Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 43

“My Kanwas kara rungumeta yayi yana buga bayanta” Na’am my kanwas babyna good morning yana shafa mata kanta kara shigewa jikinsa tayi ta kamkameshi gam shima kamkameta yay yana sabke ajiyar zuciya ya had’e face d’insu yana shaka mata numfashinsa ta sake tana shaka kwayar idanunsu manne guri guda ko kiftawa basayi ashgwab’e tace”my babyna? ” Na’ma my babyna Allah baki lafiya Nisha ta bisu da kallo zuciyarta na mahaukacin bugawa da karfin gaske idanunta ya kawo kwalla ta matso jikin Sardauna ta rungumeshi ta gefen guda tace “my sweetheart ya zaka mata irin wannan rungumar agabana ina kallo my dear ki sakarmun mijina ta fada cikin kuka ta ririke Sardauna “Ya Faisal ka saketa kar zuciyata ta buga zee jin kuka kusa da kunnenta yasa ta d’ago taga Nisha tana rike da Sardauna baki ta b’are ta fashe da kuka ta ture Nisha daga jikinsa ta rungumeshi ta kamo fuskarsa ta zuba masa idanu tana kuka tace” my baby kanwas take kiransa tana girgizashi tana nuna masa Nisha kanta ya kwantar saman kirjinshi yana bubbuga bayanta bakinsa yakai kunnenta “shiru babyna bari kuka wannan matatace lamo tayi jikinsa ta rungumeshi ta lumshe idanunta ta kamo hannunsa tasaka karamar yatsarsa abakinta tana tsotsa Nisha ranta yayi mugun b’aci har wani jiri take gani Sardauna ya kalleta fuskarsa babu wasa ya bata hannunsa kin kamawa tayi tana kuka tana girgiza kai ta Mike ta fice yace” my Neesher nine zaki rainawa hankali ina magana zaki fice OK jeki nagode cak ta tsaya ta juyo ta dawo tana goge hawayen fuskara hannaun ya bata ta kama ya zaunar da ita kusansa ya kwantar da kanta kafadarsa yana shafa kanta” nisha nasan bakisan halin da el uwaka take ciki ba shiyasa kike kishi da ita to bari kiji labarin komai ya bata rungumeshi tayi ta fashe da kuka”my Dr kayi hakuri wlh ban saniba haba ni nayi mamaki nasan zainab bazata so abinda nake soba kamar raina hannaun zee ta rike “yar uwata Allah baki lafiya murmushi Sardauna yayi ya janye Nisha daga jikinsa “to sai kisaki ranki uwar kishi duk kinbi kin tayar da hanklinki har kirikita mun dan babyan na cikin ki murmushi ta saki ta ya dago zee ta b’are baki zatayi kuka yace” shiru ba inda zani abunci zakici kisha magani ya sabkota ya kamo hannuta Nisha zata tabata ta zabga mata harara ta turo baki gaba tana ririke Sardauna tana kiransa tana nuna masa Nisha hijabi dauko ya samata yana rike da hannunta suka fito Nisha tausayin zee baby ya cika mata zuciya saide Allah yana gani batason yada zee take rungume Sardauna abun d’aci yakemata lokacin da suka fito su daddy na zaune a parlo su kawu Saminu da Nuhu da su Daddah da tsoho sunzo duba jikin zee duk sunzo da umma Hauwa gunsu Sardauna ya nufa da zee sai boyewa takeyi ya gaishesu kawu Saminu yace” momy

Allah ya baki lafiya Nuhu yace” Amin ya beka mata hannu alamun tazo taki ta boye bayan Sardauna mai ran karfe yace” Amma mun gode maka Nisha taje ta gaishesu suna tsokarta murmushi karfin hali tayi taje gun hauwa ta zauna ta kwantar da kanta kafadarta ta lumshe idanu zuciyarta na mata kuna daddah ta kalleta “ke Aisha ja’ira ko gaisuwa babu idanunta ta bude ta Mike ta nufo gun daddah tana murmushi, Sardauna kan dining ya nufa da zee ya hada mata tea mai kuri fur taki karba tasha sai kananan koke koke takemasa tana kallonsa kanta ya kwantar kafadarsa ya tallabo kanta”amshi kisha yi hakuri babyna kisha ya kafa mata cup d’in abaki tana kurba ta sakalo hannunta ta wuyansa tanasha ahaka har ta shanye ya ajiye cup d’in ya dagota ya zuba mata soyayen dankali da kwai yana bata abaki tanaci sai zumburo baki take hakadai ya samu taci me dan yawa ya kirawo Nisha tazo tana murmushi ta tsaya kusansa ta dora hannunta kafadarsa”my sweetheart gani? My dear nazo naci ko kallonta zee batayi ba Sardauna yace” Nisha amsomun maganinta? ” to tace ta juya ta tafi zee ta fada jikinsa tana dukansa harda yago riketa yayi” my baby kanwas tsaya mana me aka miki kikejin rigimane? fashe masa da kuka tayi tana fisge jikinta riketa yayi dakyau ya rungumeta ya buga mata tsawa”dallah kimun shiru me aka miki ko dan ki dagamun hankali shiru tayi ta lafe jikinsa tana sabke ajiyar zuciya hawayen fuskarta ya shafo yakai bakinsa ya lashe idanu ta zuba masa tana sabke ajiyar zuciya ta dora hannunta saman fuskarshi tana sosa masa sajan fuskarsa ashagwab’e ta kirasa”my baby kanwas” Na’ma my bugun numfashina me ke damunki kike rigima yi hakuri karki tayarmun hankali banason kukanki idanu ta tsura masa Nisha ce ta ISO da maganin ahannunta ta beka masa ya masa tayi Saurin barin gurin ledar ya bude ya firfito da maganin ya b’allo ya tallabo kanta yabata taki amsa babu yada baiba taki amsa karshe tasa masa kuka kicin kicin yayi cikin fada yace” amshi kisha wlh ko nayi mugun sab’a miki yanzu baki ta bude ya zuba mata maganin ya bude robar ruwa ya kafa mata abaki tasha ya cire mata robar ruwan daga bakinta ya ajiye kanta ta maida kirjinshi ta lumshe idanunta tana turo baki

