Zee Baby Book 1 Page 38

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Sardauna tunda ya fita bai dawoba ko gidansu yau baijeba aiki ya rikeshi marasa lfy gareshi sosai kwananan hospital d’insa aciki take abun babu sauki sai agun Allah misalin karfe shida ya fito daga Office dinsa ya rufe waya manne kunnesa, takunsa yake cikin isa da takama da kuzari ya fito ahabar hospital yaci Karo da Ahmed da bandar”OK Nura zamuyi magana wasu yarane zan gani yanzu kitt ya tsinke kiran yana murmushi Ahmed ya kai masa dukan wasa “kai suwaye yaran? kallon Tara saura kwata yamusu” suwa ko idan ba kuba waima daga ina kuke? Bandar yace” daga gun aiki jiya da yau bamu haduba shine muka biyo mu gaisa murmushi yayi” to ai kasan baza a hada mai mata da gwarayeba idanu suka zaro gira ya daga musu”yes. yara ko karya nayi kartin banza kuna yawo kuna cinye diyan mutane agari taya zakuyi aure kaiko meye yake kaika gidanmu kwana biyu Ahmed ne yayi kan? Sardauna da. gudu Sardauna ya nufi motarsa yana dariya Ruma da idanu ta bishi tana lasar baki cike da mamaki dama doctor yana dariya yana zuwa ya bude motarsa ya shige yamata key ya janye glass din motar ya leko” wlh Ahmed tausayinka nakeji Dan karna jinyataka karfi yau nakeji bye ya masa gwalo ya nufi get da idanu suka bishi har aka bude masa get ya fice aguje bandar yace” sai mutafi wlh Faisal tunda yasan dadin abun ya zama Mara’s kunya dariya Ahmed yayi kowa ya shiga motarsa suka fice Ruma tace” wlh Dr Sardauna sai na lashi zumarka inason garjejen kato irinka naji yana sukuwa kaina zakayi dadi da fawa ta fada tana shigewa ciki
Sardauna tunda ya fito ya dauki hanyar Barhim estate yake sharara gudu sosai sai gashi kofar get din gidansa honr yayi aka bude masa get ya shige Nisha tana zaune a tamkamemen parlonsu ta nuts a cikin kujera lemon tsamine ahannunta tana tsotsa tayi wanka taci kwaliya Riga da siket na material blue color yamata kyau knocking kofar parlo akayi ta Mike ta nufi kofar ta murza key ta bude Sardauna na tsaye murmushi ta sakar masa
gira ya daga mata ta matsa ya shigo ta rufe k’ugunta ya riko” my sweetheart sannu da zuwa sunsunata ya fara yana yamutsata rumgumeshi tayi tana sabke ajiya zuciya sweetheart sakinta yayi yana murmushi “matsoraciya ni babu abinda zan miki dariya tayi ta kama hannusa suka nufi gun kujeru lemun tsamin ya amshe ya jata suka zauna” Neesher ya gida ina kaza ko kincinye? rau rau tayi da idanu” my Dr wlh yanzuma inaso nacinye soyayun kuma kiwuya nakeji na soya wata ta fada tana Dora kanta kirjinsa kanta ya shafa ya kamo tafin hannuta yana murzawa ya dago kanta idanunta ya bude ya Saki murmushi ya rumgumeta gam ya tura hannusa cikin rigarta yana murza kirjinta da ya ciko ba laifi dadin murzar takeji ta lafe jikinsa sosai ta Kara rumgumeshi tana nishi hannusa ya tura ya shafo marata ya danna da karfi tasaki ihu” wayyo sweetheart murmushi yayi ya ciro hannusa ya kamo fuskarta ya sumbaceta” my Neesher wlh kin gamamun komai aduniya tunda kika amshi ajiyata kika riki gam ya fada yana hada bakinsu ya shiga sumbatarta wani irin kissing yake mata mai tsayawa azuciya kiran sallah ne ya dakatar dashi ya zare bakinsa anata yana dariya cak ya dauketa