Zare Da Abawa

Murna ta rufe shi seda yayi wa Allah godiya kafin yafito yakoma office din,
Koda yakoma yasamesu suna Dan hira yace,
Sulaimi dagaske bakisan kinada ciki ba?,wani irin kunya yarufeta tace,
Ni babu wani chanji danaji ajikina Yaya,
Yayi dariya to gashi nan dai wata biyar ne ko wannan uwar kibar DA kikayi Ai taboye ciki,
Idan zaki iya yanxu zan hadaki da Dr kifara awo,
Gyada masa kai tayi,yaje aka yimata duk abinda yadace suka koma gida se bacci Dan ji tayi duk sun yamutsa mata cikin gurin matsa,
Kafin kace kwabo haidar yafada wa ummu da deen se washe baki ummu keyi murnanta yakasa boyuwa,
Ai deen kiranta yayi tana bacci yace tadawo gida,to kawai tace bayan sunci abinci sunyi salla itada twins suka wuce gida,la’asar nayi segashi yazo,yarasa mezeyi Dan dadi kawai ya rungumeta yana fadin alhmdllh Allah yasaka miki da mafificin alkhairi,
Ameen ta amsa tana cewa,Dan Allah karka fadawa kowa ni inajin kunya,
Dariya yayi yace aikowa yagama sani yanzu haka ummu tace in kawo ki ta ganki,kuma next week bikin auren balba then insha Allah wani watan dake za’ashiga camp,
Rasa tayi wanne murna zata farayi se murmushi take tana rungume a jikinsa,
Koda sukaje gidan su ummansa se nan nan take da ita ta hana twins suje su dameta Dan taga yadda suke rididdda ajikin laimin,
Se dare suka bar gidan yabiya da ita gidansu inda ummu,
Kunya tahana ummu sakewa dayaga haka yace,bari inje in dawo zuwa karfe Tara da rabi,
Ummu takalleta tace,ya akayi ciki ajikinki wata kusan shida Dan yafi biyar ace baki saniba?,ninazata boyemin kukayi Dan naga alamun masu ciki ajikinki,
Allah ummu bansan dashiba seda motsin da akemin yadameni sannan naje asibiti wurin Yaya,
To Allah ya ingan ta mana,sekije dakin abbunki kifada masa,
Zaro ido tayi tace,wa?wallahi ni da inada iko bazema ga cikin ajikinaba kunya nakeji,
Dariya ummu tayi tace bakomai zeji abakina Ai,
Itama dariyar tayi tace sedai abakinki ummu.
Kuyimin hakurin jina shiru kwana biyu wallahi abubuwane suka min yawa wannan ma kuyi maleji nagode.
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤: ZARE DA ABAWA…. page28…By SophieG.
Zare maman tayi daga bakin babyn tana yin kasa dakanta,
A’a sulaimi kibar shi yasha seya koshi bakiga yasa yatsansa abaki yana tsotsaba,maza maidamai yasha,
A kunyace ta gaisheta tana mayar wa babyn,
Deen kam se kusa da ita yaje yazauna yadauki dayan yaron yana kallonsa,
Ahankali yaje kusa da kunnenta yace,
Kinga ni ko?,nafada miki insha Allah twins ne kika yimin gardama,
Kallonsa tayi ta kalli umma dake gefe tana gaisawa da ummu,
Bakaga su umma bane bakajin kunya,sulaimi tafada tana miqa masa babyn hannunta,
Ummu tace, haba hajiya ya zakizo dakanki?,wallahi ni niyyata bayan magrib akai muku su har gida,
Babu komai Ai yadda naji labari bazan iya jira har akawo minsu ba,Allah yaraya,
Sannu sulaimi kinyi kokari Ai haihuwa kekadai agida aiduk laifin deeni ne babu yadda banyi yabarki kidawo gidaba yaki wai aikince babu abinda yabgagareki,
Itadai laimi shiru kawai tayi tana murmushi,
Da dare tana zaune babban babyn yahanata bacci se aikin tsotso yake tana kallonsa tana hango kamannin huda seji tayi hawaye nazuba mata,
Bazata taba daina kukan rashin yayarta ba,dayanzu bacci kadai ze rabasu,
Allah yajikanki ya huda yakai haske kabarinki,
Ameen,
Ranar suna yara sukaci suna abubakar sadiq da umar faruk,
Yan gidan SophieG sun cika gida su Inno tsohuwa gayyar sodi harda yin ankon damuka yi nida meelata,ankawo musu shinkafa dafa duka da sobo se afawa suke bakin nan se juyi yake,
Duk abinda aka raba seda sukaci sulaimi tace wannan mutanen akwai kwadayi,
Nidai nace kuma duk Rabin su basa sonki ba,
A gobe zasu cika 40days yatura aka gyara gidan da dare yakirata awaya yace dafatan kingama shiri?,
Shirin me kuma ta tambayeshi?,
Shirin komawa gida mana,bagobe zaku cika kwana arba’in ba?,
Eh gbe zamu cika amma Ai su ummu basuyi maganar Zan koba gobe,
To wallahi nidai nagaji da matarsa anmaidashi gauro karfi dayaji,
Nidai INA bukatar matata,
To kakira abbu kafadamai kanaso nakoma gobe,
Nibazan iyaba kekisan yadda zakiyi dai,
Ni wallahi bazan iya….
