Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 19

Mik’ewa yai saboda yanayin da ya fara shiga gwara yayi nesa da ita ya mik’ewa wayarsa ta dauki ringing duka ya cirosu aljihu ya ajiye biyun saman gadon yayi picking d’in wacce aka kira ya kara akunne ya fice yana magana kofar ya murzawa key daga waje ya nufi Office d’insa ya zaro key ya bude ya shige”bandar ykk ya London too days nayi missing d’inka? ” wlh abokina aikine sukamun yawa gashi inason dawowa Nigeria ai ina nan za’ayi bikin ka insha Allah amma idan nazo zaka tayani nema yarinyar ta tsayamun azuciya inaji akamar akwai ajiyata agareta wlh jina nake kamar idan bamu haduba bazan iya rayuwa mai kyau ba ya fada yana dafe goshinsa isaka Sardauna ya fizgo daga bakinsa cikin misikilanci ya fara magana agajiye dan ya tsani doguwar magana”to Allah ya kyauta amma da duk alamu sun nuna kunyi taraiya da yarinyar amma me yasa kayi haka sanina dakay baka zina me yasa ka aikata hakan”Dr wlh kaddara ce maganar bazata yuba awaya idan nazo zamuyita kaji yada abun ya faru, “Ok sai kazo d’in hira sukaci gaba dayi sun jima sosai kafin suyi sallama sigari ya kunna yana zuga yasha tafi goma kafin yaji yar nutsuwa mashakurah tayi ta kiransa wayar na ringing baya dauka Dole ta hakura ga zazzabi yaci karfinta Dole ta shirya ta nufo hospital bangaran hayatu kuwa saida abokinsa ya dawo ya iskosa tsirara asume duk an tsatsarga masa diyan kaya Allah yasa su biyu sukazo kaya suka samasa suka nufi hospital dashi aka bashi temakon gagawa ya farfado, bangaran umma hankalinta atashe da taji shiru Nisha ma ta tashi hanlinta gashi tana tsoron Dr baza jeba hospital umma Kiran Dr Sardauna tayi cikin sa’a wayar da take hannusa ce take tambayarsa ya jikinta zainaba yace da sauki tana bacci amma idan ta tashi gida zai kaita bazai mayar da ita nanba batayi musu ba tunaninta dan yaji dadin dubata agidane lokacin da mashakurah ta isa hospital ana sallah la’asar parking tayi ta fito Office Dr Sardauna ta nufa ta murda arufe tayi ta bubugawa bai bude ba niko nace mashakurah kin manta sallah ake,

