Zee Baby Book 1 Page 47

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡
Bangaran Sardauna da Nisha suna zuwa gida kowa yayi part d’insa yayi wanka Nisha rigar bacci tasaka tayi kwanciyarta saman gado tana shawarwarin abinda zai fisheta yanzu tayi alkawalin watsar da komai har taga warkewar zainab taga wane irin karba zatawa mijinta gashi shima taga alamun baya son zainab din murmushi ta Saki tana juyi saman gado taji mutum ya rungumota da sauri ta zabura zata zauna ya sakar mata nauyinsa cikin wata irin murya yace”my Neesher kibani inyi kinji matata
Babynmu yana bukatar daddy ya fada ashagwab’e yana yamutsata cikin wani shegen salo yanayin yada ya mata magana da yada yake mata wani irin salonsa na musamman yasa ta kasa koda motsi cikin shaukin sonsa tace” my sweetheart kana tafiya da imanina. inajin dadin salonka Sonka karshene. azuciyata. bakinta ya kame yana mata wata irin tsotsa yana mulmula breast dinta biye masa tayi suna haukata junansu Dan yau wani irin salo yake mata ta zauce sai kalamai take fada masa kwanci ya gyara mata yayi Addu’a ya shiga inda yafi bukata yau ni’ima take fitarwa saboda irin abubuwan da salma tasata tanaci ba dare ba rana Sardauna yanaji dadinta sosai zagewa yayi yana aiki babu wasa yana mata yan hirarakin da ya saba mata na tambayoyi tana amsawa cikin kukan dadi har wucin awa daya Nisha ta jure duk tayi release ga azabar zafin da, takeji Dan sukuwa yake susai ba dawasaba iya jigatuwa ta jigatu hawaye kawai take fitarwa ta kamkameshi Dan azaba, saida ya kwashe awa da minti Hamsin da uku cif cif yayi release zufa tana keto masa yana jikinta har yanzu ya sakar mata nauyinsa kusan minti biyu ya dagata ya mirgina gefe ya lumshe idanunsa shame shame tayi taja blanket ta rufe fuskarta tana danne kukanta ta goge hawayen fuskarta tana maida numfashi zaune ya tashi ya sabko k’asa ya nufi bathroom ruwan gumi ya hada mata ya, dawo ya janye blanket ya dauketa” my Neeshr yau wlh kinsani farin Allah ya miki Albarka murmushi ta kakalo ta Shafi fuskarsa” mijina barimun godiya kaida abunka idanma baka gamsuba musake. kiss ya sakar mata yana murmushi ya
shige toilet da ita ya nasata cikin bahon ruwan ya kunna shower yayi wankan tsarki ya daura towel ya fice ai yana fita ta fashe da kuka” wayyo ni Aisha wannan jarabar ta isheni gaba gaba kasheni zaiyi kakama cin Abu ba gajiya ina dalili haka ta Mike tayi wankan tsarki tana rusar kuka gabanta sai zugi yake mata ta daura towel ta fito Sardauna baya dakin baki ta tab’e ta kalli agogon bango taga biyar Saura basuyi sallah la’asar ba agaguce tasa kaya ta shimfida darduma ta tayar da sallah. Sardauna na fita shima mai ya shafa ya zura jallabiya ya shimfida Dadduma ya tayar da sallah. bayan yagama saida ya nemi yafiyar Allah Akan makara da yayi yin sallah yakai goshinsa k’asa yana Sujada yajima sosai kafin ya dago yana Addu’a ya Mike ya cire jallabiyar ya saka 3quarter da short ya fesa turare ya dauki wayoyinsa ya fito parlo Nisha tana zaune da cinyar kaza ahannunta tanaci kusanta ya zauna. “my Neesher babu bismillah ma.? murmushi ta Saki ta yago ta kai masa bakinsa kai ya kauda jikinsa ta kwanto” my Dr kayi kyau sosai murmushi ya Saki ya tura hannunsa cikin rigarta ya shafo cikinta ya dawo kirjinta ya shafarsu ahankali shigewa jikinsa tayi ta lumshe idanunta yana murza mata breast d’inta jin tana amsar sakonsa ya janye rigarta da Sauri ta janye jikinta tana dariya ta Mike tana, yagar cinyar kazar” my Dr bari na hadoma coffee mai dadi murmushi yayi ya Mike. da gudu ta shiga kitchen kai ya girgiza ya koma ya zauna wayarsa ta dauki ringing screen d’in wayar ya kalla yaga Dr Nabeel da Sauri ya dauki wayar yay picking ya Kara akunne. ” hello Dr ya dai” Dr kayi Sauri jikin Ameer Hafizu ne yayi tsanani akidime Sardauna ya tashi yana tsinke kiran. “Nisha na fita sai na dawo ya kwashe wayoyinsa ya fice da ta fito har yakai kofar parlo” Allah maidoka lfy zama tayi tana shan coffeen.
