NOVELSUncategorized
RAGGON MIJI 21-25

*PAGE* 2⃣1⃣
Suka amsa atare itada Mubarak faseelat tace “sannu da zuwa”
Yace “yawwa ya gidan? “
Tace “lpya lau “
Khalil yace “a, a abokina kaine a gidannamu”
Mubarak yace “ina wuni “
Khalil yace “lpy lau, yasu ummi ?”
Mubarak yace “suna lpya “
Khalil yace “madalla “yana kallon yanda suke cin abincin sosai abun ya burgeshi, ya wuce daki ya rage kayan jikinshi ya shiga toilet,
Faseelat bata tashi ba seda ta koshi cin da sukeyi da Mubarak yasa takarajin dadin abincin sannan ta ajiye cokalin ta mike ta dauki tray din ta kaimishi daki, har lokacin be fito ba, tana ajiyewa tafito suka cigaba da firarsu da dan auta,
Khalil yana fitowa ya zauna cin abincin koda yabude bowl din cow slow din ya meda ya rufe ,saboda be taba ci ba donshi dan gargajiya ne, ya zuba shinkafar shi da wake yacika cikinshi saboda yaji dadin girkin ya kora da ruwa ya dan kishingida,
Se karfe ukku Mubarak ya tafi sannan shima khalil ya fito ya koma shago,
Itako faseelat bakaramin dadi take ji ba in bayanan hankalinta kwance taita charting dinta inko yana nan to duk se taji ta atakure,
*Bayan sati daya* har yau khalil be taba yunkurin kusantar faseelat ba saboda dandanan yake release da zaran ya tabata, ita kuma faseelat yanzu gabadaya batada walwala saboda a matse take ba ranar da bata ciwon mara shiko kullum se ya lagude ta wani lokaci ma se yana shago ya dawo ya lallaguda ya koma, wani mugu mugun haushin shi takeji, yanzu ko ya tabata bata jin dadi don tasan wahalar da zata sha,
A dan zaman da sukayi basu wata fira atare, kuma bawata soyayya zama suke kurum kuma kullum faseelat kara gano abinda bataso take a wurinshi, na farko de shi mutum ne me bin diddiki duk abinda ke faruwa agidan yana lura dashi, sannan duk yawancin abinda yake so ita faseelat batason su, kwata-kwata bayayin wani abu da ze burgetta, kuma yanada mako tun bayan kaji biyun da yakawo na amarci haryau be kara kawo wasu ba sede ya siyo jan nama ko kifi ayi miya dashi, dama wasu mazan da kashigo ciki shikenan, wani karin takaici se tusar da yake bugawa a gabanta hankalinshi kwance yayi ta barka tusa, to ba dole ba kullum wake kullum wake aidole arika tusa, dan dole faseelat ke kwana bedroom daya dashi,
Yanzu kusan kullum da ciwo take wuni da bakin ciki da haushi yau jumaa bayan yayi breakfast yace ta shirya karfe 12 ze dawo ya kaita gidan hjy ,in antaso masallaci ya kaita gidansu da marece se yaje ya dauketa,
Tana murna tace to ta tashi tana shiri da sauri,
Shi kuma ya fita, tana gama shiryawa taje ta dafa faten doya da wake saboda tai sauri tana gamawa tai wanka ta shirya, ta zauna jiran dawowar shi,
Wayarta dake kan center table ta jawo ta tsaya ta karewa wani new pic na fahad da ta dauko daga status din maman amira kallo sannan ta shiga what’s up, zuwa yanzu Sun matukar sabawa da maman amira dan yanzu baya ga charting har waya sunayi, ita kuma faseelat son fahad bakaramin damka yayi mata ba, baya ga kyanshi kullum maman amira cikin zuzuta mijinta take a group, tana ta yabonshi tana fadin wasu abubuwa da yawa a rayuwarshi, yanzu haka faseelat tasan mi ya fiso a rayuwarshi, tasan best drink nashi tasan best food nashi tasan style da yafiso,
ita maman amira batada labari a fili amma a chart akwai surutu kuma baruwanta taita fadin mijinta kaza mijinta kaza, ga dora pic nashi a status da bata dauka bakin komi ba,
faseelat ta shiga message da maman amira ta aiko mata “kawa muntafi china kiyi hakuri ban fadamiki ba nima bansan da tafiyar ba, maybe muyi 1 month sannan mu dawo, zanyi missing naki bye “
Faseelat se taji ba dadi ,taso suyi bankwana jiya baki tai tayi shiyasa bata samu damar hawa online ba, tai shiru tana tunanin rayuwarsu maman amira su kullum cikin tafiye tafiye suke yanzu suntafi bazata kara samun pic din fahad ba ,ta bata fuska tanajin haushi, ji tayi kamar ta kirata tayi mata bankwana se ta fasa tana tunanin sun riga Sun daga,
Ana haka sega khalil ya dawo ya yi sallama ya shigo room din ta tashi zaune ta gyaggyara zaman rigarta ta mike tsaye tace “ai na shirya bari na dauko hijab dita “
Shi ko yayi sototo yana kallonta bata taba sa kayan ba, riga da sket blue atamfa kugunnan ya fito sosai, nonuwan kuma Sun yo sama, saboda dan matsewar da rigar tayi, har tafara tafiya ya jawo hannunta ta fado kan jikinshi tasaki kuwwa, ya kure ta da kallo itama ta zuba mai ido tanajin haushi yanzu kuma kwalliyar tata ze bata kila,
Ya cigaba da kallonta dan zamannan da sukayi son faseelat yakara ninkuwa a ranshi fiye da can baya, taga de beda niyyar sakinta tafara mutsu mutsun kwacewa ,me makon ya saketa se yasa dayan hsnnunshi yakara zagaye ta,
Ta turo baki gaba “ni ka sakeni plssss “
Yana mata kallon love yace “shine zakiyi gayu haka? ki rikita ni bayan kinsan fita zamuyi “
Ta balla mai harara tana kara tunzuro baki yace “to yanzu mushiga in biya wannan tsadaddar kwalliyar,
Faseelat ta fiddo ido waje cikin ranta tace “ni nabani da khalil “
tadan tsuke fuska tace “kasaken plsss mutafi idan mundawo se kabiya “
Yace “to naji amma se kinmin kiss a nan”
