Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 27

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Wai ina labarin mashakurah da bandar????lokacin da ta fito da gudu tana kuka ya biyo bayanta yana kiranta bata ko saurare shiba tana bude mota yana shigowa tsoron kar idon sani yagansu ko Ahmed ya fito taja motar da karfi tabar hospial d’in tana rusar kuka tana tafiya mai nisa tayi parking gefen titi “Allah ya isa ban yafemaba bandar fita kaban guri rumgumota yayi ya matseta”my shukurah ina sonki bazan barki ba Dole sai kin kaini gidanku ayanzu na gani daga nan sai na barki jin haka ta buge a hannusa” sakeni to uban jaraba murmushi yayi ya cafko bakinta ya tsotsa iya son ransa lakwas tayi ta narke jikinsa dan abukace take ganin haka ya shiga murzata da tsotsarta kuka ta fara ta fizge kanta ta tashi motar ” jarababe kawai “jarababudai tsaki tayi tana tuki bata sake kula shiba har ta ISO gidansu akofar gidansu tayi parking ta bude motar ta fito Dadynta na kofar gida yayi shirin zuwa juma’a yana waya jikin motarsa yaga ta fito tana masifa “bandar fito ka kama gabanka ni ayanzu na sami mai sona aurena saura wata daya kuma yaudara da kamun Allah ya isa yanzu haka cikin ka ajikina wata biyu gobe warhaka anzubar dashi dan ina kaunar Sardauna tsakani da Allah kai baka isa kazo rana tsaka ka kashemun aureba inasoshi kaje na barka da Allah sabkowa yayi ransa amugun b’ace ya wanketa da mari “kinyi karya ki zubarmun da ciki dama jikina yabani akwai ajiyata tare dake saboda nagani a mafarki kuma ke kinyi kadan kirabamu da Sardauna Alhaji Ma’aruf gabaki daya jikinsa rawa yakeyi zufa na keto masa ya ISO garesu mashakurah zatayi magana yace”shukurah ni kikaci amana tarbiyar da nabaki kenan to yanzu komai zai kammala kushiga ciki naje sallah na dawo ya fice yana tangadi ya barsu tsaye Wanda sai yanzu mashakurah ta tuna ba fa a kebe sukeba iya tashin hankali mashakurah ta shiga da gudu ta nufi gida tana wani irin kuka mai firgitarwa bandar jikinsa yayi mugun sanyi amma yanajin akan shukurah saide kome zai faru ya faru masallaci ya nufa da niyar ana tashi zai dawo

***
ba har muka ISO gida Sardauna bai sake mun magana ba sanin dama bayada, surutu yasa nayi shiru nima honr yayi aka bude get ya danno motar cikin gidan parking space ya nufa yay parking nayi nayi na bude na kasa shagwabewa nayi na kallesa”Yayana budemun baice komaiba ya rankwafo jikinmu na gugar juna ya budemun sai naji yace”washhh idona arikice na riko kansa”Yayana sannu menene ya fadamaka ido duk na rikice rumgumosa nayi na tallabo kansa na bude idanunsa ina busawa harshena NASA ina lasar idanunsa kara shigewa jikinta yayi ya rumgumeta gam”My Kanwata wayyo idona kuka ta saka masa ta rumgumesa”Yayana kayi hakuri wlh nayi ta dubawa banga komaiba mukoma hospital adubaka ganin yada hankalinta ya tashi tana kuka wani irin tausayinta ya mamaye zuciyarsa fuskarta ya tallabo”Sorry My Kanwas wlh banida komai dan nasha sweet ya fada yana had’e bakinsu da zafi zafi yake kissing d’inta lallausan harsheta ya kamo yana tsotsa yana zukar yawunta yana hadiyewa kallon junansu

