NAJEEB 2

*PAGE 2*
*London*
Bayan ya tashi daka bacci, saka kaya yayi tare da fita, inda yabar airport din, ya shiga taxi direct gidan Dad dinshi dake London ya nufa, koda ya isa ma’aikatan gidan na nan kofar gidan a bud’e yake dan haka ya shiga Kai tsaye inda suka fara gaidashi, d’akinshi dake gidan ya nufa inda yayi wanka tare dayin sallah la’asar.
D’aukan wayanshi yayi yayi dialing din wata number, sakawa yayi a kunnenshi ya fara magana cikin harshen Hausa Wanda bai wani kware ba, naji yana fad’in mum nazo London, na gaji.
Mum din cikin harshen turanci ta bashi amsa tare da fad’in sorry my only son, ya gajiya, ka kwanta ka huta, hope kaci abinci?
Yace no mum banci komai ba, yanzu dai nake tunanin in nema abunda zanci, Ina zarah?
Mum tace Taje saloon bata dawo ba
Yace ok inta dawo tell her I said Hi to her
Mum tace ok my only son, make sure ka nemi wani abu kaci yanzu
Yace OK mum I will.
(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9704, ‘t’: ‘160 by 600’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());
Yana kashe wayan ya kira dad d’inshi dake k’asar saudiya domin ya tafi umra, har kiran ya tsinke Dad d’in bai d’auka ba, yana ajiye wayar kira ya shigo cikin wayarshi, d’auka yayi yaga janet dannawa yayi tare da sawa a kunne.
Tace wow ban San zakai picking call d’ina ba, and ban san kana London ba, kawai nace bari in kiraka, Ashe kana nan, plz nagit should I come and see you, I really miss you so much.
Ok kawai yace tare da kashe wayan
Da sauri ta tashi domin ta gane yana nufin tazo.
Najeeb na nan zaune saiga Janet tazo, nufanshi tayi tare dayin hugging dinshi, lokaci d’aya kuma ta sakeshi tare da sakar Mai peck kiss a goshi tana fad’in nagit I really miss you, tunda Nayi sex dakai bana jin dad’in yida kowa.
Baice komai ba sai murmushi da yayi kawai, tare da matsota jikinsa, lokaci d’aya yasa hannunshi akan breast d’inta domin a duniya yana son mace Mai breast , sai yasa duk y’an matanshi suna dashi, inma baki dashi toh ko kallo baki isheshi ba, and yana d’aya daka cikin abunda yasa yake son matan turawa, saboda koda nonon su ya zube yana da kyau ba irin na matan Nigeria ba, a cewar shi.
Shafa mata breast d’inta yake Sosai, lokaci d’aya ya cire rigan jikinta, kirjinta da babu koda bra, gaba d’aya suka bayyana a fili, kan breast din ya kamo yana murza Mata, nishi ta Fara saki alaman ta Fara tafiya, Lokaci d’aya ya tashi, ya fita ido ta bishi dashi alaman mamaki
Najeeb falo ya fito, direct kofar falon ya bud’e inda ya fita waje, Jim kad’an ya dawo, alaman ya bada sa’ko a Kawo mishi Abu, koda ya dawo a kujeran falon ya kwanta.
Janet jinshi shuru yasa ta fito bayan tasa riga, ganinshi tayi a kwance Abun ya bata mamaki, tare da tunanin wani irin mutum neshi haka? ita gaba d’aya ta Fara tafiya, ya tasar mata da sha’awa amma ya fito falo ya kwanta ba tare daya biya mata bukata ba, nufanshi tayi inda ta kwanta akan jikinshi itama.
Baice mata komai ba, sannan baice ta d’aga shiba, sai faman mishi musur musur take a jiki tare da shafa mishi gashin kanshi dake kwance luf dashi gwanin sha’awa, fuskanta na kallon fuskanshi tace nagit ka had’u.
Murmushi kawai yayi tare da kawar da fuskanshi gefe.
Ganin haka ta d’agashi tare da saka hannunta a cikin wandon shi, lokaci d’aya ya janyota jikinshi tare da matseta Sosai, yana kissing din wuyanta, nocking din da akayi shine yasa ya saketa tare da tashi, amsan sa’kon yayi inda ya nufi kitchen, Jim kad’an ya fito.
Bai dad’e da fitowa ba, saiga wata baturiya ta fito mishi da abinci, ta ajiye a dinning tare da gaida Janet.
