Uncategorized

YAU DA GOBE 13-14


 Cikin jin haushi Dr safana yayiwa Dr Nasir bayanin auren da Abba zai Masa “dakuma K’arin haushi da yarinyar daya tsana….wani farin ciki Dr Nasir yaji”jin Wai sumayya Dr safana zai aura”amma dayake yasan halin abokinsa saibai nuna farin cikin ba”ahankali yace to meye aciki?”kayi biyayya kawai mutumina”nasan Kuma kana buk’atar auren ai…harara Dr safana ya watsamasa had’e da cewa in Ina buk’atar auren ai yarinyar ba choice d’ina bace ko?”hmmm safana kenan watarana YAU DA GOBE zaka sota harta Zama choice d’in ka….mitsss Allah yakiyaye nasota”me akeyi da bak’ar mace?”dariya Dr Nasir yyi yace wlh ka yarda ko karka yarda sumayya tafi rukkin daka k’wallafa aranka komai”kawai banbancinsu ita ruky farace…kaikuma kanason Fara! hararar sa safana yyi had’e da cewa Ashe dai akwai banbancin”banason bak’ar mace”

Dr Nasir yace hmmm ai sumayya bata cikin bakak’en Mata”ita chacoolate colour ce”irin colour d’in dake wuyar samu acikin Mata…. sannan wlh sunfi ni’ima da wuya kasami bak’ar mace batada ni’ima saidaiko inbata kula da kanta”Kuma kasani tunda Kai likita ne…tabe Baki Dr safana yyi had’e da cewa niba fannin   komai na Mata na karantaba”sabanin Kai da fannin Mata kawai ka karanta”hmmm naji kadai daina cika baki”Allah yasa alkhairi yakaimu lokacin kawai shine yafi ka hakura…

     Shiru Dr safana yyi Yana yatsina fuska had’e da yin tsaki yyi kwafa yace wlh zatasan abinda tamun inta shigo hannuna… murmushi Dr Nasir yyi had’e da cewa kadai rik’e musu y’a da amana”ohni safana ka kusan shiga dg ciki… hararar sa yyi Yana tab’e baki had’e da cewa nafi k’arfin abinda kake tunani”rukky Kuma daba’aso na aura Zan aureta…hmmm abokina kenan kaida bakada tsarin mace 2″tsaki Dr safana yyi had’e da cewa to yazanyi”amma saina Mata abinda da kanta zata nemi saki bayan aurenmu  na zauna da my rukky!kadaiji tsoron Allah wlh nidai shawarata”yanzun ba wannan ba yaushe zamuje zance narakaka?”Dr Nasir yafad’a cike da tsokana Yana murmushi…wani kallo Dr safana yyi Masa had’e da cewa fitarmun a office!Dr Nasir Yana dariya yace bbu damuwa insha Allah saikaso sumayya SO Mai tsanani wanda ko kwatansa bakama rukky ba..banza safana yamasa sbd yakaisa karshe…



   **********

Afusace hjy jamilah ta shigo bed room d’in Abba tamkar zata tashi sama”jikinta na kirma tace alh!wani kallo Abba yajefeta dashi sbd yasan be wuce ace taji saka ranar Aliyu da sumayya ba”cikin ko inkula yace lfy?”

Inafa lafiya wani mugun labari naji shin da gaske ne kokuwa k’aryane Wai sumayya zata auri Aliyu ?”

Murmushin jin dad’i Abba yyi yace eh”kozaki hanane kamar yadda kika hana d’anki?”yafad’a atakaice sbd yasan zataji bak’in cikin dayafi Wanda yaji sadda ta nuna be isa da d’ansa ba… musammun tunda yasan burin ta jidda ta auri ALIYU….



Share


By mmn fareesa ????️

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button