Hausa Novels

Zee Baby Book 1 Page 45

yaja suka tafi rungumsesa tayi”yayamu kayi kaji” bakomai Nisha na hakura ba maija da hukuncin Allah tana jiki’sa kawance har ya kawota gida saida ta shiga ya fice gun aiki sai kiransa akeyi awaya, tofa ahaka suka wuni zuciyoyinsu babu dadi mutuwar mahbeer ta dawo musu sabuwa Nishama haka ta wuni ranta babu dadi zee baby wuni tayi tana kiran sunan baby daket ummi ta bata abunci taci Tasha magani sai bacci zainab tausayin zee yasa ta wuni kuka. Sardauna tunda ya tafi bai dawoba sai bayan sallah isha’i lokacin zee tayi bacci ya shiga ya dubata ya fito daddy yace” Dr Sardauna yau ban ganka ba? rungumesa yayi ya masa kiss”daddy lokacin da nazo baka nan ya sakeshi Daddy na tafi mukwana lafiya yayi musu sallama ya tafi gidansa. Lokacin da yazo nisha tana parlo tana waya da Nadiya kawarta tana bata labarin zee tace tabari zatazo taji komai yafi awaya da sallama ya shigo Dan kofar batasa key ba ta kashe wayar ta Mike ta taresa hannunta ya kamo suka iso zama yayi yana maida numfashi “my Dr sannu kai ya d’aga yauwa nagaji yau bacci nakeji jeki hadomun coffee ya fada yana mik’ewa tashi tayi ta nufi kicin shikuma ya nufi bedroom tana shiga kitchen ta sake kiran Nadiya tanacewa”wlh ni nasan idan ta dawo haiyacinta bazata so Shiba saboda tasan hakan bai daceba my dear akwai hankali wlh na tsani Wanda zai shiga tsakanina da My Dr kowaye sai naga bayansa Dan haka ki ajiye hankalinki bazata samu Dr taba har abdan Dr Nawane ni daya barema inada yakinin zainab bazata so Sardauna tsorona wata shegiyar tasomun mijina Sardauna har ya shirya kwanciya ya fito Nisha bata fito ba yana kiranta shiru ya Mike ya nufi kitchen d’in ta zage sai zuba takeyi tana hada coffee sai ji tayi an rungumota ta baya ya juyo da ita yana sunsunata amutikar tsorace tace “sweetheart kajine abunda nace? ta fada tana raraba idanu……….. ✍????

 

*ZEE BABY*

[ad_2]

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button