NOVELSUncategorized

KWARATA 44

???? —— 44
        Ina ƙoƙarin shiga ɗaki Nana ta taho wurina a firgice jikinta yana kyarma tace Uwar room zo kiji wani abun tashin hankali , a firgice na kalleta nace kai miye haka har kin bani tsoro wallahi , magana ƙasa² tace zo muje ƙofar gida tayi maganar tana jan hannuna har muka fito waje…


      Muna fita ta fara waige² irin yanda magulmata keyi idan zasuyi kilbibi , bayan ta tabbatar babu kowa tace da Amisty da Hafsa suna asibiti , a nutse nace meya samesu ne ? Ƙara matsowa kusa dani Nana tayi kamar zata koma cikin cikina tace gidan matar da suke zuwa…

    Meya faru a gidan ? Nana tace mijinta yazo ya samesu suna maɗigo , { Lesbian } Asma’un tana ganinshi ta fara kuka ashe sun manta basu rufe ƙofa ba ya rutsasu duk sun haye mishi mata , Asma’u tace ya rufa mata asiri tana cewa ita wallahi ba halinta bane cutarta kawai akayi tana bashi haƙuri , 

      Bai mata magana ba ya koma ya kulle ƙofa , bayan ya kullo ya dawo yace kiyi haƙuri my wife ba wani abu da zai faru sukadai yi miki haka ko ? Tace Eh yace tou koma gefe yanzun nan zan rama miki abinda sukayi miki , wayarshi ya ciro daga aljihu ya fara kiran abokanshi yana cewa suzo gidanshi yanzu akwai babban aiki kuma kowa ya shawo ta dubo ya taho dan yau a gidanshi za’ayi kwana ana wasan DANBE… shagon mada da shagon gwaggo zasu buga babbar lamba…

      Bayan ya gama waya ya hunce tare da jawo ƙarfar Hafsa yace kece kika sha mata nan ko ? Ya ƙarasa maganar tare da taɓa inda yaga tana ma matarshi , cikin kuka Hafsa tace dan Allah kayi haƙuri tsautsayi ne , mijin Asma’u yace ai nima tsautsauyin zan nuna miki , Hafsa zata sake magana ya haɗe bakinshi da nata , wata irin ƙara Asma’u tayi ba tare daya kalleta ba yace Swry madam rama miki zanyi….

Cikin kuka Asma’u tace dan Allah kar kayi , har yanzu bai kalleta ba yace tou ni banza ne inzo in samu wasu na ƙwaƙulemin mata in barsu su tafi a haka ai wallahi ko waccensu saina bata tukwuici , kowa a cikinsu sai taji nauhi na , ihu Asma’u takeyi tana ba mijinta haƙuri baya ji kuma baya gani , kusa dashi ta matsa ta riƙoshi wani irin mari yayi mata wanda yasa tayi zaman dirshen dole a katsa ,

     Haka ya farke Hafsa tas kuma bashi ne farko ba shima akan hanyar wani yabi ya wuce , bayan ya gama ya jawo Amisty itama ya kaita , yana gamawa da Amisty ya sake jawo Hafsa saidai ya zagaya ko waccen su so 3 sannan abokanshi suka shigo suma sukaji yanda kowa keji , bayan sun gama yace itama Asma’u suyi mata , ke a gidan dai haka aka kwana bala’e ana zagaye ² har gari ya waye , da safe kuma ya bawa Asma’u saki 3 gaba ɗaya , kai naga cikakkin KWARATA…

      Wato a gabanki akayi komai kenan ko ? Na tambayi Nana , tace a , a ina ni ayi a gabana ? Ita Amisty tamin waya na taro musu mai napep , dani dasu Zalifa mukaje dan har muka isa asibiti Hafsa bata farko ba , itama Asma’u taji jiki sosai dake Amisty jar wuya ce ita bata wani damu ba ,

     Shiru nayi ina kallon Nana zuwa wani lokaci nace mata miye wasan DANBE… ? Nana tace wani sabon iskanci ne maza ke zuwa su saka kuɗi a jera musu layin mata , ko wane namiji zaibi mace goma wanda yakai ba tare daya gajiya ba kuma ya gamsar da ko wace a cikinsu tou dama kuɗi ake zubawa , idan ko wace ta samu biyan buƙata kuma namiji bai huta ba tou wannan miliyoyin kuɗin nashi ne shi zai lashe su  , tou ai irin DANBEN… mijin Asma’u yakeyi, shine sana’arshi…

