Zare Da Abawa

Koda yaje akwance yasameta jikin deen suna zaune Palo tana lullube cikin bargo,
Zama yayi yace,
Bayan zazzabi babu abinda yake damunta?,ko se munje asibiti naduba ko se anyi dinki?,
Malam ba wannan bane babu wani Abu da zazzabi ta kwana magani zaka bata ko allura zaka mata?,
OK barin yi mata allura kawai,
Bayn yayi mata yai musu sallama yawuce da fatan Allah ya sawwaqe,
Seda zazzabin yasaketa tasamu tayi wanka lokacin umma takawo musu abinci,laimi taci sosae saboda yunwar data kwasa,
Haka rayuwarsu tayita tafiyababu wata soyayya sedai girmama juna,
Me deen yake nufi?,baze nemeta ba?,wallahi ita tagaji tana bukatar mijinta wannan duri data sha datasan haka zata faru wallahi bazatayi amfani dasuba,
Koda suka kwanta yau kam kwanciyar tasha bambam, domin rigar baccin jikinta tuni yai kasa da ita ya Dora lips dinsa kan nata daga haka bekarayin wani motsi ba……..
Till we meet In d next chapter.
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤: ZARE DA ABAWA…. Page24….by SophieG.
Follow me on wattpad @safiyyahgaladanchi16.
Jan hankali gareku makaranta harma da wasu daga cikin marubuta,Dan Allah meyasa bakwa ganin kokarin marubuta?,kunsan halin dasuke ciki?,nawa kuka basu Dan suyi muku rubutu?,Ku kuka rokesu suyi rubutu?,banajin dadin surutun danake a groups bawai Dan nima ina marubuciya ba,duk wacce kukaga tana rubutu bakukaita son taga ta kammala buk ba,amma sekiji ana cewa,Ai wance tacika Jan rai bata posting setaga dama,ni nadaina karanta buk din wance banason anajan littafi kuma bata posting kullum,wata makaranta take zuwa amma dukda haka setayi kokarin yin typing Sau biyu asati,wata kuwa matar aurece dole ta kula da mijinta da aikin gida amma dukda haka setayi kokarin yi muku posting,wata ga mijinta ga yayanta dole ta kula dasu ga aikin gida wata ma ga lalurar mijinta da yara kuma tana fita aiki,wata ma da tsohon ciki zatayi muku typing saboda farincikin Ku amma bakwa gani sekunyi surutu?,to Dan Allah kusan yadda zakuyi magana wa marubuta Dan Allah tunda sunada ayyukan yi ba rubutu kadai ba,idan nayi maganar dabata yi muku dadiba kuyi hakuri pls.
Tunowa tai wai itace take shirin taka rawar da yayarta ta taka kuma ma da bazar yayar tata take shirin taka rawar,
Numfashi ta ja jin yadda kirjinta yai mata nauyi ga hannayen deen a kirjin yanayin Abu kamar bashida laka komai nasa asanyaye,ahankali yasoma kissing dinta,
Duk irin shaukin daya debeta ta kasayin komai yayinda deen yakai kololuwa wurin aikin lada,
Dan tsaki tayi azuciyarta, wai dama haka mutuminnan yake kamar wani mace?,dalla yayi Abu da jiki,
Ta zata zafin cirar ranta saboda azabar da taji,au dama yakusa yin abinne shiyasa taji yana karanto addu’a,
Tayi tunanin zata iya jurewa sedai wata azabace ta daban data kasance bakuwa awurinta,
Dago hannayenta tayi ta rasa inda zata Dora su,kuka take bilhakki tana kiran mutane,
Jama’a kutaimakeni ze kasheni,wayyo Allah wai babu kowa gidannan,Nashiga uku ummu na Abbu kuzo Ku kwaceni wallahi nakusa mutuwa,
Deen bema san tanayi ba,idan Nace muku hankalinsa yagushe bazaku gane kalar shaukin dayake ciki ba,bansan wace kalma zan fada muku dazaku gane yadda deen ya susuce ba,
Yadda yake yi haka na ji yana magana,
Laimi ki fadi mekikeso komeye shi zan baki namiki alkawarin zan baki shi,laimi nima mutuwa zanyi,nabaki gidannan halak malak nabaki mota ta sabuwa,zan siya miki iPhone 7+,
Ni rasa nayi surutun wa zan saurara acikin su biyun,ita tana ihun azaba shiyana sambatu,gaba daya yagama matowa akanta,
