Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 25

*********************************

*Bayan kwana tara*
yau kwana tara da da sakin aunti amarya saida ta kwana uku hospital aka salameta sukayi gida hankali Asiya ya tashi da jin labarin saki aminiyarta maifiyar mariya kanta ta shiga rudani yanzu babu abinda yake tadama aunti amarya hankali sai wulakantar da boka kafi madubi yace zatayi khalisat ta rame kurat son Dr ya kara shigarta fiye da nada sun bazama bin bokaye da malamai nomo hankalin Sardauna, bangaran mahabeer da zee soyayyarsu suke yana bata kulawa ummi Raiyan tazo zee ko da yaushe tana manne da umminta zee da Sardauna basu wani yawan ganin juna ko sun hadu ba wani kula juna sukeba ranar a parti d’in Daddah yagansu ita da Nisha ya tuna mata zancan zabar masa matar aure banza ta masa tacika tayi fam Nisha da take rakub’e ta tab’e baki tana mamakin wace mai tsautsayi zata yada a fasa auran wata a aureta gobe itama amata tun daga ranar bai sake mataba zancan ba ya shiga sabgar gabansa ghaisha ta kasa Mance abinda aunty amarya ta mata kullum na manne aranta mashakurah ko tun ranar da zee tayi mata maganar nan ta dauki zafi ya kirata har sau uku bata d’agaba amma yana ranta fushine take shima yayi watsi da ita abokinsa bandar ya shigo Nigeria su ukun kullum suna tare da juna ko hospital ko gida abin gwanin sha’awa

Yau takama juma’a ce karfe tara da minti goma ya shigo parlonsu cikin shiri ya fito sanye yake da wata danyar shadda mai uban tsada milk colour sai wani irin asirtaccen kamshi yake fitowa daga jikinsa yayi masifar kyau waya manne akunnesa shida Ahmed sun matsa masa shida bandar wai suna hospital suna jiransa bandar ne bashida lfy ciwon cikine ke damunsa tsinke Kiran yayi ya iso parlon zee ce kadai zaune duk suna saman dining suna breakfast har ummi Raiyan da mahabeer sanye take da siket kadan ya wuce gwiwa da Riga yar karama batada hannu kirjinta dam har ya dan bultso jajir dasu sai sheki suke gashinta ya sabka har gadon bayanta yau ta canza masa kala rabi ya sabka saman fuskarta ta canza abun hanci yau mai zirowa ta tasa irin na indiyawa tayi masifar kyau sai kamshi take zubawa kanta sunkuye tana game da wayar mahabeer idanu ya zuba mata yana mamakin kyawun yarinyar duk da kamarsu daya da ita babu wani abinda ya banbantaso hata dimple d’insu iri dayane duka biyu ko magana suke lobawa sukeyi kodan tana mace sai yaga kamar taso zartasa akyau dan ya tuna mata maganarsu da gangan ya zauna kusanta ya danna wayarsa ya kara akunnesa cikin amon muryasa mai masifar dadin saurare yace”hello my sweet babyna ykk ya shirye shiryen auranmu da sauri na dago da kaina na kallesa sai kuma na maida kaina k’asa nashiga game DINA ina dariya ko kallo bai isheniba har ya gama wayar matsowa yayi dab dani na matsa zan Mike yayi Saurin fisgoni na fado saman faffadan kirjinsa”dallah malam sakeni meye haka ko bakasan sai aganmu ba shigar dani yayi jikinsa ya manneni sosai tataromun gashina yai ya dauremun ya tallabo kaina ya dora bakinsa saman kunnena cikin wani irin voice yace”kiyi kwanciyarki ajikina idan sun iskomu ahaka sai suyi tunanin aljanunki suka tashi nake miki Addu’a ya fada yana sakarmun wani shegen kiss Wanda na kusa zaucewa” zee ina maganarmu ko kin fasa samomun matarne jikina nake kokarin janyewa ya matseni gam dukansa na fara tin karfi ina k’ok’arin kwatar kaina gudun kar aganmu abinka da katon gaske na kasa niko k’ok’arin nake naboye yanayin da na fara shiga akansa shiyasa yanzu sam bana son abinda zai hadamu” Yaya Sardauna yi hakuri ka sakeni please kaga ai yanzu bana shiga harakarka ko na fada muryata na rawa inason nayi kuka”wlh Zainab idan kikayi kuka zaki sani zan baki mamaki abunda zan miki me na miki na kuka”to Yayana kasakeni don Allah naji yau wlh zan zaboma matar auran ranar a part d’in Daddah banji bane na fada ina shashekar kuka” gud baby ya miki kyau kuka ko kawai sai ji nayi yana cewa “Daddy mamana ummi kuzo zainaba babu lfy kuna can kuna breakfast ga zainab ciwon cikin zai kasheta na bude baki zanyi magana ya matsemun baki da karfi da gudu su Daddy suka nufo parlo hankali atashe Daddy yace “me kake jira kaita hospital mana inaso nayi magana ya taushemun baki inama mahabeer nuni da hannuna yazo gareni idanuna na zubar da hawaye saboda yada yake murzamu lips sai azaba nakeji yazo amma ina hakanlin mahabeer atashe burinsa Sardauna yayi sauri ya kaini hospital haka ya ciccibeni ya fice……… ✍????

 

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button