HAUSA NOVELZare Da Abawa

Zare Da Abawa

WANNAN KENAN,

UMMA karku zargi yaya deen wallahi babu yadda beyi mubar zancennan ba naki karshe harna janyo ra’ayinsa amma wallahi umma ko hannuna betaba riqewa ba, jinjina kai sukayi kafin su miqe sunayimusu sallama suka bar gidan Abbu yakira huda da deen a palonsa yai musu nasiha sosae amma huda bama tajinsa, Kutashi kutafi gida huda nabuqatar Hutu Allah yai muku albarka, ameen sukace sukayi godiya nan deen yakara bashi hakuri haka yaje gun ummu yabata hakuri kafin suka wuce gida, se a sannan ummu ta lura da meela takowa tai tamiqawa ummu sakn inji momynta tace seda safe ficewa tai batareda ta kalli ko inda laimi take ba,

Yaa haido ya hada duka Hannayen laimi guri daya yajata har dakinta belt din jikinsa ya zare, dan Allah yaa haido kayi hakuri wallahi nagane kuskurena bazan kuma ba wallahi kaji na rantse,
Be sauraretaba yashiga dukanta seda yafaffasa jikin shegiya yace, sena saitaki wallahi mahaukaciyar banza yar iska ko koafar dakinnan nakuma ganin ki sena kusa kasheki,

Kuka tayi awurin har baccin wahala yadauketa, tundaga wannan ranar babu Wanda Yakuma Shiga sha’aninta batada lafiya ga zazzabi ga ulcer abinci yadda inno takawo haka zatazo ta daukeshi bataci sedai Tasha ruwa.

Gefe nakoma Nima ina kuka aishi so makahone yaza ayi kowa ya juya mata baya Sam wannan be kyautu ba,

Ina team laimi kuzo muje mu rarrasheta tayi shiru tunda yanzu batada kowa se mu se Allah wanga bakinciki Yamata yawa, lol,

Up up team laimi.
[12/24, 10:54 PM] SophieG❤: ZARE DA ABAWA

Story and written by SophieG

Mom cyama
Ummu ahmad
Ummu haidar
Mom hanan
Maman unborn (zaheeda)
Maman boy(sadia)
Zara ashemi (ta garbati sorry nasaki cikin womens)
Fatan alkhairi agareku inagodiya sosae.

Page 7

Deen kanafason yarinyarnan nadan lokacin dayarage mata meze hana ka biye mata kuyi soyayyar ku kafin tayi aure tunda bazata auru agareka ba yanzu saboda kana auren yayarta?, kai ina bazan iyaba inason matata zan iyayin komai saboda farincikinta, sedai yaxanyi da soyayyar kanwarta?, wata zuciyar tace kuyi soyayyar ku kamori kaunar dakake laimi tunda can baya, to wace irin soyayya zamuyi?, ta zina?, a’a kazantar tayi yawa kumani ba mazinaci bane, soyayyar I luv u?, eh takalaman dai tafi, murmushi yai lokacin daya tuno wai laiminsace agabansa yanzu take soyayyarta ta mamaye kowane hanya, tudu da kwari nazuciyarsa jiyai yamatsu Yakoma gida yaganta,

Nidai ina gefe ina kallonsa bansan meyake nufi da wannan murmushin ba sedai nafirgita ganin yadda suka dinke da laimi yadaina xaman daki kullum tana Palo suna hira inbaya fita aiki tun da sassafe zefito yaxo su zauna Palo suna hira shida laimi suna aikawa juna wani kallo mecike da tarin tulin zunubai,

Huda dadi takeji taga yadda deen dinta ke kula da kanwarta duk abinda yasiyomata biyu to seya siyawa laimi daya, yauma ranar asabar ba aiki karfe takwas yafito yasamu laimi a Palo tana kallon wani korean series me suna city hunter zama yai kujerar dake kallon tata suka gaisa daganan suka soma hira suna kallo karfe tara huda tafito yunwa ya tasheta ga dan cikinta nan yafito, zuwa tai tazauna jikinsa suka gaisa tace deen yunwa nakeji,

To me kike so kick?, dumamen tuwo nakeso?, zaro I do yai yace inazamuga dumamen tuwo huda?, ni wallahi shinakeso inbashi bazanci komaiba, tafada cikin shagwaba, laimi na gefe tana kunshe dariya, gidansu yakira kanwarsa balbasatu,balba dan Allah akwai dumamen tuwo gidannan, tab.. Yaya gashinan agabana zanfaraci kakira shikadai yarage kuma, OK huda keso Dama wai inbashi bazataci komaiba, tace kakira goggo kila asamu a gidanta, haba lil sis dankifa keso dan Allah kibashi karyafito da tabo dasunanki ajiki dariya tayi tace to naji amma kazo ka karba mata amma kataho min da kaza insoya inci, dariya yayi yana mamakin yadda balba bata gajiya dacin kaza,

