Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 44

*????????44*

….daket ta tataro nutsuwarta ta karaso ta zauna kusan ummata ta kwantar da kanta kafadarta daddy yace”Aisha lafiyarki ko? d’agowa tayi tana murmushi tace”daddy lafiya lau na damu da halin da yar uwata take cikine? Umma ta rungumeta tana buga bayanta ummi Raiyan tace”Aisha ki ajiye hankalinki insha Allah zata warke mairan karfe yace”Aisha zo nan zamuyi magana mik’ewa tayi ta dawo kusansa tazauna ya kamo hannuwanta”Aisha inason ki Sanine tun wuri nasan lokacin da za’ayi Abun cikinki ya ya fara girma banaso kisa damuwa aranki insha Allah el uwaki da ta gama takaba za’a daura musu aure da mijinki muna Addu’ar Allah yabata lafiya kafin lokacin yada zakuji dadin zama da junanku kuma banaso ki fada masa ko da wasa saide yaji an daura masa auran da ita to a ranar zamu bashi amanar yayansa Dan yanzu idan ya sani damuwa zai shiga Dan haka inaso ki saka aranki Zainab yar uwace ta jini Dan haka banason kiji kishinta ko makammacin haka aranki zuri’armu hadin kai gareta munaso yada kuke kaunar juna

Kuci gaba da hakan Dan haka mun duba mungani babu Wanda zai rike matar mahbeer da Amana sama da Dan uwansa Sardauna Dan haka kisan da sani bamason muji wata fitina ta kunno kai daga wajanki kinji Aisha? fashewa tayi da kuka ta rungume tsoho tace” wlh insha Allah babu abinda zai faru zan rike kanwata da Amana Allah ya bata lfy mungode da wannan kyauta mai daraja da aka mana nida yaya Faisal Daddah ta rungumeta “yauwa Aisha yar Abarka dama nasan zakifi kowa murna Allah miki Albarka baki daya parlon suka amsa Amin ghaisha tazo ta kama Nisha tajata kan kujera ta rungumeta tana kwantar mata da hankali jikinta ta Saki tana dariya tace” wlh ghaisha babu komai naji dadi sosai Allah ya tabatar da Alkhairi cikin farin ciki dukansu sukace Amin jikinta ta janye ta tashi ta koma gurin ummi Raiyan ta zauna tana leken zeey “ummi tayi baccine? leka fuskarta ummi tace”tayi bacci ta fada tana mik’ewa da ita Nisha tayi dariya” ummi my dear batada nauyi ko bari na kama miki ta Mike ta kama mata zee suka nufi bedroom Nuhu murmushi yayi umma taji dadin yada yartata ta Saki ranta dama tasan Aisha bazata ki Zainab ba ko da suka shiga suka kwantar da ita Nisha kwanciya tayi ummi ta fitowarta sukaci gaba da hira Nisha ko kuka take kamar ranta zai fita ta zubawa zainab idanu

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

Malali gidansu mashakurah Zaune take a parlonsu cikinta ya fito sosai duk ta rame Dan tasa son Sardauna aranta sosai hajiya hafsat ta kalleta” hmmm shukurah wlh idan na kalleki wani irin bakin ciki nakeji kin cucemu kin bata mana sunan zuri’a kinbi son zuciyarki takai ki ta baroki yanzu wa gari ya waya kinci sa’ama abokin badala taki na sonki kuka ta fashe dashi ta rungume uwar tata tana mai Kara nadama gashi son Sardauna na azalzalar zuciyarta mik’ewa tayi ta nufi bedroom d’inta ta zauna ta dauki wayarta ta shiga gun madanar lambobi ta danna number Sardauna tana hawaye lokacin Sardauna ya gama duba marasa lafiya tiyata gareshi amma Sam bashida nutsuwa muguwar Sha’awa ta Addabeshi yashama maganin abanza sai matse matse yakeyi yana lumshe mayatattun idanunwansa lokacin da kiran mashakura ya shigo wayar Sardauna Zaune yake ah Kayataccen Office d’insa yana dafe da kansa yana shan sigari sai feso hayakin yake baki da hanci yasha tafi Kara bakwai amma bayada nutsuwa har zufa take ketowa daga goshinsa yanajin kiran yaki ko bude idanunsa bare ya daga har so uku aka kira