   Haka nan naji raina ya ɓaci wato Dikko kallo yake zuwa shima shi yasa naji yana cewa Saminu a wurin wasan danbe ya haɗu da wata ya bita baisan matar aure bace ba ,

     Cike da ɓacin rai na koma cikin gida , ina shiga ɗakina na ɗauki wayata na fara kiran lambar Dikko , na kirashi yafi sau a irga amma bai ɗauka ba , zuciyata tacemin yana can kallon Danbe , raina ɓace na koma ƙofar gida na ɗauki mota ta na ibi hanyar goruba road , dan nasan irin wannan lokacin suna can suna kallon kwallo , 10:29pm na isa , inayin horn aka buɗemin get na shige…

     Motoci sunfi goma a harabar gidan , dama nabar wasu a waje ma , cike da ɓacin rai na sauko ko ganin gabana banayi na tun kari palon , ashe ina fitowa mota ya ganni dan haka ya taso da sauri dan ya tareni , a bakin ƙofa ya tsaya ya raba hannunwa shi ya tare ni , kwantar da kanshi saman kafaɗarshi ta dama yace An mata lafiya ? 

     Cikin ɓacin rai nace ashe kai ɗan iska ne , da sauri ya buɗe bakinshi cikin yanayi mamaki yace me kuma yayi zafi haka ? Nace ban sani ba , ɗan buɗe idanuwanshi yayi sosai yace tou ai kin bani dunƙule bansan abinda nayi miki ba , kince ni ɗan iska ne nace me akayi kuma kince baki sani ba , 

     Rufe idanuwana nayi hawaye na zubowa nace ashe danben ranar nan da kake magana iskanci ne , dariya Dikko yayi tare da sauko hannayen shi daga inda ya ɗorasu , jan hannu na yayi muka koma cikin mota ta , bayan mun zauna yace waye ya faɗa miki ? Banyi munafinci ba na kwashe kaf na zayyanawa Dikko labarin da Nana ta bani , dariya yayi sosai yace tou ni bana zuwa kallon danbe ban taɓa zuwa ba , ina da labari dai kuma abinda yasa kikaji nayi maganar danben a waccan rana shi Saminun abokina ne , kuma shine ya kirani yake faɗamin abinda ya faru dashi , kuma nace kizo muje kikace baza ki ba , da wannan abun yasa kika taho ? Da Allah baisa na ganki na tareki ba da haka zaki zo ki ɓara maganar gaban mutane ?

    Tou ni ban taɓa kallon danbe kowa ba sai nawa da naki , kuma ina addu’a ubangiji ya tabbatar min dake a matsayin mata ta naci gaba da miki kina alfahari dani , yanzu kin yadda kinajin soyayya ta ko ? Ya ƙarasa maganar yana leƙo fuskata , kauda kaina nayi saboda kunya , Dikko yace kinga kinyi kuka dan kina tunani DK n ki yana zuwa kallon danbe , ki kwantar da hankalinki Dikko naki ne ke ɗaya da izinin ubangiji , ni bana zarginki har abadan duniya anma dan Allah karki sake ki bari zuciya da sharrin shaiɗan yasa aimin wasan danbe dake , ni ɗaya tak na isheki bana gajiya kuma bazan taɓa gajiya dake ba har ƙarshen numfashi na ,

     Kwantar da fuska ta nayi saman sitiyari nace to me yasa gwamnati baza ta hana wannan saɓon ba ? Dikko yace tou waye yasan sunayi ? Bayan sun ɓoye babu wanda yasan inda suke sai su kaɗai , muna tare dasu muna cuɗanya bamu sansu ba tunda ba rubutawa akeyi a jikin mutum ba , yanzu dani dake da muka ɓoye mukayi waye ya sani ? Babu wanda ya sani daga ni sai ke sai Allahn daya haliccemu kuma kullum ina neman ya gafarta min kuma ai kin yafemin An mata ko ?

