ALIYU GADANGA 1

*ALIYU GADANGA..!*
_(The Story of yuong soldeir man)_
Wattpad:Janafnancy12
*Hakkin mallaka:JANAFTY*????
*DEDICATED TO MY MOMMAH..,HAUWA .S.ZARIA(MMN USWAN)*
_Special gift to my Real Dota RAHMA????,Ladingo yar mutan Niger_
*Intelligent writer’s asso*✏
*Bismillahir Rahmanir Rahim in the Name of Allah,The most beneficient The most mercifull praise be to Allah lord of the words*
*Assalamu Alaikum my Janafty Real Fans,am Starting my new Novel,i ask Allah Subhannahu wata’ala to guide me Throught and make it Successful till the end,and the Story is a Fiction,duk Abunda mutum yagani ko ya cikaro dashi na Suna,ko na halayyah,kona gari,duk an sane don kawata lbri
*Chapter 1*
*GOMBE*
“””Ababban masallacin dake anguwan nan ta masu hali,wato *FEDERAL LOWCOST* Motocine suka cika anguwan Tundaga farkon farata har karshenta,layin mallacin kuwa babu matsaka tsinke saboda yadda motoci suka hada uban gowslow,kana kallon wajen zaka tabbatar da tabbas wani kusane agawannati yake Aure yau,dayake ranar takama Ranar karshen sati ne,wato asabar,Abunda zai baka mamaki,sojojin kasa ne wato army birjit awajen sanye da kakinsu suna mazurai,gefe daya kuma yan sanda ne,suma kamar anyi hayansu,sai gyara parking suke.
Tawagar ango ce tafara isowa