Yanuna gefen kuncinshi,
faseelat ta kalli wurin tace “to sakarni ai sena kara tsawo sannan “
yana sakinta ta gudu daki, ya girgiza kai yana murmushi ta sako hijab dinta tafito tana sauri tai waje yabita da kallo yatashi ya bita,
Suna tafiya bame cewa komi har suka isa gidan tana sauka yayi parking suka shiga tare ,
Hjy na cikin wanki suka shigo tabisu da ido tanajin haushi tace “aaa maraba da amare “
Faseelat ta zukunna har kasa ta gaisheta, hjy ta amsa tana fadada faraarta,
faseelat Tawuce cikin dakin hjy ,sannan khalil yace “hjy wanki ake “
Tace “eh wlh na kwana biyu banyi ba shine nake rarragewa”
Sega faseelat tafito har ta ciro hijab tunda tafito hjy ta kafeta da ido ganin surarta me cike da tsari kamar ita tai kanta, shima khalil Ita yaketa kallo,
Faseelat na kawowa wurinsu ta ja sket dinta sama ta duka ta fara dauraye kayan da hjy ta saka a bokiti,
Hjy tace “faseelat kibarshi mana karki bata jikinki yanzu nagama “
Kan faseelat kasa tace “ki barni na karasa hjy rana tayi zafi, ki koma daki “
hjy tace “daga zuwanku to shikenan bari na rage wadanda suka bushe ki samu wurin shanya “
Khalil na gefe tunda faseelat ta duka rigarta ta zazzalo yake kallon breast nata, yanajin dadin yadda ta mutunta mahaifiyarshi,
hjy ta kalleshi tace “to kai ba masallaci zaka ba? Katashi ka tafi kar ka makara “
Ya dago yana sosa kai yamike yace “to Sena dawo “
Ya juya yana tafiya yana juyowa yana kallon faseelat, so daya ta dago taga yana kallonta takoma ta duke ta cigaba da wankinta,
Hjy na kallonshi tace aranta “wawan banza kawai se wannan abu yake ko kunya beji “
Ta juya daki tana gama linke kayan ta shiga wanka shaf shaf faseelat tagama wankin ta shigo dakin tana daga kai taga duk yana ta tashi ta dauko duster ta sharo ta tayi yan kakkabe kakkabe ta share dakin tai moping tasaki labulaye ta fiddo wata madarar turare daga jikarta ta goggo a kujerun dakin,
Nan da nan dakin ya cika da kamshi ta koma waje tayo alwala ta dawo tana diba agogo har 2pm tayi ta bude jikarta takara yin makeup ta kabbara salla, hjy na fitowa falon taji kamshi ya kacame koina gashi se walkiya yake har wani extra iska ke kadawa a dakin hjy tai murmushi saboda taji dadi a ranta ta wuce kitchen takawo wa faseelat abinci faseelat taki ci, ana cikin haka sega khalil ta tashi suka fita bayan hjy tamata kyautar sabullai,
Suna cikin tafiya yajuya wurinta yace “ki shirya anjima karfe 6 zanzo mutafi”
tace “to naji “tana kauda fuska gefe
Bayan sun isa har ciki khalil ya shiga ya gaida ummi sannan ya tafi faseelat se murna take su abul da ishak suka shigo suka zauna anata labari laasar nayi ummi takira faseelat daki tana kallonta tace “yanaga duk kin fada? “
faseelat ta kalli kanta tace “bakomi “
Ummi tace “lpya de kuke ko? “
Faseelat tace “eh “
Ummi tace “to aita ladabi da biyayya da hakuri kuma kirika kula da kanki, yanzu ma ga wata gumba nan tunda kikace zakuzo na hada maki ita, anshi ki shanye,”
Faseelat ta amsa tai kasake don bataso ta jawowa kanta matsala
ummi tace “kisha mana kinyi tsaye, jira ma kinashan wadancan da aka kaimiki ko ajiyarsu kawai kike?”
faseelat tace “…..
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*PAGE* 2⃣2⃣
*aslm, masoya na wadanda sukai paying namayar musu Nagode sosai Allah yabar soyayya,wadanda suka barmin kudinsu kuma ina matukar godiya kun nuna mun duk soyayya Allah yakara maku budi,*
*ina makaranta ragon miji wadanda basuiya biyan kudi dan su karanta, to kuzo ku karanta gashi ya zama free, kowane lokaci wani nacin albarkacin wani zan karasa novel dinnan ne saboda real fans dina, ina wadanda ke zagina ina wadanda suka ci mutunci na, kuma kuzo ku karanta dama rayuwa tagaji haka Allah ya kyauta*
*bazan cigaba da ansar kudin real fans dina ba wasu kuma na karantawa a free ba shiyasa na medashi free da masoyana da makiyana duk ina sonku*
*kuzo kutayani ci plsss ???? it’s now for free????*
Faseelat tace “eh Inasha” tana zumbura baki gaba,
Ummi ta kalleta tana nazarinta tace “Allah yasa dagaske ne, in kinki sha ma kanki kikawa don yanzu mata suntashi tsaye ko kana da kyau ka kara da wanka “
Faseelat tai shiru tana tunani rabonta da shan haki tun wan shekaren da aka kaita, yanzu ummi ma ta tuna mata data koma zata aikawa makobtanta tallan kayan gwara ta sai dasu kawai ta amshi kudinta ,
Tana gama tunanin ta kalli ummi taga ita take kallo tai sauri ta kafa kofin ta shanye gumbar tass sannan ta aje ,ummi tace “ko kefa yanzu ga wasu ma nan nasiyo miki ki cigaba da sha “ta ajiye mata wata bakar leda agabanta cike damm da kayan mata, faseelat tai sauri ta dago ta kalli ummi se kuma tai shiru,
Suna nan kafin yazo daukarta har taiwa su ummi abincin dare sannan tai wanka, tana cikin yin shafa taji wayarta na ringing tana dubawa taga shine ta dauka yace “kifito mu tafi”
tace “ganinan zuwa”
Ta ajiye wayar ta jawo hijab ta saka tafito tace “ummi natafi har yazo “
Ummi tace “Allah yakiyaye to se kun kara lekemu Allah yamuku albarka “
Faseelat tace “amin” ta fita, ummi tai murmushi yanzu wasai take jinta, tunda ta aurar da faseelat hankalinta ya kwanta.
