ALIYU GADANGA 6

*ALIYU GADANGA..!*
_(The Story of Young Soldier man)_
*Wattpad:Janafnancy12*
_Mallakar:Janafty????_
*DEDICATED TO MY MOMMAH…,HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*
_Special gift to my Real Dota RAHMA???? Ladingo yar Mutan Niger_
*Intelligent Writers Association*✏
*Chapter 6*
Jabir ya dade dakin Goggo suna hira sai wajen 10:00pm na dare,Goggo taga Aliyu baida niyyar bude kofar shashensa,fitowa tayi da kanta ta isa har kofar shashen tahau bugawa tana fadin”Gadanga kazo,ka bude kofarnan..”kazo ka bude nace ko?goggo take fada cikin fada.
Yana kwance akan Daya daga cikin kujerun Falo,inda Allah ya taimakeshi lokaci da”akazo za”a yima Ni”ima jeren kayanta,hanawa yayi,saboda bazama zasuyi anan dinba,cemusu yayi kada su damu,ko gidanshi na cikin barikin akwai komai,so no need su wahalar da kansu,dayake dama already ya rigaya daya gyara barayinsa nasa bayan ya kawatashi dakayan alatun more rayuwa.
Yanajin Buga kofan Goggo,da maganart,ammh yayi mata banza,yana kwance dagashi sai boxers kadai,babu ko riga ajiknsa,gashin kirjinsa yayi kwance luf dashi,Idanunsa suna lumshe ne,ammah ba barci yake ba,Damuwa tareda bakinciki ke mukurkusan shi,shi yanzu bama ta Ni”ima yakeyi ba,ta makomar rayuwarshi yakeyi,”Waye Mahaifinsa?inda gaske Goggo takeyi shi ba shege bane,to ina mahaifinsa da Danginsa suke? Tambayar da haryau bai samu mai amsamai ba.
Goggo jin Shuru ya sata matsa jikin tagan kofan tana fadin”wlh ko kazo ka budemin,ko in kira gardawa suzo su ball