????????19* ….hayatu suna fita Kenan lokacin Dr Sardauna ya fito dagansu yaba ghaisha magani aba zee yana shiga mota yaga Kiran mashakurah har hudu kiranta yayi take fada masa zazzabi take tazo ya dubata yace tajira gashinan zaizo ya dubata yana kashe Kiran yaga Kiran umma ya kira umma take fada masa zainab ce ba lfy ciwon cikin take amma ta tura hayatu ya kaita hospital gurinsa haka kawai gabansa ya fadi ya amsa da to ya kashe wayar ya dauki hanyar gidansu mashakurah anutse yake tukinsa .hayatu gudu yake shararawa sosai itako tuni hankalinta ya fara gushewa batasan me takeba amma Dr Sardauna na bakinta sai kiransa take unguwar malali ya nufa dede danja ta tsayar dasu Dr Sardauna ya iso mamaki yayi me yakawo hayato nan Duk da hospital din tana cikin malali amma ai ba tinti zaibiba dan yaga titin gidansu mashakurah ne wannan ana basu hannu hayatu yaja motar da gudu, baki Dr Sardauna ya tab’e yanabinsa tunda duk hanya dayace tunaninsa wata hospital zai kaita kofar wani gida cikin ikon Allah kusan gidansu mashakurah ne gida dayane tsakani dai de lokacin Dr Sardauna shima ya danno hancin motarsa kawanar mamaki yayi to me zaiyi ana gidan anesa ya jira yaga meye nufinsa wayarsa ya kira” kai dan iskan gari ya za’ayi na ISO fah? ok to ya tsinke Kiran get aka bude masa ya cinno hancin motar gidan saurayi a tsaye fari mai matsagaicin tsayi bawani kyakyawa bane saide gyara kawai parking hayatu yayi ya fito ya ciccibi zee baby saurayin sai lasar baki yakeyi “abokina ina kasami wannan kayan dadin yar balarabiya? ” kai ubanka kanwatace wlh darza rabona zanyi dama sauran larabawace suka sheke da dariya “muje to ciki suka nufa kasancewar gidansane baya hade da iyayansa wani hadadan d’aki ya kaisa”amma kabani d’ani ko? ” wlh bazan baka agagauce zanyi na wuce hospital zan kaita ” Ok zan fita gida zan leka ya fada yana fita, lokacin da saurayin ya fito Dr yana kofar gidansu mashakurah yanaga ya fito a mota yabar gun Sardauna ya fito ya nufi gidan, lokakacin ya kwantar da ita jikinsa har rawa yake yada kayan suka mata kyau cinyoyinta ya fara shafawa itako sam bata haiyacinta Sardauna kawai take kira kar yabar ummi tayi kuka kayan jikinsa ya cire ya janye mata zip din rigarta dama babu birezia gani manyan breast dinta atsaye kemm kamar su tsone idanu sai sheki suke kusan zaucewa yayi jikinsa har rawa yake duk ya rikice yajanye mata siket Santa santalan cinyoyinta farare tas suka baiyana samanta ya rufta idan yace ya tsaya romance lokaci zai bata tsirara yayi haihuwar uwarsa ya daga mata kafafuwa sama yasa hannu zai cire mata wando ai kamar antsikareta ta Mike cike da maye da tsoro ga ciwon ciki abunsa ta kalla zungureriya atsaye Take zuwat jikinta na kerrrma ta ingijeshi tana ihu “Dr Sardauna kazo ka ceceni amma karfi ba dayaba ya maidata ya murk’ushe wani uban cizo tamasa cikin ikon Allah ta samu damar yin kunama ta manna masa awuya sai Kiran Sardauna takeyi tunda ta manna masa kunama yaji zafi kifa mata mari yayi”dan ubanki sai nayi ko maciji zakimun wani irin karfi yazo mata ta dadage ta ingijeshi ya fadi baya wanwar lokacin dafin kunamar ya fara ratsasa awuyansa tsaye ta Mike jikinta na rawa tana Kiran Sardauna ta diro daga gadon mik’ewa yayi azafafe ya shako wuyanta mari ta kifa masa “dan ubanka nayi kadan ka ketamun hadi ko ina bakin mutuwa da bango ya hada ya zabga mata mari “wayyo Sardauna kana ina za’a cutar dani ta fada tana dora masa wata kunamar awuya ta rufe idanuta jikinta na kerrma daide lokacin Sardauna yaji tana kiransa da gudu ya nufo kofar da yaji muryata cikin jigata ya kara mata mari Kenan Dr Sardauna ya banko kofar ya shigo saida ya rumtse