Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 18

Jiransa akeyi kiss yama ghaisha”mamana sai na dawo Daddy yace”Faisal nifa gunsa yaje yana sakin murmushi ya masa kiss din nanah tace”yayamu zan bika daukarta yai ya mata kiss” ki zauna dai autarmu nawwara ta dawo daga school kuyi wasa Mahabeer ya Mike Dr Sardauna ya kallesa “bro yau da wuri zaka fitane?? ” eh wlh muje ka ajiyeni amotarka yau banajin tuki baki Dr ya tab’e Daddy yace ikon Allah motocin shiga har ukku gareka amma kace motar k’aninka zaka shiga ficewa yayi yana dariya”wlh Daddy zolayarsa Nike ni gun zainab zan biya ma wayarsa ta dauki ruri ajiye nanah yayi ya ficewarsa yana amsa waya Daddy yace”Mahabeer yau kaje ka kawomun momyna? ” to idan na taso daga gun aiki zan biya na daukota ya fice shima Daddy ya Mike yaje yayi shirin fita Kamfani Dr Sardauna na fita ya shige mota yau wata Jeef ce fara wuleliyarta ya fita da ita

✨✨✨✨✨✨✨

*Saudi Arabia* Madina gidansu ummi Raiyan Fahad Abbu Rahaman ne zaune awani hamshakin parlo kusansa Aminah ce mahaifiyar Raiyan tasasa GABA da kuka shiko babu abin da yake daga masa hankali irin kukanta lallashinta ya fara dan yayi mamakin yada ta sabko lokaci daya take bukatar yarta da jikarta ayanzu Hassan ya kalla “ku tashi maza yanzu zamu tafi makkah gun umminku fuska Hassan ya yamutsa maganar ido Abbu Rahman yamasa shida hussaini suka Mike kallonsa tayi”dani za’a tafi azafafe yace”ba gidan uban da zaki bini yanzu zanje nazo dasu kuma yar iskar diyar nan tata aure zan d’aura mata da Fahad karami idan taki wlh zan iya yin abinda ba’a tsammani ni yamike yana bala’i ya fice zuwa shirin tafiya makkah dan sunada labarin kaurata abinda yasa suka sani kuwa shine washe garin tafiyarsu zainaba ta saka a samo mata wani gidan acikin Aziziya ta bar khalidiya wani narkeken gidane daga ita sai mai aikinta suke rayuwarsu tasa asanya yan haya agidan itama kuma hayarce take. to abinda bata saniba mai gidan abokin Fahad ne shine yabasa labari, da misalin karfe biyu ummi Raiyan na zaune waya take da Dr Sardauna” Dr ka kula da kanwarka wlh har suma takeyi amma ta tafi da magani kayi kokari yau tasha dan nasan yau komin dare sai tayi ciwon cikin wlh hankalina ba akwance yakeba saboda nasan yau da wuya ta wuni lfy takai karshen maganar idanunta na tara kwalla”ummi kuyi hakuri yanzu zan koma gida na kaimata magani insha Allah komai zaizo da sauki dama wasu yan matan haka suke fama idan zasuyi al’ada”nagode Dr Allah yama Albarka sallama sukayi ta kashe Kiran ta kira zee baby lokacin su shabiyu ne na rana bacci take bataji ba har tagaji da Kiran bata dagaba Mahabeer takira sukasha hira ta kashe tana kallon TV mai aikinta ta shigo “ummi anyi baki na bude musu kofane batasa komai arantaba dan taga matar mai gidan kadai take zauwa gunta suna hira amma ita bata taba zuwaba duk suna gida guda”jeki bude mata tafiya tayi ta bude musu me ummi zata gani Abbu Rahman da yaranta sun shigo fuskar Abbu babu alamun rahma ya kalleta “ina zainaba take tashi kirawota jikinta duk rawa, yakeyi ta tsorata kasa tashi tayi tsawa ya buga mata cikin rawar baki tace” bata saudiya tana k’asar mahaifinta wani wawan mari ya kifa mata yana huci “dan ubanki kirawota ta dawo yau yau Dinan ko na kasheki jinin tawace kika tura k’asar hausa hussaini yau jin ciwon dukan da akama uwarsa yake hannuta na rawa ta kirawo zee lokacin ta tashi