Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 24

bayaso ya shanye saboda yada yake masa dadi fara sha nayi” no my sweetyna zee kibarni nasha abuna kinji ya fada ashagwab’e yana dan cizona aharshe kukan shagwab’a na saka masa still bakinmu na had’e yawun ya shanye da sauri sauri ya tsotsi lips d’ina kadan ya zare bakinsa anawa cikin wata irin murya mai saka duk mai sauraro kasala yace”to yi hakuri bazan kuma cizon kiba yi shiru banason kukan ya fada yana lashe mun hawayen fuskata shiru nayi na lafe ajikinsa kaina ya tallabo ya had’e bakinmu “Oya Rama cizonki aikuwa na kamo harshensa na Dan tsotsa na gantsara masa cizo mai mugun zafi saida jini ya fito yaji zafi sosai amma ya dake bai nunaba bakina na zare anashi na bude idanuwa muna kallon junanmu cikin wani mugun yanayi Mara mustuwa tattausan hannuwan na Dora saman bakinsa na bude bakinsa ahankali cikin shagwaba nace”Yayana fito da harshenka nagani zaro harshan yai tsirawa harshensa idanu nayi yada jini yake fitowa ga sawun hakorana nan amma Sam yaki nunawa yaji zafi tausayinsa ya mamayemun zuciyata na shafo jinin had’e bakinmu nayi ina tsotse jinin ahankali yada bazaiji zafiba ina bubbuga bayansa bakinsa ya zare anawa ya kamo fuskarta ya tsura mun tsumammun idanunsa masu zautar dani yana girgiza mun kai kar nasha jininsa tsotsar jinin narikayi ina hadiyewa daga karshe fashewa nayi da kuka na kifa kaina kirjinshi ina bugon kaina da duka hannuwana biyu rikemun hannuwan yayi na rikice masa inason

fizgewa Dr Sardauna sa ya dawo babu wasa yace”ke tsaya banason raini bayan kin jimun ciwo kuma kanki kikeson jima ciwo ko meye nufinki da zaki rika bugun kanki har kije kiyi ciwon kai abanza ni harshena bayamun zafin komai jinine kawai yayi kuma kin shanye to meye na fitina banason fitina ki nutsu ai da Sauri na dawo nutsuwa nayi shiru na Kara shigewa jikinsa ina sabke ajiyar zuciya na lumshe idanuna gashina ya gyaramun ya daureshi da ribbon muryashi babu wasa yace”zainab tashi muyi magana dake Akan mashkurah wani irin yanyi nashiga jikina ya gama yin lakwas amma na daure na tataro jarumta sanin baya daukar wargi na janye jikina na zauna nesa dashi na Sada kaina murmushin gefen baki yayi yaji dadin nutsuwar da tayi babu wasa yace da ita”waye yacemiki mashakurah ta raba jikinta a titi maza sunyi me da me da ita kuma yaushe nace miki bana sonta ta fita araina Akan me kike so rabamu da karfin tsiya kikeson ciremun sonta araina meyasa kikeso kisani nayi abunda banyi niya ba akanta meyasa ya fada cikin tsawa wacce na tsorata na gigice na fara kuka”Yaya Sardauna kayi hakuri bazan kumaba wlh babu Wanda ya fadamun ni kawai bana sontane araina Baku dace da junaba ka sauya

wata mana ga matanan cike da gari wlh ni tsoroma nakeyi kar aje ko tayi cikin shege atiti akeso a cutama Yayana haka kawai yo ina dan dalili na fada amugun tsorace na koma karshen gado kansa ya dago ransa ab’ace matsowa yayi ya damkoni na kwarara ihu tsawa ya bugamun “Dan ubanki imun shiru tun ban canza miki kamanni ba ya fada yana zafgamun Mari shiru nayi ina zaro idanu na dafe kumcina”matar tawace kikema sharri kinaso ki rabamu idan na rabu da ita auremun ya kusa ai za’a zageni nida iyayena ya fada yana mannani kirjinsa Kara shigewa jikinsa nayi na shagwab’e masa duk da inajin tsoronsa cikin sanyi murya nace”Yayana babu mai zaginka Dan Allah karka Aureta kaji yayana na fadi ina sakin kukan

shagwaba Kara rumgumeni yayi”Ya Salam ke ni karki cikani da kukan iskanci da rigimar banza yi shiru fadamun meyasa bakya sonta cikin shashekar kuka nace”Yayana wlh na tab’a kamata maza na lagudarta awani lungu kusan maza bakwai suka rufu akanta shine nake bakin cikin Dan uwana ya aureta Allah yayana karkace karya nakeyi na fada ina shashekar kuka baki ya bugemun”bance kibar kukanba ko kawai neman tadamun hankali kiyi shiru shiru nayi ya gugemun hawayen fuskata yana danne dariyasa Dan karta ga damar yin wani sabon kukan yana mamakin karyar zainab amma da ya tuna aljannai gareta yasan zatayi karya da sukafi hakama muryatace ta dawo dashi tana kiransa”Yaya Sardauna”Na’am uwar yan karya ya akayi baki ta b’are zata fara kuka yace”wlh idan kika kuskura kikamun kuka zaki sani fitinaniya kawai shiru nayi ina cicira idanu “ok yanzu idan na fasa auranta zaki samomun mai hankali na aura daide auren da aka sanya mana da mashakurah idan kinyada zaki samomun