idanu”innah’lillah wa’innailaihinr raji’un cikin rawa jiki hayatu ya saki zee yaja jiki daket yaje ya dauki wando yasa awahalce dan zee ta bashi wuya gashi ko nono bai samu ya matsala ba daket ta nufi gun Sardauna tana tangadi shiko Dr ilahirin jikinsa rawa yake sai zanzana yakeyi idanunsa sun kada sunyi jajur ko da zee baby bata haiyacinta kasa karasawa gunsa tayi tsoransa ya kamata nan k’asa ta zube idanunta na lumshewa gadan gadan yayi kan hayatu Wanda ganin yanayin Sardauna ya firgita hayatu atsorace yace”Dr wlh ba laifi na bane sontane ya hanani sukuni amma ban mata komaiba wlh taki tsayawa ai bai kai karshe Sardauna ya kwasheshi da mari dama da hagun ya shakeshi ya hadashi da bango wani irin bugone yakema hayatu na fitar hankali abinka da katon gaske ingarman Namiji kakarfa ihu yake yana bashi hakuri amma idanun Sardauna ya rufe bayaji baya gani saida ya masa jina jina ya fitar masa da jini da majina duk ya farfasa masa jiki tun yana iya ihu har ya kasa ai zee tanaga haka da rarafe tabar d’akin tana neman gun buya duk bugon da ya masa bai ishesa ba fita yayi ya rika neman kitchen cikin sa’a ya samu wuka ya shiga nema wata yar qarama ya gani sabuwa sai walkiya takeyi ya dauko hayatu na kwance cikin jini Dr Sardauna babu ko digon tausayi ya kerkerta masa yayan kayansa nan take ya suma “dan ubanka gobe ka kara tunkara wata diya mace ma ba zee ba kai ubantane zaka rika marinta haka da karfi ilata ta zakayi bayan kanason keta mata hadi saura abokin ka dan ubanki saura ke ya juyo yana fada wayam babu zee fitowa yayi yana nemanta wata yar kwana yaganta akwance da sauri ya isa gunta ko motsi batayi gabanta ya sunkuyo yaga ta suma ransa amugun bace ya birkitata yaja mata zip d’in ragarta ya ciccibeta ya fito akofar gida suka hadu da wani saurayi zai shigo wani mugun kallo Dr ya watsa masa”wlh zan dawo gareku sai kun gwammci rayuwa da mutuwa ya fada atsawace jikin saurayin na rawa ya juya da gudu ya fasa shiga gidan direct motarsa ya nufa da take nesa da gidan ko aka bai damu da dedekun jama’ar da suke kallonsa ba motar ya bude ya kwantar da ita agaban motar ya rufe ya kewaya ya shiga dede lokacin mashakurah sun fito ita da lailah zata rakata shikuma yaja motar da karfi yabar gurin mashakurah ta zaro idanu”lailah wlh Dr ne fah ya koma? ” maybe ko kiransa akayi kishirya ki tafi yamiki koda allura dan jikinki akwai zazzabi sosai” to ai yace najira zaizo ya dubani? ” ki kirasa idan bashida dama sai ke kije zaki zauna da ciwone?” to zan kirasa mota lailah ta shiga taja ta tafi mashakurah ta koma ciki ta kira Dr gudu yake sosai kallo daya zaka ma Dr Sardauna kasan ransa ab’ace yake sai lips d’insa yake cizawa ahaka har ya iso hospital dama babu wani nisa sosai tunda unguwa dayane, yana parking ya fito ya ciccibeta ya rufe motar yayi ciki da ita special room ya nufa da ita wata nurse ta biyosa “doctor kana bukatar temako ne wanin mugun kallo ya watsa mata ba shire tayi waje kwantar da ita yayi temakon gagawa ya fara bata don numfashinta ya dawo cikin mintina ashirin yasamu numfashinta ya dawo tunawa yayi da abinda ummi Raiyan ta fada da Sauri ya fita ya hado allurai ya dawo ya mata Dan bata haiyacinta batasan ya mata ba ya saka mata drip zama yayi ya zuba mata tsumammun idanunsa bacci take numfashinta na fita da Sauri tattausan hannusa ya Dora saman fuskarta yana shafawa ransa abace muryasa akaushashe yace” wlh wannan marin da yamiki ban ida rama mikiba ko makaftaki ne yaso yayi so yayi ya bata miki rayuwa da rana tsaka ya cuci Mahabeer dake da duk Family d’inmu wlh da ya aikata hakan kasheshi zanyi kalli yada fuskarki tayi ja saboda marinki da yayi sabode