Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 12

Cike da mugunta ya yaketa daga tsaye ta fadi” Ashhhh Allah ya isa mugu ban yafeba bai mata maganaba dan bashida lokaci da harara ta bishi ” wlh indai haka zakayi rawu ka hadu da wahala kwarton banza na mata ko ina kana yawo da mata kunji kunya kai dasu ransa yayi wani irin baci amma bai yi magana ba ya cire agogon hannusa da zobunan sa har biyu Wanda fadar tsadarsu bata lokacine ya ajiye ya dauki Rigar aiki yasaka yanaji tana masa tijara ya fice ya murza mata key daga waje yana Addu’ar Allah karya sa ta masa, wata bannar dakin tiyatar ya shiga, zee jin ya rufeta ta koma ta hau kujerasa ta zauna sai dube dube take taga abin barna tunawa tayi fah dama yana binta bashi kar yaje ya ilatata hakura tayi da barnar tayi zamanta dam tsoro fal zuciyarta don yanzu ma batasan nufinsa ba wayoyinsa ta shiga dubawa dukansu ya kashesu ajiyewa tayi, gilashin sa ta saka ta dauki rigarsa ta sanyi sai futinanan kamshi take rumgume rigar tay akirjinta tana shakar dadadan kamshinsa idanu ta lumshe nan bacci ya dauketa saman kujerasa dama ga gajiyar damben da tayi, karfe biyu da minti talatin da bakwai cif cif Dr Sardauna ya fito daga daga d’akin tiyata ya cire rigar yaba Dr Nabil yana goge zufa ya barsu da sauran aikin yana fitowa suka hadu da Mahabeer ” Dr namu ya babyna?” my bro wlh yanzu na fito daga tiyata kuma yanzuma saura awa biyu ta farka ” ok bari na koma bayan la’asar zan dawo dan Allah ka kulamun da ita kafasan amaryace murmushi Dr Sardauna yai ” sai fa yaune za’a sa muku ranar har tazama Amarya Ok idan ta farka kafin ka dawo zan kulama da ita rumgumeshi Mahabeer yayi yana godiya ya sakeshi” na tafi Daddy yace yana kiranka akashe?” eh da zan shiga tiyata ne na kashesu ya fada yana nufar Office d’insa Mahabeer ya tafi, key ya saka yabude ya shiga ya rufo tana kwance saman kujerasa ta rufo fuskarta da rigarsa bacci take cikin nutsuwa haushine ya turnikeshi duk girman Office din tarasa gun kwanci sai kujerasa da yake zama toilet yashiga yajima sosai kafin ya fito yana murmushi mugunta ya nufi gunta kusanta yaje ya tsaya yana kallonta kirjinta duk awaje tunda ta fitar da abaya lokacin da zasuyi dambe da Ruma daga ita sai yar karmar riga pink colour da wando dogo komai nata awaje surata mai cike da kyawun kallo baki ya tabe k’asa yai da murya zainab yau zaki san kin shiga gonata saida na hadaki da girman Allah karki kuma yarda kishiga sabgata amma kika ki kin sa narasa abubuwa masu mahimmaci awayoyina kinso hadani da macan da nafiso aduniya kin ciramun Suit kala ukku Wanda nafi kauna amma ni zan barmiki dafi mai zafi shegiya mai ruwan karuwai dubi yada take shegiya mai ruwan yar tsana wlh sai nabarki da dafi mai zafi cikin zuciyarki daga yau zamuyi hannu Riga dake figigiya kawai ficiciya dake sai fitsara da fitina kusanta ya matso ya zauna ya janye rigarsa idanu ya zaro ganin gilashinsa ya cireshi rigarta da rabin kirjinta ke waje ya hannu ya gyara mata bakinsa yakai kusan kunneta ya kirata” zee baby Oya bude idanunki zan nuna miki banbancin fari da baki dayake bata nauyin bacci idan ba shaye shaye tayi ba idanunta ta bude ahankali jin ni’imataccen kamshinsa kusanta yasa ta dago idanu hudu sukayi dashi zabura tayi da sauri ta zauna gira ya daga mata yana murmushi ” barka da warhaka tantiriya tambayoyi zanyi miki guda ukku daya bayan daya ki amsamun kafin ki amshi hukunci da zai zauna miki azuciya ya hanaki sukuni cikin tsiwa tace ” to matsa na, sabkar maka daga kujeraka kokarin sauka take ya sanya tattausan hannuwansa duka biyu ya maidata ya zaunar buge masa hannu tayi mari ya zabga mata ya tsareta da shanyayun idanusa fuskarsa babu wasa” dan ubanki ni sa’ankine zaki rika bugemun hannu me zanji awanan busashan jikin naki Oya dago idanunki ki kalleni ya fada yana kai hannusa wuyanta yana shafawa ya riko hannuta guda yana murzawa cikin wani irin salo yar naji gashin jikina na mik’ewa wasu kwayoyi nake gani cikin fitunanun idanunsa ban gama dawowa daga tunani ba naji amon murasaki mai fitar da amon dadi yanace min” inaso ki amsamun tambaya ta farko kafin tabiyu da ta uku suzo daga nan sai hukunci da zai tarwatsa kwanyarki yaki fita azuciyarki meye dalilinki na fasamun wayoyi da ciciramun kayan jiki da farfasamun turarukana da maiyuka yada yake mun tambayoyin cikin nutsuwa tamkar mai mai mun rada yana shafar wuyana da fuskata da yake ga hannuna da yake murzawa naji jikina ya fara saki ga kasala ta sabko mun sanyi ya fara ratsani mafaka nake nema kamshinsa ya adabeni ga ya tsare ni da rikitatun idanunsa yace karna kuskura na dauke idanuna daga kallonsa abinda yafi rudar da ni Kenan sai lumshe idanu nake nayi kasa da kaina tsawa ya buga mun da karfin gaske saida hantar cikina ta kada na dago na kalleshi” dan ubanki Oya bani Amsa duk da naji tsoransa mutika ga yanayin da na shiga amma na dake na dauke idanunta daga kallonsa muryata ta fara canzawa nace” Dr Sardauna bari kaji dalili………..

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button