ya Goya yana juyi da ita tsakiyar parlo yana ihu” my Neesher nazama Dady Sardauna zai haihu zanyi baby wlh inason yara Allah yasa ki haifomun uku gaskiya my Neesher kinyi sosai irin wannan saurin cafkewa haka sannu Nisha abun ya girmame mata kwanciyarta tayi agadon bayansa ta numshe idanunta tana dariya”my Dr ka ajiyeni muje kayi alwalla ni wlh duk ban gane inda kadosaba menene na cafke bedroom d’insa ya nufa da ita ya zaunar da ita saman gado ya shiga bathroom agurguje yayi wanka ya dauro alwalla,
ya fito daure da towel ya goge jikinsa ya saka jallabiya ruwan toka mai shegen kyau ya kama hannu Nisha ta sabko” Oya shiga kiyi alwalla kiyi sallah da nadawo zamu leka gida sai kiciyo kazarki acan cikin murna ta rumgumeshi tana dariya murmushi ya sakar mata ya janyeta “bye mamar baby sai na dawo ya fice Nisha ta shiga bathroom dinsa ta dauro alwalla ta fito ta janyo masa kofar ta nufi dakinta, bangaran mahbeer yau yashiga tashin hankali rabasa da zee baby amma bayan yaje gidan malam kabiru ya kwantar masa da hankali ya bashi rubutu da magugun yace bakin kwana ukune insha Allah zai warke kuma ya fadawa dadynsa zai maida, musu auransu ya shiga farin ciki matuka ya dawo gidansu ya tisa ghaisha gaba harda kuka ta roki dady su yafe masa ba laifinsa bane tsakanin d’a da mahaifi sai Allah tunda Dady yacemata asirine khalisat ta masa takejin tausayin d’anta tace ta yafe masa amma bashi ba khalisat har abada da to ya amsa amma yana fita gidansu khalisat ya nufa sukasha hirasu, ta soyayya yana Kara jadada mata zai aureta
***
zaune suke aparlo ghaisha da ummi Raiyan zee baby na jikin ghaisha akwance daga ita sai skert baki iya gwiwa da Riga mai Dan kauri pink colour tanada dogon hannu amma ta kamata kirjinta ya cika rigar dam kam zai fasa rigar ta Saki gashin kanta ya rufe mata fuska hafeeza tace”sister wai mekike jirane da baki tafi gidanki ba Najib dake yake latsa waya yace” ganemun hanya tashi masa ki tafiyarki d’ago kanta tayi ta kalli ghaisha ashagwab’e tace” ummina kina jinsu fa ki musu magana murmushi ghaisha tayi” kai bata zuwa ina ruwanku da ita kunjini da yara ummi Raiyan dariya ta musu tana girgiza kai Daddy ne ya shigo da sallama suka amsa nawwara da nanah suka taresa ya kamo hannusu suka zauna zeey baby ta tashi zaune “Daddy kagani su hafeeza da Najib suna… bata idasaba su Sardauna suka shigo da sallama shida Nisha yana rike da hannuta da sauri zee baby ta dago da kanta ta kallesu karaf idanunsu ya sark’e da juna ita da Sardauna gabansu na wani irin bugo da sauri ya dauke kansa yana istigifari hafeeza ta Mike ta taro Nisha Sardauna gun daddy ya nufa yana murmushi”my Daddyna albishirinku wlh bazan boye farin cikina ba tsaye dadyn ya Mike ya ware masa hannayensa “welcome my son jikinsa ya fada ya rumgumeshi ya masa rada akunne idanu daddy ya zaro yana murmushi “wai da gaske my boy “wlh my daddy ghaisha tace”Autana zo mana dariya yai ya nufi gunta zee baby wani irin bakin ciki ne ya tokare mata zuciya taan binsu da mugun kallo jitake kamar ta kashesu Nisha ta saki hannu hafeeza ta nufi gun zeey baby da gudu tana dariya “my dear nayi missing d’inki wani mugun kallo zeey ta watsama Neesha………………….✍????
[ad_2]