me zai mareki ya fada cikin tsawa da karfin gaske saida dakin ya amsa saida ta zabura ta Mike zaune idanunta arufe cikin bacci tace” wayyo My Sardauna yi hakuri karka bugeni rikota yayi dan karta fizge drip d’in yasata cikin jikinsa yana buga bayanta bakinsa yakai kunneta cikin sanyayyiyar murya yada zai dawo mata da nutsuwa yace”zeener shiru Oya bacci nan take ta koma bacci sai ajiyar zuciya take sabkewa gashinta da ya rufe mata fuska ya tataro ya daure mata yana hura mata iskar bakinsa sama fuskarta “wlh kema sai kinci ubanki shegiya duk ke kikaja kalli kayan da kikasa ajikinki wlh zakici uwarki ki warke zan kamaki kalli yada wannan mayan tsayayun breast d’inki masu kyawun kallo suke awaje kina nufin yagansu ya fada cikin tsawa yana kifa mata mari yana girgizata tashi ki fada zee dan ubanki tambayarki nake ya kalli boobs d’inki inakin ya tab’a zainab bude idanunki kimun magana ko na kasheki yanzu wlh ya fada yana kara marinta jikinsa na tsuma cikin bacci taji marin ta kuma zabura shakota yayi shanyayun idanunta ta bude ta kalleshi ya sheketa tsorone ya kamata jikinta ya dauki rawa cikin dashashiyar murya ga yaunin bacci a idanunta tace”My Sardauna kayi hakuri ta fada tana rufe idanunta dan sam bazata iya jure kallonsa ba ahalin da yake ciki ” kina nufin ya tub’e miki Riga ya fada yana matse mata wuya “bai fitarmun ba bai kalleni ba wlh babu abinda yamun Sardauna kayi hakuri banida lfy sarkamun wuya cikina yake ciwo sakin wuyanta yayi yana huci fashewa tayi da kuka ta k’udundine guri daya tana kokarin cire drip d’in da sauri janyota jikinsa ya rumgumeta yana buga bayanta kara sautin kukan tayi tana k’ok’arin janye jikinta cikin zazzakar muryata da tagama dishewa tace”ni sakeni ba ruwana dakai haka kawai so kuke ku kasheni wlh k’asarmu zan koma wayyo ummina kizo sun kasa rike Amanar da kika basu yau saura kadan amun fade cizo ta kai masa ya saketa tunda ta kira ummi jikinsa yayi sanyi amma ransa amugun bace ya ke baki ya buge mata ya shigar da ita jikinsa ya mannata faffadan kirjinshi yai anfani da da zazzakar muryasa cikin kara lankwasa murya ya tallabo kanta ya dore bakinsa akunneta yana shafa fuskarta “my zeener shiru wlh yanzu zan miki Allura guda uku ajere idan baki nutsuba yar rainin hankali ubanwa yace kisa matsatsun kaya duk cikin nutsuwa da wani irin Salo yake mata magana tun kiranta na farko da yayi jikinta ya saki ta farajin canji da kasala ga fitunanan kamshinsa amma ta dake tana turjewa tana dukan k’irjinshi jin hakanne yasa yace zai mata Allura shiru tayi ta kyale cike da matsanancin shaukinsa da begensa ta shagwab’e muryata na rawa tace”to nayi shiru sakeni na kwanta ni ba ruwana dakai tunda dukana kake? ” kiss ya sakar mata akunne “No kiyi bacci ajikina yanzu sai na kwantar dake kar drip din ya fizge yi hakuri nine na mareki ko? Kai ta daga “ok yi bacci bari na shafa miki gurin banza tayi masa tayi lamo jikinsa kiss yake sakar mata a cikin kunneta yana shafar lalausan gashinta da fuskarta idanu ta lumshe minti uku tsakani ta fara sabke numfashi ta koma bacci kansa ya dago ya kalleta”fitinaniya kawai wlh bazan bariba acuci matar yayana Dole na kareki amma idan ba dan shiba ina ruwa can ku karata saide ko dan ummi Raiyan in ba hakaba wlh bazan shiga zabgar fitsarariyar yarinyar nanba kiss ya sakar mata saman tattausan lips d’inta ya kwantar da ita ya lullubeta da blanket Allah yabaki baiwar kyau da tsayayun breast wlh idan badan karnayi karya ba sai nace babu irin nonoki tantsantatsan masu daukar ido da girma da sheki jajir atsaye ga tsinin nipple ya fada yana lumshe tsumammun idanunsa. da suka rine dan jaraba Mik’ewa yai saboda