Seda yakammala yakoma gefe yana sauke numfashi,dakyar ya bude idonsa yana kallonta amma duhun dakin be bashi daman ganinta ba lalubota yayi yana Dora hannunsa kan kirjinta beji alamar numfashi ba,da Dan sauran karfin daya rage masa yayi saurin kunna side lamp,
Kuri tai masa da ido shima ita yake kallo kafin ta tabare fuska ta fashe da kuka da sautin muryanta da yagama sauyawa, hannunsa yamiqa zejanyota jikinsa dasauri ta mirgina,jikake Tim tafadi kasa ta saki kara ta yarfe hannayenta sbd zafin dataji,
Miqewa yayi ya shiga toilet ita kuma se kuka take tana kiran ummu,
Wanka yayi yafito bayan yatara mata ruwan zafi,yazo ze dagata,tasa ihu be saurareta ya wuce da ita toilet din,
Nika kyaleni zanyi da kaina Allah nikafita kana kalle min jikina,
Murmushi yayi Dan gaskiya ta bashi dariya,cikin ruwan ya zaunar da ita,
Ganin zata tashi tsaye tana kuka iya karfinta,kiyi shiru mana kizauna,
Zafi nakeji kamar zan mutu,kiyi hakuri ki zauna zaki daina jin zafin kinji yi hakuri,
Babu kalar dramar da basu yiba dakyar ta wankan suka dawo daki amma yana yowa kusa da ita zata firgita,
Zanin gadon yacire yasashi a washing machine dake toilet din ya shimfida wani
Yazo ze daga ta daga kasan rug dinda take kwance ta fasa kuka lokacin kuma aka tada sallah,
Yi hakuri to kitashi muyi sallah,zani da hijab yabata amma takasa yin sallahr daga tsaye se hawaye take fuskarta dukta kumbura,
Bayan sun gama sallah bejirataba yasabeta sekan gado,
Wani tsoro ne yashigeta tasoma kuka tana bashi hakuri,
Dan Allah Yaya kayi hakuri inma na maka laifine kayafemin bazan kumaba wallahi daka kumayi mutuwa zanyi akwai zafi sosae,
Sosae ya rungume ta yace,babu abinda zan kuma yimiki yi baccin ki kinji Allah yayi miki albarka yabamu zuria Dayyaba,
Lafewa tai a jikinsa nan take bacci yadauketa saboda gajiya,
Bacci suke har karfe goma kiran wayar ummansa yatashesa,
Wai kuna ina ga balba nan tazo tanata buga kofa kunbarta a tsaye,
Kiyi hakuri umma wallahi bacci muke umma barin bude mata,
Tsaki tayi takashe wayar,
Jallabiyarsa yasa yaje yabude mata gaisheshi tayi tana turo baki,
Yi hakuri lil sis bacci muke kuma ga laimi batada lafiya,
Ayya Allah yabata lafiya bari kawai nawuce dama zanje makaranta ne yaran sun soma exams,
OK to shikenan sekin dawo,
Koda yakoma dakin yasameta tana kuka,
Dasauri yakarasa kusa da ita yana tambayarta lafiya,
Yaya ban iya tafiya,
Bari nakira haidar yazo ya dubaki,
A’a Dan Allah karka kirashi inajin kunya,
To ya kikeso ayi?,
Nizan kuma yin wanka kawai kahada min ruwa,
No zamuje asibiti kawai,
Riga doguwa yadauko mata yasa mata duk iya kokarin ta takasa tafiya dole ya dauketa wani clinic yakaita daban Dr din macece,
Haba kanwata wannan fa ba wani babban ciwo kikaji ba Dan bama se anyi dinki ba kiketa wannan kukan,
Ban iya tafiya ba ga jikina duk ciwo yake cinyoyina kamar akai akayi yakin basasa,
Dariya Dr din tayi tace to yi hakuri yanzu zan miki allura cos naji jikinki da zafi zan rubuta magani kusiya kiringa sha and kuna zuwa gida ki hada ruwan zafi sosae kisa gishiri kadan seki zauna acikin se ruwan yahuce se sauya wani kisa keyi, safe da dare kwana biyu zaki dawo normal,kuma Dan Allah banda raggwanci shifa namiji dakike gani yafison mace me juriya da hakuri wacce bata nuna gajiya ga bukatunsa kingane ko Dan naga alamar ke kinada son hutu ga rakin tsiya,
Murmushi laimi tayi cikeda jin kunya tace nagode insha Allah zanyi kokari,
Allah ya sawwaqe,kina wanka da ruwan zafi Dan jikinki yai tsami,
Tana cije lebe tafito office din dakyar take tafiya dasauri yakaraso ya daga ta yana tambayarta yasukayi,
Tamin allura ta rubuta magani kuma tace nazauna ruwan zafi sosae,