to zan barta wlh kin fitarmun ita araina sam bazan iya zaman aure da itaba duk da ina sonta dagowa nayi na kallesa zuciyata namun daci bansan daliliba amma na daure na sada kaina dan bazan iya jure kallonsa ba cikin sanyin murya nace”eh Yayana insha Allahu zan baka wata mai hankali kaci gaba da shirinka amma Yayana ka cireta aranka kadaina sonta zan hadaka da mace ta gari kaji?”gud naji ina jiranki akasin haka zakici ubanki amma wayaiya nakeso kinji kaina na dago ina kwakwab’e fuska nace Yayana… bugon kofar da akayine yasa ban fada masaba janyeni yayi daga jikinsa ya kwantar dani ya rankwafo daide fuskata ya sakarmun kiss agoshina”Oya bacci ya fada muna kallon junanmu ashagwab’e na kirasa”Yayana wani irin kallo ya watsomun da sauri na lumshe idanuwana inajin wani mugun feelings k’asana najige jagaf “wani miskilin murmushi yayi saboda yanajin dadin yada take tsoronsa” fitinaniya ni banason fitina da rigima ko bakiga kofa ake bugawaba Oya bacci lulubeni yayi da bargo har kaina ya Mike ya saka gilashi a idanunsa ya nufi kofa yana wani shegen taku cikin kuzari har ya isa bakin kofar murza key ya bude kofar su Daddy da ghaisha suka shigo Mahabeer da Nuhu duka atare suke tambayarsa”Sardauna ya jikin Zainab Mahabeer har yayi gaba da sauri Dr ya bishi da kallo”Daddy da suki mu isa hannu ghaisha ya rike “mamana yunwa nakeji ya fadi ashagwab’e hannusa taja suka ISO bakin gadon ta zaunar dashi itama ta zauna”autana yi hakuri muje nama farfesun kayan ciki tunda yamma dariya yayi ya sakarma mata kiss akumatu Mahabeer ya janye bargon idanunta arufe Daddy yace “Faisal Allah yayi maka Albarka munji yada kukayi dirama da mugayan aljanunta wallahi mutane haka

suke fitowa kofa kofa suna sauraron ihun mai cike da abun tsoro Allah yabiyaka Dr naji dadi da ka tsaya ka kula da el uwaka kuma matar yayanka Mahabeer yace”Dr Namu wlh banida bakin gode maka Allah ya biyaka baki ya turo yana kallon yada mahabeer yake shafa kan zee kansa ya kwantar kafadar ghaisha yace Amin bro kabari mana karta tashi ta fara rigima daket dama alluran sukasata bacci ai zee tanajin haka ta fara motsi tana buge hannu mahabeer yabar tab’ata tana “abani ruwa cikin rawar jiki mahabeer ya dagota idanu ta bude ta kalli ta fara abun tashi daga bacci tasakama mahabeer kuka “my heart bayana ciwo lallabata ya fara amma ta tubure masa tsawa Sardauna ya buga mata”dallah can yimana shiru ai kuwa tsit tayi ta kwantar da kanta kafadar mahabeer ghaisha ta Mike ta bude fridge taga robar ruwa guda daya ta kawo taba mahabeer “zee amshi ruwan kai ta d’ago ta kalli gefe Sardauna idanu suka had’a ya mata wani mugun kallo ya zabga mata harara da sauki na dauke kaina na bude baki ya kafamun gora ruwan abin mamaki kadan na rage Nuhu yace” sannu zainaba Dole zakisha ruwa Dr namu wai meye suke cewa d’azu”babban yaya shirmene kawai Daddy yace”Faisal zamu tafine ko sai khadija ta kwana da ita? ” taji sauki Daddy zaku iya tafiya da ita ghaisha tace” Autana dagani na kamata mutafi tunda kace babu matsa dauke kanta yayi daga kafadarta ya Mike ya kwashe wayoyinsa ya fito sabkowa tayi tana rike da hannu mahabeer su Daddy sukayi dariya”wlh mahabeer bakada kunya “haba babban yaya ai batada lfy ne Daddy yace”mutafi sai yanzu nakejin yunwa dariya sukayi suka fito suka nufi harabar hospital d’in Dr Sardauna ne ya fito daga wani room ya duba wani yaro kofar ya rufo ganin sun tafi bayansu yabi su Daddy har sun shiga mota Dr ya iso motar ya shiga nuhu ya shiga kusansa su mahbeer da zee abaya yama motar key yaja ya nufi bakin get aka bude musu get suka

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button