Faseelat nafita taganshi zaune kan babur dinshi, taje ta hau, yaja suka tafi gida yana ajiyeta be ko shiga gidanba ya juya, ita kuma ta shiga gidan tana cire hijab ta leme kan gado yanzu ba abunda zatayi tunda abincin da tayi tazarce ne, ta jawo wayarta ta bude pic din muradinta wato fahad, kwata kwata bata gajiya da kallon pic dinshi ita kanta har mamaki takeyi yanda take wuni kallonshi amma bata gajiya ga wata irin shaawar shi da takeyi tanaji kamar takai kanta wurinshi, ta kure picture dinshi da kallo nan take taji shaawa ta dabaibayeta ga yanda take ga kuma maganin da tasha yanzu kallon pic dinshi yakara zuzuta wutar shaawar tata don haka ta ajiye wayar tana nishi tai kwance ruf da ciki, tana cije lebo batasan ya zatayi ba amma ji take in har baa kusanceta yau ba zata iya fadawa wani hali, tana ta tunani har bacci ya dauketa bacci me nauyi dan bata farka ba har khalil ya dawo, ya ganta leme kan bed tana bacci da alamu ko sallar Maghreb batai ba, ya matsa yafara bubbuga gefen katifar ta bude idonta da sukayi jawur ta kalleshi yace “ki tashi kiyi salla yanzu fa karfe 9 :40pm “
ta yunkura tatashi cike da jin haushi ya katsemata jin dadinta, mafarki takeyi suna sex itada rabin ran amma yazo ya tada ta, ta tashi tana layi ta fara tube kaya tana wurgasu kan bed din seda ya rage saura bra da pant sannan Tai hanyar toilet din tana tafiya kamar yar maye, kamar status haka khalil ya zama gabadaya tsikar jikinshi ta mike manhood dinsa ya mike, ya tallabo ke yarsa da hannu yana cije baki, kamar yabita toilet din yakeji, ji yayi cikinshi na neman abinci hakan yasa ya juya ya fita falo, yayi serving kanshi ya zauna yana ci.
Tana shiga toilet tai wankan tsarki tanata cije lebo gaskiya maganin da ummi tabata yana aiki sosai don jinta take kamar ba ita ba yadda takeji yau is different from always, ta samu ta warwatsa tafito, tasaka doguwar riga tai sallolin da ke kanta, tana gamawa ta yakice abayar da rigar ta dauko wata sleeping gownt tasaka rigar very transparent ce komi available ta tsaya ta kalli kanta a madubi komi ya bayyana, takure kanta da kallo yau de ita zataiwa khalil tayin kanta ko da beyi niyyar kusantar ta ba she had fade up, ta sa hannu ta sabule bra dinta wannan yasa gabadaya breast dinta suka bayyana suna a mike, a rigar kan nipples dinta ma duk suntashi, ta dauko wani perfumes da ummi tasiya kusan 20,000 ta bulbulashi a jikinta tana Cat walk ta fita falo,
Khalil har yagama cin abincinsa yana zaune yana kallo to ba dole yayi saurin gamawa ba yadda yakecin abincinsa kamar zaa kwace masa yake yi,
kusan suman zaune yayi lokacin da idonsa ya sauka kan ta ga wani mugun kamshi da takeyi se karairaya take komi nata na motsi,
Ta samu wuri ta zauna tana kallonshi yau de she hope ze kashemata kishirwar da tadade tana fama daita, ta dan sakarmishi murmushi wadda tasa seda khalil ya Saki dogon numfashi, sannan ta meda kallonta kan TV, yau de suna da nepa gabadaya komi Nata yake kallo tuni jikinshi yafara rawa, ya tashi dasauri ya koma kan kujerar da take zaune 2seater,
sede faseelat taji mutum yana yawo da hannunshi kan soft body nata, yanayi ne cike da salo dandanan taji jiknta na yammmm, yammmm ta jiyo ta na kallonshi tana lumshe eyes,
adan haukace yana shash shafata yace “bazaki ci abinci ba NE? “
Ta daga kai tana gantsaro kirji jin hannunshi kan nipple dinta yace “muje ciki ko? “
Ta daga mishi kai da sauri, yace “OK bari na kulle gida wait for me in the bedroom”
Ya tashi ya fita faseelat tabishi da ido feeling like ta kamoshi kar ya fitan, ta tashi ta shiga bedroom tai kwance tana jin yadda prvt part dinta ke zubar da ruwa,
Sauri sauri ya rufe gidan ya dawo ya kulle falon ya kashe wuta da TV ya wuce ciki,
yana shiga ya hangota kan bed jikinshi na rawa ya kashe haske ya zare dan boxer din da ke jikinshi ya haye gadon, tanajin ya hau ta tashi zaune he didn’t ask her amma ita da kanta ta cire rigar jikinta ta sabule pant din jikinta, ya rungume ta yana fidda numfashi yau ne suka fara having body contact skin to skin, sunsunarta yafara yi yanabi da halshe aduk sassan jikinta yana nishi abunda yake ma faseelat yakara hargitsa mata lissafin kwakwalwa tafita gabadaya a hayyacinta, suna zaune suke romancing juna gabadaya dukkansu tsotsar juna suke khalil hardasu sambatu saboda yadda faseelat ke bin kowace gaba tashi da kiss ga joystick ahannu tana massaging feeling that tana tare da fahad ne, wannan yasa ya haukace sambatu, “oh, wayyo dadi, uhhmm, ni nafi kowa, kece rayuwata faseelat, so… So “itako bata ma San abinda take ba, can zuwa yafara wani gurnani ya damke ta ajikinshi har seda kasusuwan jikinta suka amsa, ba arziki tabude ido jin wasu uwayen ruwa na bulbulowa saman hannunta lalle rahma tayi gaskiya da ta kirata sandar famfo ????????