kiransa tayi awaya Kiran ya tashi zee daga bacci idanunta bude taga wayoyinsa har biyu ita sai yanzu abubuwan suke dawo mata dan d’azu bata haiyacinta sosai mik’ewa nayi na sabko jin kasana da lema hamdala nayi da ciwon cikin ya tsaya yau da gagawa wayar har yanzu ruri takeyi ganin sunan yasa naja tsaki “wlh natsaneki shegiya katuwar banza jarababiya mai bin namiji har gida drip nacire na nufi kofar na murda akulle Allah ya isa akan me zai zo ya kulleni gashi drip ta kare da ban iya cirewaba jinina ya zuke haka yaso mugu gashi inaso natafi na gyara jikina kar mai yawa ya fara zuba gun wayar na dawo dayar na dauka karamar cikin sa’a babu security number mahabeer na fara nema wacce naga my bro nayi dailing bugo biyu ya daga”Dr namu ykk ya matata yanzu Nisha ta kirani ganinan anjima kukan shagwab’a na samasa”my heart kayi sauri kazo ka kaini gida wlh ya rufeni ya tafi sha’aninsa kayi sauri inaso naje na kimtsa kaina kuma na fadama abinda shegen dan iskan hayatu yamun cikin tashin hankali yace me ya miki my zeena Dr ne ya rufeki maybe dan karki fitane sautin kuka na kara arikice yace”Ok bari nazo yanzu mutafi yi hakuri bari kuka sai nazo ya tsinke Kiran ta ajiye wayar ta shiga toileta tana shiga toilet Dr Sardauna ya bude kofar shida mashakurah suka shigo dubawa yayi yaga bata saman gadon ta cire drip din kara ruwa yaji a toilet “my Dr najima fah ina jiranka Ashe baka Office? ” hmm wayoyin ana na barsu muje na dubaki bakin gado ta zauna jikinta ya tab’a zafi gum bai wani bincike taba ya hada Allura zazzabi “sweet baby gyara ayi Allura daide lokacin zee baby ta fito tsaki taja tazo ta ingijesu dan neman magana basu kulataba ta zauna mashakurah tace”wayyo my Dr Allura zafi tattausan murmushi ya sakar mata “sweet baby yi hakuri ahankali zan miki ki zama jaruma mana dariya mashakurah tayi “my Dr na tsaya to yimun amma bari in rufe idanuna “yauwa matar Dr Sardauna Oya rufe idanunki wlh ji nake zazzabin kamar ajikina haushine ya cika zee taciki tayi Fammm amma ta dake ta dauke kanta ta shiga wakar larabci tana kada hannuwa Allura yama mashakurah sai matsar kwala take hannuta ya rike ya fara lallashinta karamar wayarsa ce tayi kara da sauri na dauka nayi picking na kara akunne “hello my heart kazo to kama jirani akofa ba sai ka shigoba na tsinke Kiran na ajiye masa wayarsa na sabko daga gadon na gyara jikina na fara tafiya Kenan naji ya shakuni ya hadani da bango “dan ubakin meyasa kika daukarmun waya ni sa’ankine ke yar iska ahaka zaki fita waje”dallah malam sakeni meye zaka shakeni haka ko kasheni zakayi to sai me idan an dauki wayarka ko ranka ne acikin wayar da baza’a dauka ba na fadi inda dukansa akirjinsa mari ya kaimun” ni sa’an kine murmushin takaici nayi muna kallon juna ido cikin ido na kallesa cikin dakiya saboda tsumammun idanunsa fusgata suke inajin kasala ga yada ya matseni kirjinmu hade yake ga wani futinanan kamshi dayake fitowa daga jikinsa ga numfashinmu na gauraye gu daya dake’wa nayi cike da rashin kunya nace”nagode Dr Sardauna idan kanaso ka sheni ka huta yafi duk motsi kadan ka mareni kana neman kurmantani naji Nice yanzu mai laifi ni na tab’a maka phone d’inka nakira mijina Allah ya baka hakuri insha Allah hakan bazata kuma faruwa sakeni na tafi yana jirana baki ya bugemun da karfi idanunsa sunyi jajur “dan ubanki ba inda zaki shine ya kawoki da zaizo daukarki lokacin da aka kusa karya miki haki a idanu ubanwa ye ya hanashi zuwa temakonki sai mayarwace gida to bazaki yar isaka”kai wlh ni ba yar iskabace sakeni wai inama dan dalili jarababe masifafe ko kaikade ne ka iya shiga damuwa da iya masifa duk kabi da dameni meye hadinka dani” nine jarababen ya fadi yana kara matseta ya tallabo kanta idanu ta zaro”me…ye…za…ka..mun
…sakeni banason iskanci kafita bayana Sardauna kara kusanto fuskarta yakeyi ya tsirawa jajayen lips d’inta idanu yana mamakin yada take iya kallon kwayar idanunsa habarta ya dago takai masa duka” wlh Sardauna karabu dani mashakurah ce ta Mike tayo gunsu “Dr dan Allah saketa ya kake nema had’e fuskarku ni ana banga abunda tayi maba ta fada tana janyesa Dole ya fasa had’e face d’insu ya murde mata lips da karfi “Allah ya isa mugu sai kaga karshenka kofa aka fara bubugawa mashakurah taje da sauri dan haushin yada yama zee takeji duk da fadane suke tasa hannuta zata bude Dr Sardauna ya juyo yana kallonta ya buga mata tsawa”wlh sweet baby idan kika bude kofar nan zan baki mamaki zakigane waye Dr Sardauna ayau yana cikin magana zee tana ga hankalinsa na gun mashakurah yana mata masifa ta zambaceshi ta gantsara masa cizo amurdadan damtsen hannusa ta Duka ta k’asansa dama rumfa ya mata da faffadan kinjinsa kafin ya damkota ta Nufi kofa da gudu tana Kiran Mahabeer dan ta matsu tabar hospital din daurewa kawai take Sardauna ya motso mata zazafar sha’awarsa bayan mashakurah ta lab’e jikinta na rawa take k’ok’arin bude kofar dumama mashakurah duka tayi agadon baya tayi k’asa da murya cikin rada tace “Aunty yar lukuta taremun muguncan har na fita amma karki tab’a jikinsa please kuma wlh idan kika tab’ashi ina kallonki da idanun baya Allah sai naci durin uwarki idan mun hadu da sauri mashakurah ta juyo ranta ab’ace itako k’ok’arin bude kofar take murya Mahabeer taji cikin sauri take murza key d’in”my heart ganinan……………….. ✍????

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button