yanayin da ya fara shiga gwara yayi nesa da ita ya mik’ewa wayarsa ta dauki ringing duka ya cirosu aljihu ya ajiye biyun saman gadon yayi picking d’in wacce aka kira ya kara akunne ya fice yana magana kofar ya murzawa key daga waje ya nufi Office d’insa ya zaro key ya bude ya shige”bandar ykk ya London too days nayi missing d’inka? ” wlh abokina aikine sukamun yawa gashi inason dawowa Nigeria ai ina nan za’ayi bikin ka insha Allah amma idan nazo zaka tayani nema yarinyar ta tsayamun azuciya inaji akamar akwai ajiyata agareta wlh jina nake kamar idan bamu haduba bazan iya rayuwa mai kyau ba ya fada yana dafe goshinsa isaka Sardauna ya fizgo daga bakinsa cikin misikilanci ya fara magana agajiye dan ya tsani doguwar magana”to Allah ya kyauta amma da duk alamu sun nuna kunyi taraiya da yarinyar amma me yasa kayi haka sanina dakay baka zina me yasa ka aikata hakan”Dr wlh kaddara ce maganar bazata yuba awaya idan nazo zamuyita kaji yada abun ya faru, “Ok sai kazo d’in hira sukaci gaba dayi sun jima sosai kafin suyi sallama sigari ya kunna yana zuga yasha tafi goma kafin yaji yar nutsuwa mashakurah tayi ta kiransa wayar na ringing baya dauka Dole ta hakura ga zazzabi yaci karfinta Dole ta shirya ta nufo hospital bangaran hayatu kuwa saida abokinsa ya dawo ya iskosa tsirara asume duk an tsatsarga masa diyan kaya Allah yasa su biyu sukazo kaya suka samasa suka nufi hospital dashi aka bashi temakon gagawa ya farfado, bangaran umma hankalinta atashe da taji shiru Nisha ma ta tashi hanlinta gashi tana tsoron Dr baza jeba hospital umma Kiran Dr Sardauna tayi cikin sa’a wayar da take hannusa ce take tambayarsa ya jikinta zainaba yace da sauki tana bacci amma idan ta tashi gida zai kaita bazai mayar da ita nanba batayi musu ba tunaninta dan yaji dadin dubata agidane lokacin da mashakurah ta isa hospital ana sallah la’asar parking tayi ta fito Office Dr Sardauna ta nufa ta murda arufe tayi ta bubugawa bai bude ba niko nace mashakurah kin manta sallah ake, kiransa tayi awaya Kiran ya tashi zee daga bacci idanunta bude taga wayoyinsa har biyu ita sai yanzu abubuwan suke dawo mata dan d’azu bata haiyacinta sosai mik’ewa nayi na sabko jin kasana da lema hamdala nayi da ciwon cikin ya tsaya yau da gagawa wayar har yanzu ruri takeyi ganin sunan yasa naja tsaki “wlh natsaneki shegiya katuwar banza jarababiya mai bin namiji har gida drip nacire na nufi kofar na murda akulle Allah ya isa akan me zai zo ya kulleni gashi drip ta kare da ban iya cirewaba jinina ya zuke haka yaso mugu gashi inaso natafi na gyara jikina kar mai yawa ya fara zuba gun wayar na dawo dayar na dauka karamar cikin sa’a babu security number mahabeer na fara nema wacce naga my bro nayi dailing bugo biyu ya daga”Dr namu ykk ya matata yanzu Nisha ta kirani ganinan anjima kukan shagwab’a na samasa”my heart kayi sauri kazo ka kaini gida wlh ya rufeni ya tafi sha’aninsa kayi sauri inaso naje na kimtsa kaina kuma na fadama abinda shegen dan iskan hayatu yamun cikin tashin hankali yace me ya miki my zeena Dr ne ya rufeki maybe dan karki fitane sautin kuka na kara arikice yace”Ok bari nazo yanzu mutafi yi hakuri bari kuka sai nazo ya tsinke Kiran ta ajiye wayar ta shiga toileta tana shiga toilet Dr Sardauna ya bude kofar shida mashakurah suka shigo dubawa yayi yaga bata saman gadon ta cire drip din kara ruwa yaji a toilet “my Dr najima fah ina jiranka Ashe baka Office? ” hmm wayoyin ana na barsu muje na dubaki bakin gado ta zauna jikinta ya tab’a zafi gum bai wani bincike taba ya hada Allura zazzabi “sweet baby gyara ayi Allura daide lokacin zee baby ta fito tsaki taja tazo ta ingijesu dan neman magana basu