HAUSA NOVELZare Da Abawa

Zare Da Abawa

 

Nidai ina team SULAIMI  ne,
My people  kufa wane team kuke?.

Vote me on wattpad @safiyyahgaladanchi16.
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤:   ZARE DA ABAWA

Story and written by SophieG

Page 3

Tana tsaka da aikinta a kitchen  seji  tai anrungumeta tabaya,

Cokalin hanunnan ta tajefar tana kwallah ihu,sedai ganin fuskar laimi yasata daka tsalle suka rungume juna,
Wayyo Allah dadi sweet sis yaushe kika dawo babu wanda yafada min agida cewar zaki dawo,bakinta yaki ruhuwa saboda murnar ganin gudan kanwarta,

Yau na dawo da safe suma basusan da zuwana ba seganina kawai sukayi,
Ta fada tana daukar danwaken daya ta dangwalo yaji taruga shi baki,

Cike da mamaki yaa huda ta kalleta tace,meyasa kika yi haka tou?,
Cikin murya medan karfi da dariya tace, surprise, surprise, surprise sis,
Tana Kara jefa danwaken abakinta,

To thankyou Ms surprise amma dai nan zaki kwana ko?, tab.. Ficewa zan yanzu dama zuwa nai  naganki dakiganki,tafada  tana Kara jefa Dan waken abakinta,

Karyakike yi yarinya nan zaki kwana, tafada tana shirin riqo mata mayafi, aidasauri ta ruga huda tabiyo bayanta sedai ganin akwati a tsakar Palon yasata tsaya tana maida numfashi,

Amma yarinyar nan kinsamo ni dayawa kinsan zuwan kaina kikamin shine kika sani gudu haka wallahi kin wahalar dani saboda kwanakinnan kwata kwata banajin karfi ajikina ko shara shiyayimin jiya danyau tunda safe nakaishi airport yawuce,

Dagudu ta rugo ta durqusa kasan tana daga rigar huda tace, hello little  unborn say hy to ur sweet mommah, dariya huda tayi tace tab.. Wayagaya miki  muna wannan? Ainida deen  Dina baruwanmu,harararta laimi tayi tace duk wannan kasalan da kananan kwadayin kina nufin zasu tafi abanxa?, ni dallah zoki zaga gidan  dani nagani dakyau,

Tafiya suke suna taba  hira, lahh yaa huda  wallahi sheo rack Dina ne  wannan ,eh ummu ce tace na barmiki purple din cos duk kayan dake nan wurin red ne kinga har footmat din ma,

Allah banason wancen  kowa fa yasan yadda nakeson kalar red, to masifatu ummu tasiyamiki wani wannan dai kowa yagama gani,
Dariya tayi tace yamuku kyau,

Tundaga ranar suka dinke dadin zama da juna saboda akwai girmamawa zaman su suke bafada ba tsangwama,

Sedai wani Abu daya tokare wa laimi zuciya befi hoton huda da deen datake gani a Palo ba tana zaune kan kafafuwansa ta cusa kanta gefen girjinsa na dama hannayenta zagaye abayansa shikuma ya kawo bakinsa daidai kunnenta hannayensa zagaye da qugunta tana sanye da doguwar Riga baka da viel ashh shikuma yasa suit baki sunyi kyau bakadan ba,

Watarana kasa bacci take setazo ta kurawa hoton  Ido tana kallo, azuciyarta tace  baze  taba yiyuwa ba bazan yadda  haka tafaru ba inaji ina gani,

A hankali ta lallaba taje dakin ta lalubo wayan huda number naga ta kwasa tabansan kota wayeba,

Washe gari da safe huda bata iya tashi dawuri ba hakan yabawa laimi damar Kiran  numbern  data kwasa,

Hello naji muryar namiji, yaya deen ni fushi nake dakai ace matarka tafada ma sweet sis tazo baka taba kira na yakaji yanake ba balle kaji ko inabawa babynmu kulawa,

Dariya yayi yace haba sweet sis Ai inatambayar yayarki yakike, sedai inbata fada miki, aiko dai bata fadamin ina alkawarina kibari next week zan dawo,

Diddira kafa tasomayi tana kukan shagwaba niyanzu nakeso, cikeda tulin mamaki yasauke wayar yana kallonta mewannan ke nufi?,

Ok to bari anjima zan kiraki kinji yanzu muna kan  aiki ne bye,

Mamaki take tana kllon wayar wulakanci  yaimata kome?, aiko bazanyi fushiba ance sannu sannu bata hana zuwa….

Nimadai mamakin nake wanan wuce wurin har ina, Allah ya gyara to.

