HAUSA NOVELZare Da Abawa

Zare Da Abawa

To ummu tace tana tashinta amma bata amsaba seda suka karasa toilet din kusan ummu ce tai mata wankan tana mita, kekam sulaimi bakida kunya katuwa dake kinsani kallonki tsirara sekace wata me haihuwa kuma ko ajikinki, itadai batace komaiba dakyar tajira ummu tasauya zanin gadon takwanta se bacci,

Washe gari kuka tawuni yi anjika mata lalle wai tayi wanka dashi ita amaryace dawani gyaran jiki da aka tsiro dashi Idonta yakumbura sosae bata Kara yaddaba seda taga duk Wanda yazo seyarangada mata guda wai ga amarya kenan har an gayawa dangi kenan itakam angama da ita tayi danasanin wannan hauka datayi.

 

Wayyo laimita…..
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤: ZARE DA ABAWA… Page 13..by SophieG.

This page goes to you Anty Hafsat Ilham  Allah yakaimu bikin ki murangada guda ameen.

Wanga al’amari yana bani mamaki jama’a kaikeda duwawun ka amma wani ke maka tusa.Allah shi kyauta ameen.

Ajuri zuwa rafi dai….

 

LAIMI.

Ganin dagaske gobe auren za adaura yasata zuwa gun Abu Dan zata rokeshi afasa yabata lokaci takawo wani mijin,

Sulaimi kitashi kibani guri halin da ake ciki yanzu bana kaunar ganin ki se adakin mijinki wallahi kobayan raina se andaura Wannan auren,zaki iya tafiya,

Dakinta tashige tana masifar kuka haryamma tayi za’ayi walima taki fita haka sukayita ba amarya,washe gari afige tatashi ko abinci bata nema ba wanka kawai tayi tasa Riga da skirt na atamfa karamin mayafi tadora akai ta bayan tatufke Dan madaidaicin gashinta fita tayi a Palo tasamu su huda zaune sunci kwalliya,

Murmushi tayi tana gaisheda mutanen palon amsawa sukayi suna kallonta da mamaki duk ta fige gun huda taje daidai kunnenta tace,Yaa huda Dan Allah badan halina ba kije dakina kijirani zanje ingaisheda Ummu,

Ita yanzu tsoron laimi take,kuma tana bakincikkn halin laimi dakuma Neman inda kaunar dake tsakaninsu tatafi Har abin yakai haka,gyada mata kai kawai tayi tana kallonta harta shige dakin Ummu,

A can ta samu su Ummu da kawayenta da yayyenta da kannenta acike adakin durqusawa tayi har kasa tagaishesu kowannensu da murmushi afuskarsa sukayimata yan nasihohi tayi godiya tafita ahalin yanzu batasan tsakanin bacin rai dadangana wanne take ciki ba kawai dai tasan bikinsu ake,

Direct dakinta tashiga acan tasamu huda zaune tana kallon hotuna a system din laimi,

Zama tayi agaban ta tafara magana,
Yaa huda kiyarda dani shedanne yaso yayi galaba akaina,bansan ya akayiba,nasan zakiyi tunanin akaunar danake miki matsayinki na yar uwata wacce banida kamar ta babuta ayanzu,wallahi tallahi Yaa huda banida Wanda zan kwatanta kaunar danake miki datashi,inajin inasonki fiye dakaina,kuma zakiyi tunanin naci amanarki kuma hakanne kitaimakeni kigafarceni don Allah,ninasani mutuwa zanyi auren dole abbu zeyimin yahuda yace koba yan ransa se anyi auren,kiyafemin duk abinda nayimiki Dan Allah zuciyata bugawa zatayi,takai karshen dakuka metaba zuciyar duk me saurarenta,
Rungumeta huda tayi tana rarradhinta itama hawayen take tace,
Haba laimi kizamo me tawakkali mana mata nawa akayiwa auren dole kuma basu mutuba seke?,inaso kisani duk abinda zefaru a rayuwar wani bawa arubuce yake kuma babu Wanda ya isa yacanja se Allah,ki kwantar da hankalinki insha Allah Wannan auren sekinyi farinciki dayinsa nasan isma’il yanada kirki sosae,tadago ta tana share mata hawayen fuskarta,kalli kiga yadda babynki take kicking,
Dora hannunta tayi tana murmushi tace,Allah yakawo shi duniya lafiya,ameen,

Tundaga nan tasaki jikinta,bayan andaura aure cousins dinsu suka kira me kida ta zage ta kwashi rawa kamar dagaske se a lokacin tasan meela CE matar Yaa haido,taga kuma dangin mijinta anan akayita sha’ani har dare akayi shirin kai Amarya dakinta,
Duk Wanda ke gidan alokacin seda laimi tabashi tausayi dansunsan batason mijin da aka aura mata basukuma San dalilin yimata auren doleba,