Rasa abunyi tayi dan jikinta kamar anamata waiwayi takeji koina kaikayi yake mata more especially her prvt part, tana rungume dashi Byan 4 mnt ya saketa ya tashi ya shige toilet yayi wanka ya fito tuni faseelat ta juya mai baya tana hawaye, yayi tunanin tana bacci yahau gadon yakwanta tareda dora hannu kan cikinta, yanajin yadda kowace gaba ta jikinshi ke kara son faseelat itako ji tayi kamar ta wurgar da hannun daga kanta, tana ta hawaye cinyoyinta a matse har yaya barci can wajen 12am ta tashi tasaka rigarta tafita falo ta fara rusa kuka saboda yadda takejin kamar tai using wani abu a prvt part dinta,tashige tsakankani kujeru tagame kai da gwiwa tana kuka me cin rai,
Can cikin bacci khalil yaji sautin kuka sama sama ya bude ido yana laluben faseelat batanan dasauri ya diro daga kan gadon ya fita falo yana shiga ya ganta tana ta kuka tana zufa, jikinshi na makyarkyata ya karasa wurinta yana dora hannu kan jikinta ta dago tana kallonshi tanajin kamar ta daukeshi da mari, bakinshi na rawa yace “faseelat me yafaru?…..
Ina godiya masoyan buk dinnan kufito mu cigaba da ci as albarkacin albarkaci ????????
[7/12, 10:59 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*dedicated this page to spiffy,and rukayya isma’el thanks for the love and everything*
*PAGE2⃣3⃣*
Bata bashi amsa ba ta duke ta cigaba da kukanta, gabadaya ya rikice jikinshi na cigaba da rawa yace “faseelat magana nike miki baki lpya ne? “
Tai banza dashi ta cigaba da kukanta ya yi zaune yana kallonta, tana ta kuka kamar ranta ze fita shima se yafara hawaye, ita batasan ma yanayi ba can zuwa setaji sheshshekar kuka, tai sauri ta dago tana kallonshi ya dafe kai da hannu yanata kuka, wani malulu ya tokare mata makoshi ta tashi dasauri tai cikin daki tafada kan bed ta cigaba da rusa kuka Allah kadai yasan yadda takeji tagaji, tagaji kullum ta kwanta da miji a gado daya amma baya katabus kanshi kawai yasani be damu daita ba ,
Tana cikin kuka ya shigo dakin da ka kalleshi kasan yana cikin tashin hankali, kuma har lokacin yana kuka, ya samu ya hau kan gadon ya jawota jikinshi, yasa bayan hannu ya goge hawayen fuskarshi sannan ya fara gogemata nata, bata bar kuka ba shi kuma be dena goge mata ba,
Ya samu dakyar yana ajiyar zuciya yace “faseelat ki dubi girman Allah kifadamin mike damunki, lpy lau muka kwanta dake amma kintashi kina kuka, “
Tai banza dashi tana cigaba da kukanta ai halin da take ciki sede akirata marar lpya gabadaya duniya ta rasa me ke mata dadi tana kuka ta bakanta shawarar gwara taje taga likita don inta cigaba da zama haka zata iya jefa kanta cikin halaka,
ya cigaba da cewa “bazakimin magana ba faseelat? Ko Kinfiso kiga nima ina zubar da hawaye ,wlh faseelat jin kukanki nake kamar ana yankan naman jikina ki temaka kifadamin damuwanki “
Ta dago tana kallonshi duk yayi koje koje dashi idonshi jawur murya a shake ko kadan be bata tausayi ba sema wani tsanarshi da taji cikin ranta, tana sheshsheka tace “ban lpya cikina ne ke ciwo sosai da baya na “ta mishi karya .
Hannu na rawa ya dora a kan cikinta cikin nuna tausayi yace “sannu kiyi hakuri kinji zaki samu lpya “ya fada dasauri
Ya kwantar daita dasauri ya tashi ya fita ya debo ruwa, ya zauna ya fara tofi a cikin Cup din ta dan dago ta kslleshi ta cigaba da kukanta ,ya tofa fatiha 7,da Allahumma rabban nasa, azhabal baasa antashshafi la shifa’u illa shifa’uka shifa’un lah yugadiru Sakman,da a’uzu bi izzatillahi wa kudratihi min sharri ma’ajidu wa uhadiru7,(insha Allah in mutum be lpya ya dage da wadannan insha Allah zesamu lpy) dasauri ya tada ta zaune ya dora mata Cup a baki cike da kyankyami ta shanye tana meda numfashi yace “insha Allah yanzu ze lafa gobe da safe se muje asibity sannu kinji”to wai dama tofi na maganin shaawa ne? ????toga de ustaz ash sheik khalil yayi se kujira kuga if its work kurikayi????.
ya kwantar da kanta kan cinya yana shashshafawa dayan kuma yana kan cikinta yana cigaba da tofa mata A, uzu bi izzatillahi….