suke batasan lokacin da ta kamo harshensa tana tsotsaba wani irin kissing sukewa juna kowa neman yawun dan uwansa yake yana sha sun manne juna suna rike da fuskokin junansu idanunsu suka lumshe sukaci gaba da tsotsar bakinsu sunajin wani irin gadin dadi na ratsasu 5minute zee ta zare bakinta anashi ta janye jikinta ta koma gun zamanta tana lashe yawunsa da ya b’ata mata saman bakinta ta kallesa tayi narai narai da idanu ” My Yayana kamun wayo shagwab’e mata yayi “please my sweet baby kibani sweet na sha yanzune fa na fara shan yawun ya fada zai rumgumota da sauri ta fice daga motar tana dariya da gudu ta nufi part d’insu ghaisha tanajin wani irin farin ciki sai lashe bakinta takeyi tanajin zakin bakin nata da kamshin Sardauna ya baibayeta shiko Sardauna daket ya saita nutsuwarsa ya fito yana tangadi ya rufe motarsa direct part d’insu ya nufa bashida nutsuwar da zai shiga gidansu zee parlo ta shigo da gudu tana dariya parlon cike yake da jama’a kallonta suke gun ummi ta nufa ghaisha ta tareta ta fado jikinta”momy menene ina yayanki “ummina gashi can “masha Allah sannu Jan hannuta tayi suka nufi kujera ta rumgumeta zee tace” ummina ina farin ciki Daddy yace “zo momy gayamun me yasaki farin ciki ummi Raiyan kallon yarta take itama ranta fari tas yada yarta ta fita ba lfy kuma ta dawo da lfy tana farin ciki gashi kowa na sonta kawo saminu yace”momy kizo kibamu labarin me kika samu na farin ciki Nuhu yace”kanwata ni zo ki fadamu dariya tayi “to bari na fadawa ummina sai ta fada muku ta janye jikinta daga ghaisha ta Mike ta nufi gun umminta ta fada jikinta ta rumgumeta tana mata kiss”habibty ummina nayi missing d’inki ta fada da harshan larabci itama kiss ta mata tana mata bayanin Nisha da Sardauna da harshan larabci dariya ummi tayi takai mata dukan wasa Daddy yace”Raiyan meye momy tace wai? ” wai ta hada Aiyusher Aure da Faisal ido ghaisha ta zaro tana dariya”kunji shirme mahabeer ne ya shigo da sallama zee najin muryasa ta Mike da gudu tayi gunsa sanin zata sakashi kunya yaja baya ya kama hannuta yana dariya”my zeena imiss u”i miss u too my heart Allah nayi missing dinka sosai my heart kasan me?? ” sai kin fada rabin raina dariya tayi iyayan nasu suka bisu da kallo cike da sha’awarsu”my heart bari naje nayi wanka da sallah nazo na baka labari “ok amma na miki fadan kibar bari lokacin sallah na wucewa”ni my heart banason fada zanyi fushi Allah kara matse hannusa yayi anashi “yi hakuri my rayuwata muje na rakaki kiyi maza ina jiranki dariya tayi tana makale da hannusa har kofar d’aki ya rakata ya saki hannuta ta shige ya nufo gun Daddy yana zama Daddy ya kallesa “mahabeer Allah yama albarka kaci gaba da kula da momy kalli yada mahaifiyarta take farin ciki dariya mahbeer yayi ya rumgume Daddy ghaisha tace “mahabeer ina Autana Sardauna Najib fushi yayi zaiyi magana a kayi sallama gabaki dayansu suka amsa Daddy ya Mike cikin girmamawa ya tarbesu “Alhaji Ma’aruf barka da zuwa ghaisha ta Mike ta tarbi Hajiyar mashakurah hafeeza da gudu tace ta rumgume mashakurah taga tana kuka Ahmed da bandar suka nufi gun mahabeer duk zama sukayi cikin girmamawa ana gaigaisawa cikin girmamawa ghaisha ta kirawo maimu mai aiki ta cika musu gabansu da kayan motsa baki dasu ruwa da lemo Ma’aruf yayi gyaran murya yace “Alhaji Abdulmutallab kuyi hakuri da bayanin da ya kawomu ba mai dadi bane duk da kasan cewarta ‘yata bazan rufa mata asiriba tunda bata rufama kantaba saboda batayi aiki da tarbiyar da na bata ayau ina nadamar turata k’asar turawa domun yin karatu ina Faisal akirawoshi dan inaso yaji komai daga bakina gabaki dayan parlon kallon mamaki da Al’ajabi sukema Alhaji Ma’aruf me suke shirin gani uba nacewa zai fallasa yarsa ta cikinsa lalla abun babbane Daddy ya kira number Sardauna tanata ringing bai daga ba ya kira kusan sau biyar ya kalli Najib”Najib tashi maza dubo Faisal yanzu ya maido momy maybe bacci yake jeka tasoshi mik’ewa, Najib yayi ya tafi Kiran Sardauna dan sun matsu suji meke faruwa………….✍????

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button