Zare Da Abawa

Yau sati biyu kenan da aurensu yakuma isma’il yafitowa laimi da zallar maitarsa,iya firgicewa ta firgita bazata yadda Wannan abin datake ganin mummuna bane yafaru akanta ta gwammace mutuwarta akan ta yadda.
Kuyi hakuri da Wannan jiya nadawo daga tafiya danayi natashi yau banajin dadi da rana nasamu sauki nasoma typing sedai sena fara atasheni wallahi aiki aketasani page biyu nasoyi saboda nakwana biyu banyiba kuyi hakuri da Wannan pls kuma kumin uzuri daga yau insha Allahu zaku ringajina kullum nagode.
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤: ZARE DA ABAWA… Page 14..by SophieG.
Imtasandai tasan 11:50am duk sun kammala karyawa tashiga dakinsa zata gyara yashigo yahanata aikin yana abubuwa,tagaji sosae danma bebari sunyi bacci dakyau ba amma haka ta kyaleshi,tun tana hakuri taji kiran sallar azahar taimasa magana amma kamar bayaji,
Abinda taji yana kokarin yi yasata saka iya karfinta ta miqe tasauka kan gadon,
Doguwar rigarta taja tana kokarin sakawa ya fizgota ya kifeta kuka tasaki iya karfinta tana ihun taimako,babu Wanda zeji ta megadi yanacan gate kuma bakusa yake ba,
Don Allah karufamin asiri wallahi haramun ne,amma bayajinta se kokarin yin abinda yai niyya yake,sake tattaro karfinta tayi ta fizge kanta zata gudu yai azamar damqota lafiyayyun mari biyu yasauke mata seda bakinta yafashe,beyi yunqurin komawa gadonba anan kasa ya kifeta,
Kinsan amfanin da wannan abin ze yimin kike kokarin hanani?,wallahi kozaki mutu senayi,
Shiru tayi tana kuka me taba zuciya tasan batada karfin kwatar kanta amma wallahi indai yai mata haka mutuwa kawai zatayi,amma bekamata tanaji tana gani yaketa mata haddi bisa salama ba ta gwammace ta kasheshi kowa yahuta ma,
Batasan inda tasamu karfin miqewa ba seganinta tayi agaban mirror turare ta dauko tace wallahi idan katabani sena illata ka da wannan,
Ganin yadda idonta yayi ja yasa shi tsayawa kallonta,rigarta taja tafita a jaka hijab dinta ta dauka dake Palo anan takarasa saka rigar hijab se awaje tasaka ko takalmi bata nemaba tafita dagudu adaidaita tahau se gida me gadinsu ya aramata nera Dari tabashi kafin ta karasa cikin gidan,
Isma’il kuwa ganin tafita baze iya bintaba yasashi rasa ta inda ze fara akwai yayanke shawarar kiran Abu, bayan sungaisa yace,
Dama Abu Dan sabani muka samu da sulaimi to inata bata hakuri kasancewar ninaimata laifin amma taki hakura harma ta fita to nasan gida zata don Allah kutayani bata hakuri tadawo,
Aibama seta hakura ba dole ne takoma koda mutuwa zatayi Ai aurenku yafi auren zobe bari zan koma gidan zuwa dare se kazo ka dauketa,
Godiya yayi sosae ganin yasoma cin nasara,
Tana shiga gidan tasamu Ummu da Yaa haido,damamaki suke binta da kallo yadda take share hawaye kuma ga shatin yatsu a fuskarta gakuma jini gefen bakin ta, zama tayi ta nacewa,kutaimake ni Ummu Ku raba wannan auren don Allah,
Yaa haido bakusan irin mijin dakuka auramin kuwa?,wallahi bazan iya zama dashi ba,
Me yai miki?,inji haidar,
Nidai kuce yasakeni don Allah,
Kifadi abinda yai miki in bahaka ba kikoma inda kika fito inji Ummu,
Dagowa tai tana kallonta tashiga nazari,to ita yanzu ta tona masa asiri aibatada hujjar yin haka tunda babu Wanda yagani,
Ckin muryar kuka tace Ummu dukana yake kalli yadda ya fasamin baki,
Duka?Ummu takuma nanatawa,
Haidar yace,mekikai masa ya dakeki?,
Nima bansaniba kawai yafita yadawo ransa abace yasamu bankarasa girki ba shikenan yahauni da fada na kyaleshi kawai seya fara dukana,
Girgiza kai kawai haidar yayi danshi yarasa mezece,bari sujira Abu yadawo,
Ummu barinje gida anjima zandawo zuwa lolacin ma Abu yadawo,
To Allah yakaimu,ameen,
Miqewa laimi tayi tashiga dakin Ummu ta hada ruwan zafi a toilet zanin Ummu dake kan gado ta dauka lokacin ummu tashigo tana kallonta da mamaki tace,
Mezakiyi kike tubewa kuma?,
Ummu wanka nakeso nayi zanyi sallar azahar,
Da mamaki Ummu ke kallonta,to kifarayin sallah mana lokacifa yatafi sosae,
Ummu zanyi wanka tukunna dai,
Har zata kuma magana taga Abu a kirjinta ya bushe kawai seta juya tabar dakin,
Itama laimi gunda Ummu takalla ta mudubi,wani irin kunyane yakamata wanka tayi tayi sallah amma takasa fita adakin,hawaye take ahankali itadai haka rayuwa tazomata,kilama laifin data aikata ne yakesa abubuwa nafaruwa da ita haka,se bayan la’asar Ummu tashigo tace kizo abbu na kiranki,
Gabanta ne yafadi haka ta tashi tafita akasa tazauna tana kallon isma’il dakansa yake kasa bedago ba,
Sulaimi bawai nakiraki bane Dan naji ba’asin abinda yafaru nakiraki ne danki tattara kafafuwanki ga mijinki nan kibishi kikoma gidanki kar kuma kokuma zuwa gidannan dasunan yaji, inafatan kin fahimceni?