Kai ya girgiza dan yau yaga rigima takeji”baby muje ki kwanta na tafi gun aiki shiru tayi ta kara shaga jikinsa”my sweet babyna zee ina sonki sosai zan jajirce insha Allah har ki warke zan nemi jajirtaccen Namiji na aura miki Wanda zai kularmun dake my babyna ya fada yana sakar mata kiss akunnenta ririkeshi tayi itama ta d’ago takai bakinta kunnensa tana masa kiss cikin nutsuwa take kissing d’in kunnensa tana lasar kunnensa tana sakin. numfashi cikin kunnensa wani irin yanayi Sardauna ya fara shiga da sauri ya janye kanta idanu ta zuba masa idanunta yayi jawur sai lumshesu take ta kwakwab’e fuska zatayi kuka tana tana kokarin maida bakinta kunnensa dariya yayi ya janyeta daga jikinsa”baby kibari mana kuka ta saka masa ganin yana dariya fuska ya had’e”imun shiru muje ki kwanta shiru tayi yaja hannunta suka shigo parlon ya kaita gun ummi Raiyan ya zaunar da ita zata Mike ya buga mata tsawa”zauna wlh naga kin tashi zaki sani rike ummi Raiyan tayi ta boye kanta jikinta cikin jin dadi ummin ta rumgumeta kawu Saminu yace “Sardauna Allah ya maka albarka”Amin kawu to sai anjimanku ni natafi gun aiki Add’ua suka masa ya kalli Nisha ya mata nuni ya tafi murmushi ta sakar masa ta Mike ta rigashi fita gun ghaisha ya nufa yamata kiss ya kalli zee baby har yanzu kanta aboye jikin ummi tana rumgume da ita dadi yaji sosai yasan yanzu bacci zai dauketa bazatayi rigimar rashin ganin saba yace” momy idan ta tashi darana taci abunci abata magani please kar abarta tayi kuka “to munji idan ta kici zamu kiraka kai ya kada ya fice Nisha na kofa tana jiransa yana fitowa ta rungumesa ta fashe da kuka” my Dr naji Dadin yada kake kula da my dear Allah ya bata lfy wlh hankalina atashe yake jinake kamar ciwon ya dawo kaina dan Allah Dr kakularmun da el uwata fuskarta ya kamo yayi kissing d’inta ya goge mata hawaye” my Neesher babu komai kibar kuka naji dadin yada kikeson yar uwaki zata warke karki damu kinji my nishata? ” Dole zan damu hannunsa ya dora saman cikinta yana shafawa yakai bakinsa ‘kunnenta” my Nisha inason k’ari please muje part d’ina na danyi kinji matata gabanta ya fadi ta fara zaro idanu duk ta diririce tsoro ya shigeta dan tasan ba gurzar wasaba zai mata murmushi yasaki” OK kiyi hakuri babyna bayason damuwa ki kularmun dashi ya fada yana kissing d’inta ya saketa ya fice yana d’ago mata hannu itama tana daga masa ta shiga tana goge zufa dan ta tsorata zatonta Sardauna sai ya kuma kwanciya da ita tana shigowa ta tsinci hira da taji Kawu Saminu da mairan karfe da Daddah sunayi da umma Hauwa’u da su Tuwusai da Daddy minata sai kuka take daddah na bata hakuri tana cewa”Allah sarki Mahbeer dan uwanka mai kirki zamu bashi amanar matarka insha Allah badan takaba ba ai da an d’aura ayau dan tana bukatar kulawarsa ayanzu gaban Nisha ne yayi mugun faduwa ta dafe kirjinta jikinta har tsuma yake ………………….✍????

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button