HAUSA NOVELZare Da Abawa

Zare Da Abawa

Kallonta yayi yace,anya kuwa sulaimi bamuyi saurin musu aure ba,
Babu wani sauri karkaji mamakin huda da sulaimi sunfini sanin yadda zasuyi da mazajensu yaran yanzu ba akoya musu komai tun awaje sun sani danhaka yanzu ko takwarorin ummu da umma suka kara girma bazan jira sugama karatuba in Allah yakawo Wanda kesonsu nagari aure za amusu,

Dariya yayi yace,to Allah yai musu albarka yabasu zaman lafiya,
Muma Allah yabarmu tare yakara danqon kauna saboda ni da ke mun zama ZARE DA ABAWA,
kallonsa tayi tana murmushi tace ameen.

FOLLOW ME ON WATTPAD@SAFIYYAGALADANCHI16.

ALHAMDULILLAH.

Advertisements




[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button