     Shiru nayi banyi magana ba , kallon agogon hannunshi yayi yace kizo ki tafi gida dare yayi ya ƙarasa maganar yana ƙoƙarin fita daga motar , nidai bana so ya tafi banƙi mun kwana muna magana ba , dan wallahi maganar Dikko daɗi gareta ga sa natsuwa wani irin harshe yake amfani dashi wurin magana nidai tunda nake ban taɓajin irin yanayin maganarshi ba , amma shi na lura baya san yana daɗewa tare dani , ƙara maido maganar baya nayi cewa ,

Tou baka san Saminu ba , yace An mata ƙungiya ce fa , kuma daga jin irin kuɗaɗen da ake zubawa ai kinsan ba talakawa bane ba , can matsalarsu suyi rayuwarsu muyi namu rayuwar manta da sha’anin wasan danbe kin fara so na yanzu ko ? Shiru nayi , yace tou nidai ina sanki kuma kullum saina faɗa ,

Maganar abokinshi naji yana cewa DK wace “yar yarinya ce ka ƙurmusa a mota ? Fita yayi yana cewa An mata ce zo ku gaisa da ita , a tadai zo ta gaisheni baka faɗa mata ni yayanka bane ? Ya ƙarasa maganar yana zama saman bayan mota , ba tare daya bashi ansa ba ya maidai fuskarshi kamar yadda take wato ya ɗaure tare da rufe murfin motana yana cewa Allah ya tsare hanya ,

      Kunna mota ta nayi zan fita , gaba ɗaya mazan dake palon suka fito suna cewa mai gadi karka buɗe yau sai munga “yar matan da yake ɓoyewa , cikin ɓacin rai Dikko yace kai buɗe mata hanya ta wuce , da sauri ya fara ƙoƙarin buɗewa su kuma suna cewa idan ka bari ta fita bamu ganta ba wallahi ubanka zamuci , Dikko yace wai da Allah mi yasa kukeyin abu wani iri ? Koma ce mana kayi mahaukata wallahi sai mun ganta ,

      Dikko yace ashe kuwa zakuyi kaffara , kallon mai gadin yayi cikin tsananin fushi yace na rantse da girman Allah ka buɗe get in nan idan kuma baka buɗe ba na rantse da wanda rayuwata ke hannunshi saina taka ka da mota in take ka mutu kamar ɓera kuma babu abinda za’ayi na kashe banza , sanin hali yafi sanin kama , da sauri ya buɗe get in duk zagin da ake mishi ni kuma na fice da da gudu…

     Sultana tana fita sukayi kanshi suna zagi dan ubanka ba cewa mukayi karka buɗe mata ba ? Mu da bama bi takanka da mota ko ? Faffala mishi mari kowa yayi sannan suka bi bayan Dikko daya koma palo ya kira Sultana yace karta sake zuwa idan tana san ganinshi zaizo ya sameta ko tana ina , tace insha Allah , bayan ya gama wayar yace hmm An mata ta rainani , bata ganin girmana ko kaɗan , tacemin ɗan iska munafiki hada mari , idanma ban auri yarinyar nan ba ai ta gama dani duk lokacin data ganni tana min kallon sakarai na nasha dakai , duk borinki na waje ne bari dai in lallaɓaki kizo hannu zaki gane ruwa ba sa’ar kwando bane…

       Saida na biya ta majalissa akacemin Babana sun tafi wasan caca , raina ya ɓaci naji banji daɗi ba ace daga fara fitowarshi harya fara zuwa caca , ƙaraurawar kaina ta buga dan haka na manta da ɓacin rai nayi gida abina…

       Washe gari ranar asabar tunda safe Mamy tazo gidanmu , kuma har yanzu Babana bai dawo ba , da murna na tareta muka shige ɗaki abunmu , bayan mun gaisa ta tambayeni na tuno abinda zan faɗa mata ranar laraba data zo ? Nace mata Eh , wayar na ɗauko na bata nayi mata dukkan bayani amma ban faɗa mata Dikko bane ba ,

     Layin kawai ta cire daga cikin wayar ta bani wayar ta saka layin a jaka , nace da Allah Mamy wai da gaske kina da aure ? Tace ina da aure Sultana , nace keko me yaja miki bin mazan waje ? Bayan ga naki a gida ? Naga wasu ma basu samun ƙoshi ɗaya a bayan wasu shekaru { wanda basu da mazaje , basu da masu kwantar musu ko sauke musu sha’awarsu } kuma sunayin haƙuri keko naga kamar kin girtse da yawa…

