihana xata kulamai da amanan shi sosai,don yanxu ya dauki Amrah tamkar amana ne Allah yaba shi.
Da isan su park road Afreed yayi saurin fitowa daga motan shi.don a idon shi sukayi parking.da sauri yakarasa hadi da ‘Dan dukawa ya hugging en Amrah ba tare da kyaman ta ba,duda yanda take.
Tsayawa Amrah tayi baki bude,a ranta kuwa cewa”take shi kuma wannan mutumin akan meye xai kama rungume ni?ko dai ‘Dan iska ne?
Maganan Umar ne yadawo da ita tunanin ta.gata nan sunan ta Amrah plz nan da 2 weeks ka kawota school en dad dake Kaduna.but kasan boarding school ne,don haka kafin lokacin xan mata registration da komai da komai.
Afreed ne yace”OK yayi kyau ba damuwa My Amrah xomuje kiga sabuwan momyn ki.
Jan hannun Amrah yayi nan yaga ta rike Umar,kwalla ya ciko idon ta.
Don Allah hamma Umar karka barni,kar katafi momyn shi tace mun aljana.
Dariya maganan ta yabashi,sai kuma tausayinta ya kama shi.
No Amrah baxata ce ba.ita tana sonki,haka yayan ki Afreed. Umar yace hadi da nuna Afreed da hannu.
Murmushi tayi abunka da yarinta sai tace”wai haka ya Afreed momyn ka na sona?
Murmushi yayi hadi da kara riko hannun ta da cewa”sosai ma kuwa tana sonki,don yanxuma tace”nayi mata girma a ‘da.sai dai kene ‘yar ta.
Dariya tayi Wanda ya bayyana beauty point en ta(dimples). Nan ta saki hannun Umar hadi da cewa”toh muje na yarda ka kai ni wajen ta.
Murmushi sukayi hadi da ma Umar sallama da cewa”sai sun hadu a ‘daya daga cikin school en dadyn shi.nan suka nufo hanyar Zaria.
A hanya Afreed banda surutu da yake jan Amrah ba’abun da yake.shine yatsaya nan yasai mata abu,shine siyan mata wannan.Niko maman teddy???? nace” ahhh lallai su Afreed anyi anwah,wannan surutu haka????
Kafin su Isah Zaria tuni Amrah tasaki da Afreed, don har da tayashi fira take.
Ganin haka yasa Afreed karajin da’di a ranshi. don bayan Son yakaita wajen momy ba tasaba da Shiva.
Don nan da gobe xasu koma barrack.
Horn yayi inda mai gadi yaxo da sauri hadi da bude tanfatsetsen get en.jin karan bude get yasa momy da sauri fitowa don ta tarbi ‘ya’yan nata.side en Amrah tanufa hadi da budewa don ta fito.da fitowan ta momy tayi saurin daga ta hadi da rungume ta.don ko nauyin ta ba taji ba.ganin haka yasa Amrah sakarma momy murmushi.
A hankali momy tace mata”welcome home my daughter.
Shiru Amrah tayi don ba wani turanci takeji ba.tasan dai welcome don haka sai tabi momy da kallo.
Afreed ne a shagwabe yace”toh ni momy baxaki min welcome ba?wato kinga new baby.
Dariya momy tayi hadi da cewa”ae kai yanxu ka girma.don batakai nake ba,ta baby na nake.
Murmushi duka sukayi hadi da ‘dunguma cikin sitting room.
Da shigan su momy takama hannun Amrah tanufi da itah ‘dakin da tun jiya tasa aka gyarashi a ka kira masu decoration sukayi decorating ‘din dakin.da shigansu ‘dakin komai na room en coffee ne da milk. Don haka dakin yayi axaban kyau.
Bin dakin Amrah tayi hadi kallon ko’inah.nan kuma a’inah take?kodai a aljannan da malamin allon suke gaya masu ne?
A xuciyan ta take ta wannan maganan.
Momy ne ta katseta ta hanyar cewa”baby na kinga room en ki,idan a kwai abunda kike so ko bayau ba kifadamun kinji?karki boyemun komai,don yanxu nine mahaifiyan ki,mai kaunar ki,Wanda xata iya sadaukar da komai a kanki kinji?
Daga kai Amrah tayi ma momy.nan momy tace yakamata yanxu in maki wanka,kici abinci sannan kiyi bacci don nasan kina bukatan Hutu.
Momy ne tajah hannun Amrah suka nufi privacy.nan Amrah taga inda tun da take bata ta’ba gani ba,bin toilet tayi da kallo,har momy tagama hada mata ruwa a bab bata sani ba.don banda waige²ba abunda takeyi.
Ganin kalle² nata ba xai kare ba yasa momy cewa”baby Amrah bimillh.
Nan taga tuni momyn ta hada ruwan wanka.a hankali momy tafara cire mawa Amrah kaya hadi da xata cikin ruwan ‘dumi.brush ta dakko inda tafara wanke mata baki da shi.tun yana jini har ya dai na,don momy yarda su Colgate tasa ta na wanke mata da shi.kafin 30 minute tuni hakoran nan sunyi wani irin mugun Haske,don har kashe ido sukeyi.
Haka ma momy ta wanke mata jikin ta Tass,don sai da ta dinga sa’bawa,ta wanke ta Maya.
Har sai da taga tayi mata yanda take so,sannan ta barta hadi da daura mata towel suka fito bed room en ta.
Bayan ta tsane haka momy tashefe jikin ta da creams basu kyau da tsada hadi da goga mata powder kadan.
Wani English wears mom Rayhana ta samata.Riga da skirt mai launin pink da white.kyaun da tayi ita kanta Mom Rayhana sai da tace wowwww.????
Bayan Afreed yagama kintsawa ne yafito hadi da nufan dirning, komai an tanaje shi naci da sha.zama yayi hadi da jiran fitowan su momy.dai²mom na fitowa hadi da nufo dirning ‘din.hankalin shi na kan waya don haka baiga xuwan su ba.sai dai momy da tace”seat here my baby.nan tana ma Amrah kujera hadi daxama.nan Afreed ya dago idon shi nufan bakin shi cewa yy”wow so cute.mom Amrah ne wannan?
Dariya mom tayi hadi da cewa”No son ba itah bace,mai kama da ita ne.
Dariya yakuma hadi dacewa”wlh momy na tayi kyau sosai.
Murmushi momy tayi batare da tace”komai ba tafara serving en su.
Gaban Amrah momy ta’ajiye mata plate en pride rice da chicken sai ta Dora mata spoon da knife. Lacasera ta ajiye mata hadi da fara serving en Afreed.
Bayan momy taga ne har tafara cin abincin ta.kaman ance ta kalla Amrah, nan taga banda juya spoon ba’abun da takeyi.
Amrah yah bakya cin abincin?
Momy tace hadi da mai da hankalinta ga Amrahn.Wanda yasa Afreed saurin kallon Amrahn.
A hankali tace”momy ban iya ci da wannan bane.ta fadi hadi da nunama momy spoon. Murmushi Afreed yayi dacewa”bari inkoya maki. kallah.
Momy ne ta katse shi dacewa”no bari in baki da kai na.ka koya mata letter. Nan momy ta hau bama Amrah abinci a baki har sai da ta tabbatar da ta koshi sannan suka tashi hadi da nufan bedroom don Amrah tasamu tayi bacci.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button