Tai shiru tana ajiyar heart, shima ajiyar zuciyar yake dan yasha kuka Ahankali ahankali bacci ya dauketa badan ta dena jin feelings ba, har tayi bacci yana mata addua jin tayi bacci ya ajiye kanta ya gyaramata kwanciya ya kwanta gefenta ya na kallon yadda fuskarta ta kumbura da tausayinta taff a zuciyarshi barawon barci ya daukeshi.
tunda asuba ya tashi ya Jona masu electric, yayi wanka ya tafi masallaci, har ya dawo tana bacci, kamar kar ya tada ta amma dole ya tadata saboda zuwa asibitin,
Kiran sunanta yafara yi ta bude ido tana kallonshi yace “ya jikin idan zaki iya ki tashi ki wanka mu tafi asibitin ko baza ki iya ba? “
ta rumtse ido tana magana aranta, “to in ban iyawa kai zakamin wankan?kajimin mutum”
Ta mike zaune tana cije baki ta dafe kai, sosai kanta ke ciwo saboda kukan da tasha ta saukar da kafafunta ta tashi tsaye se sannu yake jera mata ta shige toilet ta yo wanka tana fitowa tai salla ta saka kayanta, sega shi ya shigo da tea ya Mika mata ta sha, shi already har yayi breakfast suka hau mashin suka tafi asibitin lokacin wajen karfe 7da20 suna shiga asibitin ya ajiyeta ya fiddo kudi ya mika mata yace “ki shiga kiga likitan zanwuce school don ban dauki excuse ba in kingama ki kirani zanzo mutafi ” ta anshi kudin kawai tajuya tana yatsina fuska ,ya dauki school kamar rayuwarshi har haushi takeji dan kullum 7 yabar gida.
Be tafi ba yana ta kallonta har tashige cikin reception don siyan kati sannan ya juya ya tafi.
Tana Shiga ta siyi card ta zauna jiran likita, fuskarta a duke abun duniya duk ya isheta tunani kawai take tayaya zata fadawa likita damuwanta, zuciyarta ce taita karfafa mata gwiwa ana haka taji ankira faseelat maaruf ta mike jiki ba kwari ta shiga office na likita,
Tunda tashiga likitan ya kafeta da ido he has never seen a cute and beautiful lady like her before har taja kujera ta zauna yana kallonta ta cikin medical glass dinshi,
Ta zauna tai shiru kanta kasa saboda kunyar abinda zata fada, likitan ya dawo tunaninshi ya gyara zaman glass dinshi ya meda kallonshi kan file nata yana memeta sunanta can zuwa yace “yanmata mi ke damunki “?
Tai shiru tana jinjina maganar yace “ehenn me ke damunki? “
Ta daure can kasa kasa tace “desire ne yamin yawa shine nakeso abani wani magani da zandena ji” takarasa maganar muryarta na rawa,
Tunda tafara magana yake kallonta cike da mamaki ,lokaci daya yaji yana sonta kuma he’s willing to married her saboda be taba haduwa da such beauty ba da kuma irin tarin baiwa ta dadi ba, yes dadi mana duk macen da feelings yama yawa aidole tai dadi,
Jin shiru ta dago ta kalleshi he’s black beauty kuma dagani beda shekaru, ta sadda kai tanajin nauyi ganin yayi kasake yana kallonta.
dakyar ya jawo tunaninshi yace “ammm zanbaki shawara mana dukda de u r young amma kifadawa iyayenki kina son aure, don duk maganin da zan baki yana da side effects kingane aure shine kawai solution and medicine to ur problem “
Tai sauri ta dago batare da tasan lokacin da tai maganar ba tace “I’m married woman fa plss likita ka temakamin zan shiga wani hali inna cigaba da zama haka “Idonta na kawo kwalla.
Duk dade likitan ba dan iska bane amma he has felt for her, jin tanada aure be mishi dadi ba, cikin mamakin tana da aure take neman maganin shaawa yace “mijinki baysnan ne? Ko baki samun satisfaction dashi?”
Ta dago tana mamakin tambayoyin ta girgiza kai,
yana basarwa yace “ki bani number dinki ni zan temaka miki da maganin matsalarki…….
[7/12, 11 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION????????????~*
*~❄We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
*PAGE* 2⃣4⃣
*MESSAGE TO ALL MALE AROUND THE WORLD* *maza kutashi ku nemi maganin maza ????majority maxan yanzu bakwa iya gamsar da matanku sukuwa kullum tunaninsu ya kare ne ta yin abinda zakuji dadi shawarata gareku ku tashi tsaye kuma kurika bawa matanku duk hakkinsu dan tseratar dasu daga fadawa halaka a yanzu lokacinan akwai matan aure da yawa masu neman maza don kawai basa samun a gidajensu, ku tashi ku nemi maganin basir????da na sanyi ku tsira da mutuncinku a wurin matanku, mata mu munason harka sosai ????inde Kana badawa dede yadda zaaji dadi to zakaga kana samun wata good care awajen matarka, yes akwai mazanda suna da karfin da zasu gamsar da matansu ko ba magani amma kadanne ,kutashi ku nemi maganin saurin releasing kai ma kanka ai zakaso ka dade kana jin nice ,amma inde u r poor matarka zata rika tsanarka ne, ????I’m sorry fa amin uzuri gaskiya ce, Dan Allah muhada karfi mugyara rayuwar aurenmu ta hanyar kashe kishirwan Juna,inafatan maza na bibiyar novel dina dan sakon ba na mata kadai ne ba*
*????????????Maza a tashi asha tsumi aja girma????arika bawa mata kulawa a gado*
*dedicated this page to all married woman amma masu hakuri da yadda mazajensu suke*
Tana mishi kallon banganeba yace “ni ba dan’iska bane bantaba having sex da kowace mace ba, amma naji inasonki ki yadda in temakamiki zan baki duk kulawa, kuma zaki sameni jarumi saboda nasan kaina,”
Tunda yafara magana idanunta suka fara kawo ruwa takara fiddosu waje that make her extra beauty,hannunta na rawa ta dora shi saman bakinta tana cigaba da zaro ido, yana kallon yadda ta firgice lokaci daya ya janye glass din idonshi yace “come down, come down my friend, idan bazaki amince dani ba ki kashe aurenki ni wlh inasonki zan aureki nabaki duk wata kulawa da kikeso”
Tai sauri ta mike tsaye shima ya tashi “ki tsaya faseelat mu fuskanci juna plss”gani tayi yana niyyar kawo hannu ya tabata ta kwasa aguje tana kuka, yabi bayanta da sauri, yana fitowa nurse ta tareshi tana cewa “doctor patient dinnan gata can tana bleeding “
Cikin jin haushi yace “kije ki kula daita gani nan zuwa “ya diba aguje, ko da yafita harabar asibitin ba faseelat ba alamunta don tana fitowa tai saa wani me agwagwa da buje ya ajiye wata tai sauri ta shige,
Cikin jin haushi ya kaiwa iska bugu sannan ya tallabo keya dayan hannun kuma ya rike kugu, yana jin ya tafka babbar asara da yabar faseelat ta kufce daga hannunshi, ya sauke hannunshi yana kara jan tsoki sannan ya juya ya tafi duba patient dinshi,.