idanunsa ya bude ya dauki wata wayar cikin rawar jiki yai dailing number Nisha lokacin ta gaji da kukanta ta zubawa zee idanu tarasa haushinta takeji ko akasin haka taji ringing d’in wayarta screen d’in wayar ta kalla taga Sardauna ne dauka tayi ta kara akunnenta muryarta asark’e tace”hello sweetheart” My Neesher please na kasa nutsuwa nayi aiki ki shirya zanzo yanzu kije part DINA kijirani banason musu kuma idan kinsan daga na fara zaki faramun kuka to wlh fadamun gaskiya sai na hakura idan kin kashe mijinki abin sonki ai kin huta? iya rikicewa Nisha ta rikice sai zaro idanu takeyi ta dake muryata na rawa tace”to my Dr sai kazo please kabar zancan mutuwa mijina zo kayi abunka? murmushi ya saki ya tsinke.Kiran ya tura hannuwansa cikin sumar kansa yana shafawa ya lumshe idanu kiransa mashakura ta sake idanu ya bude ganin number ba suna yasa yaki dauka ya Mike agagauce ya kwashe wayoyinsa Kenan yaji ana
knocking d’in kofar banza yayi yaki magana saida sukayi sau uku daket yace waye ya fada yana daukar makullan motarsa ya nufo kofar ya bude Ahmed ne da bandar hararasu yayi” malamai lafiya dai ko? kallonsa sukayi cike da mamaki bandar yace”haba abokina bamu gankaba daddy yace ka fito aiki muka biyu mu gaisheka baki ya tab’e yace” eh nazo aiki ai kuma daga gun aikin kuka biyo to muje na gode Ahmed ya hararesa yana k’ok’arin shiga Sardauna yace”dallah can malam muje kasan irin uzirin da nake ciki muje wlh amugun matse nake? Ahmed yace”kana nufin kashinen bazakayi anan ba sai ka kaishi gida da karfin tsiya Sardauna ya turasu waje ya murzawa kofar key yay murmushi yana musu wani shegen kallo yace”ku har yanzu yarane bazaku ganeba idan mai mata yace amatse yake bandar ya zaro idanu yana kallon Sardauna Ahmed yay kansa yana cewa”to wlh ba inda zaka

Je ka mutu ma dan rainin hankali ka koyi fitina da jaraba wlh ina tausayin Neesha da gudu ya fice ya barsu dan yasan Ahmed sai ya bata masa lokaci karo sukayi da Ruma ganin Sardauna ne ta makaleshi ta rungumeshi gam tanajin muguwar sha’awarsa da sonsa idanu ya zaro ya ingijeta zata fadi ya tarota ya wanka mata mari har biyu ya hankadata saida ta fadi k’asa wanwar ya nunata da dan yatsa” kiyi hankali zan koraki daga hospital DINA yar iska jikina ko mace mai kamun kai ba kowaceba takeda sa’ar tabani wlh magana kika sakemun abakin aikinki banza jaka kawai ya fice ransa ab’ace yana wannan shegen takun NASA na isa da kasaita Ruma duk da ba kowa agurin jitayi ta tozarta ta Mike tana hawaye dan Allah ya jarabeta da son Sardauna tanason katun takarsa da nuna jiji da kai tasan zaiyi fawa tasan zai jiyar da mace dadi fashewa tayi da kuka ta nufi wani room tana cewa “wlh Sardauna ina sonka da komai naka sai nasameka koda rana dayane wlh sai nasan yada nayi na sameka su Ahmed da suka ISO daide gun suka jita tana kuka tana sambatu kai suka girgiza bandar yace” wlh kuwa kinada aiki indai Sardauna ne Ahmed yaja tsaki”nifa wannan kallon mahaukaciya nake mata lokacin da suka fito harabar asibitin Sardauna ya shiga motarsa ya figeta aguje ya nufi get kai suka girgiza suma suka shiga motocinsu suka bishi lokacin an bude masa ya fice ya harbata kan titi ransa ab’ace yake driving sai uban gudu yake shararawa ya kunna sigari yana busa burinsa ya isa gida yajishi ya shigi Nisha bangaran Nisha kuwa bayan Sardauna ya tsinke wayar ta Mike tana hawaye tace” na shiga uku Abu yazama kamar cin tuwo yanzu haka inajin zafi agabana ga bakin cikin kishiyar Dole da za’amun bathroom ta shiga ta wanko fuskarta ta fito ta dan gyara ta fesa turaren ummi ta kalli zee tana baccinta kanta taje ta tsaya” yar uwata dan Allah kiyi dawo haiyacinki kice baki son mijin yayarki please karkiso Sardauna kinji wlh bazan iya barin duk macan da zata so Sardauna taji dadiba yanzu zan miki uziri nasan kina warkewa bazaki hada miji da yayarki ba kuma kawarki ba ta fada tana juyawa ta fice daga dakin tana fitowa ta isko duk sun tafi iyayan nasu sai ghaisha da ummi Raiyan da su tuwusai minata tace” Aisha ina zaki cikin inda inda tace” part d’in daddah zani na dawo wuff ta fice tana fita ta

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button