Haka aka dauketa se gidanta Har lokacin hawayen rabuwa da Ummu bedena zuba daga idonta ba,

Haka kowa yawatse aka barta itakadai tana tunanin yadda akayi bikin gadan gadan amma be hana abbu zuba kayan daki naji dagani masu matukar kyau da tsada,sallamar angon yasata dagowa ta amsa tana zuba masa idon bata taba ganinsa ba seyau,shida abokanansa ne subiyu,

Gefenta yazauna abokanan sa suka zauna suma daga gefe suka shiga jero adduoi kafin suyi nasiha akan suji tsoron Allah kafin su tashi zasutafi ango yamiqe ze musu rakiya daya yajuyo yace wa Amarya,

To Amarya ayi hakuri dabakin abubuwa musamman babban se ankai zuciya nesa,dariya sukayi suduka kafin sufita,azuciyarta tace,nahadu da malamai saura angon,
Rufe gidan ango yai yadawo,
Amarya seki tashi kiyo alwala domin mununawa Allah godiyarmu agaresa,
Dakyar tace,ni inada alwala,
OK yace suka dubi gabas Har seda tagaji da tsayiwa raka’a biyu sukayi kafin yajero adduoi ta tambayoyi,Dan taba naman sukayi kadan yajanye ledar daga gabanta yazo daf da ita yasa yatsansa daya yadago fuskarsa,

Dole nayiwa Allah godiya dayabani ke amtsayin mata hakan yanuna addua ta takarbu Allah yaimiki albarka sulaimi kinhada komai danake bukata awurin mace saura Abu daya Wannan abin yana wahalar samu bakowace mace kuma musulma zata iya baniba Wannan abin bakowace mace ke tattalin sa ba se wacce tasan amfanin sa Allah yai miki albarka ina fatan zaki bani hadin kai kiyimin biyayya amatsayina na mijinki idan kikayimin haka nayi alkawarin riqeki amana cikin tsantsan soda kauna Wanda ba kowace mace zata samu ba,
Hawaye ne ya gangaro daga idonta tasharesu tana cewa,insha Allahu zaka sameni me biyayya gadukannin bukatunka matukar basu kaucewa sharia ba,

Murmushi yayi yace to nagode yar aljanna yanzu seki tashi kicire Wannan kayan zamu kwanta,
Cikeda rashin fahimta tace ina kayana zandauko kayan bacci,
No,karki damu dasaka wani kayan bargo ma ya ishemu insha Allahu nafi bukatar ki ahaka,
Yadda gabanta ya fadi tayi zaton zuciyarta tafito,Dan daurewa tayi tace,bazan iya Bacci ahakaba,
Zaki saba indai ni mijinki ne,
Shiru tayi tana tunani ganin yasoma cire kayansa agabanta yasata rufe idonta tanacewa Nashiga uku ni sulaimi jikar Dan baba,
Murmushi yayi ganin idonta arufe yaje yarage hasken dakin yakawo gurinta dakansa yasoma rabata dakayan jikinta dawuri tariqe masa hannu idonta arufe tace,zancire dakaina,kyaleta yayi tacire dakanta takasa kallon sa,dasauri taje tashige bargo takarasa cire kayan ta ajiyesu gefe tabarshi nan yana aikin kallonta,tana kwance tunani fal aranta,gayen yahadu ba karya awurin kyau korabinsa deen beyiba, seji tayi yajanyo ta ya rungumeta yana Shafa ko ina najikinta runtse idonta tayi sosae jin abinnasa bana karewa bani hawaye take wani nabin wani Dan bargon dasuka ruhu dashi tuni yayi fatali dashi dukda beyi yunkurin aikata aikinba amma dai ta jigatu Dan Wannan karon banguduba komai akan idona akayi ina rubutawa dankar namance kafin aurena,lol,

Washe gari yadda yatakura haka tahakura sukayi wanka tare,Har tayi sati daya bece ze kusancetaba sedai tagano shi babbane,yakai expert yawuce veteran afagen romance seya kwana yanayi begajiba ita kanta tana karbar sakunan dayake aika mata tasoma daukan karatun yanzu domin harda nata gudumawa yanada barkwanci sosae kuma baya fita ko ina yana makale da ita yana zuba mata soyayya dukda basonsa takeba,sukanyi Waya dagida sosae da Yaa huda tana tambayarta yaushe ne haihuwar,
Cikin yakai wata goma kuma bataso atayar mata da naquda,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button