kulataba ta zauna mashakurah tace”wayyo my Dr Allura zafi tattausan murmushi ya sakar mata “sweet baby yi hakuri ahankali zan miki ki zama jaruma mana dariya mashakurah tayi “my Dr na tsaya to yimun amma bari in rufe idanuna “yauwa matar Dr Sardauna Oya rufe idanunki wlh ji nake zazzabin kamar ajikina haushine ya cika zee taciki tayi Fammm amma ta dake ta dauke kanta ta shiga wakar larabci tana kada hannuwa Allura yama mashakurah sai matsar kwala take hannuta ya rike ya fara lallashinta karamar wayarsa ce tayi kara da sauri na dauka nayi picking na kara akunne “hello my heart kazo to kama jirani akofa ba sai ka shigoba na tsinke Kiran na ajiye masa wayarsa na sabko daga gadon na gyara jikina na fara tafiya Kenan naji ya shakuni ya hadani da bango “dan ubakin meyasa kika daukarmun waya ni sa’ankine ke yar iska ahaka zaki fita waje”dallah malam sakeni meye zaka shakeni haka ko kasheni zakayi to sai me idan an dauki wayarka ko ranka ne acikin wayar da baza’a dauka ba na fadi inda dukansa akirjinsa mari ya kaimun” ni sa’an kine murmushin takaici nayi muna kallon juna ido cikin ido na kallesa cikin dakiya saboda tsumammun idanunsa fusgata suke inajin kasala ga yada ya matseni kirjinmu hade yake ga wani futinanan kamshi dayake fitowa daga jikinsa ga numfashinmu na gauraye gu daya dake’wa nayi cike da rashin kunya nace”nagode Dr Sardauna idan kanaso ka sheni ka huta yafi duk motsi kadan ka mareni kana neman kurmantani naji Nice yanzu mai laifi ni na tab’a maka phone d’inka nakira mijina Allah ya baka hakuri insha Allah hakan bazata kuma faruwa sakeni na tafi yana jirana baki ya bugemun da karfi idanunsa sunyi jajur “dan ubanki ba inda zaki shine ya kawoki da zaizo daukarki lokacin da aka kusa karya miki haki a idanu ubanwa ye ya hanashi zuwa temakonki sai mayarwace gida to bazaki yar isaka”kai wlh ni ba yar iskabace sakeni wai inama dan dalili jarababe masifafe ko kaikade ne ka iya shiga damuwa da iya masifa duk kabi da dameni meye hadinka dani” nine jarababen ya fadi yana kara matseta ya tallabo kanta idanu ta zaro”me…ye…za…ka..mun …sakeni banason iskanci kafita bayana Sardauna kara kusanto fuskarta yakeyi ya tsirawa jajayen lips d’inta idanu yana mamakin yada take iya kallon kwayar idanunsa habarta ya dago takai masa duka” wlh Sardauna karabu dani mashakurah ce ta Mike tayo gunsu “Dr dan Allah saketa ya kake nema had’e fuskarku ni ana banga abunda tayi maba ta fada tana janyesa Dole ya fasa had’e face d’insu ya murde mata lips da karfi “Allah ya isa mugu sai kaga karshenka kofa aka fara bubugawa mashakurah taje da sauri dan haushin yada yama zee takeji duk da fadane suke tasa hannuta zata bude Dr Sardauna ya juyo yana kallonta ya buga mata tsawa”wlh sweet baby idan kika bude kofar nan zan baki mamaki zakigane waye Dr Sardauna ayau yana cikin magana zee tana ga hankalinsa na gun mashakurah yana mata masifa ta zambaceshi ta gantsara masa cizo amurdadan damtsen hannusa ta Duka ta k’asansa dama rumfa ya mata da faffadan kinjinsa kafin ya damkota ta Nufi kofa da gudu tana Kiran Mahabeer dan ta matsu tabar hospital din daurewa kawai take Sardauna ya motso mata zazafar sha’awarsa bayan mashakurah ta lab’e jikinta na rawa take k’ok’arin bude kofar dumama mashakurah duka tayi agadon baya tayi k’asa da murya cikin rada tace “Aunty yar lukuta taremun muguncan har na fita amma karki tab’a jikinsa please kuma wlh idan kika tab’ashi ina kallonki da idanun baya Allah sai naci durin uwarki idan mun hadu da sauri mashakurah ta juyo ranta ab’ace itako k’ok’arin bude kofar take murya Mahabeer taji cikin sauri take murza key d’in”my heart ganinan……………….. ✍???? [ad_2]