Faseelat ko a cikin adedeta se kuka take me napep din lokaci to lokaci yana kallonta ta mirror yana tunanin me kyakykyawa kamar ta takewa kuka har haka ,bata sanma yanayi ba dan gabadaya ta hargitse ,
Yana ajiyeta bakin kofar gida ta bude jikka ta zaro dubu daya ta mika mishi ta shige gida , yayi sakaf da dubu ahannu sanan ya girgiza kai tare da fadin “Allah ya kyauta”
Tana shiga ta samu ta bude kofar falon ta burma ciki da shigarta ta wullar da jakar hannunta ta zare hijab din jikinta ta wurgar tai jifa da dankwalin kanta ta duke ta dora kanta akan hannun kujera tana kara volume din kukanta,
wai mi ke shirin faruwa daita ne? itace akewa tayin zina? Dukwa yaja mata wannan inbasu ummi ba tace bata sonshi, abarta mana gashi abunda ake gudu na shirin faruwa, ta wage baki tace”Allah ya kiyayeni wlh bazan taba aikata haka ba acikin hankali na “tacigaba da kuka can zuwa tace “Allah yaisa na, Allah yaisana khalil Kana cuta ta ban yafe ba,nide ancuce ni wlh “
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
Tai ta kuka seda tayi tagaji har bacci ya kwasheta,
Tundazu khalil ke faman kiranta amma baa dauka besan dalili ba gashi duk hankalinshi a tashe yake tunda yaje makarantar,
ganin har 12 tayi yasa ya nemi excuse ya tafi gida tunda yana tunsnin taje dawuri iwar haka de ta dawo,
Yana zuwa yaga kofar gidan hangame ko rufeta batai ba yashiga da hanzari falonma bude ya kutsa kai ciki yana shiga ya bude ido duk tayi fillingin da kayanta sannan ita kuma tana bacci kanta kan hannun kushin, bawan Allah dasauri yaje wurinta ya zukunna yaga fa dagaske bacci take, baze iya daukar taba dan haka yajawo filon kujera ya aje ya dauko kanta Ahankali ya dora sama, yana ajiyeta ta saki ajiyar zuciya alamun tasha kuka, wani tausayinta ya kamashi duk atunaninshi ciwon ne,
ya jawo Jakarta ya bude ya ciro wayarta ga missed call dinshi nan rututu ya aje ya caje jakar ba magani ko daya ya dago ya kalleta, ya tashi ya duba falon ba wata leda, se kanshi ya daure ko bata sawo maganin ba ko ba a rubuta mata magani ba, tambayoyi fal ranshi kuma beso ya tadata dole ya samu wuri a gefenta ya zauna yana mata fifita ganin tana ta zabga zufa.
se 1 saura ta tashi firgigit ta mike zaune tana niyyar tashi ta gudu ya riketa, “sannu faseelat ya jikin? “
Tadan dedeta kanta tace “dasauki”
Yace “kinsha maganin kuwa?wai ina magungunan da aka baki inbaki siyo ba kiban takaddan na siyo miki,”
Ta fiddo ido waje tana neman karyar da zatayi bata samuba dan haka tace “ina shiga wurin likitan shine -shine wai yace yana sona, ni kuma sena gudo gida “
Khalil yace “what? “yamike tsaye nan take jikinshi yafara makyarkyata yace “tashi muje asibitin ki nunamin daniskan “
Ta harareshi tana fadin ba duk kaika ja ba cikin ranta, sannan tace “bazanje ba ni “
Ya riko hannunta “ki tashi kikaini wurinshi please “
Ta turo baki gaba “kayi hakuri ni baxanma gane shiba innaje, don banwani tsaya kallonshi ba “
Yayi kwafa yace “Allah ya temakeshi wlh da se ya ci….. “
Faseelat haushi ya kasheta aranta tace “kai burr ragon banza me zakaiya yi masa baya ga tusa “ya katseta ta hanyar matsowa wurinta yace “ki tashi mutafi prvt hospital “
Tace “a, a na warke, kuma nagaji sosai yanzu “tana fadin wa zaije yakara kai kanshi halaka,
Yace “to Allah shi sawwake ,me zakici a siyo miki? “
Tace “bakomi nakoshi “
ya tashi tsaye “bari na tafi na gaido hjya acan zanci abinci “
Tace “Allah yakiyaye “
Yace “amin kitashi ki watsa ruwa ko kindan kara warware wa “
Tace “naji “tana juya kai takagara ya fita ya bata wuri, batare da yaji me tace ba yabar gidan.