My people  kuyi sory da wannan banaso kujini shiru shisa nayi wannan  thankyou.
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤: ZARE DA ABAWA

Story and written by SophieG

Anty shukra
Meelolo mekan gwanda
Ayshatou my beloved sister
Zara
Anty sha’awa
Softie
Jidda dota
Meena parrot hawan jinin mu
Fatan alkhairi agareku .

Page 6

Yayi neman courage dinda ze tunkareta da zancen har yagaji amma be samu ba shida gidansa yakasa sakewa musamman in laimi na gurin in anga sakewarshi to suna dakine shida huda domin yanzu laimi tadaina shige masa kamar yadda takeyi abaya sedai wani kallo datake jifansa dashi yahanashi sukuni shiyasama yanzu yarage zama Palo kullum suna daki ko huda bataso musamman weekend haka ze zaunar da ita yana jaddada mata kalar so da kaunar dayake mata,

Yaa huda Aron motarki dan Allah zanje duba meela Ashe batajin dadi har asibiti ta kwanta jiya aka sallamesu,

Subhuhannallahi meyasameta?,
Ahaf yarinya aure take so ciwon Mara takeyi,

Dariya huda tayi tace kema ai kinaso danma Allah yataimakeni sekiyi 2month bakiyi period  ba Aida namaidake gidanku nibazan iya da wannan sume sumen nakiba, barin  fadawa Deen semuje tare,

A’a kiyi zamanki badawuri zandawoba abincima nayi dayawa kokinbini bazaki iya dawo dakanki gida ba,
To sekin dawo kigaishe da ita dan Allah,

To zataji,

Harta fita deen yafito daga dakin yana tambayarta,huda ina laimi, yanzunnan tafita nasan ko mota bata kaiba, tabashi amsa,
Dasauri yakama hanyar fita yana cewa, barin ga kozata iya biyawa takaro mai amotar,

Koda yaje  tazauna kenan tana gyara zaman mayafinta zata rufe motar kenan taji an riqe dagowa tai tana kallonsa,

Laimi ki tsaya muyi magana kinji,

Deen nice nabaka lokaci idan yayi dakaina zan nemeka zancen nan baya cikin tsarin abubuwan dazanyi ayau,

To naji karbi wannan kiyiwa motar full tank ko zakije wani gurin, OK tace tana karbar kudin zasukai dubu goma,
Gefe ta ajiyesu tai tfiyarta yana tsaye yana kallonta harta fita cikin gate din haka kawai yayi murmushi yana shafa gashin Kansa laimi rigima yace yana shigewa cikin gida,

Tsire tasiya da hollandia dakayan fruits tazuba mai dasauran chanji kafin tanufi gidansu meela,

Tsiren sukeci atare meela tace,

Laimi inace nabaki shawara kibar wannan maganar ko?, tunfarko nafadamiki karki biyewa su parrot kikaki ji kuma kullum sena nanata miki tunda kika zabi wancen hanyar ta zugarsu parrot akowane stage dazaki tsallake sekinyita cin Karo da nadama wallahi,

Ninarasa duk ina hazaqarki ta tafi, kigane me nake nufi mana so akace kinsan kuwa girman kalmar?,to bara kiji wallahi ko duniyar nan duka zata taru akaina bazan daina bibiyarsa ba,

OK, naji kinasonsa yanasonki gayamin taya aure zeyiwu a tsakaninku?,
Chan ta matse masa yanemo mafita duk waye yaja bashiba Ai yasan yayata ce yaje ya aureta,

Lallai laimi kinyi nisa bakyajin kira,meela tafada tana jinjina lamarin,
To bari nafada miki maganar dabazata taba tashiba wallahi karta kwabe ki nemeni, kar balli yataso naji sunana aciki,
Saboda me?, laimi ta tambaya,

Saboda sekinyi kamar me hankali seki soma hauka,kinji dai nafada miki,

Naji kuma ba abhnda zangani se alkhairi banza kawai jarababbiya,

Jarabar me nayi?,meela ta tambaya bayan ta gutsuri apple,

Duk period sekin kwanta asibiti irinkune mazajenku ke tsoron komowa gida saboda jarabarku,

Ahhh wai kuti kecewa kaza kazama, ai gwarani ciwonne kawai kekuwa harda suma inkika fara harkigama kina asibiti likitoci hartsoro suke akaiki,

Banason shakiyyanci yarinya kifito damiji kawai aimiki aure,
Aiba sekince ba dan sunna bayaqi sunna ba,(kullum haka parrot kecewa pls inda akwai me kyautar saurayi kokuna take buwatar mijinta yayi aure tataimaka tazo ga parrot nan anbashi)lol.,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button