NOVELSUncategorized

AHUMAGGAH 28

「_*♡AHUMAGGAH????*_ 
 _The love triangle_ 


   _A nigerian historical fiction_             
   *WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_ 

     
 _Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._ 




_Bismillahirrahmanirrahim._ 

 _*Thank you very much special fans,good friends,hajiyas, momys,and the very humble writers that sympathise with me on ma recent ill health condition,i feel blessed.*_ 


_2⃣8⃣-friends reunite♡_



Acikin motar nasu ma a matse take,Banda jahan data matsa sai ta raka su babu abunda take daga ido tagani wanda zai sauya mata radadin datake ji azuciyan ta

Khaldun baya ma kula su ba dan baima hade mota daya dasu ba shikadai ake jansa ana shi motar yana biyo su daga baya

Da suka isa airpot taga lallai jahan tafiya zatayi ta barta dashi bata iya boye fargaban ta ba sai ta dai daure ta yi mata magana sosai akan subaya.

Jahan dai ta saurarae tane amna ita kanta bata gane komai daga abunda tace ba gani take kamar bahiyyan tana cikin tension,aure babban al’amari ne and this whole thing is new for her ahakan dai ta barshi ta shiga lallabata da maganganu masu sauki

Tace kar ki damu da subaya.. .she is very emotional, hala idan batayi hakan ba bazata iya rabuwa dake ba ne..i know how much she cherish you ni zan kula maki da ita and da ta sauko ita zata zo miki first visit a abuja! Ok?

Hakan yasa taji dan dama dama jahan ta bata wani warm and cormfoting hugs…sannan ta damka ta hannun shi with her eyes directly ode

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button