Labarai
Mahaifiyar Tinubu Ta Kasa Zama a London Ne Saboda Bata Jin Kiran Sallah – Kabiru Gombe
Mahaifiyar Tinubu Ta Kasa Zama a London Ne Saboda Bata Jin Kiran Sallah – Kabiru Gombe
Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan Watau Shiek Kabiru Gombe ya bayyana cewa Mahaifiyar Tinubu Ta Kasa Zama a London Ne Saboda Bata Jin Kiran Sallah
Sai dai kuma Farfesa anas kwankwason gama ya maida martani inda ya bayyana cewa” Amma Har Ta Iya zama Tana kallon Jikokinta suka zama Kiristoci ko ? Just! Malam Ya Kamata ku Gane, Yanzu fa An Wuce Wannan Gabar Da za’a Yaudari mutane Da sunan Addini Wajen Cimma Muradan Wasu
Kuna Da kima Da mutunci a Idanun Alumma, Bai kamata ku Biyewa son zuciya Wajen zubar Da kimar ku Ba.
Muna godia da Ziyartar wannan Shafi namu wanda yake kawo maku labarai da dumi duminsu Mungode