     Kici abincin gidanku kuma kici na gidan wasu , murmushi Mamy tayi tare da cewa aike yarinya ce bakya gane inda aka dosa gashi kuma kwalwarki tana tafiyar ɗimuwar rabin sa’a , murmushi nayi tare da cewa gaskiya ne inajin ƙaraurawar hauka tana bugamin duk bayan wasu “yan mintuka , Mamy tace da yanda idanuwanki da zuciyarki suke ganewa haka kanki ke ja da anyi alfahari dake , kauda kaina nayi gefe nace kwantar da hankalinki ina da ayyuka ne a gabana amma nasan komai zai warware ,

       Mamy tace Allah yasa , zatayi magana kiran Hafsa ya shigo wayarta , ɗauka tayi tare da cewa Hafsa ya jiki cikin murna Hafsa tace Aunty ai jiki ya warke matar Dikko ta mutu , shegiya an gaji da ƙwaƙwar duniya an tafi anya mayyar matar nan baza tayowa mutane fatalwa ba ,

      Mamy tace innalillahi wa’inna ilaihir raji’un , ke waye ya faɗa miki ne ? Tace Mom ina taje ganinta safiyar nan tana can ma ta rasu amma tace Dikko yaji mutuwar saboda yana zaune kusa da ita tana bashi labarin abinda ya faru da ita bata gama bashi labarin ba ta zuge gilashi ta kama gabanta ,

      Tou Allah ya jiƙanta ubangiji yasa mu cika da imani ya kyautata namu ƙarshen idan ajalinmu yazo amin , Hafsa tace yanzu tashin hankalina kuma ɗaya kinaji saura sati ɗaya a daura mishi aure , Mamy tace Hafsa bari anjima zamuyi magana , tana faɗin haka ta kashe wayarta ,

      Wayoyin mutane ta fara kira tana tambayar da gaske ne matar Dikko ta rasu ? Abunka da masu jaha magana ta karaɗe kaf gari , kowa Mamy ta tambaya sai yace mata Eh ta rasu , kallona Mamy tayi tace kodai maganar mutane ta tabbata ? Nace me mutanen suke cewa ne ? Ƙasa² da murya tace kinsan kuɗin gwamna suna firgita al’ummar , ɗanshi kuma ya taso da ƙarfin dukiyar da ubanshi kanshi abun tsoro yake bashi , 

     Anyi itifaƙi kaf gwamnonin nigeria babu mai kuɗinshi ,  danshi tunin duniya dama yayi kuɗinshi ba’a siyasa ya samesu ba , siyasa daya shiga kawai neman suna yasa ya shigeta amma badai kuɗi ba , to shi kanshi daya haifi Dikkon yana tsoron dukiyar shi , mutane cewa akayi wai ɗan nashi matsafi ne , dama tunda matarshi ta fara rashin lafiya akace ya tsafeta mutuwa zatayi , 

    Wata irin mummunar faɗuwar gaba naji , yayin da zuciyata tace ki rufe idonki ko sau ɗaya ne kiyiwa Dikko adalci Sultana , rufe idona nayi gaba ɗaya a halin Dikko babu ɗaya na zaɓe , Mamy tace da zan baki labari amma gaskiya tashi zanyi na sake dawowa , nace tou , har ƙofar gida nayi mata rakiya saida ta tafi na dawo gida ,

    Tunda Mamy ta tafi nake saƙawa nake warware , me yasa Dikko ya zaɓi tsafi ? Me zaiyi da kuɗi dattin duniya da za’a koma ga Allah a barsu a duniya ? Tsikar jikina sai tashi takeyi , 

    Har akayi kwana bakwai da mutuwar Sadiya ban daina tunanin maganar nan ba , Dikko kuwa ya kirani har bansan adadin kiran ba amma naƙi ɗaukar waya , daga ƙarshe ma kashe wayar nayi gaba ɗaya ,

         Marecen yau kuwa ina ƙofar gida duk abin duniya ya dameni na rasa ina zan saka rayuwata naji sanyi , tunani ya dameni na babu gaira babu dalili , tsayuwar mota a gabana tasa na ɗago kaina da sauri dan a tunani na Baba ne , Dikko ne dan haka na tashi da sauri a daidai lokacin daya sauko daga saman mota , yana fitowa na taga ƙafa ina ƙoƙarin rugawa , a zuciyata nace an cuci sunna gaskiya ga gemu ga tambarin sallah wallahi ka ɓata kyanka ,

    Ya kusa isowa inda nake na ruga da gudu ina wayyo Allahna…… 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button