Zama yayi akan dinning din, ya fara cin abinci, itama Janet tashi tayi tazo ta faraci, bude wata kwalba yayi na wine Wanda naga ansa with alcohol, zubawa yayi a glass cup, ya farasha, bai wani shada yawa ba, ya barshi tare daci gaba dacin abinci, bai wani cida yawa ba ya tashi tare da wine din ya koma kan kujeran falon ya kafa bakinsa ya fara sha inda saida Ya shanye Kafin ya ajiye bottle din.
Gaba d’aya duhu ya fara gani, domin yasha da yawa, yana gani dishi dishi, Janet ganin haka alaman ya bugu yasa ta kamashi sukai bedroom, koda suka shiga ta ajiyeshi akan gado tare da cire kayan jikinta da sauri, Bayan ta cire nata, ta Fara cire mishi nashi da sauri, tun tana cire Mai yake kissing d’inta tare da janyota jikinshi amma duk da haka saida ta cire mishi kayan.
Kissing din junansu suke, tare da shafa junansu, musamman Najeeb dake buge, baya ganin kowa sai ita, yana ganinsu a sama, breast d’inta ya fara sha yana mata wasa dashi, ita kuma bata komai sai sakin nishi da fad’in oh so sweet, get up and fuck me baby.
Surutai take mishi alaman ya tashi yayi mai gaba d’ayan, wanda yake nuna tana matukar sha’awa Sosai.
Amma Najeeb kam gaba d’aya kaman badashi take ba, sai wasa yake da nononta, lokaci d’aya ya tashi yasa mata banana dinshi cikin hq d’inta, baka jin k’aran komai sai sautin ihunta……
*WAYE NAJEEB*
Alh Abdullahi, tsohon Sanata ne wanda ya ri’ke Sanata sau uku, Bayan nan ya ri’ke ma’kamai Kala Kala, inda daka karshe yabar Siyasa ya koma kasuwanci, d’an Asalin garin adamawa ne, su biyu iyayensu suka haifa, shida kaninshi Umar, mahaifinsu ya rasu tun tuni, sai mamanmu wacce take Raye kakar najeeb kenan, Umar yana zaune a garin Kano, yana da shagon saida atamfofi a kasuwar kwari, shagon babba ne, Wanda d’an uwanshi ya bashi Jari, Umar yana da mata d’aya aysha, yana da yara biyu Amina wacce suke kira da ibtisam saboda Sunan mamansu aka saka mata, sai k’anin ibtisam Ahmad, Wanda yake Abuja wajan alh Abdullahi yake karatu a can, matar alh Abdullahi d’aya balarabiyar k’asar Dubai ya aurota bayan matarshi ta Farko ta rasu wacce basu taba haiyuwa ba, lokacin yana samun kud’i shine ya auro y’ar k’asar Dubai mai suna Jawda, suna ce mata mum yaran alh Abdullahi shima biyu, NAJEEB shine babba ansa mishi sunan kakanshi, sai kanwarshi Fatima zarah.
Najeeb gaba d’aya karatunshi a America yayi, primary school kawai yayi a k’asar nan, inda ya karanci pilot, matukin jirgin sama, yana gama karatu America suka rik’eshi yana musu aiki, yau bashi can k’asar gobe bashi can. Sai yayi wata biyar uku biyu baizo Nigeria ba.
Najeeb tun sanda ya fara girma, lokacin yana America yana karatu, yana fama da kadaici, lokacin yayi wata budurwa mai suna Tara wacce itace sanadin canza mishi rayuwa, daka fara zinace zinace da shan giya, tun yanayi kad’an har Abun ya zaman mishi jiki, gaba d’aya wannan abunda Najeeb yakeyi iyayanshi basu sani ba, babu wanda zaice Najeeb nashan giya sai dai in gani mutum yayi, sannan yakan sha giyan ne In bashi da aiki, in yana da aiki kuma bayasha.
Najeeb yana son mace Mai nono Sosai, domin shi babu abunda yake burgeshi a jikin mace sai breast, sai yasa duk matan da yake bi sai yaga tana da nono manya, sannan kuma ba irin k’aton nan ba dai2.
Najeeb yana da kishi Sosai gashi miskili, in yaga dama sai ya kwana tare da mutum amma bazai kulashi ba, shi koda ya sanka in baka mishi magana ba, ko kallo baka isheshi ba,inma ka mishi sai yaga dama zai kulaka, Najeeb yana da kishi Sosai, Idan yana neman mace bai yarda ta k’ara bin wani ba, daka ranan daya kamaki da wani ko yaji labari ya barki kenan har abada, domin yace bai yarda ramin daya shiga ba wani ya shiga, shima ya k’ara shiga, sannan ko mace yake nema baya son yaga tana dressing d’in banza, saboda yana jin haushi, yafi son koda zatayi banzan dressing yafi son ta mishi a gida, shi d’aya, tashin hankali yau naga karfin hali
Najeeb yana da kud’i Sosai, ga business da yakeyi Wanda ake kulan mishi dashi, babu yanda ba’ayi dashi akan yayi aure ya’ki, Granny tayi mitan tayi harta gaji ta zuba ido, tana addu’a tare da fad’in hala aljannar dare ce ta aureshi.