Ummu dake kallonta ta katseta dacewa,bani wayar,
Miqa mata wayar tayi,
Salamu alaikum deeni,
Adaburce ya gaisheta,ta amsa tadora dacewa
Nace kabari se jibi takoma Dan yanzu basu gama shiri ba,
To shikenan ummu ba matsala Allah yakaimu nagode,
Mika mata wayar tayi,
Meye kuma na hadani da ummu dama agabanta kike wayar?,
A’a shigowa tai dakin taji ina wayar shine tace inbata,to shikenan tace jibi zaki koma barinkira umma infada mata,
To shikenan ka gaisheta,
Ummu ta shigo rikeda Leda ta miqa mata takuma fada mata yadda zatayi amfani dasu,
Ummu ni wallahi tsoron wayannan abubuwan nake yanzu mutun yaje besan Waya yiba yacusa a jikinsa yajanyo wa kansa musiba,
Haushi Yakama ummu tace,nataba baki Wanda zaki cusa ajikinki?,
Shirmammiyar yarinya kawai koni nan Ina kwaskwarima balle ke yarinya,yara biyu kika haiho lokaci daya aidole kinemi gyara maza karbi sau bakwai kadai zaki sha,
Yanzu,gobe dasafe,darana,da dare,jibi ma haka,
Ummu nabari se goben nafara sha wallahi nikadai nasan wahalar dana sha ranar,
Dasauri ta rufe bakinta tama manta Ashe ummu ce,
To Ai hakuri zakiyi kuma ba dayawa zaki sha ba daidai misali dai,
Nidai ga sunan kisha kuma kisani ba anunawa miji ragwanta,
Ummu aini baraguwa bace Allah INA kokari kuma ma aishi dai bashida matsala wancen karonma dai Dan farko ne,
Kanki akeji dai ga yara nan sunsaki agaba da fitinar tsiya ba mazan ba ba matan ba,
Koda ummu takira yakawo key za ayi gyaran gida tayi mamaki yace har an gyara,
Ranar Friday anayin isha’i wai shi zezo yadauketa tace ka rufamin asiri ya haidar ze kaini kaga tsabar zumudinka yasa ummu tace bazata rakoniba ta hadani da kanwarta da meela,
Dariya yayi yace to inajiran isowarku,
Daga ita se yaranta aka bari agidan dakin su taje ta kwantar dasu laimi tadawo dakin mijinta ta kwanta da yaranta maza,
Deeni yayi tsaki har babu iyaka,se Abu ya dauko dadi umar yafara kuka kafin tagama dashi yatashi sadeeq,
Na uku kam koda suka tashi da kukan nasu iyayen basama hayyacinsu haka suka gaji sukayi bacci,
Washe gari tarasa da wanne zataji su huda ko kuma twins dinta kokuma uban su,
Aranta tace bayanzuba nida haihuwa,
BAYAN SHEKARU GOMA SHA SHIDA
Yan matane su biyu da bazasu wuce shekaru sha bakwai ba,kitso ake musu da lalle ja da baki,yaran suna matukar kamada huda wannan yasa Nagano twins din laimi ne,
Wai haryanzu ba agama ba?,karfe biyufa mukasa walimarnan kar mutane sutaru kuzo Ku barsu maza kutashi kuyi wanka banason ana bata lokaci,
Seyanzu Nagano laimi ke magana,
Badai twins dinnan zata aurar ba?,
Tashi sukayi sukaje wanka,aka shirya su se wurin walima,magrib nayi aka shirya su se gidan mazajensu,
Tana zaune gefen gado tana share hawaye deen yakalleta yace,kukan me kike kuma bayan abinda kikeso kika samu,
Haba dole inyi kuka,aurene kadai ya isa ya nisanta ni da yayana,kuma dole inyi hawayen farin ciki,wannan nauyi ne dayake kaina na sauke,nasan koba yanzu ba zasuyi alfahari dani fatana Allah yabasu zaman lafiya da zuria Dayyaba,saura umar da abubakar suna kaiwa 25yrs zamu musu aure duniya ta lalace bazan jira sesun gama karatu ba insha Allah da sana’ar dasuke zasu riqe matan su,