Yana fita ta jawo wayarta ta bude pic din fahad gwara ma ta ganshi ko taji dadi cewarta tana bude pic din tafara sakin murmushi, ita kanta batasan miyasa take wasting time dinta kan kallon fahad ba ,badon tagaji ba taaje ta tafi tayo wanka ta kabbara salla,
bayan one month
Haka faseelat ta cigaba da hakuri da khalil abun ma nashi kullum ja baya yakeyi dan dacan don suna sabon aure ne yanzu kullum kara rage nemanta yake sosai abun kewa faseelat dadi dan da yarika mata dandane gwara yabarta haka taita hakuri, yanzu faseelat baruwanta kudi take samu da ummi ta mata aike ake zuwa a siye kusan duk sati se ta mata aike itako ta saida ta amshe kudinta tai hidimarta ,don khalil abun nashi ya tabarbare, komi in yakare se yace se karshen wata madara wagga 1 big tin dole se tayi wata inko takare shikenan, bata ma tambayar shi kudi inzata biki ko suna da kudin hajarta take siya sede dan abinda yabata takara akai,
Ko a shago ya dauko infection oho da ya dawo gida inba kirce kircen nan ba ba abinda yakeyi sosai abun ke bawa faseelat haushi da takaici, har zuwa yanzu bata taba nuna masa batajin dadin shiba, shi kuma yaki gane komi, wani lokaci ma ba romance ba komi yake attempting shigarta amma baya iyawa don da yaje bakin wurin ma yaji wet din gurin se yayi release,
Soyayyar fahad sosai taiwa faseelat muguwar damka wadda bata san lokacin da hakan yafaru ba, yanzu haka pic din shine a wallpaper Nata da screen saver kuma bata damuba kowa ya gani ba,jiya tana cikin aiki maman amira takira faseelat, faseelat jikinta har rawa yake ta daga maman amira tafada mata sundawo, faseelat taita jindadi tace mata insha Allah zata zo ade ajiye mata tsarabarta, sosai maman amira taji dadi tace mata se tazo, yau faseelat shirin zuwa gidan maman amira kawai take don harta fadawa khalil zataje gidan kawarta kuma yabarta har yama bata kudin mashin,
Shiri kawai take tasha uwar makeup tayi matukar haduwa, har zata fita ta ja ta tsaya tabude Jakarta ta fiddo wayarta ta danna pic din khalil ya bayyana ta saki kaya taccen murmushi a ranta tana fatan yau zataga dream guy dinta azahiri.
Wai waye fahad dinnan, zamuji a next page insha Allah,
I really like and love your commenting keep commenting and I will keep posting you new and hot page my commentators ????
[7/12, 11:00 PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMIESCO????*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION????????????~*
*~❄We beare’s of soon golden We writer’s assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
*PAGE2⃣5⃣*
*Da sunan Allah me rahma me jinkai*
*Dedicated this page to my mamy i luv u my dear ????*
Fahad dawud shine sunanshi cikakken namiji me kyau da kudi wanda kowace mace zataso ta mallaka, mahaifinshi dawood me kudi ne sosai lokacin da yaga maman fahad rukayya yanaso ita kuma bashi take soba tanada wani saurayi dankwallo Ahmed musa ba ????shine ya tafi France shiru bashi ba labarinshi ,amma ita rukayya kullum dashi take kwana take tashi, mahaifin fahad yayi iyakar yinshi ya shawo kanta taso shi amma firr taki amincewa dashi, shiko yaki Hakura yaje yayita zubawa iyayenta kudi suka auramishi ita dondole ba Don tanaso ba ,bayan anyi aure ba jimawa ta haifi fahad amma sam inde dawood nanan bata nuna masa soyayya se in bayanan taita kula da abinta ana haka har yayi 3yrs, kwatsam se Ahmed ya shigo gari aljihunshi taff da nera yazo da wata mota wai ita benz tana farkon shi gowa, har yau yanason rukayya kuma yama dawo ne saboda ita se yaji wai ammata aure nanfa yafara hauka irin nasu na yan ball,ya rasa ina zesaka kanshi, yaje ya samu kawar maman fahad ya bata makudan kudi yace taje ta shawo mashi kan rukayya, tana murna ta amsa tana zuwa tafara kodashi tana bawa rukayya labarin yadda yakara haduwa, rukayya ko tsohuwar soyayya na nan ,nan da nan idanunta suka rufe kawar ta kira Ahmed sukai magana da rukayya, nan take taji tana son komamishi yadda taji yana nuna mata soyayya a wayar yanayin maganarshi kadai yaisheta jindadi, saboda baban fahad baya ma da lokacinta se dare yayi wannan fa ba fashi ya dauki a wanni yana hakarta amma da rana neman kudi kawai yake, don haka ta tatada balai a gidan tadena mishi girki tadena bashi kanta tadena kula da fahad, har akayi week baban fahad ya zuba mata ido kawai saboda yana sonta sosai.
Watarana da daddare ta tashi taita balai ta hana baban fahad bacci ita wlh seya saketa tagaji dashi, ya mata banza sede kallonta kawai da yake dama can be cika surutu ba, shouting da takeyi ya tada fahad a barci ya taho yana kiran umma! Umma!! Yana zowa gab daita ta daukeshi da mari nan ya kife wurin cikin tashin hankali dawood ya diro daga kan bed yayi wurin fahad don duk duniya ba abinda yafiso irinshi sanin hakan nema yasa ta tai wannan wulakancin ,ya dago fahad har ya suma ga jini a bakinshi dawood ya rude yanata jijjiga fahad itakanta seda hankalinta ya tashi amma ta dake tai kamar bata damuba, yanata jijjiga fahad shiru ba ya motsi idanunshi sunyi jawur yace”kije na sakekin saki ukku “
Jiki na bari ta saka hijab tabar gidan dan Sheri cikin dare ne sosai kusan 1:30am amma tafita tai tafiyarta gidansu, shi kuma yakira likita dakyar aka samu fahad ya dawo hankalinshi amma seda ya dade yana jinyar kunnensa saboda zafi ya rika masa,
Iyayen mamansa ido ga nera tuni suka aurawa rukayya Ahmed Bayan tagama idda, Sukai tafiyar su francer.
