Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 23

*????????23*

….bai ko juyoba yaci gaba da tafiya hankalinta ne ya tashi da gudu Tasha gabansa “please yayamu ka tsaya don Allah bai ko d’agoba ya kalleta kuma baiyi magana ba y rab’ata ta ya wuce Dan haka kawai yarinyar yaji baya ra’ayinta kuma idan ka bashi haushi baya garajan magana gudun kar yama illah hankalinta atashe ta nufi kitchen gun mamarta jikinta ta fada ta saki kuka”ke lfy kuwa? ” momy bai kalleniba kuma bai mun maganaba”innah lillahi wa’innailahir raji’un kiwa Allah da manzo s.a.w kibishi kimasa magana” momy wlh bazai amsaba karfa ya dokeni “to bari ajima zuwa dare kisake shegen yaro uban jarabar taurin kai ai mungodawa Allah tunda anyi mai wuyar ya tsallaka maganin jeki zauna yau sai ya amsa maganarki fitowa khalisat tayi tana murmushin jin dadi ta zauna a parlo zee baby kuwa tana shiga bedroom d’insu ta fada saman bed ta fashe da kuka wi wi da ta rasa ko na menene saida tayi mai isarta ta Mike taje ta wanko fuskarta ta dawo ta kwanta tana rawar sanyi blanket taja ta rufa tana karkarwa, Dr Sardauna yana fita part d’insu ya nufa ransa ab’ace yana shiga ya bude d’akinsa ya fada saman bed ya lumshe idanunsa ya dafe kansa ya rasa meke damunsa sai juyi yakeyi tsikar jikinsa na mimmik’ewa yanajin wani yanayi rasa dalilin hakan ya Addu’a ya shiga karantowa amma yaji feelings bai raguba mamaki yakeyi abunda yasashi yanayin ya rasa ko menene basarwa yayi ya lumshe idanunsa

Tunanin ko menene yaga Aunty amarya na zubawa cikin wata yar tukunya tana Kiran sunan Daddy tsaki yaja ya basar da zancan ya Mike saboda an fara Kiran sallah bathroom yashiga ya dauro alwalla ya k’ara fesa turare ya fito da Mahabeer suka hadu akofar gida suka nufi masallaci zee na rawar sanyi taji ana sallah haka ta Mike ta dauro Alwalla tayi sallah azaune saboda bata iya tsayawa ko fatiha batayi ba ta kwanta saman dardumar. bayan sallah isha ghaisha na zaune aparlo Nuhu ya shigo da sallama yana rike da hannusa meerah ta sakeshi ta ruga gun ghaisha”Oyoyo Meerah dariya tayi Nuhu ya zauna kusan ghaisha yana gaidata”ya su maryama? ” suna lfy ina momy tazo muje yau ina gaiyatarta Ashe jibi ummi raiyan take isowa d’azu Daddy yake fadamun agun aiki? ” eh jibi take zauwa hafeeza tace”babban yaya nima ina zuwa dariya yayi” to jeki kice ta shirya kema ki shirya ku fito da gudu ta nufi bedroom Daddy ne suka shigo da su Mahabeer atare khalisat ko kunya babu ta kalli Dr tace”yayamun sannu dan Allah maganin ciwon kai zaka bani da kallo suka bita baki dayan parlon har Daddy amma banda Sardauna Wanda ya kwashe mata iska yaje ya zauna kusan nuhu ya rumgumeshi kunya yasa ta Mike tabar gun mahabeer ya bita da kallo”babban yaya ina gaisuwa Nuhu yace”Dr namu wlh maryama na nemanka tace wai amarya ta mata kwace dariya yai”tayi hakuri gobe zan zagaya Daddy ya zauna yana musu dariya mahabeer tace”babban yaya ya gajiyar daura “wlh ai mun huta ai Aunty Amarya tazo ta zauna suka gaisa da nuhu tana tambayarsa gida, hafeeza tana shiga taga zee akwance k’asa tana rawar sanyi gunta ta matsu ta dafata “sister zazzabine kikeyi?bata iya ko bude idanu parlo hafeeza ta dawo da gudu