Sardauna yana fita ya shiga mota ya kama hanyar hospital. hankalinsa atashe Dan yana tausayin yaron da iyayansa yaron yakai matakin karshe ba lallai bane ya rayu dandai komai daga Allah ne. shine mai rayawa shine mai kashewa. yana zuwa yayi parking ya fito ya rufe motar yayi cikin asibitin direct room din da yaron yake ya nufa yana shiga yaga mahaifiyar yaron na rusar kuka da gudu ya isa yaron na bulbula aman jini Sardauna ya shiga bashi temakon gagawa amma ina shakuwa biyu yayi cak numfashinsa ya tsaya idanu Sardauna ya rumtse da karfi ya bude ya kalli nabeel mahaifin yaron yace” ya mutu ko? Sardauna yace” saide Allah ya Baku hakuri Ameer ya cika tayaya yaro karami ya kamu da ciwon zuciya kuma Baku dauki matakiba tun da wuri Nan take mahaifiyar yaron ta fadi asume mijinta ya dauketa ya shimfide kan gado Sardauna ya shiga bata temakon gagawa tana farkawa Sardauna ya musu gaisuwa ya fice Dan wani irin tausayi suke bashi ga mutuwar yaron ta tsaya masa arai Office d’insa yaje ya zauna ya kunna sigari yanasha Sam yau yarasa irin yanayin da yake ciki dadi ko akasin haka.mik’ewa yayi ya fito ya nufi harabar hospital d’in. bangaran zee baby bata tashi ba sai kusan karfe biyar na yamma ummi tayi ta tashinta taki tashi wanka tayi sallah la’asar ta saka Riga da siket na atamfa ta fesa turare ta daure gashinta da ribbon ta fito parlo ba kowa ummi da ghaisha sun tafi gidan daddah sai nanah da nawwara suna kallon Tv tashar MBC 3 Zee ta zauna saman kujera tace” nawwara ina”ummi Raiyan da ghaisha babyna yazo.?” Anty zainab suna gidan daddah. baki ta turo ” ni bansan gidanba dariya suka mata. “Kai anty gashinan da kin fita mik’ewa tayi tsaye tace” to bari naje. ta nufi hanyar da taga kowa na shigowa ta bude ta fito ta fara tafiya kanta babu ko Dan kwali kuma ba’ayi katari ba ta hadu da kowa ma’aikatan gidan babu Wanda ya ganta wata yar karamr kofa ta hango can ta nufa dan naciki zai bude ya fita amma nawaje bazai budeba sai an bude masa ko yanada key da gudu tayi gun gun kofar lambu ta tsinkayo amma rashin sanin meye taki isa ita tsoroma gurin ya bata ta bude yar karamar kofar ta wuce kawai sai gata kofar gida motoci nata ficewa dariya tayi ganin motane nata wucewa tace” yanzu ina zanga ummi da ghaisha Anan jama’a sai kallon zukekiyar kyakyawar yar balarabiya sukeyi itako dariya take tana hirata ta nufo saman titin wata bakar mota ta tsaya gabanta ya janye glass d’in motar ya Saki murmushi idanu ta tsura masa tanaja da baya ” zainab ina zaki zo muje na kaiki gun babynki yana kiranki jin yace haka ta, dawo jikin motar tana dariya” to muje can gurin magani yake ko yana ina.? ” muje kigani. ya fadi yana murmushi ya bude mata motar ta shiga ya rufo yaja motar aguje yabar gurin………………✍????
[ad_2]