Haka kuwa akayi sukuma sukaci indomie ,

Da rana suna zaune a dakin huda deen yaleqo yace, sweetsis zoki rakani shopping mana, dasauri huda ta miqe deen zanbiku,

Kollonta yayi yace, a’a yanxu zamu dawo kalleki ciki wata biyar har kinsoma kumburi bazan je dakeba saboda yawo zamuyi zoga system Dina na kunna miki cartoon ki kalla, turo baki tayi tace banaso,
Murmushi yayi yace cartoon din moana dakikace nanemo miki fa, dasauri tamiqe tace dagaske?, eh mana muje dakina inkunna miki,

Dahaka suka samu suka fita bayan ta lissafa masa abubuwan datakeso hardasu zogale da kuli da Rama da fresh tomatoes, duk yace to kuwa bari muje mudawo,

Yawonsu sukayi sunata kashe selfie kafin sukaje sukayo siyayya tun a hanya laimi tabare chocolate tanaci tana sa masa abaki har suka iso gida,
Kafin yashiga gate yai parking yajuyo yana kallonta yace, baby kamar kar Mushiga gidan bangaji daganin wannan kwalliyar takiba kuma inason yayarki banason ganin Bacin ranta,

Kicin kicin tai dafuska kamar an aiko mata da manzon mutuwa tace, meye haka?, yamuna tare zakaringa yimin zancen watacan daban?, banaso daga yau karka kuma,

Yi hakuri my princess, yafada yanayi kasa da murya, to naji Mushiga ciki, baby wani abune idan natuno dashi yake sosamin zuciya,
Bakinta tab da chocolate yashiga kowane kwararo na hakoranta yayi brown har saman lebunanta da gefen bakinta, tace menene shi?,
Baby idan na tuna wani zaki aura baniba shine ze moru da wayannan halittun naki masu cikeda daukar hankalin duk wani cikakken namiji dayakiji da takama da lafiya,
Hade fuska tayi kamar bata yin farincikiba arayuwarta tace, wane irin zancene haka kakeyi?, abeg ka daidaita harshen ka yaringa furta lafuzza masu dadin saurare, zaka shiga ne kokuwa nakama gabana,

Allah yabaki hakuri masoyiyata bari Mushiga yaushe zanbari kitaka dakafa bayanni inacikin mota,

Batacemasa komaiba setunanin yayarta take sbd sun dade tanason yayarta so Mara misaltuwa kayan sukakwasa a Palo suka sameta tana zaune da soyayyan kwai agabanta da yaji tanaci,

Oyoyo my sweetest sister, inji huda rungume juna sukayi, laimi nariqe da Leda huda tace naji kamshin zogala yisaurri ki kwadamin Dama yunwa nakeji,

Laimi wayarta kawai ta jaiye kan kujera tanufi kitchen, turmi ta janyo ta sa Magi aciki tadaga kafin tasa kulin tadaka da attarugu tanayi tana dan Dana kulin saboda Yamata dadi zogalan taxuba a dan karamin bowl tayanka albasa da tumatir da attarugu ta zuba kulin da soyayyen mai kadan ta bada gishiri(abinda nake kaunar ci kenan wallahi nasan su o’o har miyau yasoma diga)lol,
Koda ta fito daga kitchen din bata samesu anan ba, jin huda tace yunwa takeji yasa tanufi dakin megidan kila suna ciki seta kwankwasa musu kofa, tana is a tasoma jiyo fitar numfashi da Sauri dasauri kamar ma nishi ake dasauri tajuya tana tsaki tace, jarababbun banza kawai akwana Ana Abu daya gari yawaye kuma baza ahuta ba abukamar shan ruwa Allah yasa bansa hannuba da spoon najuya da yalalace kafin sugama iskancin nasu, (Nima dai haka nace laimi wanga al’amari nasu dabe karewa yan jar kaniya #in dan lami’s voice)lolx,

Daki taje ta kwanta bacci takeji sosae, bayan awa daya da rabi Sega huda tashigo dakin da laimi take ta soma tashinta,

Miqewa zaune laimi tayi tace menene kuma, kwadon zogalena zaki bani kiyi Sauri yunwa nakeji,
Haushi yakama laimi ganin huda da towel kawai ajikinta gashinta na digan ruwa tace,
Kukam wallahi kunji takaici kullum Abu daya keda mijinki da cikinma ya iya azalzalarki amma dazu yahana kibimu kema jarababbiya ce sekiyita biyemai kuna iskanci,
Harara ta kwada mata batareda tayi magana ba,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button