Zee Baby Book 1 Page 32

Masha Allah tundaga harabar hotel din kake jiyo kida wasu yan mata biyone dama da hagun suke watsama mahabeer da zee flower masu kyau suna rike da hannun juna har cikin hall din kida ketashi hall d’in shake yake da jama’a komai atsare abin gwanin ban burgewa, su maijidda zainab Aunty maryama sai kai komo akeyi ana tarbar baki MC yace” dan Allah ku tafa musu mai sa’a ya kwashe balarabiya ai kuwa ihuu hall d’in ya dauka ana musu tafi nan take aka saki wakar larabci wasu manyan kujerune masu kyau da tsari hadeem ya kaisu suka zauna su Sardauna ake jira afara shagali zee idanu kawai take rabawa inda zataga Sardauna bangaran Sardauna ko lokacin da suka tafi gidansu Nisha ba’a gama shiryataba jira sukayi har aka gama Sardauna ne na hango cikin wani irin mahaukacin boyel mai masifar kyau da tsada bakine ya amshi fatarsa wlh idan ka gansa bazakace yanada laruraba dan ya boye damuwarsa waya yake da wani abokinsa Nura na Abuja yana bashi hakuri akan rashin zuwa bikinsa motar ce aka budewa Nisha ta shigo ta had’e cikin irin material din zee baby ita Riga da siket ne tayi kyau mutika tasha meke-up da sallama ta shigo sallama sukayi ya kashe Kiran ya amsa mata zama tayi cike da jin kunya ta gaishesa murmushi yayi” lfy lau Aisha barka ko kanta ta sunne cikin kunya “Nisha kunyata kike ko? kai tadaga Alamar eh murmushi yasaki ya dauki wayarsa yana dannawa har suka ISO makera hotel saida motar ta tsaya yasa tattausan hannusa ya dagota kallonsa tayi ya sakar mata murmushi “amarya mun isofa ya fada yana gyara mata zaman daurin dankwalinta motar aka bude musu ” Aisha Oya muje ahankali ta ta fito shima ya fito ya kama hannuta su Ahmed na biye dasu wannan yan mata suka rika watsa musu flower da turare har cikin hall din Wanda yaci damgam da jama’a kida kawa ke tashi suna shiga MC yace” dan Allah ku tafa musu ga Wanda Muke jira sunzo aikuwa guri ya kafre da raf raf raf ana ihuu kawayan Nisha sai yauki ake ana bude hanci gun zamansu suka nufa wasu hadadun kujerune sai lokacin zee taga Sardauna jikinta gabaki daya ya fara kerrrma shi dama koda wasa bai yarda ya kalli barin suba har suka zauna inda aka tanadar musu dab da dab suke ganin ba b’arin zee yakeba Sardauna ya dagawa mahabeer hannu dariya ya masa “ango sannu da isowa murmushi ya sakar masa Nisha ta kalli Sardauna ” Yayamu zan gaishe da my dear “ok Aisha kije mana cikin farin cikin ta Mike taje ta rumgume zee suka gaisa itama boye damuwarta tayi suka gaisa ta koma, gunta, ta zauna Kiran Sardauna akayi awaya, hayaniya tayi yawa Dole ya, Mike ya ya nufi kofar fita zee wayarta ta ciro tana dannawa dan samu nutsuwa kallon mahabeer tayi zatayi magana ta hango Sardauna yafice “my heart zan zagaya toilet ” muje to” ni kunya nakeji bari nayi na dawo murmushi ya sakar mata” to kiyi maza, mik’ewa tayi ta sabko ta fara ratse mutane har ta fito harabar hotel din tana dubé dubé amma bata gansa ba baya ta zaga, gun wasu fararan kujeru ta zauna ta gama kanta da gwiwa ta fashe da kuka, kamar a mafarki naji muryasa yana waya yana, cewa” wlh karku damu ai komai sai da lokaci Nura ma yanzu ya kirani wani irin farin cikine ya ziyarci zuciyata da gudu na nufi gunsa yana kallon gabas cikin sassarfa na fada jikinsa na rumgumeshi ta baya na saki kuka mai ciwo” wayyo Yayana Sardauna kayi hakuri da abun da nama meyasa kadaina kirana kasan halin da na shiga Sardauna kayi hakuri kuma ina tayaka murna auranka Allah ya Baku zaman lfy Yayana Sardauna duk na damu da Rashinka bansan daliliba Yayana Sardauna zanyi missing din fadamun da yawunka mai dadi Yayana wlh dazu da my heart ya tsotsi bakina banji dadiba babu tests amma ba komai zan saba Yayana Allah yasa ka Dauwama cikin jin dadin rayuwa da kwanciyar hankali inama fatan Alkhairi nima kamun Addu’a na fada cikin shashekar kuka ilahirin jikin Sardauna karkarwa yake daket cikin fusgo numfashi ya furta ” Auzubillahi minal shaidanir Rajiim……….✍????
[ad_2]