Shi kuma mahaifin fahad se ya hadu da maman aisha, yanzu shi burinshi be wuce me kula mashi da danshi ba, da yaganta da yarinya shine yakara yadda daita yana tunanin zata kula mashi da yaro,
Haka kau akai momy tarika nunamasa duk kulawa fiye da wadda take nuna ma yayanta wannan yasa mahaifin fahad tsananin sonta, sunata haihuwa har tai haihuwa ukku duk mata bata samu namiji ba se kuma haihuwar ta tsaya, itama maman fahad bata kara samun namiji ba hartayi yara 5 duk mata gabadaya son danta ya dabaibayeta amma ba yadda zaai ta ko ganshi se daga baya ne take danasanin abunda tai anahaka mijinta ya samu matsala a kafa karo na baadadi wannan yasa doctor yabashi shawarar dena ball, dasuna can France din daga baya ta matsamishi suka dawo gida Nigeria saboda yaranta suyi aure anan.
To ita kuma momy kullum cikin ba fahad labarin abinda mamanshi taiwa mahaifinshi dashi take wannan yasa ya tsaneta ko kadan be damu daita ba, lokacin da ya girma ya tafi Mexico yayi Master’s akan computer, sannan ya dawo lokacin da ya dawo bakaramin haduwa yakara yiba dama tun tasowarsu akwai shakuwa tsakaninshi da Aisha ita kuma sonshi ne take, ko da ya dawo momy taiwa daddinsu magana akan suna soyayya yaji dadi sosai saboda jindadi har kyauta yabata, ba boka ba malam de ta mallake dawood,
Daddy kiran fahad kawai yayi yace yasaka ranar aurensu da aisha, abin yabashi mamaki tunda baya sonta amma se be nuna ba saboda soyayyar da mahaifinshi ya ke masa yana ganin komi ze masa be biya shi ba, gashi dama yana bukatar auren don Allah nema kadai ya tsare sa acan da tuni ya afka neman mata, itako aisha dadi har kunne, Akayi biki aka sha shagali ,baa Dade da bikinsu ba yafara aiki companin daddy, as manager, ba adade ba kuma wani company da ke China suka yi branch Nigeria daddynshi ya mishi hanya aka daukesa a internet bus manager yana kullum aikinshi kawai tuttura kudi, kaya through internet, wani lokaci aikin dare yake wani time safe wani time da rana, wani lokaci ko fita bayayi agida yake aikinsa.
Bayan one year aka haifi amira wanda Allah ne kadai yasa zata zo duniya saboda tasha fama saboda yawan sex baadade da haihuwarta ba daddy ya rasu,
Gabadaya fahad baya tunanin mamanshi, kullum burinshi yayi abinda zesa momy jindadi saboda kaunar da take nuna masa,wannan yasa yake kula da aisha kuma yake matukar sonta, fahad mutum ne me barkwanci sede fa komai da lokacinsa akwai lokacin dariya akwai na aiki akwaina….. In yana aiki sam baya son wasa, sannan in yana kan network kukan yaro be hanashi bari, yana matukar son amira don ko kuka tai se ran aisha ya baci, shi kullum akan bukata yake maana de hariji ne dukdade Aisha bata da son sex irin matannan ne wadanda basa son sex amma hakanan take Hakura tai tabashi, fahad bayason raini kuma saurin duka ne dashi tun gida in yan miskilancin suka motsa da kayi abu ze zane kannensa aisha na ganin in sunyi aure zedena dukanta amma ina ko yanzu intayi mishi badede ba Zaneta yakeyi hankali kwance kuma ko yana cikin bugunta yaji shaawar shi ta motsa se yayi abunsa, in kuwa tana period a takure yake yayita kumbure kumbure abu kadan fada, amma yana nuna mata soyayya sosai shi be damu tai girki ko kartayi ba shide kawai akula da shimfidarshi, be damu tana kwance tana chart ko bacci ba ya gyara gida yayi wa amira wanka yayi girki ba saboda yasan tana kokari sosai dashi, ko unguwa zasu many time shiyske parking tana charting dinta, shi baya son yan aiki agida aganinshi zasu takurashi tunda kusan kullum yana gida, megadi kadai garesu shima tsoho tuguff ne, wato fahad na da matsanancn kishi Aisha ko fita zatayi to ko Vaseline bata shafawa inko tayi makeup to baya bari, da yake dan boko ne kuma be koshi da islamiya ba shiyasa be damu yasata saka nikab da hijab ba, da gyalenta take yawo.
Aisha nada problems duk da tasan yana da yawan bukata amma kullum se anjamashi aji sannan ya samu, kuma ita kadai ta mashi kadan amma hakanan yake hakuri saboda beda tsarin auran mata fiye da daya, kuma bata damu da kula da jikinta ba tana shan kayan mata kam amma banda gyaran jiki, gata itama da tsinannan kishi kamar shi agari, inkagansu dole su burgeka ka kara kallonsu.
Cigaban labari
faseelat ta meda wayarta jaka tafita gidan tatari adedeta tace “G. R. A zanje nan gaba kadan da kalamu wahid shopping mall”
Me adedeta yace “muje hjy “
Tashiga tanata sakin murmushi ita kadai.
wai kode akwai abinda faseelat ke shiryawa ne ????