abacci ta fito daga wanka Kenan da gagawa take ta shiryawa ta tafi can gidan saboda cikinta ya fara ciwo tun kafin yayi karfi d’aure da towel ta fito taga wayarta na ringing ganin ummice yasa ta dauka ta kara akunne “hello ummina da yanzu zan kiraki banida lfy cikina ya fara ciwo shashekar kukan ummi kafin tayi magana Abbu ya amshi wayar”yar iska to duk inda kike ki dawo saudiya zan d’aura miki aure ko ki isko gawar uwarki rainane naji yayi mugun baci wani uban ashar na lailayo nayishi kai tsaye babu shaka da harshan larabci”Abbu Rahman kaine ka takurawa umata kaida tsinanun Hassan da hussaini ko to kujirani ganina zuwa idan baku kasheta wlh Allah ni sai na kasheku natsaneka kaida duk zuri’arku banda ummina wlh yanda kukazo har gida kuka SATA kuka Allah sai nazo nasaku kuka kuma kujirani ni daku shege kan fasa dan halak sai yayi da zee baby kake magana tsohon najadu wlh ina kokwanto ma idan kaine ka haifi ummina hankalinsa ne ya tashi har wata zufa yake tunda ta anbaci zata kasheshi dan mutum ne shi mai tsoron mutuwa jiyayi ta sake cewa”wlh idan bakayi wasaba ni zainab Nice ajalinka wayar ya wurgama ummi ta kara akunne tana kuka”ummina kibar kuka yanzu zan san abinyi ganinan zuwa yanda suka samun ke kuka nima sai nasasu na fada ina sakin kuka mai zafi dan na tsani kukan ummi lallashina ta fara wayar na kashe na Mike kwayoyi na watsa bakina nasha sirot na shirya agagauce cikin Riga da siket na less blue dinkin yayi mun cif saide ya kamani rigar batada wani hannuwa ko d’aure gashina banba na d’aura dan kwalin less na fito parlo sai umma hauwa”momy kin tashi wai bakijin yunwane?? ” jikinta na kwanta ina cije baki dan sosai cikina ya fara ciwo “umma inaji bari nasha tea ciwon ciki nakeyi kuma raina amugun bace yake wlh bazan iya cin abunci ba “to bari na hado miki tea din janyeni tayi ta Mike taje ta hado mun tea mai kauri nasha ta rumgumeni”wani irin magani kikesha? ” umma yana can gida cikin kayana kisa direba ya kaini sai nasha ko? kwantar dani tayi ta Mike, bangaran Dr Sardauna saboda alkawalin da yama ummi Raiyan yasa karfe daya da rabi bayan yayi sallah ya shiga mota ya nufo gida da irin maganin da yasan zai mata bai ko nemetaba yaba ghaisha maganin yace ta kira zainab tabata tasha itako batasan baisan bata gidan ba amsa tace zata kirata yanzu kansa ya kada ya fice, daide lokacin ne zee itako kwayoyin da tasha sun fara ratsata ga ciwon cikin ya tsananta umma taje mai gadi ya tafi kawo yara daga makaranta cikin sa’a sai ga hayatu ya shigo parlo zee na mukususu jikin umma ta fara sambatun maye sai zagin Abbu take ga azabar ciwo ta sakata gaba lokacine kuma tunanin Kiran Dr Sardauna yazo mata ta kirasa amma baya dagawa hayatu ya karaso “umma me ya sameta? ” yauwa hayatu daukarta kuje hospital ka kaita gun Sardauna inata Kiran Dr baya dagawa ko yana cikin aikine cikin rawar jiki ya sumgumeta ransa fari tas itako lokacin hankalinta ya gushe sosai Abu biyu ya hadu ga maye ga azabar ciwon ciki mota yasata agaba ya rumgumeta ya fizga motar da karfi yabar gidan sai murna yakeyi yakira wani abokinsa kome yace oho wani babban titi ya dauka yana sharara gudu na uban mamaki cikin fitar haiyaci ta rikoshi My Dr nah ummina tana kuka ka rarasheta kaji ta fada idanunta na lumshewa kara rumgumota yayi “yanzu zan lallasheta………….. ✍????

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button