“Babban yaya wlh batada lfy jikinta zafi sai karkarwa takeyi ko idanu bata iya budewa da sauri mahabeer ya Mike “muje na ganta bedroom suka nufa nuhu ma yabi bayansu Daddy ya kalli Sardauna da yawani kwanta jikin ghaisha “Dr maza tashi ka kaita hospital dan Allah ka dubata da kyau momyna bansan meke damunta ba kwana biyu duk ta rame shiru yayi dan bayaso yayi musu ran Daddy ya baci kamar yada yaga yanzu hankalinsa a tashe ghaisha ta dagoshi ta masa nuni ya tashi badan yasoba ya Mike”Daddy idan sun fito ina mota ya fice yana fita suka fito Mahabeer ya daukota ahannu nuhu yace “Daddy ina Dr ne? ” kuje yana mota shida nuhu suka fice Aunty amrya ranta fari Tas har Addu’a take Allah yasa ta mutu ghaisha ranta duk babu dadi ganin haka yace ta sanyo hijabi su bisu abaya Aunty amarya dan kar aga gazawarta itama tace zata Daddy ya ce ta zauna su Mahabeer suna fitowa Dr Sardauna na mota yana jiransu baya mahabeer ya zauna da zee nuhu na gaba Sardauna yaja motar honr yayi bakin get mai dagi ya wamgame masa get ya fizgi motar da karfi ya harbata saman titi Nuhu na Lure dashi bayason tafiyar kai ya girgiza ya dafa kafadarsa “Dr namu baidai ce komaiba har suka Iso hospital d’in ko gama parking baiba mahabeer ya bude motar ya fito da zee baki Sardauna ya tab’e ya bishi da harara yanajan tsaki Nuhu ya kallesa “Faisal meye wai? ” ni babu komai ya fada yana fitowa ko kallonsu baiba ya kama hanyar tafiya da karfi karfi yake takunsa cikin isa da jarumta Nuhu kai ya girgiza wannan miskilin k’anan NASA na bashi dariya tsama ba masa komaiba yana gaba suna binsa abaya har suka shigo wani room da ke kusa da kofar shiga ya nunawa Mahabeer ya shiga yana biye dashi kwantar da ita yayi zai fita Sardauna yace”ka tsaya mana idan za’a mata allura sai ka riketa? ” wlh Dr bazan iyaba sauran kukantaba kamata nasan idan kaine bata ganina bazatayi kukaba ya fada yana ficewa Dr baice komaiba ya dauko kayan gwaji ya fara gwadata ya shiga bata temakon gagawa saboda numfashinta dab yake da tsayawa ga wani irin zafi jikinta baya yasamu lumfashinta ya dawo normal ya dauko wani towel mai dan girma yaje toilet ya hado ruwan gumi ya zauna bakin gado daukarta yayi cak ya rumgumeta Riga da siket ne jikinta ko aka bai damuba domin cetoto dan jikinta zafin yayi yawa ya d’agota Riga ya cire mata sai breziya ya bar mata ya tsomo towel d’in aruwa ya matse yana danna mata ajikinta da cikinta gashinta ya rufe mata fuska ya ajiye towel d’in ya tatare mata gashinta ya daure mata ya birkitata yana danna mata abayanta sosai takejin dadin hakan dan zazzabin ya fara sauka tare da gumin jikinta ya juyota ya janye siket din yana danna mata acinyarta motsi ta fara ya kara rumgumeta gam yana danna mata saboda har yanzu jikinta kawai zafi bude idanu tayi karaf suka had’a idanu fuskarsa babu annuri itama had’e fuska tayi dan ta fara jin dadin ruwan zafin amma ta basar buge masa hannu tayi” dallah malam meye haka banaso bai sake dannawa ba ya fasa ya ajiye towel ya janyeta daga jikinsa ya kwantar da ita ya Mike bai ko kalleta ba mik’ewa tayi tana tasaka rigarta”wannan ai iskancine taya za’a ciremun Riga ta fada tana Jan tsaki shikam sanin duk abinda zatayi masa ya fita sabgarta yasa bai tanka mataba itama jin bai kulataba ta tuno da basu magana nutsuwart ta dawo tayi kwance tana turo baki allurai ya hado ya dawo gunta idanu ta zaro ganin alluran yasa gabana faduwa amma na dauki niyar hakuri yamun bazan bari yaga gazawata ba bai mun magana ba ya ajiye alluran yasa tattausan hannusa ya juyar dani ya kwantar ya janye siket dina inaji ina gani ya surkunamun allurai har biyu amma na dake ban ko motsaba har ya gama yabar gurin saida naji tafiyarsa na dago raina ab’ace ina masa Allah ya isa naja bargo na rufa ina mamakin yada Sardauna ya maidani banza baya kulani allura ma abin ya rumgumeni yana sakarmun kiss da lallashina har yamun shine ya kwantar dani agado yamun ko kallo ban ishiba ya fita idanuna na lumshe natuno lokacin da yakemun tausa da ruwan zafi yana rumgume dani” wlh insha Allahu daga yanzu nima na cireka azuciyata da tunanin makiyi ai ba abun tunawaba ne shigowarsa ce tasa na dago da sauri amma ban yada na kalleshi ba da sauri na lumshe idanuna kamshinsa naji kusana wayoyinsa ya dauka guda biyun ya shiga neman dayar dan yasan dukansa bakin gado ya dorasu daide inda take ya duba yaga babu wayar fita yayi yana fita aka kira wayar tashi wacce take k’asan zee itam bata saniba taji k’aran wayar Dr da sauri ta bude idanunta ta mike zaune ta dauki wayar tana dubawa ganin baya d’akin yasa tayi picking ta kara akunne”My Dr ina jiran k’iranka please angona” Yar lukuta kinci kutumar ubanki dan durin uwar ba keba zai kira yar yarinya zai kira kin gane nufina uwarki nake nufi wacce bata baki tarbiyya ba har kike Kiran namiji da dare mayya kawai uwar jarababu wlh shiyasa yacemun sam kin fita aransa ke bakida kamunkai wai nonuwanki duk kibari an matsesu atiti sun koma kamar lagwami tamkar kin gama haihuwa haka Brest d’inki suke bacin haka kinada warin k’ashi mutum baya iya numfashi agabanki tsabar warin da kikeyi kuma wai… Maganar ta mak’ale ma zee baby ganin Dr Sardauna jingine jikinta kofa ya hard’e hannuwansa akirjinsa ya d’aga kansa sama ya lumshe idanusa yana sabke ajiyar zuciya da sauri sauri mugun tsorone ya kamata bakinta na rawa tace”Aunty Lukuta …wlh… daman????……….✍????

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button