Girgiza kanta tayi hawaye na zuba a idonta tasan dole yau isma’il yakassara rayuwarta amma laifin tane tun farko dole ta karbi kaddara a yadda ta zomata,
Miqewa tayi tana sharar kwallah tafita daga palon,
Amota ma sekuka take yana kallonta da wani zunubabben murmushi a fuskarsa.
Luv u oll.
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤: ZARE DA ABAWA…..page16…by SophieG.
Bansan ya akayiba nidai Dan yau na makara zuwa daukan rahoto koda naje asibiti nasamu dakin acike ga huda azaune kan gado tana feeding baby kuma gawata baby a hannun laimi se murmushi take,
Yaa huda wai ya’akayi kika haifi twins?,
Murmushi kawai tayi ba tayi magana ba,
Ummu dake gefe tace,
Kin manta babanku yan biyu ne husainar sa Khadija ainahin sunanta lokacinda ta rasu harta fara girma amma batada lafiya har hajiya mama takoma ga Allah tana kukan mutuwar husaina kuma Ai konima bayan bikin huda nayi Barin cikin yan biyu nibanma San dashi ba,
Kai Ummu shine muma bamu saniba?,inji laimi,
Murmushi Ummu tayi tace Ai haidar yasani,
Huda tace amma dai Ummu yakamata kibar haihuwa haka kin tsufa fa?,cikeda mamaki tadago tana kallonta tace,
Saboda me zan daina haihuwa?,wane irin tsufa nayi?,
Haba Ummu mu muhaihu kema ki haihu Ai abin ba tsari,
Amma kunada abin mamaki to bari kuji bazan daina haihuwa ba koyanzu ma ciki gareni,
Laimi ta zare ido haba Ummu wane irin ciki ana zaune qlw mun isheki Dan Allah mu uku fa,
Kallon haidar daya shigo tayi tareda deen tace ansallame mu ne mu kama gaban mu,
Eh ance babu matsala zamu iya tafiya,
Murna fal zuciyarsu suka kama hanyar gida yan barka se zuwa suke yara kuwa gasunan gwanin Sha’awa,
Adakin su suke kwana yaran a tsakiyarsu inkuwa suka tashi dakuka cikin dare kokari laimi take tabasu madara harta samu sukoma bacci,
Abangaren deen kuwa da balba kullum suna gidan saboda shi namijine yasa baya wuni a gidan amma balba intazo tun safe hardare,
Huda anashan wankan ruwan zafi duk juriyarta setayi ihu tanaso abarta tayi cuwa cuwa amma yayar Ummu me suna Sadiya ta hana,haka zatayita tunzurin baki,
Yau saura kwana biyu suna huda ta tashi kawai batajin dadin jikinta ga yaran se kuka sukeyi zama tayi kan gadon ta laimi na gefe tayi feeding dinsu tamiqawa sulaimi babbar tadorata akirjinta takwanta tana kallon sama yarinyar kuwa tayi shiru ganin haka itama tayiwa wacce ke hannunta haka suka kwanta suna hira sama sama,
Laimi tace,
Yaa huda wata rana se intashi inajin duniyar tazamamin wata iriya banajin dadinta sekawai naji duk Wanda tayimin laifi komai muninsa nayafe masa saboda nima wani yayafemin kuma Allah yayafemin nima yanxu mutuwa baseda ciwo ba yau banajin dadi haka kawai naji nayafewa isma’il duk abinda yayi min Allah kuma yashiryesa yaa huda nima kiyafemin abubuwan danayi miki abaya,