Akwai wani lokaci da ibtisam taje abuja, da yake zarah sa’arta ce,amma ibtisam ta bata shekara d’aya, lokacin Najeeb yazo Nigeria, ta gaidashi ko kallonta baiyi ba, a tunaninta baiji bane, ta k’ara gaidashi tsaki yaja tare da fad’in are you mad? Sau nawa zaki gaidani? Ko dole saina amsa, tafi daka nan idiot, tunda ya mata haka ta tsaneshi, bata son koda maganan Najeeb taji anayi
Itama gashi ta iya miskilancin, gashi an tabo ta.
Ibtisam tana son karatu Sosai, amma Granny ta k’osa taga tayi aure, shima mahaifinta yana da burin tayi aure amma ganin shima ilimin yana da muhimmanci, sai yasa ya yarda da kudiran d’iyar tashi, Bayan mum din su najeeb ta k’ara wayar mishi dakai akan muhimmancin karatun d’iya mace a wannan marran, duk da Shi ba wani karatu Mai zurfi yayi ba, shima Abdullahi abunda yasa yayi karatu Mai zurfi, uban gida ya samu lokacin Wanda ya d’auki nauyin karatun shi.
Mahaifin ibtisam ya amince tayi karatu inda ya kawo ma Granny, uzuri da ibtisam bata da wani tsayayye, Granny Tana ta fad’a AI dole kowa ya’ki zuwa tunda bata kula samari.
Ibtisam chocolate colour ce, colour dinta yana da matukar kyau, tana da tsawo amma ba Sosai ba, haka ba gajera ba, dai dai tsawonta, Tana da manyan idanu Wanda ya k’ara ma fuskanta kyau, bata da jiki kuma ba siriri bace, tana da cikowar kirji, sannan tafiyarta in tanayi kaman bazata taka k’asa ba, sannan tana da aiki Sosai, ga k’okari boko da islamiya, ita da zarah sukai jamb wannan shekaran duka suka saka ABU zaria, kuma ita da ibtisam din duk sun samu score din da ake bukata, sai neman admission kuma.
Najeeb fari ne Sosai domin ya d’auko farin mum d’inshi, sabanin zarah da bata da haske Sosai, Najeeb yana da faffadan kirji, gashi shiba mai jiki ba, ba kuma siriri ba, kana kallon Najeeb Kaga jarumin namiji, gashi da kwarjini Sosai, Najeeb bai wani iya Hausa Sosai ba, domin ba’a kasar yayi karatu ba, ita kam zarah tana ji Sosai.
Abunda yasa Granny take kiranshi miskili saboda rashin yin maganan shi, gashi basu cika shiri ba, domin tana ganin ai raini ne yace bai iya Hausa ko fulatanci ba, sai yaran masu jajayen Fata, sai yasa lokacin da za’a kaishi waje karatu bata so ba, itama mum din najeeb lokacin bata soba, amma najeeb din da Dad d’inshi sun dage, dole suka hakura.
Granny a wajan Umar take zaune, domin tace ita Inba yola ba, toh gwara ta zauna a Kano, akan taje Abuja.
Gidan su ibtisam 3bed room ne, sai wani k’aramin d’aki, dake waje, inka shigo cikin gidan akwai falo Wanda shima bashi da girma Sosai, inda abban ibtisam yake ajiye ba’ki in yayi, sai filin tsakar gidansu inda za’a iya parking din mota biyu.
Ibtisam bata kula samari, saboda tana da burin tayi karatu Mai zurfi Kafin tayi aure, sai dai duk Wanda ya tareta tace anyi mata miji
Granny tayi alkawarin Indai ibtisam ta samu tsayayye, toh zasu sha mamaki, amma ta boye cikin ranta.
Alh Abdullahi yakan zo lokaci lokaci yana ganin mahaifiyar tashi suna gaisawa, Alh Abdullahi yana son zumunci sai dai yana son yaranshi Sosai har baya iya boye son da yake musu, musamman ma akan Najeeb yana son Najeeb Sosai, har gwara mum ita takan d’anyi kawaici, wannan shine takaitaccen tarihin su….
~MARYAM OBAM~